← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 45 OF 197

Sashe 45

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ma sai madara da sugar yayo cefane kafin ya dauki 5k ya ajiye cikin kayanta, ta dinga kallonsa har ya zuge zip din bag din kafin yace tunda asuba zamu fita shiyasa batace komai ba dai ta dinga kallonsa har ya tashi zai fita sai kuma ya dawo ya zauna yana kallonta yace ko zaki je ki zauna dasu inna ne? Ta girgiza kai kafin murya can ciki tace ah’ah yayi shiru sai kuma yace ko nayi ma dr hafsa magana sai tazo ku dinga kwana tunda inna bata nan tayi tafiya?aydarh ta gyada kai ahankali kafin tace erh “yace tau sa hijab dink isai muje gidan inna yanzu nayiwa dr hafsa din magana yanzu,ta mike tsaye kafin ta bude wardrobe ta fito da well iron hijab dinta har kasa kafin yayi gaba ta bisa abaya, sai da yarufe kofan part din kafin su fita, kasancewan dare kusan past 9 gidan tsit sai hasken globs tarr ko ina anan zaure suka hadu da Ramlah da,dawowan take nan, ta dinga bin malik da kallo shikam ko lura da ita ma baiyi ba aydarh kam tagan ta amma tayi kaman bata ganta ba wani irin shegen harara Ramlah tabi bayan aydarh dashi kafin tayi kwafa tawuce cikin gida.Dr hafsa tayi murmushi tace Allah sarki babu komai yallabai Allah yadawo daku lafiya, malik yace Ameen dr hafsa tayi murmushi tace ai nayi tunanin ma atare zaku tafi malik ya girgiza kai yace no akwai nisa kwara ta zauna tunda kwana hudu ne kawai zamuyi,dr hafsa tace Allah sarki “ malik yamike yace tau dr mungode sosai Allah yasaka sai da safe aydarh ma tamike tace thanks auntie “ dr hafsa tayi murmushi tace don’t mention aydarh Allah yadawo dasu lafiya sallama sukayi ma dr hafsa,suna fitowa nan kofan gida malik ya kalli wurin daake siyan da nama ga fruits a gefe yakalleta kafin yace tsaya ni anan ina zuwa,ta gyada masa kai kafin ya juya ya tafi wajan masu siyan da fruits din sai daya siya kafin ya siyan musu balango mai kyau , few minutes yayi yadawo ya tarar da ita tazauna kan dakallin dake wajan tana kallon yarda abun hawa ke wucewa, yace “muje”tashi tayi tabisa gida suka shiga har yanzu Ramlah na tsakar gida tana jiran dawowan su duk kansu babu wanda ya kalli inda take sai ita da ta dinga binsu da kallo kamar idonta zai fado waje har suka shige kafin ta dauke idonta ta mike tashige dakinsu. Ya wanke fruits din kafin ya yanka ya jera a plate naman ma a plate yajuye sa ya zuba mata nata shima ya dauki nashi bedroom yakai mata har tayi shirin bacci zaman yayi ya ajiye mata kafin yace, zaki iya zuwa dakanki can din?bata gane abunda yake nufi fa shiyasa tace ina? Yace can islamiyan kafin ta gyada kai tace erh “sai kuma tace bak ace ranan sat zaku dawo ba kuma? Yace ehhh amma maybe aie sai dare,aydarh tayi shiru bata ce komai ba tashi yayi yafita kafin ta sauko kan carpet tafara shan fruits din kafin taci naman kusan yanka 6 kafin ta shiga toilet ta wanke hannunta ta fita da plates din kitchen,shima naman yake ci yabita da kallo har ta fito kafin ya dauke ido.wajan five daidai yagama wankan shi da komai a gida yayi sallan asuba kafin yashiga bedroom din ahankali without making any sound yayi tunanin bacci take sai yaganta zaune sanye da hijab kan katifa kallonta yayi itama shi take kallo kafin murya can ciki tace Good morning yace morning are you alright? Tace yes yace tau miya hanaki bacci ta girgiza kai tace “babu” bude wardrobe din yayi yafito da bag dinsa, kafin yakalleta yace mun tafi, Ta mike tsaye ta bias har bakin kofa batace masa komai ba shima haka baiyi mata magana ba har sai daya kai wajan kofa kafin ya daga mata hannu yace till we came back,hannu tadaga masa tace Allah yatsare yace Ameen bai tafi ba har sai data koma cikin gida ta rufe kofan part din kafin yawuce yana fito yaga dr ibrahim zaune da uban kaya cikin keke daman shi suke jira “dr ibrahim yayi kasa da murya yace hala dakyar ka iya rabuwa da ita malik yayi shiru bai ce komai ba, dr ibrahim yace hala kewan ne yasaka ciwon rashin magana ko hala ka kurumce ma?sai sannan malik yace ko dai na koma tunda naga kamar baka shirya tafiyan yanzu ba,dr ibrahim yayi shiru bai ce masa komai ba ,ya kalli mai keken kafin yace muje kafin wannan ya koma gida tunda naga bai so yataho yabar matar ba , motor park sukaje basu wani jima sosai ba, moton ta cika suka tashi ,har sai dasuka dauki hanya kafin dr ibrahim ya dauki wayarsa ake ta kira hibba ce matar dazai auran waya su ka dinga yi kamar irin bayana kan hanya zasu inda take din,shidai malik yayi shiru yarasa miyasa yakasa cire tunaninta a ranshi duk wani mins Ko seconds sai ya dinga tuna nata abun kamar magic ma duk iya kkr wajan ganin yadaina kasawa yayi, gari yayi haske sai datagyara koi na kafin tayi breakfast hadda dr hafsa ta hada da niyyar idan tazo sai su ci tare kawai. Dr hafsa tace kunyi waya ba? Aydarh ta girgiza kai kafin dr hafsa tayi shiru tana kallon aydarh can tace yanzu fa nasan sun isa kuma kice bakuyi waya ba , aydarh tace ai babu waya a hannuna yanzu, dr hafsa tace tau ko na kira sa ai inada numbersa, Aydarh ta girgiza kai tace ah’ah dr hafsa tayi shiru bata sake cewa komai ba kafin ta mike tace clinic babu kowa dr saratu ce kawai tunda dr ibrahim bayanan anjima idan nadawo zan shigo wajan isha’I Aydarh tace to sai kindawo, dr hafsa tace ngd” breakfast din yayi dadi aydarh tayi wani cute smile ,har bakin kofa taraka ta, kafin tadawo kitchen ta koma taciga da wanke abubuwan data bata kafin tafito ta wuce bedroom din hakanan take jin gida duk ba dadi duk da daman tasaba zama ita kadai amma yau duk sai taji shiru, toilet din bedroom ta shiga ta wanke duk da babu wani dirty dayayi kafin ta wanke inners dinta tayi wanka, batasan lokaci yaja haka ba kiran sallarh kawai taji, kafin tadawo nan parlor hannunta rike da jikkan islamiyan ta tacigaba da bude books dinta tana dubawa Sosai karatun ya zauna akanta kusan 2hrs tabata ahaka, tun breakfast din dasukayi dasafe shine a cikinta duk da kadan taji bawani dayawa amma har yanzu batajin yunwa,tunuwa da abunda yace tayi sai kuma tayi murmushi kadan kwashe books din tayi ta wuce bedroom wardrobe din ta bude kafin ta dinga bin chocolates din da kallo kwara daya ta dauka sai biscuit fab! Shima daya tadawo parlor ta ajiye su kan carpet kafin ta shiga kitchen apple daya ta dauka cikin basket din dayake zuba su,wanke shi tayi kafin ta daura knife kan plate tareda apple din tadawo parlor,chocolate din tabare tafara ci ahankali kamar bata son taunawa, tass ta cinye leda daya kafin tafara slicing apple din tana sha kusan 40mins ta bata wajan shan apple da cin biscuit da chocolate daya, kafin ta dauke ledan da plate din ta mayar kitchen hulan kanta tasake gyarawa kafin tasaka slippers dinsa wanda ke nan bakin kofa ta dauki tsintsiya tafito nan ventilation dinsu tafara sharewa kaman yarda yakeyi, Ramlah ta hango ta da ragan building dinsu daya zagaye part din nasu, tayi tunanin a tare suke da malik din shiyasa tak’I dauke idonta daga kallon wajan ahankali take sharan har ta share wajan tass kasancewan babu dust tiles din saboda asthma, tana gamawa time din la’asar tayi ta koma bedroom ta fito da kayanta zata cire su daga cikin jikka ta mayarda su a wardrobe, tana fitowa dasu sai ga kudi tagani ta dinga juya kudin tarasa ta inda suka shigo ,can ta tuno maybe ko shi yasaka ta tabe baki ta mayarda su cikin bag din ta ajiye,kitchen din tashiga girki take son yi ko dan saboda da dr hafsa, cefane tafara gyarawa cikin nutsuwa take komai har tagama jallof din macaroni wanda ta juye sauran balangon jiya dasuka siyo wanda yazuba a tukunya kasancewan akwai sanyi babu abunda yayi yanka vegetables din a hadaddan shapes tasaka spices bakaramin kyau macaroni yayi ba lokacin datagama har an kira isha’I , sharp sharp ta karasa kafin ta kwaso fruits din dake nan cikin basket apple sai watermelon orange da banana ba dayawa ba,ta yanka su kanana kaman yarda ya koya mata fruits salad sugar ta zuba kadan kafin ta mayar ta rufe ranan hadda ice block suka saka yau kam batasan inda zata samun block ba tunda baya nan, kawai ta dauki tin daya na madara dayasiyo mata ta daya murufin ta juyesa tass a cikin saida tagama tass kafin tayi murmushi,bakaramin dadi take jib a yarda take girkin yanzu, saida tagama komai kafin ta shiga bedroom tayi wanka tafito vaseline kawai tashafa sai perfume tasaka riga ta chanza inner cap baby pink duk da babu komai a fuskan ta Allahumma bareek tayi kyau sosai masha Allah “ dakin da gidan baki daya ma yakama scent din jikinta kamshin mai sirin dadi, knocking kofan akeyi,walking slowly ta isa bakin kofan kafin tace “waye?daga can dr hafsa tace nice budewa tayi dr hafsa tsaye sanye da doguwan hijab sai handbag dinta a hannu, aydarh tayi murmushi tace welcome auntie ki shigo nan parlor suka zauna dr hafsa tace kingani sai yanzu ko?Aydarh ta gyada kai dr hafsat ace aikin ne yayi manah yawa yau shiyasa,Aydarh tace eyyerh sorry kafin ta mike tashiga kitchen din tafito da warmer sai plate da spoon da serving spoon ta ajiye kafin ta sake komawa tafito da container data zuba fruit salad din sai cup biyu da spoon biyu tasake komawa ta daura pure water biyu a plate ta ajiye gaban dr hafsa,dr hafsa ta dinga kallon kayan abinci kafin ta kalli aydarh tasauke ajiyan zuciya tace sannu aydarh,Aydarh ta gyada kai dr hafsa tace duk da mai gidan baya nan sai dakikayi wahalan girki? Aydarh batace komai bad ai kanta nakasa ta cigaba da serving dr hafsa, sai data cika mata cup
Chapter 45 · 0% Book details