Sashe 125
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yafito da maganinsa duk da yana Doctor yasan effect din over dose ammah aka yasha kwara four a take yadinga shan ruwan har sai daya shanye kaf kafin yayi wurgi da rob akan carpet yafada “hawayen na bin ta gefen idonsa masifan ciwon ta ishesa ga zafin da zuciyarsa ke masa “ Wallahi DA SO KAMANE bazai taba son aydarh ba a duniya baya kawo ma ransa auran mace lower to his age sai gashi yakare a aure dakuma azaban son yarinyar da is just 22v yah rabbil!babu kalan adduan dabaiyi ba amma ragewa ciwon kawai yayi he gather his courage to stand up and walked to toilet saida ya sakarwa kansa ruwa kafin yayi alwalla yafito “ yana tafiya kaman wanda bashi da laka kwata kwata box dinsa yabude yazama wani Emirati jallabiya black yayi masa kyau kaman wani balarabe kafin yasaka perfume ya shimfida prayer mat ya cije lips dinsa kaman zai fasa su “don tsananin azaban dayake ji ahaka yafara sallarh har sai da bacci yayi nasaran dauke shi.Bayan sun gama gaisawa hajajju tace Wallahi muna ta godiyan abun arzikin da akayi ma jikokina Allah yasaka “inna tace Wallahi bakomai jikokin mune aie “baba tace ai kamata yayi ace nan zaki zauna hajiya “ inna takama baki tace waini kaza yanzu ma fa kwana hudun nan dakyar nasamu sukace azo ayi shi wai daura dawaniyya ne Allah na tuba bamai ma wanka ba mai wanke maka kashi ko fitsari dawaniyya kuma nami banda neman alkaba’I ? Hajajju tace ai yaran yanzu duhun kai dai yayi musu yawa Allah natuba anzama daya duk fameli ne mu “ummi dai nakan one sitter sai dan murmushi take “ hajajju ta waiwayo takalli ummi tace sun gaisa da habib? Ummi tace aaa lokacin dasuka shiga baya nan amma anjima in sha Allah zamu shiga sai su gaisa hajajju tamike tace bara naje na samesa yanzu kinsan shi Batsari bane dashi sam hakanan yake zuwa kasan turan badai kan gado garesa ba daga nan can fita zamuyi da ramda ummi tace tau Allah yatsare yabada sa’a baba kulu tace sai kin dawo “inna ma tace adawo lafiya “hajajju ta amsa su tana maida mayafinta ta dau jikkarta tafice , Dr ibrahim yace tau ko kayi mata magana ko kasaka matarka tayi mata tunda aunt dinta ce?malik yace zai fi sauki zanyi magana da ita sai tafada mata “dr ibrahim yayi murmushi yace Allah ya tabbatar da alkhairi daman dr usama deserves a lot sai inda karfinmu yakare in sha Allah “ malik yayi murmushi yace in sha Allah dr ibrahim yace amma magana tsaftan nan faa??malik yashafa kansa yace itama don baka ganta bane dr ibrahim yace ko ka manta dazu munje mun gaishe su malik yace ohh haka “so in that case kaga halinsu kusan daya “dr ibrahim ya jinjina kai “can yayi dariya yace hala mantawa kayi baka fada mun kunada kaka irin hajiya inna ba? Malik da duk daurewa yake suke firan yayi murmushi gefen baki yace ai wannan tafi inna case Allah yashirya su kawai yanzu haka wurin mijin wata dr take ta zarya wai sai tamayar da auran kaji fa wata rigima dr ibrahim yace wata sabuwa relatives dinku ne malik yabude hannu yace ina fa kawai ta dauki ummi matsayin her elder sister a boarding school su ummi na sss3 ita kuma suna jss 1 shine fa kawai relationship din dr ibrahim yace aikin lada zatayi aie Allah yabada sa’a malik yace Ameen dr ibrahim yace tun safe banga abby ba malik yace amm yaje campany kaman interview sabin ma’aikata zaiyi babu enough time kwara campany yafara functioning dawuri dr ibrahim yace ubangiji Allah yabada saa Allah yataimaka kai kuma Allah yasaka maka da alkhairi malik yace mudai baki daya Ameen summa Ameen “ suna nan zaune kan mota a kofan gidan sai ga maryam halime aysha da hibba sai dr hafsa looking very good “ dr ibrahim ne yace sai ina haka bayan duk sun gaishe su maryam ce sarkin magana tayi saurin cewa gidansu auntie zamu shiga dr ibrahim yace Allah yatsare adawo lapia suk ace Ameen har sunyi gaba malik yakwallawa aysha kira tadawo yace kice ta kunna wayan right now aysha tace ohk. Rufaidarh tace kuje sama yanzu kam takoma can din nayi tunanin ma mijin ne yashigo dr hafsat ace no waje muka barosu auntie rufaidarh tace Allah sarki saman suka wuce rufaidarh ta kwallawa daya daga cikin maids din kitchen kira tashirya musu wani abu takai musu can saman dakin aydarh ‘knocking maryam tayi ‘kasancewan rufe dakin tayi bata son magana yau dinnan sam she is not in the mood ga maganin da auntie rufaidarh ke bata yana sata jin duk wani kala Wallahi ‘ahankali tace who’s here?maryam tace mune auntie ‘gently tasauko daga kan gado tadauki veil din white abayan dake jikinta ‘dan fadawan datayi ma ta ciko gawani irin kamshin da take fitarwa yau hadda powder tasaka da pink lips ga idon yasha kajal asalin dan sudan ‘tayi parking gashinta can keya tayafa veil din akayi bude kofan akaiyi maryam ce a gaba tayi murmushi tace sorry auntie bacci ma kikeyi ba?aydarh ta girgiza kai tace ah’ah zaune nake ma har nayi tunanin babu wanda zai shigo ma yau “hibba tace dole mu zo kam aydarh tayi dan murmushi tace kushigo auntie duk shigowa sukayi ta tura kofan dakin ta dawo ciki “dr hafsa da halime sai maryam suka zauna kan sofa aysha da hibba suka zauna a gadon aydarh ma tazauna can, tace auntie hafsa ina wuni ya gajiyan hanya?dr hafsat ace Alhamdulilah mrs malik ya jikinki aydarh tayi kasa da kai tace dasauki alhamdulilah kafin ta gaishe da hibba itama tana tambayarta ya jikinta “ duk suka gaisa dasu aysha kafin tamike tace bara nakawo ruwa dr hafsa tace ai da kin zauna ma kin barshi aydarh tace noo bara nasa akawo maryam tamike dasauri tace muje natayaki auntie aydarh tace thank you yah mariam tafada tana murmushi,fita sukayi tare suna daidai sauka stairs sai ga maids su biyu dauke da tray ahannu lemo da ruwa ne sai snacks akai aydarh tasa hannu tana karban tray daya maryam ma ta dauki dayan suka juya “dr hafsa dake kallon aydarh tace ni har kullun sai nakasa gane wani kalan perfume kike using kaman kece kawai mai kalan this scent a duniya gaskiya idan bake ba mijinki gaskia dai hibba tace Wallahi kuwa auntie hafsa nima dai haka nace ai dawani kalan speed aysha tace nabani yayah fa yabani sako amma kinga namanta ban fada bak i rufa mun asiri ki kunna wayanki yace yanzu nan please “Aydarh tayi kasa dakai tace kunne yake aie Hibba tace maybe network ne shiyasa yakira yaji a gaishe maryam tace bara nafita sai nafada masa,dr hafsa tace ah’ah bara nakira sa idan magana ne basai yashigo cikin gidan ba tafita suyi? Aydarh dai batace komai ba,halime tamike tace tau Allah yakara sauki auntie daman muyi sallama gobe zamu wuce nida maryam school “Aydarh tawara ido tace lah daman baa nan kuke schooling ba?maryam tayi sauri tace noo bamu fara ba daman sai yanzu yayah dawowan nan naku yanema manah base university a can abuja aydarh tayi murmushi tace masha Allah freshers wannan dai ba sallama bane kamata yayi dasafe sai ku shigo muyi proper sallama,maryam tayi wani kala da fuska tana dariya tace wai fa flight zamu bi “Wallahi yanda tayi magana dole tabaka dariya aikam kowa sai dayayi dariya a dakin aysha dai cannot take off her eyes daga kallon matar yayan nasu Allahumma bareek kowa nayi mata kyau shi kansa yanda take dariya abun kallo ne she is damn cute kaiiii “ halime tace ke kam dai baki ji dadi ba gaskia sai wani faman fadi kike zaki hau jirgi Dallah can sabon shiga cike da tsiwa maryam ta turo baki tace naji din ina ruwanki ina dazu hadda kiran salis dawani fada masa zaki tafi base uni ko tsaban kauyanci yaron da bama auranki zaiyi ba miye na ki dinga magana dashi halime tamike har kwalla yacika mata ido tsaban haushi daman sauri hayaka gareta tace Allah yau sai fadan mun dalilin dayasa kike shiga abunda babu ruwanki “ita dai aydarh dariya suke bata basa gajiya da rigima kaman wasu tom and jerry “dr hafsa dake faman dariya tace yanzu dai kuyi hakuri acan hostel din ma haka zaku dinga kalan this silly rigima haba yanzu fa kun zama yan gayun abuja you are not longer halime and maryam you are now haliii and arya “dariya maryam tayi tace nice arya din right auntie?aydarh tace erh manah ai naki sunan yafi na yaya halime “halime tabata fuska tace Wallahi duk kaman gaban yayah kuka fadi haka Saboda kalan son dayake ma suna nan yace first born dinku ma zai saka mawa aydarh tayi dariya kawai tace noo wasa yake sunan yah mariam zamu saka “hibba tace rabu dasu halii ni zanyi miki wannan karan ma kinga ita ko cikin ma babu har anfara miki nuna bambamci ni kinga gashi ke keda dahir “halime tayi wani cute smile tazo taba hibba wani side hug tana kissing cheeks dinta tace thank you auntie hibba Allah yarabaki da abunda kika dauka lafiya in sha Allah yayah ibrahim bayanke babu macen dazai kara gani hibba tayi dariya tace Ameen Ameen halii,dr hafsa dai takasa daina murmushi duk abun nan aysha batace komai ba dariya kawai tayi tana girgiza kai “maryam tabata fuska tace wai dagaske auntie babu?aydarh tayi saurin sukunyan dakai batace komai ba don kunya take ji ma Wallahi “ aysha dataga abun nasu yayi yawa tace wai yanzu ba karasa shirya kayanku zakuyi ba? Maryam tace ehh addarh yanzu zamu tafi “ kafin tajuyo tace auntie dan Allah anjima zamu tafi tare dake? Aydarh tace ina? Maryam tace wai fa waya yayah zai siyan manah nida yah halime sai provision zamu yu “kinga dagani sai halime bata iya siyan komai bas hi kuma yayah baya son ana bata masa lokaci idan anje siyayya aydarh ta gyada kai maryam tayi murmushi tace mungode auntie aydarh tagyada “fita sukayi halime tace auntie mi zan fadawa yayan? Aydarh tayi shiru kafin tace akunne wayan yake “halime tace tau “aysha tamike tace bara naje