← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 160 OF 197

Sashe 160

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yaganshi a hannu amma yanzu yana cikin clean container sabuwa dal kuma an ajiye a mota idan Allah yataimaka zai karba dr hafsa kam tabushe da dariya rufaidarh tasa hannu tadafe kanta tana girgiza kan ita kanta hadda wannan reason din kesaka taji duk tana fargaba wannan kaedan nasa yayi yawa Wallahi wani lokacin zata iya mantawa amma dayake bata da kiwa sam abunda zai zo mata dasauki tasani da yardar Allah, dr hafsa tace aie mom Wallahi uncle tsaftan shi yafi shi karfi yanzu fa dazu sai dayayi sanitizing ya kuma wanke hannunsa almost 5 times kafin karbi mug din tea shima mug din saida dr ibrahim yawanke sa yafi a irga shima kuma yakarba yawanke sa “ rufaidarh dai tayi dariya kawai tace and shine aka ce ku dinga samana ido ba?dr hafsa tarufe baki tace afuwan mom oum tayi dariya tace aaaa fa uktiee sai mun fada gaskia “Aydarh tace mom nima zan sha strawberry amma fresh one “rufaidarh tace tau baby bara sai nakawo miki nasan oum tace ah’ah fa uktiee bara dai sai Ko faisal da hafsa suje su a ciro mata kinga kila yanzu yake sonsa “rufaidarh tagyada kai kafin tace zaki iya jira su dawo sai suyi sauri koh? Aydarh ta gyada kai tace sure mom “oum tace tashi hafsa sai muje tare nasaka shi yakaiki uktiee ki zauna anan ina ummi fa?dr hafsa tace taje zata duba patient ne abby yabada kudi abasu sunje tare da maryam oum tace eyyerh “ atare suka tafi akbar rufaidarh da aydarh a dakin “A dakin da malik yake ibrahim ne sai faisal dakuma dazzy umar and yas duk suna nan abby da abba dakuma dr usama sun fitaraka minister of health dayaxo duba sa “duk gaishe da oum sukayi ta amsa cike da faraa malik har yunkurin tashi yayi akace su gaisa daga kwancan kar yatashi ‘oum tace sannu son ya jikin naka?malik yasaukar da kai yace dasauki Alhamdulilah oum “oum tace Allah yakara afuwa sorry malik yace Ameen oum tace amm faisal ko zaka taimaka kamika hafsa gida tacirowa baby strawberry? Faisal yamike dasauri yace sure ummi har yana tuntube “malik da dr ibrahim suka kalli juna suna smile dr umar da bazai iya shiru bayace hankali dai Doctor yafada yana gutse dariyar sa “ faisal yayi masa wani harara kafin yabude kofa yafita dr hafsa na nan tsaye bakin kofan kanta akasa tana wasa da yatsun hannunta yana fitowa yashafa kansa yana wani kala da kai dr faisal har yanayi ma yake da Yakubu Muhammad wannan na hausa flim din hafsa tadago tace muje?yagyada kai dasauri yace tau bismillah Doctor dr hafsa tace tohm yana gaba tana baya tama kasa kallonsa kanta akasa a motar oum suka tafi ahanya sai fira yake mata tana biyesa kadan kadan don kunya yake saka ta ma “wayansa yayi ringing dayake yayi connecting dinsa a motan “number ne bai sanshi ba da har zaiyi ignoring sai kuma yayi accepting call din hello aka ce muryan mace dr hafsa ta dago takallesa suka hada ido dasauri ta janye nata yace hey who’s on the line daga can aka ce lallai ma faisal ohh rashin kaunar har yakai bazaka iya gane voice dina ba this is how favour is in this earth now?dr faisal ya yamutse fuska yace hey wait way eke and ina kika samu number na tace tau Amina ce faisal yasanta farin sani yarinyar a kusa da gidansa na Lagos take zama students ce a nile university abuja amma sam a Lagos take rayuwa tsaki yayi jin itace yadauki wayan yayi disconnecting yace kina ji amina let me makes myself very clear to you stay away from me har sau nawa zanyi warning dinki kidaina kirana baki da hankali ke ohh baki san darajar ki na yamace ba zaki zubar da pride dinki calling a man?ba mutunci ki zan ci ba no zan fada miki gaskia a matsayina na namiji wanda yagirmeki nafiki hankali mark this idan kika kama kanki kika koma gaban parents dinki babu wanda zaki fadawa kalman so yayi rejecting and this should be the last time that you will called my number idan bahaka ba daidai nake da madness dinki zanyi maganin kine shashasha wawiyar yarinyar kawaii “yayi tsaki ya kashe, dr hafsa ta janye veil din abayar ta tadago daga zaman datayi ahankali tace bai kamata kayi mata haka ba bakasan iyakan adadin son datake maka ba and baa son ana ma mutun wanda ke sonka haka buh kayi hakuri if I interpreted please dr faisal yayi shiru kafin ya girgiza kai yace no dr kawai dai I have do this kinga daace baki fahimce ni ba maybe zakiyi tunanin she is my girlfriend tun farkon da muka fara wayan dr hafsa tayi murmushi tagirgiza kai tace idan kasamu lokaci sai ka kirata kabata hakuri kayi mata nasiha “ dr faisal yayi shiru kafin ya jinjina kai yace in sha Allah wife nagode da fahimta tayi cute smile tace you are always welcome Doctor dr faisal yace noo ina laifin da sunan so dinnan ta juyan kai tace hmm “dr faisal yace hmm dami tace bakomai yagyada kai kawai yana murmushi yajuyan da motan suka shiga gate din anguwan. Sai kusan 8pm kafin suyi discharging aydarh ummi na cikin hada kayansu aydarh tagyara zamanta kan plastic chair datake ahankali tace ummi daman dan Allah ina son naje room 5 zan duba friend dina dazu ne naganta ummi tace subhanallah itama bata da lafiya?aydarh tace erh tanayin kasa da kai ummi tace ubangiji Allah yasawwake kuma hafsa batanan balle kuje tare Ko muje sai narakaki dasauri aydarh ta girgiza kai tace ah’ah ummi zan maje ku huta ummi na kallon aydarh tagyada kai tace tau baby be careful dan Allah ki tafi hankali aydarh tagyada kai kafin gently ta tashi ta gyara bakin hijab din jikinta tazira kafanta cikin soft slippers dinta tana tafiya ahankali ahankali har takarasa fita ummi na faman jera mata sannu sannu tajawo kofan tarufe tana fita kaman marar gaskia ta dinga juye juye ganin babu kowa a wurin daman vip ne bawani mutane ke akwai ba sosai “ tasaukan dawani ajiyan zuciya calmly tayi murmushi Wallahi aydarh tayi kallo daya zakayi mata kaga asalin nutsuwa wayewa dakuma kyau dake gareta hijab nayi mata kyau sosai kana ganin ta kasan tayi rashin lafiya koma bata da lafiyan “ ahankali takarasa wani room dake nan cikin vip tabude kofan kaman mai tsoron wani abu without making any sound har rufe ido take gani take kaman wani zai ganta aikam data mutu da kunya tana shiga tamaida tarufe tana saka key wurin sofa ne kwara biyu hadda grass Chinese carpet mai dan karan kyau irin sofa din blue ga hasken tarr kaman rana a wurin tana shigowa ya mike tsaye yana murmushi ga hannunsa anyi hanging dagani yanzu akayi masa dressing saboda an rage yawan bandage din kansa yayi wani haske irin hasken ciwo ko dan fadawa ma bayi bayasa brown jallabiya “ hannunta yakamo suka zauna ta saukan da ajiyan zuciya yayi murmushi yace what?tayi rolling idonta kafin ta kwantar da kanta a board chest dinsa tace kaidai kawai Alhamdulilah da babu wanda ya ganni, malik yace wai wanene wanda yace karki zo wajena abunka da yarinta dakuma background ta tura baki tace ummi da kanta malik yayi murmushi kadan yagane sarai abunda ummi ke nufi yace rabu dasu kinga dai yanzu babu wanda yasan kinzo aydarh ta gyada masa kai kafin tace ya jikin?yace Alhamdulilah yana naki jikin tace uhmm dasauki amma nasha wahala sosai sir nib ansan haka ake shan wahala har haka ba kullun bana jin daidai fa yasa hannunsa mai lafiya yashafa bayanta yace kiyi hakuri cuddle bug ladanki na wajan Allah kinjini ta gyada masa kai yace kinyi kyau da hijab din tayi smile tace thank you boo yace mi nayi kuma tagirgiza kai tace ba fa komai yadinga yawo da hannunsa a jikinta yace sai kin fada ta tashi a jikin nasa ta girgiza kai tace Allah nace babu yace ina sonki mamana tarufe fuskan ta tace nima yace kema miye tace abunda kace yayi murmushi yana rike baki yace ahhh yau kuma kunyana ake ji ehen aha wacece tayi grabbing lips dina tayi kissing ranar har tana cewa I should booked a hotel room for the night tayi saurin Dukan dakai tace sirrrrrrrr yace gaskia nafada fa tace nidai kadaina yace tohm nabari buh ina jin sauki hmmmmm tace kai kasani ma “yafiddo wayan shi yace karba tace mi yace wayan tace miye zanyi dashi yace oya snap us tace lahh hoto kuma yanda tayi magana yabashi dariya bata saba magana da karfi ba haka ba “ Aydarh tace yes wani kalan photo da this bandage on your head ga your hand is hanged fa yagyada kai yace frame ma zanyi dashi we are both sick a asibiti and anhanaki zuwa ganina gashi kuma kinyi dabara mun hadu I appreciate what you did to me kinga am sick ko mamana da babana and my three sisters non of them fainted duk da ba don basu damu ba nor kawai dai ke kinsan am part of your life kinfadi you didn’t bother kalan irin wahalar miscarriage gashi kuma all that wahalan dakika shiga saboda laulayin ciki da yanzu accident dina yayi causing komai mamana ashe you can did everything kaina harda sadaukan da rayuwanki yafada cike da rauni ahankali tasa yatsa a lips dinsa tace shshsh yahadiye magana tashiga camera ta kwantar da kanta a kirjinsa tayi snapping dinsu they looks very adorable a picture din too much beauty more than perfect and matchable combo Tabarakallah da ciwon sunyi kyau bana wasa ba yawani shige cikinta musu vedio inyeeee “ malik yayi murmushi yace kinga yayi kyau tagyada kai yace nayi posting?tawara ido tace yaushe kafara posting no wait posting ma a ina kenan?yace a ig story na yawara ido tana hade rai tace oh wow yanzu hada ma ig kakeyi and bansani ba yaushe kafara social media hakanan yayah malik yace zuwa Nigeria this time ne ma fa kinsani aie tace babu abunda nasani Wallahi ta turo baki tace give the phone kaman wata uwarsa haka yamika mata wayan babu gardama kowani
Chapter 160 · 0% Book details