Sashe 75
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
eatery din kyau “wajan yayi kyau sosai ba na wasa ba, couples ne su biyu kawai mata da miji sai dan baby boy dinsu daga can karshe suke zaune “ kujera ce kawai a hade kwara biyu sai table a gabanta “ waiter yace yallabai mi za’a kawo malik yakalli aydarh ‘ kafin murya can kasa yace mi zaki ci?tayi shiru kafin tace grilling meat sai ice cream “yakalli waiter yace akwai grilling meat? Da ice cream? Waiter ya gyada kai yace asa onion da chill ne? Aydarh ta gyada kai ‘’malik yace je kazo da plate biyu sai scoop din ice cream daya,sai da waiter yatafi kafin aydarh tawara ido ta kallesa kafin tace baza ka sha ice cream din bane? Ya girgiza kai yace bana shan ice cream “Aydarh tace eyyerh yayi shiru hankalinsa na kan couples din dasuka iske wajan he wished shima rana irin haka zai zo masa a rayuwarsa duk da bai fidda rai ba amma he is eager shima yaga lokaci irin haka ganin abunda yake kallo yasata itama kallon direction din wurin babyn dake ta wasa hannun mamansa,fari mai kyau dan lukuti ‘yasata yin cute smile kafin ta kwantar da kanta bisa kafadan shi, jinta a shouldered dinsa turn him up shima ‘ahankali tace na karbo babyn? Malik yadago ta suna facing juna yace kinsan su ne?aydarh ta girgiza kai tace no I just like the baby ina son babies sosai,yayi smile har dimples dinsa suka loma, yace sai ki haifa kema tawara ido tana rufe baki tace ni din? Ya gyada mata kai ta girgiza kai cike da yarinta tace ance akwai wahala ni bana so na haihu yace waya gaya maki tace kawai nasani ni ai,yace tashi ki karbo sa tau “ki gaishe su first kinji? Ta gyada kai tajuya tanufe su ya dinga kallonta yakasa daina murmushin dayake yi, ahankali take tafiya kaman bata son taka carpet din wurin har takarasa kanta akasa tayi musu sallama,matan dake zaune bazata wuce saan Doctor hafsa ba jin wani irin kamshin dadi yasata daga kai tana kallon aydarh da murmushi ta amsa mata “ Muryan aydarh very calm and sweet tace good evening matan tace evening dear “kafin aydarh ahankali ta gaishe da mijin shima ya amsa mata da fara’a kafin yadauke kansa yana cigaba da danna wayarsa “Aydarh tace auntie zan dauke sa, matan tayi murmushi tace tau gashi Allah yasa ya yarda quiya ne dashi Aydarh tasa ahankali ta daukesa aikam hadda wangale baki yayi yana zillo,matan tayi murmushi tace abban farhan kagansa fa ya yarda,mijin yayi murmushi yace ah abunsa ai ganin dama ne, matan ta kalli aydarh tace anyi saa ya yarda Aydarh tana murmushi tana kallon boy din, duk da bawani iya daukan ta iya sosai ba tace zamuje dashi can tanuna direction din dasuke zaune ita da malik da hankalinsa ke kan waiter suna magana, matan tace tau shknn sis ba matsala amma dan Allah daga wani kasan kuke?aydarh tayi shiru kafin tace a adamawa muke matan tace Tabarakallah,amma kafin mu rabu sai kin gayamun sunan wannan perfume din nan naki,aydarh ta gyada kai kafin ta juya matan dai ta kasa dauke ido daga kan aydarh tayi masifan burgeta tana son dan gayu sai yau ta hadu da gayun dakansa hijab fa ne jiknta amma ji wani bala’In kyau datayi, kusa da malik takarasa ta zauna hannunta rike da babyn, malik yayi murmushi yana kama hannun yaron kafin ya karbesa ya daga sama “ yana masa wasa aydarh dai sai murmushi take malik yajuyu da yaron kafin yakalli aydarh yace miye sunan sa? Tace naji maman takira babansa da abban farhan so maybe he is farhan,malik ya gyada kai yace ki mayar dash isai muci abincin Aydarh ta shagwabe fuska tace nooo malik na kallonta bai ce komai ba ya gyara zaman yaron a jikinsa kafin yayi mata cutting meat din wanda yaji onion da pepper sai red chili this is her fave tayi missing grilling meat sosai,kasancewan yaron bai da riga wasan shi ya cigaba dayi a kan laps din malik yana jawo hijab din aydarh ‘ abincin suke ci babu mai magana cikinsu sai baby farhan kawai dake nasa yaran “jefi jefi malik ke kallonta ganin how passionate take cin naman, bawani dayawa taci ba tajawo scoop din tafara shan ice cream din ai kaman farhan na jiran tafara shan ice cream din ya fashe da kuka,yana mika mata hannu alaman ta daukesa murmushi tayi kafin ta shagwabe fuska tasa hannu ta daukesa tana ce masa sorry, malik yakasa dauke ido kanta ganin yarda take lallashin farhan din bakaramin kyau tayi ba da babyn farhan yayi lamo kanta jin yayi shiru yasa ta dago kanta suka hada ido da malik wani cute smile yasakan mata kafin ya dauke kai ya cigaba da cin naman sa ,ice cream din ta sake jawo wa nan fa farhan yasake tsala ihu “malik yakallesa kafin yakalli aydarh yace shi fa ice cream dinki yake so,aydarh tawara ido tace ice cream fa ai he is too young sir ko na basa?tafara kokarin basa malik ya rike mata hannu dasauri,ya girgiza kai kafin yakai bakinsa daidai kunnata yace ai shi baya iya shan ice cream saidai ki basa nono,dasauri tadago tana kawar da kanta shi ko kunyan maganan, baya ji ganin abunda tayi dinne dariya tazo masa amma ya danne bai yi ba,taki dago idonta ta cigaba da lallashin farhan a haka Wallahi duk yabata kunya ita, maman farhan tayi musu sallama ita da mijinta malik ya amsa yana ba baban farhan hannu sukayi musabaha,maman farhan tayi murmushi tace tau aunt din farhan mun gama zamu wuce “Aydarh tayi murmushi kafin tace laah kaman kar ku tafi , maman farhan tayi murmushi tace karki damu har gida zan kawo maki shi ya miki wuni, aydarh tace “dan Allah auntie?maman farhan ta gyada mata kai “ malik yace da munji dadi kam baban farhan yayi murmushi yace in sha Allah yallabai mungode sosai Allah yasaka da alkhairi,malik yace babu komai “Aydarh da kaman karta mika ma mamanshi shi, ta mika mata tana mashi waving hannu shi hannun yadaga yana so yayi mata amma ba wayon haka, murmushi duk sukayi ganin abunda yayi din,maman farhan tace muyi exchanging digits auntyn farhan sai ki gayamun sunan perfume din aydarh ta kalli malik tana wasa da yatsun hannunta da maman farhan takasa dauke ido daga kallon rings dinta,malik yace bara naba mai gidan nawa kwana biyu babu waya hannunta “baban farhan yawashe baki yace ba damuwa yallabai mungode sosai,exchanging number sukayi shi da malik, kafin sukayi sallama har suka fita aydarh nayi ma farhan bye bye, malik yayi murmushi yace there are nice aydarh tayi murmushi tace shima fa bye bye yake son yi mun “ malik yashafa kansa yace yes “ ice cream dinta ta cigaba da sha, malik ma karasa cin abincin yayi yasa tissue yana goge hannunsa da bakinsa kafin ya kalleta yace ayi miki take away ne na ice cream din?ta girgiza kai tace ah’ah fa ya isa,kasan a gida oum ma bata bari nasha “yace tofa why? Aydarh ta tabe baki tana langwabar da kai tace wai asthma sai sannan malik ya tuno dasauri yajanye scoop din yace ni kaina na shafa’a shiyasa nabari kika sha,kaman zatayi kuka tace pleaseeeeee sir only for today fa “malik ya girgiza kai yace no ya isa haka you will not take it anymore,ai kaman jira take sai hawaye sharr a kuncinta malik ya dinga kallonta ko kiftawa babu shi mamakin saurin kukanta yake, miye na kuka kuma yanzu,bai ce komai ba yajawo ta jikinsa ya dinga Patting bayanta without saying a word,jin kukan nata duk shagwaba ne ‘ yasa shi cewa shiii idan kuma bakiyi shiru ba you will feed me here kukan nan nasani, loosing har sai da gabanta ya yanke yafadi farko tayi tunanin abincin sai daga baya, ta fahimce abunda yake nufi lamo tayi kaman irin ruwa ya ci ta, murmushi yayi kafin gently yadago ta yace tashi let’s go it’s already late, hannunsu rike da juna suka karaso cikin main eatery din, sai dayayi payment kafin yasake mata take away din perfect cake da sponge sai red velvet yabiya yamika mata ta rike Leda kaman dazu ma haka yanzu few mutanan dake zaune wurin suka dinga kallonsu,this time kasancewan basu da yawa basu wani damu ba har suka fito bakin eatery ko ‘ina akwai nepa hasken glob tarr ya haskata,keke suka samu malik yafada masa inda zasu suka shiga, har kofan gida ya ajiye su malik yabiya kudin suka shiga,rike hannunta yayi har suka isa cikin gidan Ramlah na nan zaune bakin ventilations dinsu ganin su rike da hannun juna yasa ta dinga kallonsu ko dauke ido babu,kaman zata fashe da kuka ganin sunyi kaman basu san dawani hallitta zaune wajan ba, aydarh ta ganta shiyasa tasake shigewa jikinsa,shikam duk ya rude “ jikinsa yayi wani iri tun daga brain dinsa har toes wani vibrating yake masa shiyasa ko Ramlah bai lura da ita ba, idan ana sallarh ba’a magana,suna isa ventilations dinsu,malik yasa key yabude kofan part dinsu da sallama suka shiga “ yasa hannu ya kunna fitilan parlor yakama wrist dinsa,kafin yace na gaji yanda yayi din yasata yin murmushi tace sorry nima nagaji, yace eyyerh kije kitchen ki ajiye ai bazaiyi melting ba right? Ta gyada masa kai tace whipped cream din ne zaiyi melting amma zan sha a haka yace tau shknn kitchen ta shiga ta ajiye lokacin da ta dawo parlor har yashiga bedroom,sallama tayi tashiga taga bai cikin bedroom din karan ruwa taji alaman yana toilet kenan “kofan toilet din ta kalla for few seconds kafin ta dauke ido hijab din ta cire ta linke kafin ta bude wardrobe har zata ciro bubu gown din ta ta tuna yarda ya dire ta ranan “rufe idonta tayi don har bata son tuna yanayin sa a lokacin ta tabattar da ba don dr hafsa tazo ba har lahira yana iya kasheta, dayan gown din wani cotton material white anyi mashi touches da pink,sai hula pink sharp sharp ta cire rigan jikinta da niyyan tayi sauri tasaka kafin ya fito bayin,amma ina tana kokarin saka rigan already ta cire waccan daga ita sai bra da undies