← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 121 OF 197

Sashe 121

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

bansani ba yadai bani car key yace nataho tare daku ummi tace tau shknn tana fadan haka tawuce dakinsu aysha tana dage curtain din taga sun shirya aysha ce kawai tarage itama kuma perfume take fesawa da mamaki ummi ke kallonsa ouu sun ma san da fitar kenan batace musu komai ba ta sauke curtain din tajuya dakinta “ta dinga bin aydarh da kallo Sosai bakin abayan yayi mata kyau tayi kyau bana wasa ba her beauty of skin is beyond imagination har wani creamy creamy take fadawan datayi kadan shima yakara mata kyau kayan fuskanta kaman irin an zana su,tana cikin rolling veil dinta bayan tayi zipping box dinta da maryam tasake arranging kayan ciki duk perfumes din yawancin su ta kyautarwa su maryam dasu duk da sai dakyar tasamu suka amsa har sai da suka ga tayi fushi kafin “ummi tace sannu baby “Aydarh tayi kasa da kai tace yauwa “ ummi tace ashe ma abbyn dinku nacan gidan yace duk muje baki daya “ Aydarh tace “to” ummi tabude wardrobe dinta tafito da gogagan hijab kalan cotton lace din jikinta mai onion color “ahankali ummi ta matso tasauke box din aydarh kasa kafin ta kwallawa halime kira tazo ta fitar dashi cikin mota “Aydarh ce karshen fitowa kafin ummi duk da ranan bawani zafi bane da ita amma sai data sa hannu takare data fito “malik dake zaune driver sit sai binta yake da ido ko kiftawa babu “har takaraso tana tafiya kaman bata son taka kasa kuma har yanzu bataji tadawo daidai ba don zafin stiches din har yanzu akwai “har tabude back sit zata shiga sai ga ummi takarasa rufe gida tafito tace baby dawo front sit mu sai mu zauna baya babu musu tadawo duk da bata so hakan bako kadan tana zama ta rufe ido “tunda suka hau hanya babu mai magana sai maryam da halime wanda ummi data gaji da hayaniyar su tace suyi mata shiru “,Ummi dai batace komai ganin anbude dayan gate din gidan dake kusa dagidan su aydarh wanda har yaso yafisa kyau da haduwa duk yanda gidansu aydarh yakai ga kyau da haduwa don ginin gidan yayi kaman irin white house din nan amma wannan yafisa haduwa security’s ne kwara hudu tsaye bakin gate din aydarh ma bata kawo komai a ranta bad uk tunaninta ko abba yasiya gidan suka dawo nan Parking yar 406 din abby yayi cikin jerin motocin dake parke a Parking lots din “abby najin karan motan yafito daga cikin mad palace parlor din wanda fadan irin dukiyan daaka zuba kaca kaca wurin hada parlor wani sabon aiki ne billahi “ko da suka fifito su aysha komawa sukayi kauyawa banda aydarh da ummi dake ta rikewa “Aydarh dai ganin gidan bazai girgiza ta ba don tasha zuwa wanda yafisa ma kawai dai tana son gidan don ta taba shigowa ma ada da abba yayi niyyar siyansa kuma yafasa ummi ta hango abby natahowa yana karasowa yana binsu da kallo da bayan daya aydarh ta sukunyan da kai tana gaishesa yaamsa ta dauke da fara’a kafin yamaida dubansa ga ummi yabude mata hannunsa muryansa nan na manya mutane kamilalu yace welcomes to your new home fullani na!wallahi ummi was little bit confused don bata gane abunda abbyn ke nufi ba tadai sake gyara tsayuwanta tana kallonsa matsowa yayi yana murmushi yakama hannunta ta dinga binsa babu musu “ har suka shiga cikin gidan tunda take a rayuwa bata taba tunanin akwai rana irin wannan dazai zo rayuwanta bak o kadan wasu kalan hawaye taji masu dimi na fitowa daga idonta kallon malik take dake tsaye kusa da kofan babban parlor yaki shigowa both halime aysha da maryam sun kasa yin komai saboda murna itama aydarh ba dan karamin dadi taji ba bakaramin burgeta malik din yayi ba a yau kallo daya yayi wa ummi yadauke ido sai yatako ahankali har yazo kusa da ummin yasa hannu yana goge hawayen fuskanta dayakasa tsayawa “su aysha na kallonsu suma duk hawayen dadi ya balle musu da gudu suka karaso kusa dasu wani irin warm hug suka ba ummi malik na tsaye shima sai yaji tausan mamanshi da sisters dinsa aydarh ma bakaramin tausai suka bata ba Wallahi har cikin ranta taji tana son su kuma tana son zama dasu duk irin gata data samu tayi lacking all this dasukeyi bata da kowa bayan oum da abba da rufaidarh wanda sometimes sai tayi six months bata gansu ba itama gently tamike takarasa kusa dasu ga tears a fuskan ta tayi joining dinsu malik naganin haka yafara murmushi da hawaye atare yahade su yayi hugging dinsu shidai abby nadaga gefe yana dariya mai hade da kuka juyawa yayi yafita daga parlor “Wallahi the moment is such a unforgettable memories whatttttt kowaye kai dole this family ya burgeka atare suka dinga zagayawa gidan har sun gaji kuma basu gama ba “at last dai ummi tace su dawo bakomai ba saboda yanayin aydarh nan parlor suka dawo suka zauna bai iya seconds batare da ya kalleta ba sau baadadi suke hada ido sai dai Tamaka masa harara yayi murmushi kawai don dariya ma take basa “karan door bell sukaji malik ne yabude sai ga oum da rufaidarh atare hade da maids dasuka riko difference warmers and jug na abinci kala kala dasukayi musu “kusan shigen riga daya suka saka aydarh da ummi rufaidarh kam yau dogon rigan swiss lace tasaka mai masifan kyau da tsada tayi musulmin kyau “bayan duk sun gaisa oum tayi congratulating ummi da abby haddasu aysha ma likewise rufaidarh “oum tayiwa malik godiya da addua kunya ma tahana sa amsawa “ A dining dake nan suka shirya abincin gwanin burgewa atare suka ci hadda abby malik dake kusa da sit din aydarh sam she is not comfortable duk taji wani kala ga dan rashin kunya irin nasa ta cikin plate dinta yake deban salad bata dai ce masa komai ba amma kunyarsu ummi take ji abunda yakeyi din kuma kowa na kallo bayan sun gama cin abinci ummi suka zagaya tare dasu rufaidarh da oum ko’ina na gidan sosai sukayi addua suka sa albarka kafin suyi sallama su ce zasu dawo zuwa dare in sha Allah ummi taso abar aydarh anan tunda sun zo kusa amma tasan itama oum na bukatar yarinyarta kusa da ita malik ne yadauke box din aydarh da kafa suka shige gida rabon datayi tafiya haka har ta manta tun Washington sai yau dasuka zagaya sabon gidan dayayi wata anguwan gashi daga gate din gidansu zuwa main entrance din akwai tafiya Sosai oum da rufaidarh nagaba sai ita abayansu sai shi daga can baya yana lura da tafiyan ta sai faman zuwa waist dinta ido yake kaman zai cinyeta suna shiga parlor babu wanda tayiwa magana tayi hanyar stairs zuwa dakinta wanda har ta gagara tashiga she forgets when last data ga dakin she badly missed the room yah Allahu tana shiga taga dakin kaman yanda yake very tidy and neat ga scent dinta har yanzu a dakin Komai nata na nan a yarda yake pictures dinta dake cikin frames an jera su a wall din dakin sunyi kyau bana wasa ba yawancin pictures dinma duk a kasan wajene wasu a school wasu a café sai wanda suke ita da oum da abba a can gidan su na USA sai kuma wanda take ita da rufaidarh a uk wanda asibiti aka kaita can ganin wani Doctor kan case din asthma Wallahi aydarh is super natural in all aspects yarinyar tahadu ya rahaman tanada kyau tahadu ta iya gayu the way she talks na fizgan hankalin da namiji yarinya is hundred percent akomai kawai rashin son mutane da talakawa ya cuceta wanda rashin gwada matan daakayi ne hakan dakuma laifin abba akan cutar da rayuwanta na rashin islamiya shi yayi causing komai amma yanzu Alhamdulilah shigowan malik into her life changes her bayan oum ta godewa Allah seconds mutun da zata godewa in her entire life shine malik saboda haka aka aurawa aydarh shi kuma Alhamdulilah yayi abunda oum ke so har da ma kari “Alhamdulilah yanzu buri dayane ya rage na oum neman hanyar da yan uwa biyun zasu shirya su dawo kaman daa kuma cikin ikon Allah an biyo hanyar hakan Alhamdulilah “abunda aydarh batasani ba shine oum da kanta ke shigowa ta gyara dakin nata bawata yar aiki ba bakaramin namijin kokari tayi ba wajan sadaukar da farin cikinta saboda gyaruwan farin cikin nata saboda aydarh farin cikinta ce kuma tasan ko da bayan ranta aydarh tasamu uwa,uba,miji,wa,kanni,dakuma aboki domin malik deserves aydarh aydarh deserves malik ba cuta ba cutarwa cikinsu kowa yasamu daidai da class dinsa dan duk wacce malik zai aura will be local champion idan akayi comparing dinta dashi “haka zalika itama aydarh!! Oum takallesa tace son idan kahau stairs dakin dake kallonka na farko shine nata ka kai mata box din acan bara nasa a hada maka juice fresh one “malik yace Alhamdulilah oum sauri nake zan dawo zuwa anjima na gaishe da abba oum tace aa fa son kajira yanzu ma sai ku gaisa dashi abban naku malik yashafa kansa kafin yace tau mom “wucewa yayi kaman yanda oum tagaya masa dakin nan yashiga gently yasa hannu yabude kofan dakin yashiga “scent din daya dakar masa hanci yasa shi dakatawa yayi shiru abakin kofan kafin yakarasa shigowa dakin yayi kyau irin kyaun nan na azaba “tayi kwance kan gadon ta rufe har fuskanta da duvet baby pink mai kyau daka ga bargon kasan ansaka kudi wurin siyan sa ajiye box din yayi yakai 10mins yana kallon pictures dinta na frames din murmushi yayi kafin yamatsa kusa da gadon tunda yashigo taji ajikinta shine tadai ki tashi ahankali yasa hannu yana yaye duvet din tabude ido tana bata fuska tayi masa wani kallo kafin ta janye ido zama yayi kusa da ita yana kallonta kaman zai cinyeta ita kuma taki koda kallonsa “muryansa can kasa yace tashi let’s talk kinji “Wallahi batayi niyyar tashi ba amma da tone din dayayi maganar batasan yaakai ba kawai tamike “yasa hannu yana kama nata hannun dukkansu wani shock sukaji “amma bai saki hannun ba ya cigaba da murza shi ahankali ahankali yace “cuddle bug” kadan tadago white clean round eyes
Chapter 121 · 0% Book details