Sashe 116
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sauke a tare daga ita har shi shikam wani kalan pleasures ya dinga bin kaf bones dinsa ahankali yazare ta daga jikinsa gently ya kwantar da ita kan pillow ya rankwafa yana dage hijab din jikinta dasauri ta rike hijab din tana girgiza masa kai hawaye nasake balle mata baisan tana kukan nan but he have to check on her sai daya cire hijab din yana bin skin dinta da kallo hannu yasa ya dage yar gown din asibitin dake jikinta tana jinsa tasake fashe masa da kuka babu pant jikinta ya kalli wurin na few seconds yayi kyau sosai yasake hadewa kaman ma baa shiga ba mamaki yake how tiny and tight she is, yarinya is more than special yar baiwa ce Wallahi hannunsa yakai kaman zai shafa wurin don kaman wani magnet na jansa yadaiyi kokarin controlling kansa amma kamshin wajan na daukan masa hankali kamshin nasa sa jin wani feel na daban sauke mata rigan yayi kafin yakoma yadaura forehead dinsa a nata yana hada long pointed nose dinsu yadaura bakinsa a nata tana jin saukan bakinsa a nata tasake rufe idonta gam kirjinta na beating dasauri dasauri har yana iya ji “yanda zuciyanta ke bugawa kaman mi “bakinsa yabude yasaka nata dake nan very soft and warm kaman wet cotton ko kuma irin kazan turawan nan daya dafu luguf “wani kalan passionately kiss yabada “wanda she can’t lie or deny it sai da taji wani kalan abu a jikinta dama maranta “har sai data rike sa Sosai dan murmushi yayi kadan yacire bakin nasa daga nata ahankali yasa hannunsa a kirjinta yayi shiru for few seconds yace kinyi hakuri yanzu cuddle bug? Batace masa komai bad ai tayi shiru yace saura five days mu tafi can tabude ido tana kallonsa da mamaki kafin tamaida ta rufe tana juyawa “dan kallon Bayanta yayi ya kamo hannunta yace kinyi shiru girlie “ta tashi tana kallonsa sai kuma ta janye kai kaman wacce ke tsoron yin magana tace wurin ummi zan zauna bai ma ji da kyau ba Wallahi yasa shi cewa banji da kyau ba lily tana kallonsa duk da tsoronsa datake ji ta dake tace cewa nayi bazanje ba bazan sake auran ba kuma wurin ummi zan zauna ka kuma can wajan ita linda this marriage comes to end!!dasauri yasa hannu yana rufe mata baki ji yake kaman kansa zai tsage yanda yaji saukan kalman kaman saukan aradu Wallahi har sai da zuciyansa tayi wani tsalle yadafe saitin zuciyan gently yamike ya juya yana tafiya kaman wanda iska ke daukansa “ta dinga kallonsa har yafita tajuya tana sake fashewa dawani sabon kukan harda shesheka “ ummi yagani a reception tun dazu take nan zaune taso tashiga ciki sai kuma ta zauna binsa tayi da kallo har yakaraso kusa da ita ya zauna kasa dabass ya kwantar da kansa a cinya ummi “ yarufe idonsa saboda yanda kansa da zuciyan sa ke bugawa kai kace bugawa zasuyi,this time ummi kasa daurewa tayi wani kalan rauni taji na shiganta “har ga Allah taga tsananin soyayyan aydarh a idonsa yana matukar masifan sonta Duk da ummi bataji firan dasukeyi ba amma tana iya gano dalilin yanayin daya shiga a yanzu saboda ko daya dawo ba a haka yashigo ba maybe wani abun tafada masa “hannu tasa tana shafa suman kansa takasa ce masa komai sun kusa 20mins ahaka har aka fara kiran magrib ummi ta janye kansa daga cinyarta tace kaje kayi salla kayi addua babu abunda zai faru da yardar Allah tamike bata ko kallesa ba don bata son su ma hada ido yaga alaman tana jin tausayin sa tashige dakin Wallahi har aka kusa tayarda sallarh yakasa mikewa “ sai dayaci ana kokarin kabbarawa yatashi ahankali yanufi masallacin nan cikin asibitin koda suk agama sallarh magrib din bai fita ba har akayi isha’a sai yayi kaman zai koma ciki sai yafasa tunani kala kala a ransa shi babu abunda yake rayawa ransa a yanzu irin yayi facing oum ko abba da wannan maganar shi fa Wallahi duk wata kunya a yanzu fiddata zaiyi he can do anything for her love yana sonta to the essence ma da baki bazai iya fada ba “bude data yayi duk da baisan abunda ma zaiyi daya bude datan ba kaman ance ya bude sai ga kiran dr usama vedio call dan jima yayi kafin ya natsar da kansa ya daga kiran “murmushi malik yayi yana amsa sallama da dr usaman keyi mashi malik yace good evening sir dr usama yace evening dear how was Nigeria?malik yace Alhamdulilah uncle ya aikin? Dr usama yace fine dear bakaga family badai kamanta da shorts days din holiday naku ba right?malik ya gyada kai yace sure uncle dr usama dake karantar yanayin malik yace hope everything is fine Abdool?malik yashafa kansa yace Alhamdulilah uncle dr usama yace kar kamun karya baka daukeni matsayin friend and your uncle ba?malik ya girgiza kai yace no sir kawai dai we have misunderstandings da ita ne kawai dr usama yasaukan da ajiyan zuciya yace look dr women are like this hakuri akeyi dasu ba kaman yaran nan matanka har yanzu she is still a child kaji ko?kayi hakuri kaine babba you should continue being a man And ko da laifinta ne go and tell her sorry kaji buddy?malik yarufe idonsa ya bude murya can kasa yace thank you uncle Allah yasaka maka da alkhairi and I promise to do as you said in sha Allah dr usama yayi dan murmushi yace that’s my Doctor Allah yayi muku albarka ka gaisheta kaji dear malik yagyada yace I will sir “dr usama yace and ko kamance nima nace you should fine a financie for me malik yayi yar dariya deep inside yake jin mutunmin nan Wallahi kaman wani part of his family haka yake jinsa sosai malik yarage murya yace ai har nayi maka fa uncle yafada yana sa hannu yana shafa sajensa yayi wani irin kyau yafito asalin karfaffen bafulatane mai asalin kyau nutsuwa haiba dakuma kwarjini “mutun namiji ne hadda rabi Allah dr usama yace really malik yace sure sir dr usama yayi murmushi yace dasafe ma cigaba in sha Allah sai dasafe malik yace Allah yabamu alkhairi and another favor sir dr usama yace say it briefly dear zan shiga surgery ne malik yace dasafe zan hada ku waya with my parents dr usama yayi murmushi yace I will also like to contact them sai anjima sallama sukayi malik yakashe wayan da data ma baki daya yasaka cikin pocket din trouser dinsa ya cigaba da zama wajan “motar gidansu ce tayi Parking a gabansa dasauri driver ya sauko yabudewa oum kofa tasakko kafanta dake cikin wani ubansu flat shoe nakusan 100h + sunyi ma kafan kyau bana wasa ba malik tasha wani mad Turkish abaya shima black mai dan banzan kyau tayi rolling sai ka rantse bata iya hausa ba ma kaman balarabiya tafito sak Wallahi “taga tasha black shade shima Expensive shade ake magana malan classic “hajajju ma tafito tana gyara yafin tsadaddan mayafinta da oum tasiyo mata a can Cyprus da katuwar jikkanta ga flasks ahannunta rufaidarh ma dai abaya tasaka sai ka rantse batayi 30 ba hutu yakama jikinta ga kuma kyau kaman tsabata da kamshi zasuyi magana a jikin uktiees din nan “malik cikin few seconds yasamu wani solution duk da halin dayake ciki sai dayi dan murmushi yataso yakaraso gabansu kaman dazu yanzu ma malik har kasa ya durkusa ya gaishe da oum da rufaidarh duk suka amsa shi kafin ya zagaya wajan hajajju yana karban flasks din hannunta hajajju tace wai kai kaman wanda ke gadin asibiti duk kabi ka firgice fisabillahi ina daliln wannan irin abu ai kodai baka da abunyi sai haka balle yanzu ma da a akawun dinka anana iya samun sama da biliyan dari fisabillahi su facan biyan likitoci suke da kudi kaca kaca billahi balle ma fa shine babba acan amma saboda yarinya daya duk an firgita ka an fidda maka tunani haba dan Allah nidai naga babu abunda zai sameka idan ka sakar musu yar su ah haba nidai bana son jidali Wallahi kayi ma kanka fada tunda kowa yasan uwarka bata da kan gado kin lalace wajan kaunar diyar da bataki ba kinbar naki yaran a can kuturun gidan kin dawo asibiti kina jinya ita uwar diyar nacan a wannan dankareran gida ita da miji da yar uwarta da yan aiki ke abarki keda mijinki da danki dayaranki yan mata a asibiti kunata bauta woooo ahtau ba ruwana sudai su oum tuni sukayi gaba shikam malik bai masan dalilin dayasa ya tsaya yana sauraron ta ba kawai dai ko don baki daya ji yake he is not himself at all Allah har sai datayi shiru tayi gaba sannan yabi bayansu “ummi tagama saka mata hula kenan sai faman lallabata take tasha ko da shayi ne taki ya sam taki karban abincin “ummi dai sai binta take tasamu tasha amma yarinyar nan takiya turo kofan akayi oum da rufaidarh suka shigo sai hajajju malik ya shigo daga karshe gaisawa sukayi rufaidarh da hajajju suka amsa gaisuwan da aydarh keyi musu,oum dai tayi shiru bata amsa ba “ummi ta dan kalli malik tace fura zaka siyo manah akwai fresh nono a gida kaje aysha ta dama sai kazo mun dashi kasiyo mata grilled meat malik yayi kasa da kai yace tau ummi dasaurinsa ya juya yatafi har tausai sai daya bata su oum ma duk suna lura hajajju takalli aydarh tace tau kodai fada kukayi dashi audul din anan asibitin?aydarh da kunya ta isheta ta kauda kai batace komai ba hajajju tace ikon Allah kaji algunguma nan kika bani keya fa?bazaki yi magana bad uk kun dauke mu mararsa firedom haka akeyi bayin Allah mudai kaf bah aka muke ba shi miskilanci jafa’I ne Wallahi kuma mijin dake maki kalan wannan son su fa mata masu kyau basu daukan kansu nan kusa “naga dai shima mijin kirar indiyawa garai ga da uban kudinshi a akawun ga suma dai can naga akwai matan nan ko kuma ko diyar gidan shugaban kasa ko sarkin qatar taga audul sai taso sa Wallahi aydarh ta sace kallon hajajju tasake komawa ta kwanta ita fa ko labarinsa bata so sam koma mi zai