Sashe 188
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
mata yadauke ta daf yafita da ita ranga ranga hannunsa ikon Allah kawai yafitar dashi bakin titin don ko gani da kyau bayayi baya ganin gabansa “tafiya kawai yakeyi “dasauri wani mai taxi ya tsaya ganin shi rike data mai taxi yayi saurin fitowa da kansa ya bude wa malik kofa yashiga rike da ita dakyar ya iya hada sunan asibitin su yafada “har cikin compound din babbar asibitin mai taxi yashiga ana ganin malik ne hatta da security duk sukayu caaaaa rushing aka dinga yi hankalin kowa na asibitin sai daya tashi dakyar doctors mata suka karbeta daga hannunsa kunsan turawa yaki sakinta balle atura ta a gadon dasuka turo sun lura ma he is totally lost bai san abunda yakeyi ba “ labour room suka shiga da ita jinin datake fitarwa is too much “sai lokacin yafara fahimtar abunda ke faru kaman wani zararre haka yafada labour room din sunan kanta bakin rai bakin fama iyakar kokarin su suke kanta “jikinta baya receiving treatment at all tayi kasa dayawa bafa jimawa tayi ba tana labour zuwan lokaci daya yayi mata tayi wani kalan jigata bata da ko karfin daga yatsanta bata dashi balle wani pushing sai yarfe zufa suke su kansu nata labour yabasu mamaki suna cikin haka suka gansa kanta yayu yawani riketa kusan halin turawa doctors din mata suka kama shi kaii yau dai malik yazama kaman dan yaro dakyar suka fitar dashi daga labour room din CEO da kansa yakama shi yakaisa office dinsa malik yayi shiru akasa ma yanzu yahada kansa da gwiwa “acan labour room din babu yanda basuyi ba karshe ma sai jijiga da aydarh tafara “CEO yashiga daya dakin dake office din zai hadawa malik coffee this time around malik da gudu yafice daga office din duk ana ganinsa yayi hanyar labour room din yana kuka da karfi dr jay yayo kansa dasauri yana rikesa (subhanallah 🥺💔) duk iyakan taimakon dazasu mata sunyi amma takasa Dr mac ce tahada epidural injection da oxytocin wuri daya that’s hardly ahade su wuri daya but babu yanda zasuyi the girl condition is critical tayi kasa da yawaa ga jini dake zuba pitocin dinoprostone suka saka mata a harshe bleeding dinta ke yayi yawa dr nairobi tace lets try this dr mac messages her uterus and press her abdomen let’s see if she can makes dr mac tacire face mask din tace but this is a very simple method doctor I didn’t think this can work in this her condition let’s proceed on a emergency surgery we didn’t have much of time if not probably we can loose the babies or the mother! Dr nairobi tafita dasauri tace this is very serious “ gani tayi duk anyi tsaye a receiption duk an zagaye malik dake zaune a kasa anata basa baki “ zuwa tayi takama hannun CEO tafada masa abunda ke faru binta yayi zuwa office dinsa malik dake kallon su yamike yabi bayansu”. CEO yace I didn’t thinks this can cause a problem doctor try as much as you can to save her life and babies life too, Tace what about MD ?CEO yace I will handle him you all should proceed on the girl am coming fita yayi dakansa yakarasa wajan da malik din ke zaune “ yahade kansa da bango yayi shiru CEO yanemi wuri kusa da malik yazauna yazare glasses dinsa yafara magana sai yaga malik din yamike tsaye yanufi hanyar fita daga wurin baice masa komai ba yabar sa har yakarasa ficewa baki daya “dr nairobi tasake komawa labor room din wani kalan jijiga aydarh tayi tausake wani ajiyan zuciya kaman wanda aka zare ma raii “ tadaina jijigan datake yi “ kama hannunta dr mac ganin kaman aydarh ba a sume take ba tarige hannun dr mac din sosai kaman zata karyata dr mac tace push mrs MD push “kasa motsi aydarh tayi tunda tazo duniya bata taba shiga cikin irin wannan halin ba sai yau wallahi lallai haihuwa kanwar ciwon aljali ne “ still dinoprostone a harshenta saboda bleeding numfashinta yafara sama sama dasauri dr nairobi tace asthmatic attack dr mac ta gyada mata kaii “ oxygen tamata fixing bata cire pitocin din ba dake bakinta “ ahankali tabude idonta bata masan wurin datake ba “ idonta yayi wani kalan jaa kaman garwashi gawani irin hawaye dake zuba ta gefen idonta kokarin cire oxygen din tafara dr nairobi ta rike hannunta tsananin azaba yasake tafizge sai data cire shi wallahi bakinta da jikinta na rawa dakyar tace ya.ya..h sam basa jin abunda take fada muryanta yayi kasa dayawa basa fahimtar abunda tafada dr mac takai kunnata satin bakinta tace saa taji tasake fadin my.hu.s..band “ dr mac tamayar mata da oxygen din ta cire nose mask dinta tace she is calling her husband dr nairobi tace I thinks we should MD maybe he can help let her hold his hand I wished they can makes it together ‘dr mac tagyada kai tafice daga labor room din fita tayi daga labor room din tafita wurin da tabar malik din zaune taga baya nan dasauri taje nurses cabinet ta tambaya sai ga CEO yashigo hannunsa rike dana malik din karasawa tayi wurin su tafada ma CEO malik yabiyo ta “yau malik zama yayi kaman yaro baya fahimtar abubuwa shiyasa dr mac ta kama hannun malik din yadinga binta zarai zarai har cikin labor din suka shiga ansamu improvements yanzu din saboda kan baby har yataho dr Nairobi sai hada zufa take tana kira ma aydarh push iyakar bakin kokarinta take amma takasa “ yana shigowa labor din yahango ta kwance a gadon sun saka blue yard sun rufa mata kanta babu kallabi hulan tazametadaman tuni suka cire mata hijab din daya saka mata wallahi jini yake gani duk ya bata farin floor din kaman an yanka mutun “sai faman juya kanta take ga oxygen din yana zamewa nurse din dake cikin su na maida mata dasauri yakarasa inda take dan flash fuskan shi tayi mata tabude idonta tana kallonsa shima ita yake kallo wasu hawaye masu zafi suka sauko mashi tariga da ta tsorata da haihuwar tun farkon cikin take jin tsoron wannan ranar ashe haka zata kasance ita kadai “ke hango ma kanta ashe inalilahi waina illahil rajiun hannunta dake da uban cannula kusan biyu ta dinga mika masa “ dasauri yarike hannun hawaye kawai yake itama tana lura da kukan dayake ta rufe idonta kamm wani kalan yunkura tayi tayi wani nishi “jini yawani irin zubo mata yana ganin yanda kirjinta ke dagawa yana sama da kasa “hannunsa both two din yakai yarike ta kaman zaa kwace masa ita babu irin addua dabai tofa mata ba awurin afili ma yakeyi muryar sa na rawa alaman kuka “yace mamana push you can do it try it “ASSEIYERH try again you are brave enough I know am waiting for you pina cola am here for you try mamana tryyyyyyyyyy my baby ya wani fashe da kuka yafada da karfi wallahi sai yabaka tausayi “motsi tayi da kafanta har cikin brain dinta take jin maganarsa tawani irin rikesa tasa kanta a chest dinsa dakarfi tayi numfashi sai ga kukan baby Alhamdulilah!! Hannu dr nairobi tasa tajawo sa baby boy ne tabarakallah masha Allah “murmushi duk sukayi banda malik dashi binsu kawai yake da kallo aydarh ta rikesa wani kalan gammmmm “ sake wani second attempt tay isai ga kukan baby girl Allahu akbar “maida numfashi tayi duk ta sankare jikinsa “ kafin tayi motsi da kafa sai gawani baby boy din Allahu akbarrr wallahi malik sakinta yayi yazube kasa gabas yadaidaita yayi sujjud sai dayayi kusan ten minutes yana ahaka kirari da godiya yake ma Allah Allahu akbar Allah mai kyauta da kari “Alhamdulilah Alhamdulilah Alhamdulilah Allah mai yarda yaso hakika dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah ubangiji sammai da kassai Ubangiji mai kyau da kari!wani lakwas aydarh tayi takoma kan gadon tasume “ dr nairobi ce ta gyara su sai lokacin ma malik yatuna da babu kayan kowani abu dasuka dauka “dasauri yafita daga labor room din yafita compound din asibitin dube dube yafara sai ga doctor linda tafito hannunta rike da key din motar ta zata fita tana ganin malik tawani tsaya tace hey handsome “ malik mai dago ba yacigaba da abunda yakeyi a waya message yama abby sai kuma posting dayaji yayi duk wani social media platform “matsowa tayi yayi gaba har yafice security duk sukayo Kansa ana tambayarsa ya jikinta yakasa rufe bakinsa fada musu kawai yake an sauka kusan turawa dai har yakarasa fita dr linda tashiga motar ta tabisa baya gabansa tasha motar wallahi babu yanda zaiyi ne sauri yake kawai yasa yashiga motar takai sa gida yadauko kaya surutu take masa da rawan kai shidai ba uhm uhmm harkar gabansa kawai yake aydarh sa ta sauka his baby gave birth to triplets his love of his life gave birth to 3 babies Allahu akbar shi ko damuwa da kallonsu bayi bai dan yadaukar musu kaya koma miye sai ayi “suna zuwa gidan yacigaba da lodu kaya sai da yacika back sit din motar kafin yashiga ta mayar dashi asibiti nurses suka taya shi shigar da kayan sun goge babies din an nade su cikin wani white clean cotton yard “ana kawo kayan suka hau saka musu daman malik kaman yasani duk abunda zai siya na mace da namiji ne sai unisex kaya ne masu dan burauban kyau da tsada “ shirya su akayi yah Allahu kuzo kuga kyau tabarakallah masha Allah kafin kace mi babies bar din yacika kowa kallon babies din yake daga doctors din har nurses abun mamaki ne wajan su turawa “duk da ba a dauka saidai cikin gadon da kowanen su yake suke kallon su gift kam kaman suna jira shidai malik dr mac yabar masu yakoma wajan matar shi “ shi yagyara abunsa this time ya saka mata hospital gown saboda bleeding din datake she is still unconscious “dakin hutu aka kaita “babu mai shiga sai sh isai doctors din dake dubata “sai daya tabbatar dasauki jikin nata har tasamu bacci ma kafin yawuce babies bar din wallahi murmushi yakamayi daya shiga ancika dakin da gifts kala kala ga yaransa dake cikin gadon jarirai uku a