← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 156 OF 197

Sashe 156

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hafsa tace duk rana daya zaayi yanzu kila aydarh tayi murmushi tamike tace mune manya so sai yanda mukayi deciding tafada tana murmushi maryam tace yes my auntie kice ma yayah don Allah next month ayi aydarh tayi dariya tace in sha Allah “.Dr usama na kallon malik yace gobe in sha Allah komai sha biyu zamu wuce in sha Allah malik yace Allah yakaimu lapia dr usama yace ko zakayi dropping dr flex a new embar yace yanada guest a can idan kadawo sai mu tafi in sha Allah malik yace Alright uncle kayi masa magana sai muwuce dr usama ya jinjina kai yace sannu son ubangiji yasaka maka da alkhairi yayi maka albarka malik yashafa kansa yace Ameen uncle Allah yabaku zaman lafiya da mom yakawo manah yan kanni next year dr usama yagyara glasses din sa yana murmushi yace maybe am your granpa yanzu tunda kamun aure aie dole malik yayi murmushi yace nooooo sorry buddy wasa nake dr usama yace nima aie murmushi dr usama yayi yabashi side hug ‘dr flex sukayi sallama da malik bayan ya ajiyesa ‘yajuya dawani irin speed yake driving din a titi babu kowa kan titin kasancewan hanya baa cika shige da fice ba “gudu yake sosai bana wasa ba ko kadan trailer batayi horn bas ai shawo corner kawai tayi malik the thing cames to him out of a sudden inalilahi waina illahil rajiun wani irin banka trailer tayiwa motansa “kyyyyyyyyyyyyyyyyyy kake ji subhanallah dawani irin sauri mai motan ya taka birki salati kawai yake ganin abunda yafaru glass din gaban motan malik yayi wani kalan damage “hankalinsa yayi tashi saboda ko dawasa bazai kawo ma ransa na cikin motar zai rayu ba bude motan yayi ganin kan malik yama langabe gefe ga jini a goshin sa “ya bata farin shadda shi hulan kansa yacire har cikin suman kanshi jini ne rudewa mutunmin yayi gani balaraban mutun a suchs condition ga motar tashi kana gani kaga kudi Wallahi rasa yanda zayayi yayi Wallahi ganin irin abunda yayi ma mai kudin nan baidawo cikin hayacin sa ba sai dayaji ringing din Expensive Iphone din malik di dasauri yadauka dr usama n eke kiran mutunmin yace mai wayan yayi hadari yanzu haka mun nufi federal medical center dashi Wallahi dr usama bai tsaya ma karasa maganar ba ya kashe wayar duk su dr ibrahim dasu abby na wurin suka tambayesa miya faru ganin duk ya gigice yafada musu Wallahi duk sun rude abby ne yayi karfin halin cewa su tafi asibitin mota biyu suka cika suka nufi asibitin, daidai sun karaso daidai ankawo malik basu sha wahala ba suka hadu aka shiga da malik accidents and emergency kowa na asibitin hankalinsu yadawo kan classy mutanan dasuka gani abba ne a rude yake magana da doctors ayi duk abunda yadace idan bazai yiyu ba abasu shi su fita daga kasar yanzu dr ibrahim da dr faisal kasa hakuri suka saida suka shiga dakin da aka kai malik sukace zasu taimaka gani suke kaman doctors din nan basu ma san abunda sukeyi ba “ shidai dr usama yazama kaman wani status tunda yayi shiru yakasa motsi babu abunda ke mashi reversing a brain irin hadarin matarsa da dansa idan abunda yafaru dasu yafaru da malik zai iya hadan zuciya ya mutu,tun dazu take jin duk wani kala Wallahi lafiya lafiya fa suke zaune amma yanzu ji take gabanta na faduwa kaman wani abu na shirin faruwa da ita har sai da Hibba ta lura tayi mata magana tace babu komai tana ganin gajiya ne kawai ‘ baba dake parlor tayi shiru bayan tagama waya da abby batasan ta inda zata fara fada musu this bad news ba inalilahi waina illahil rajiun kawai take repeating a mind dinta ga inna da hajajju sai zuba suke kaman kanya labari kuma marar kai marar kugu “ baba tamike ganin kaman zai fi sauki tafadawa oum kan ummi dakin oum tanufa oum naganinta tace ahh baba ai da kunsaka ankira ni sannu ya gajiya baba tayi murmushin karfin hali tace Alhamdulilah fatima “cikin hikima baba tayi ma oum narrating komai Wallahi oum zama tayi tabas tadafe kaiii Hankalinta yayi mugun tashi kaman dai yanda ummi zatayi a ganin baban ma oum sai tafi ummi din tadauka abun zai fi zuwa dasauki Wallahi oum komai kwance mata yayi tafita ta kwatsa maganar “ummi kaman daga sama taji zancan “lokacin su aydarh na daki rabiah tashigan musu da maganar kwata kwata aydarh bata gane ba don bata maji da kyau ba dr hafsa tayi mata alamar datayi shiru ‘inna da hajajju suka dinga ruri “dakyar aka samu baba da rufaidarh suka tsawata ma kukan duk suka a firgican suke ummi dai tayi shiru tana kallon wuri daya saboda a tunanin ta ma yarasu aka rufe musu daman tunda yamma take jin kirjinta na bugawa Wallahi ashe da dalili “baba tace su fito suje asibitin hajajju sai ihu take tana sun bani sun shiga uku “ gatan su yakare ‘oum tasa dr hafsa tariko mata aydarh suna zuwa parlor aydarh dai sai bin kowa take da kallo ganin hajajju da inna na kuka yasa gabanta yin wani mumunar faduwa har sai data rufe ido tana inalilahi waina illahil rajiun “ sai lokacin ummi tamike su maryam dai saboda aydarh baa san reacting din dazatayi bay asa suka rike kukansu amma kana kallon kowa zaka gansa so disturb karfin hali kawai ummi keyi tana daurewa amma Wallahi ji take kaman zata zube “cikin dabara ummi tafita da aydarh drivers duk sun matso da motan ummi da shiga da aydarh mota so take ta tambaya amma tama ji bakinta yayi nauyi “oum da rufaidarh sai baba suka shiga mota daya da aydarh da ummi hajajju da inna dasu aysha a dayan mota sai addua suke hibba tace yah rabbi make it easy for him yarinyar can na iya yin miscarriage tsaban shock dan Allah daman gida aka barta halime tace nima banga dalilin tahowa da ita ba Wallahi aysha tace haba dan Allah Wallahi komai yafaru da ita anja mata ne dr hafsa tace dole ne a tafi da ita Allah dai ya kyauta yabashi lafiya maryam tace ai kwara ma da akasaka matan can su biyu dayar motar Wallahi duk su zasu rudata “ suna isa asibitin aydarh dai sai faman kallon su take ummi tasake riketa suka shiga ciki “ abby ne ya tari su hajajju yace asibiti ne baa hayaniya aydarh rike hannun ummi sosai tana jiran ganin abunda ke faru bude kofan emergency akayi Doctors zagaye da gadon daaka turo malik “fashewa maryam da halime sukayi da kuka aydarh takasa bude idonta da kyau balle tayi masa kallo na biyu wani irin juya ke debanta kaman ana juyata!dakyar tace what is wrong kowa yayi shiru babu wanda ya amsata daga voice dinta kawai ya isa yasa kaji tausanyinta dakarfi tace someone should answer me here ‘abby yayi karfin halin cewa kiji daughter ki kwantar da hankalinki ganin babu wanda yayi mata bayani ga oxygen datagani ansa masa anrufe jikinsa banda fuskar sa kaman gawa wani irin jiri ya debeta tayanki jiki tafadi ummi ta zabura duk aka yo kanta jinin ne ke bin white leg dinta. Wani kalan neman wuri oum tayi ta zuba ma sarautar Allah ido sai lokacin ummi tasamu daman fashewa dawani irin kuka a rude abba yanufi reception din yakira nurses doctors din dasuka turo malik tuni sun wuce dashi x-ray room “rufaidarh da dr hafsa suka kama aydarh suka daura kan wheelchair “ aysha kam kama ummi tayi itama tana fashewa da kukan already su maryam daman kuka suke rabiah na taya su hibba dai ibrahim kama ta yayi ya zaunar da ita saboda lura da yanayin ta Wallahi abby sai dayayi regretting fadawa baba da yasan haka zasu zo tafaru amma lokacin dayakirata irin yanayin nan yashiga na karasa makama da abun yi baki daya lokacin he is not himself kara kawai yake da alkunya Wallahi cikin gaggawa nurses din suka shiga da ita labour room ummi tabi zata shiga suka dakatar da ita suka shige tunda suka zo ta lura da yanda yayi kaman andasa shi a wurin kaman hankalinsa baya jikinsa ma Wallahi rufaidarh baki daya tausayin kansu taji ita da dr usaman idan wani abu yafaru da malik ko abun dake cikin aydarh har kullun zasu ga ta sanadin su abunda yasata fashewa dawani kalan kuka wanda yasa dr usama kaman anyi hitting brain dinsa yadawo daga shock din daya tafi kaman wani wanda yazare yamike tsaye dawani kalan speed yanufeta kamata yayi suka zauna yakama hannunta fim baice mata ba “Wallahi kowa a cikinsu kana kallon sa zaka ga asalin tashin hankalin dayake ciki kwata kwata babu nutsuwa tareda su mutane sai kallonsu ake kaman t.v wasu nayi musu adduan Allah yaba wanda suka kawo lafiya wasu kuma fargabar ma tunkaro wajan su suke ganin manya mutane haka gasu kaman larabawa “ahankali iya ta mike takarasa kusa da ummi ta dafa kafadanta tace kiyi hakuri hajiya asiya dole kina cikin wani hali amma kuka baya maganin komai ke uwace addua zaayi masu Allah yabasu lafiya in sha Allah babu abu marar kyau wanda zai faru muyi musu addua maryam halime aysha ke rabiah ya isa haka ku daina magana kuka shi marar lafiya addua yake bukata ba kuka ba baba ta gyada kai tace kwarai dagaske inna tace shknn tamu takare mu kuma ya Allah ka dauki ranmu kabar audu Allah kana gani kana ji yaron mutun ne hadda rabi ubangiji Allah yabashi lafiya hajajju Allah yatai maki yarinya can da abunda ke cikinta tadafe kai tace wehuwehu dazu muna cikin murna yanzu kuma anyi manah yankan kauna baba tace ayi addua dai dan Allah kafin takarasa wajan oum tajawo ta tasa ta jikinta ta rage murya tana mata nasihar taba zuciyarta hakuri duk abunda Allah yayi shine mai kyau oum ta gyada kai daman bawai kuka take a fili ba no kukan zuci take mai ciwo “kusan 40mins tunda suka shiga da ita labour room din babu abunda aka ce musu sunyi shiru zuwa yanzu kowa da abunda yake ransa dr ibrahim da dr faisal suna can tare da doctors din kan malik wanda bayan ciwon dayaji a
Chapter 156 · 0% Book details