Sashe 185
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kanta tashi ta zuge zip din riganta “yakai kansa ta wuyanta yadinga mata wani kalan kiss giving him full access to her body baiwar Allah anan yasake having dinta yadauki kayansa suka shiga toilet suka ma juna wanka kayansu suka maida yakira mariam yace tamiko masa waya da handbag din aydarh kar tabari ummi tagani takawo musu a karshen layi yana jiranta fitowa sukayi suka shiga motarsa mai gadi yabude suka fice sai sannan tawara ido tace yayah nabani yace kuma dai miya faru? Tace yanzu ni yanzu da ummi malik yayi dariya yace ahh daman wake shiga tsakanin miji da mata fisabillahi kawai dai gobe zamu zo musu bankwana saboda idan muka tafi this time sai sun zo suna takallesa tace wai yanzu yayah dagaske bazan aihu anan ba ya girgiza kai yace idan kuma kina so ki haihu dakanki sai ki zauna nan din tawara ido tace ahh miyayi zafi kafata kafanka ka karbi haihuwan ka yace better tace dan Allah mu je abuja kafin mu tafi naga su yayah aysha yabata fuska yace ko tausan kanki bakya yi wannan cikin fa har yafara nunawa ta tura masa baki tace ni Allah kar nayi tumbi yayi saurin girgiza kai yace ai ke baki da halittar tumbi you tummy is plat by nature fa tawara ido tace lol mutun yaga hot cake buh yana kokarin biyewa ig toys wani kalan dariya yayi da har sai da itama yabata dariyan watau yarinyar nan akwai kishi kan kishi she can fight the whole Africa ohh shii malan audu kuma wallahi da gaskiyarta yayi kasa da murya yace wai ke yafada miki ehh?kawai dai kawai dai mi tacire sit belt tana kallonsa tawara ido tace kawai dai kawai dai kayi magana bawan Allah yace aie bani da abunda fada ne tace better kuma saurara kaji ba riyerh ba ko ma siyerh ce tafita a idona tafita sabgarka idan bahaka ba zan tarar da yarinya har gida naci ubanta billahi Malik har sai daya danna horn saboda dariya yana son tana masifa sometimes sai tayi kama da irin rigimamun yaran nan “ tace wai tsaya ma yayah su wai basuda hankali ne basu san abunda ke musu ciwo ba suna ganin mutun zasu ce suna so “ni ban hana su cewa su so wani ba amma mijina akiyayye shi su fita a sabgar ka babu ruwansu dakai yace “nima in sha Allah bazan sake musu magana daman bana following kowa a matan takallesa ya gyada mata mariam ce tayi knocking glass din side din aydarh bude mata tayi tamiko mata wayan da handbag din sai warmer pepper chicken tace gashi inji ummi aydarh ta marairaice fuska tace wai dagaske inji ummi mariam ta kwashe da dariya tace wallahi har nasamu nadauki hand bag din da wayar “nafito compound sai ga ummi tafito ta hanyar kitchen din baya ko magana bata mun bat ace gashi nakawo nace kun kyauta malik yace saka a back sit bude motar mariam tayi tasaka tamusu waving hannu “malik yatayar da mota yaja suka tafi tunda suka hau hanya tayi shiru batasake magana ba “tunanin ummi kawai take duk kunya yakamata pass eleven yanzu ya tsaya yasiyan musu fruit yayi parking bakin mall suka shiga tare yau kaman yazare yadinga kwasan mata perfumes kala da iri duk fa abunda zai siyan mata tanada shi amma babu yarda ta iya sai data barshi ya siya chocolate yadaukan ta yan kadan baya son tasha zagi “yau soyayya sabuwa as usually tare sukayi gyaran gidan da girki. Ita ta taya shi hada files din wajan aiki bayan magrib yana shigowa daga masallaci tana nan zaune parking taci ubansu wani Egypt abaya red anyi mashi kwalliya da black lace wallahi abayan yayi kyau anshafa powder da kajal ga red lipgloss daya ma dan bakin kyau “ tayi kyau kaman kasace ta ka gudu anyi parking long hair dinta can kasa yasha gyara babu hula ma akanta “sai wasu fashionate earrings da necklace black sai stone din ciki red foreign necklace ake magana kalan na turawa tayi wani kalan azaban kyau tabarakallah ga wani kamshi dake fita daga jikinta yana shigowa ta amsa masa sallama idonsa kanta yazauna kusa da ita yakasa dauke ido kasa tayi dakai tace muje kaci abinci kaman wani yaro tagama hannunsa sukayi dining ita taja masa kujera ya zauna kafin tayi serving dinsa shape pasta suka dafa sai vegetable stew da kayan ciki “ da fresh juice din pineapple din dasukayi ansaka ice cubes kadan yayi sanyi daidai daidai cikin wani hadaddan glass jug mai kyau “ita tayi feeding dinsu har suka gama kafin ya tashi yadauko mata maganinta tasha isha’I aka kira yamike zuwa masallaci yace taje tayi sallarh tayi rolling veil dinta su abby zasuje dasu oum suma bankwana “tace masa to ‘tace yayah zamuje abujan? Yagyada mata kai yace I have already booked a flight for us tomorrow morning in sha Allah daga abujan zamu bi flight to Washington “ta gyada masa kai “ masallaci yawuce itama ta haye sama don yi Sallarh ta shirya. Yau dai oum cire kunya tayi tsaf tafada wa aydarh yanda zatayi idan cikin yakarasa tsofa “dakuma yanda zata kula da kanta da yanda zatayi idan tafara jin alama nakuda “ rufaidarh kam tahada mata kaf wani maganin data karbo musu ita da aydarh daga sudan “ummi ma bata magunguna “ bankwana sukayi dasu abba dasu baba su hajjaju da inna kam antafi kano a jirgi yau lokacin dasuka je gida dare yayi karasa hada kayan su tayi suka kwanta “sai da ya tabbatar da koina is safe yabar ma mai gadin enough kudi a wurinsa driver gidan abby yakaisu airport saboda yadawo da motar gida har makullin motar yabarwa “ mai gadin wai ko zaiyi amfani da motar in case of emergency ko rashin lafiya haka tunda yanada mata harda yara biyu “ flight din safe suka bi zuwa abuja. A gidan amarya dr hafsa dr faisal tun safe yake bada hakuri da ban baki amma inaa ko fuska bata sakar mashi “sam batayi tunanin abun yakai haka ba at that time tayi tunanin kashe ta kawai yake so yayi ne “shidai sai bi yake ana mai bori “ su rabiah kam da nr yasir kusan halinsu daya duk yan rawar kai ne sai zuba show dinsu suke atare har anfara couples picture a parlor da a motar ana posting su ga newly wedded “ haka doctors da nurses maza da mata suka dinga zuwa amma ina said ai gidansu rabiah da nr yasir suke shiga dr faisal yaki bude gidansa saboda halin dayaga princess din ciki wallahi raki gareta ko dan she is too classy aji ake masa da alama “A abuja kam yan uwan dazzy duk sun zo yawancin su age mates ne da aysha masu mugun kirki sai nan nan suke da da aysha kowa cikin su sai bakin kokarin shi yake da ita shi dazzy bai angwance ba “aysharsa is on mp “ , gidansu yayi kyau ita da halime bana wasa ba furnitures din su duk kala daya “ ne su hudun “ Halime kam daga ita sai dr umar familyn shi na jalingo halime tayi kokari sosai da sosai kaman dai rabiah wallahi wani irin so dr umar ke mata da bawani Sosai take son sa ba amma daga jiya zuwa yau yasamu wani special position in her heart tana son mijinta “wurin 12:00pm daidai flight dinsu yayi landing a airport cab yasamar musu yakai su da kayansu hotel yace bazasu kwana gidan sirikai bai ta dai aydarh ko ma ina zasu kwana bata dam uba burinta yacika tunda dai anzo abuja itama mariam tana school jiya tadawo “ sai dasukayi wanka suka huta malik yamusu order abinci shi yaci ita kadan ma tacit ace masa amai takeji haka yasa said ai black tea tasha kawai “ gidan halime zasu fara zuwa dr umar din ne yazo yadauki su daga hotel din sukayi hugging juna da malik yaji dadin zuwansu wallahi Sosai da sosai aie halime naganin aydarh tayi wani uban tsalle tayi hugging dinta har sai da malik yamata tsawa kafin aydarh dai sai murmushi take itama she is very happy wallahi data ga halime din kwana biyu kawa isai taga halime ta chanza mata tana lura da tafiyan halime wallahi sai ta tuna time din ta itama har tausai halime ta bata amma da alama ita bata wahala ba kaman ita ko dayake her husband is different “abubuwa kala da iri halime tacigaba da kawo musu aydarh ta lura daga halime har dr umar halinsu guda duk comedians ne “dayan parlor suka koma aka aydarh da malik wannan wai su ci abinci “ malik yakalli aydarh yace kin sa mun zo gidan amarya koh?tayi wani kala da ido tazo kusa dashi tace kai aie baka ma bari anyi hakan bas ai kawai aka ganni da ciki “malik yasa hannu yarufe bakinsa yace lahhh subhanallah karki mun sharri nidai “ina kinkai one year kina kada mun ass da nan yayi pointing boobs dinta dasauri tajawo sa hannu tarufe masa baki tace wai miye haka a gidan mutane “yace nayi shiru tace is better dai “tace kuma saura karka daina ka cigaba wata rana zaka fada wurin dazaka saka duk muji kunya yace aie nadaina ma tace to ka ci abinci “nan ma kadan kadan taci chops din shima haka sun kai 3hrs a gidan duk da malik bai so haka ba amma matanshi naso shiyasa suka jima bundle biyu yaba halime na 1k dasuka tashi tafiya tarasa mi zata bama aydarh tabude cikin akwatin ta tafito da grand super mai kyau purple and maroon da mayafinta sabbi dal tasaka ma aydarh a paper bag mai kyau “tabata dakyar da karba shima sai da umar yahada malik da Allah kafin yasa hannu yakarba kaman dazu yanzu ma dr umar ne yakai su har gidan dazzy aysha dabatayi expecting dins uba wallahi hada malik din da aydarh tayi baki daya tayi hugging maalik yabubuga bayan aysha dazzy da malik kam bawani surukunta “ suka kama juna kaman dai yanda suka saba “ a parlor dazzy da malik sai dr umar suka zauna aysha takawo musu abinci hadda drinks komai mai kyau na yan gayu irin