← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 139 OF 197

Sashe 139

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ahankali yasata jikinsa yayi hugging dinta very tight har sai datagaji ta zare shi daga jikinta takama hannunsa suka wuce bedroom “sai dayayi wanka kafin yafito ya chanza kayan data ajiye masa yadawo parlor a kitchen ya isketa tana slicing fruit cikin bowl ‘ yana shiga yasa hannu yadauki slice apple daya yana shay ace gobe zamu tashi in sha Allah da yamma ne flight din ta gyada masa kai kafin yace nawa zakiyi bawa mom gudunmuwa? Tayi shiru kafin tace to”yayah 5m yayi malik yawara ido yace ehh kaman yayi kinga ni sai nahada danawa yacika 15m kenan ta gyada masa kai tace Allah yasaka da Alkhairi yayi cute smile yana jan long pointed nose dinta yayi kalan muryanta yace hun “tayi murmushi yasa hannu yajawota tayi facing dinsa yahada ta da well kafin yasa hannu yaja zip dinta kasa batayi mamaki ba don bay au yafara having dinta ko’ina na gidan ba dauke kanta tayi gabanta ya yanke yafadi kawai yasa hannu cikin bra dinta yana yawo da hannun wurin jikinta very warm kaman tana running temperature tsayan da hannunsa yayi daga yawon da yakeyi dashi yakama fuskan ta yana kallonta yace are you sick dear?tayi raurau da ido tace masa yes “malik yace yah Allah yakama hannunta suka fita daga kitchen din yazaunar daita kan sofa nan parlor kafin shima yazauna yajawota jikinsa yace since when tun na shekaran jiyan nan? Naji miki ciwo ne when sex my love? Kiyi hakuri Wallahi ban sani ba mamana “ mikike ji yanzu? Duk ya daga hankalinsa Wallahi shiyasa yake bata tausayi ‘tayi kasa da murya tace nagaji yace dami kika gaji girlie? Tace can you allow me for even today only?dasauri yagyada kai yace yes love ki dinga fada mun kinji kidaina cutan kanki you know ina sonki aydarh and I respect any of your decisions bazan zama someone very selfish ba har haka kinjini kiyi hakuri ‘ta gyada masa yace tashi nashirya ki lets go to hospital yanzu bana son musu kuma “ta gyada masa kai gwanin ban tausan haka yadinga sauri hijab kawai yadauko mata sai rigan sanyi ita kuma mutuniyar ganin yanata rawan kafa yasa duk tasake shashabewa “ko mr joe bai kira ba yakama matarsa suka samu rickshaw yakai su har asibitin su malik din “baiyi tunanin mata any test ba shima dai kaman ba dr ba kuma ita tahanasa ma saboda tsoro take kaman zaa mata wani injections “ har yahada allura zayayi mata tasa masa kuka shikuma mijin tace din ya biye ta last lasts dai babu wani serious treatment dayayi mata magani kawai tayarda ta karba suka zauna office tayi lamo jikinsa shikam yana ta faman lallashi. Tamike takama hannunsa tace ka tashi fa mutafi nace malik ya girgiza kai this girl will never allow him to rest yanzu a cikin daran nan takeson su fita siyan fries yau kuma?yarinyar dawani lokacin sai yabata mata rai take cin abinci ganin yaki ya tashi yasa tafashe masa da kuka hadda hawaye whattttt baki a bude yake binta da kallo kaman yaga t.v ganin kukan gaske yakeyi yasa shi mikewa dasauri yana kamota yace shshshsh sorry fave Ai duk bai haka baa bun minene na kuka muje muje Ai duk fa inda yake a fadin Washington dinnan sai ansiyo shine ‘ta tura masa baki tace tau muje wardrobe yabude yaciro musu rigan sanyi da jacket ita hadda hijab ma looking very cute ita dashi din yakama hannunta suka fita daga gidan ya rufe “garin kaman da rana ga haske manyan fitilu masu kyau a ko’ina ga mutane kowa na harkan gabansa dakafa suka dinga takawa tana jansa da surutu shidai sai faman kallonta yake yana murmushi ‘can tace tau wai yayah dazu kacemun uncle yace muyi ma mom magana tanada gaskia fa malik yawara ido kafin yace shima yanada gaskia fa kawai magana zamuyi mata first thing gobe in sha Allah muna isa Nigeria tagyada kai tace Allah yakaimu lapia yace Ameen ‘kafin yace kinga idan mukaje Nigeria part dinmu na nan cikin gidan abby “Aydarh tasaki hannunsa kafin ta tsaya da tafiyan tace kana nufin kenan ba a gida zan zauna ba zan bika gidanku kaman dai wanda bata da kunya?nidai Wallahi ah’ah malik yayi shiru yace Wallahi fa kikace hajiya tabude ido kafin tabata fuska tace Allah nidai zan huta ne shiyasa ma kaga am eager mutafi dan murmushi yayi bata da wayau sam kinga har tafada masa abun yasa take murna har tausai take basa yanzu bata iya masa gardama gashi kuma yana matsa mata kugunta yasake wani irin fitowa likewise her boobs fatanta kuma anyi *3 kan daa ‘saboda yawan sex har idonta yafada ma tazama wani very weak “ tayi tagama amma bazaiyi hakuri ba fa bazai ma iya ba wannan sam sam ‘bakin wani babban café suka tsaya suna shiga taja masa kujera yazauna ita tawuce can tamusu order hot coffee sai fries din tace amata takeaway ‘kaman yanda tafadi haka akayi tafito dakudi ta biya har yafiddo wallet dinsa yafito dakudi saboda yana ganin komai dake dainda yake zaune yaga tayi payment yazauna karasowa datayi dana shi mug din rike a hannu ‘ tana zuwa yamike yasa hannu yakarba kafin tajuya itama ta karbi mug din nata daga hannun waitress din “ zama tayi tafara sipping coffee ahankali yace ina nawa fries din “takallesa kafin tayi murmushi tace kaji mun sir naga kayi rakiya and tsaban how sweet able am I nasiyan maka coffee fries din kuma nawane “ gashi nan ma anyi mun packaging sai naje gida ‘malik yayi murmushi yana girgiza kai bai ce komai ba sai dasuka gama kafin yace yanzu sai ki rakani mall din dake gefe nan nima tace ohk” suna shiga yaje yasiyan musu few things ba don babu ba no yaga yakusa karewa ne, wani babban teddy bea tagani purple jikinsa mai kyau sosai ta tsaya ta dauka “yakalleta ya girgiza kai yace tau nace a dauki teddy ne daga rakiya kuma sai ki dauki abu? Baki ma ga how sweet able am I ba dana siyan miki hair spray dinnan da soaps ?ta bata rai watau ramawa zaiyi kenan ta juyan dakai kaman yar marainiya tace eyyerh sir tau ka aramun ka biya idan yaso muna zuwa gida I will pay yace promised dasauri ta gyada kai yace muje tau “kudin suka biya this time taxi suka samu zuwa gida saboda dare yayi sosai “ .ya dinga kallonta ko kiftawa babu ganin tayi kwance a kasa duk sanyin dake akwai gently ya durkusa kusa da ita yace miya faru mamana baki da lafiya ne?ta tashi zaune tana girgiza masa kai tace no kawai bana jin dadi ne yace subhanallah tashi sai kiyi wanka idan kika shirya zan baki magani tagyada masa kai “bayan sun shirya tsaf yabata magani sai faman lallaba ta yakeyi taki bari kuma yace bata da lapia yabarta ahaka “mr joe daya zo yataimaka wa malik wurin kai luggage dinsu booth, duk tayi wani kala shidai sai faman binta da kallo yake wannan karon ma kaman last time tunda suka tashi take bacci sau biyu tana farkawa shima ruwa kawai take tambaya sai takoma “da yamma sosai sukayi landing ummi da abby kawai suka samu taran su a AirPort din “Aydarh na ganin ummi ta shige jikinta itama ummin yarda take mata kaman kwai sawani faman lallaba ta take shidai malik kaman baa san shi ba “ babu yanda ummi batayi ba aydarh tazauna wajanta abby yace aaa itama gida zata wuce ta huta kuma tunda gidansu ake biki su shirya sosai shidai malik sai faman bakin rai yake “Aydarh na lura dashi ko datace masa sai dasafe bai amsa ta ba ‘bata damu ba tasa kai tayi ficewanta “ .Oum tace uktiee anya kwanciyan yarinyar nan baiyi yawa bakam?rufaidarh me kika gani?oum ta girgiza kai tace naga Ai tunda tazo gidan nan baki daya bata dawani kuzari tun datayi isha fa take kwance rufaidarh ta girgiza kai tace kiji uktiee dawani zance keda kinsan daman haka take miye na damun kanki? Kawai dai Allah yasa lafiya shima mijin ko zama baiyi ba daya zo gaishe mu oum tace kinsan gajiya gashi kuma dan ango da amarya kuma abokin ango busy yake rufaidarh tayi murmushi tace wai abokin ango “ oum tace ehen “ na riga dana tura 20m din na home décordar din yanzu ina ga babu saurin wani kuma rufaidarh tabude ido tace kai uktiee saidai da kika siya waccan din lah ila “ har na 20m na daki uku 90m kenan oum tayi murmushi tace kedai Allah yasa alkhairi yabaku zaman lafiya rufaidarh tashare hawayen takama hannu oum tace Ameen yah Allah “ uktiee nagode sosai Allah yasaka muku da alkhairi bani da bakin muku godiya ‘ oum tagirgiza kai kawai tamike tace bara natashi naje wajan baban amarya nasan yashigo zuwa yanzu rufaidarh tayi dariya tace ai mijinki yanzu na koma kakarsa , oum tace ki rabu dashi mutun nan kawai “ oum na mikewa sai ga sallama malik yasha white jallabiya yayi kyau bana wasa bam asha Allah yakaraso yazauna kan carpet kansa kasa ya gaishe su cike da Fara’a suka amsa shi oum tasake masa ya gajiyar hanya yace Alhamdulilah daya daga cikin maids din dake kitchen din downstairs din takira tasa takawo wa malik ruwa yace Alhamdulilah ‘ rufaidarh tace ka karasa son “tana dakinta malik yashafa kansa yace ohk’kafin yamike yana nufan hanya stairs din “yana shiga dakin yahango ta kwance kan gado duk tabaza pillows tarufe har kanta da duvet ‘yakarasa ahankali yajanye duvet din yana kallonta hannu yakai yataba ta yaji jikinta rau dawani kalan mugun zafi ‘ dasauri ya janye hannunsa kafin ya kira sunanta gently tabude idonta tana kallonsa yakama ta tashi zaune yace sannu mamana baki da lafiya fa “ ta girgiza masa kai tace noo nagaji ne yace tashi muje asibiti ta girgiza masa kai tace ah’ah zan sha magani yayi shiru kawai bai ce komai bat ace zan sha tea ‘yace ina ke da kayan tea din ko naje gidan ummi nayi miki ta girgiza kai tanuna masa wani drawer dake bedside tace akwai a can ga cup nan sai flasks din nan akwai ruwan zafi a ciki yace ohk ma
Chapter 139 · 0% Book details