Sashe 122
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dinta dasuka sha kajal ga lashes din kaman takara tsaban kyau “yayi wani kala da fuska, is heart is melting billahi zuciyansa na narkewa kaman yasata a jikinsa and tell her sorry “ ahankali yace bazaki iya yafemun ba for my mistake?waya gaya miki I didn’t feel your pain?ciwon ajikinki yake amma nike jinsa deep inside my heart baby girl! Kinsan how sleepless nights I have all this days ganin nasaki in suchs situation ahankali yasauka kasa yayi kneeling kaman zaiyi mata kuka yahade both hannunsa yace am critically sorry babysis Kiyi hakuri and pardon me I promise you not to repeat this again am so sorry kiyi hakuri kinji ni?aydarh dai kanta na gefe tajuya masa baya babu abunda take bayan hawaye ita fa bayan wannan abunda yayi mata ba abunda ke dawo mata a rai irin tunuwa da yanda tasamesa shi da linda datayi hakan na matukar masifan bata mata rai yana mata ciwo irin mugun mikin nan mai zafi “ tashi tayi daga kan gadon tayi hanyar toilet dasauri ya sha gaban yariketa as if his life depends on her yana sauke wani irin ajiyan zuciya “cikin wall ya jinginar da ita yabita yana hade bakinsu yakai 5mins yana kissing dinta duk yanda jikinta ke vibrating amma batayi kissing dinsa back bas ai share tears dinta take faman yi “ahankali ganin yasaki jikinsa tazare bakinta “tana sake fashewa dawani kukan “muryar ta har sarkewa take “ tace did you know how I feel sir? Kasan how hurts am I sir? Ganinka da ita in suchs conditions yasani naji nayi fail, I hate myself I hate the country tasake fashewa dawani kuka har tana shidewa tace and kace am not your wife!!!bayan you disvirgin me kuma kadawo kace am not your wife is this how you hate me is this how ka tsaneni ka lallata mun rayuwa and yanzu kadawo kace am not your kasa ta zube kan gwiwanta tana rufe fuskanta da hannu tana wani kalan kuka marar sauti daga gani kasan she is hurt shima dukawa yayi Wallahi bakaramin tausanta yaji ba ji yayi yatsani kansa kan furcin dayayi “Wallahi Allah bai san maganar zaiyi mata ciwo har haka ba jawota yayi yasata a jikinsa yadinga shafa bayanta tana kuka har tagaji kukan yalafa “hannu yasa yashare mata hawayen “yace shssh bana son kukan nan kinji am lying karya nayi duk duniya bayan ke I have no other girl to call a wife “you are the only girl I have here and after “kece kawai matata my only sturbborn wife “ my only little princess my jewel “ta dinga sauke ajiyan zuciya kaman tayi race tayi lamo jikinsa Wallahi bata san miyasa ba amma ji tayi she feel at peace “a jikinsa tunda ta kwanta asibiti bata taba jin nutsuwa ba kaman yanzu “ahh”Ahankali yace mata I LOVE YOU!wallahi dagowa tayi dasauri tana kallonsa “kalman tazo mata suddenly “yana sonta fa yace! Gyada mata kai yayi alaman yess yace yes I LOVE YOUUUUUUUUUUUU WIFE FROM THE FIRST DAY THAT I SAW YOU NAJI INA SONKI I LOVE YOU FROM NOW TILL MYLAST BREATH I LOVE YOU IN THIS DUNIA AND I WILL ALSO LOVE YOU IN HEREAFTER!! HEREAFTER!!HEREAFTER sai daya ya maimaita hereafter kusan sau uku kwalla nabin idonsa “saukan kukansa taji a wuyanta dasauri ta mike tana kallonsa Wallahi ganinsa yana kuka yasata jin wani kala a zuciyarta batace masa komai ba don a yanzu bata san mi zata fada din ba batasan exactly moods din datake ciki ba Wallahi ‘daurewa tayi ta mike tabarsa nan tashige toilet tarufe kofan ta jingina ta rufe bakinta tawani kalan fashewa da kuka “harda shesheka “yakara kusa 15mins a dakin kafin yadaidai ta kansa ya mike yafice bakaramin dadi yaji ba ganin babu kowa a parlor yayi saurin barin gidan yafada sabon gidansu yana shiga duk suna parlor yakarasa yazauna kusa da abby,ahankali abby yace na yanke shawara zan ba yaron amini na waccan gidan kyauta halak malak yazauna shida iyalansa kayan ciki kuma zan kyautar dasu duk wani abun bukata zuwa anjima zanje dakaina nakawo su nan din malij yace badamuwa abby hakan ma yay isai a gyara masa can din in sha Allah,abby yace masha Allah Allah yasaka maka da alkhairi “ malik yace Ameen abby yakalli su maryam yace ku shirya tonight zamu fita ku siya abubuwan maryam tace thank you brose aysha tace Allah yasaka da alkhairi yayah halime tace “we are very proud of you my love “ummi dai batayi magana ba sai can tace maryam kuje ciki zamuyi magana da yayanku tashi sukayi da gudu maryam da halime ke hawan stairs din already kowa ya zabi daki don babu abunda ya bambamta a furnitures din komai iri daya ne dukka su ukun “sai parts din abby nashi daban ummi ma haka.ummi tayi shiru bayan tagama fadin yarda sukayi da aydarh kan cewa bazata koma ba Wallahi kaman ansa guduma an dakki zuciyansa haka yaji duk girman ac ac din dake akwai a parlor har zufa tafara keto masa “duk suna lura dashi daga abby har ummin tashi yayi without saying a word kawai yafita “har yafice daga parlor cikin babu wanda yadauke ido kansa kallonsa suke cike da tausai bayan yakarasa ficewa ummi tace anya abby yaron nan zai iya yin hakuri kuwa?abby yace in sha Allah babu maganar rabuwa a auran nan munyi waya da baba tace mun zata shigo zuwa anjima tareda hajajju in sha Allah ita takwarar taki zata hakura kila sabani yashiga tsakaninsu shiyasa tafadi hakan! Ummi tayi shiru kafin tace Allah ya kyauta abby yace Ameen “kan booth din farin GLK abby ya zauna “tunda yafito babu abunda yake bayan furzar da iska da sha kansa da karfi “zuciyarsa sai faman bugawa take dasauri sai addua yake tasamun sauki wajan ubangijinsa “wayarsa ce tafara ringing kaman kar yaduba sai kuma yafiddota daga cikin aljihunsa “yaduba yaga dr ibrahim ne slicing yayi ya dauka yakara a kunnasa bayan ya amsa sallaman da malik din. Motan dayake sama yasauka yashiga cikin gidan Still ummi da abby su nan parlor suna magana “bayanin waenda zasu zo malik yayi musu aikam kar ku so kuga murna wajan ummi da abby,Abby yamike yace yanzu zaka dauko su daga airport din?malik yace eh abby yace tau masha Allah bismillah muje “kafin yakalli ummi yace ki kira su mamana duk akwai komai abun bukata a can kitchen din a daura girki ai kamata yayi kafada tunda wuri saboda a shirya “ malik da duk bai cikin mood mai kyau amma zuwan su dr ibrahim din yadan saukaka masa zuciya “ yace hakan ma lafiya lau zan yo musu take away a hanya ummi ta girgiza kai tace zaa komai anan din “ yace tau yafada yana juyawa “abby ya rufa masa baya,babu abunda abby yakeyi a motan bayan ba malik baki yana kwantar masa da hankali abby is wise enough Wallahi shawara yake ba yaronsa cike da hikima can malik yace “itama fa abby kawai kishi ne nidai gaskia kayi confront din abban nata abarmun matana bazan sake ta ba koma mi zai faru abby yajuyan da kansa yayi da murmushi watau malik dinsa ne yazama marar kunya har haka kan mace “bai ga laifinsa ba shi so aie gaskia ne “ suna shiga airport din babu wani wahala suka hadu dasu “wani irin murmushi malik yayi kawai yaje ya rungume dr ibrahim shima cike da jin dadi yayi hugging abokinsa back ita dai dr hafsa sai faman murmushi take ganin yanda malik ya chanza yazama wani babban mutun yafito asalin balaraban sa sak jikinsa yasake wani murdewa “inna kau dake gefe tasha uban mayafinta ga handbag dinta mai kyau yau dai hadda glasses “ abby dake cike da farin cikin ganinsu saboda duk duniya baida kaman su abunda sukayi masa a rayuwa bashi da bakin magana durkusawa yayi har kasa ya gaishe da inna cike da murna inna ta amsa sa tana fadin ai dagani ma ba tambaya wannan uban audu ne barakallah ga fuskar nan “ abby yayi hugging dr ibrahim yana shafa kansa yace welcome son “sosai dr ibrahim yace dadin haka anan airport din suka fara gagaisawa abby yace suje gida duk sunfi sakewa a can “ anan parlor suka shigo security’s suka kawo musu box dinsu ciki “ummi tace marhaban lalle sannunku sannunku sannunku da hanya “inna dai takasa rufe bakinta Allah ne yataimake ta takama yaran nan ta rike da ace cutarsu sukayi suka musu mugun abu da duk yanzu anyi can gidan yari dasu kaman yanda abby yayi itama ummi har kasa ta duka ta gaishe da inna tana musu sannu da zuwa dr hafsa da ta isa isa tayi giba takara haske barakallah ta duka tana gaishe da ummi “cike da jin dadi ummi ta amsa tana zaunar da it akan kujera “shima haka suka gaisa da dr ibrahim,hibba itama cikin ya karbeta don tayi giba bana wasa bas ai kamanin ta yatashi daga na fulani kasancewan yanzu hutu yakama su bana wasa ba yasata tayi mugun kyau da cikin har zata duka ummi ta hanata tana riketa duk da cikin bawani babba bane amma yafito “duk su aysha suka gaishe dasu kaman an san juna Wallahi don suma sun ji dadin zuwan wanda suka taimaki yayan nasu “ Abby yace bamu da bakin yi muku godiya said ai muce ubangiji Allah yasaka muku da alkhairan sa Allah yabamu ikon kwantata irin kyautatawar dakukayi manah “inna tazare glasses dinta tace ahh Wallahi babu wani matsala nifa idan anayi mun godiya sai naga ana neman fidda audu daga zuri’ata gaskia nidai ba bare bace da audu da wannan matar ta nuna dr hafsa tace Wallahi duk matsayin su gudu shi dai abby sai murmushi yake ji yake kaman yasan farar tsohuwar awani wuri don har kama ma take masa da hajajju ,ummi tamike cike da ladabi tace hajiya wanene naki akwatin sai na kai miki dakinki ki huta kafin akawo abinci inna tawashe baki tace gashi can wanda yafi nasu girma wai fa cewa sukayi kaya kala hudu kawai zamu dauka wai ai tafiyar kwana hudu ce banda larura ma miye natafiya da kaya kaf da kaf bayan kayan nan kana su dozin dozin fisabillahi fa ummi