← Book details Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 89 OF 197

Sashe 89

Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

hararesa ta gefen ido kafin tace naming ceremony zataje sai kabar ta tafi kar tayi yamma “malik ya lura masifa yarinyar nan ke ji Allah ya shafa kansa kafin ya fiddo kudin kusan 10k daga aljihunsa ya mikawa Aydarh yace tau gashi ki ba dr sai takai wajan sunan “Aydarh ta kalli dr hafsa sai lokacin tayi murmushi tace gashi auntie yace na baki,dr hafsa ta girgiza kai tace aaaa fa aydarh ki mayar masa ku dake shirin tafiya idan baa baku ba ba za”a karba ba malik yace no hafsa don inda shi shiyasa nabaki bakomai sai kin dawo dr hafsa ta karbi kudin tace nagode sosai aydarh tace bye auntie sai kin dawo dr hafsa tayi murmushi tace Alright aydarh sai na dawo am off tomorrow zan shigo sai mu sha fira aydarh tace to auntie “daga haka dr hafsa tayi gaba shima malik hanyar gidan ya nufa tabisa a baya.Tunda suka dawo take ta fama daure fuska shidai bai ce komai ba yana bude ledan kayan dasuka siyo yana jera mata a wardrobe har yakawo kan brassiere din yayi tunanin zata kwace kaman yanda ta saba sai yaga ko tasuwa batayi ba duk datagani tass ya gama jeran kayan kafin ya rufe wardrobe din mikewa tayi ahankali ta karasa bathroom yana jin ta kunna pampoo ya girgiza kai yasan wanka zatayi bai tashi ba ya zauna yafiddo wayansa daga aljihu ya cigaba da dannawa duk research yake kan asibitin can kasar din da location din da aka tura masa wanda zasu zauna har picture din gidan dr usama yasa antura masa ta mail dinsa,can tafito daure da sabon black towel din daya siyo mata “sai satan kallonta yake ta kasan ido mamakin yarinyar nan na neman kashe sa kishin ta yayi yawa kuma idan ana kishin ka that means ana sonka fa?yayi shiru har ta karaso ya dinga bin white legs din ta da kallo masu kyau da daukan hankali kamshin jikinta na kashe masa jiki har sai da takai wajan wardrobe kafin yadaga kai yabita da kallo yanda ass dinta ke wani masifan shaking ta cikin towel din yasa shi kasa dauke idonsa “ hijab dinta tasaka ta dauki pant da bra ta koma toilet din tasaka ta fito Still yana nan zaune sabon cream din dasuka siyo ta fiddo “Wallahi kasa hakuri yay isai daya dago kai ya kalleta yace “lotion din ke wannan kamshin cuddle bug? Batace masa komai ba ta gyada masa kai kawai yace tau idan kingama shiryawa zan nuna miki abubuwan da aka tura mun sai kid uba nan ma ta gyada masa kai yayi dropping wayan kan karifa yace let me refresh nima tayi masa banza fita yayi yashiga toilet din parlor yana rike dariya sa yana fita yasake ta “ahankali yace stubborn bea “kaji wani kamshi malan woaw “ashe kamshin jikinta asali yasamu “yanda fatan nan nata ke wannan cream creamy din idan tacigaba using this lotion Wallahi bazai cigaba da barinta tana fita ba “da wannan tunanin yacigaba da wankan sa,tana gama shafa lotion din ta mike tacire hijab din tajawo wani simple plain gown na material pink tasaka kafin tasaka hula shima pink amma mai haske perfume tashafa as usual yau ko powder baa shafa bai ta fa ala dole laifi yayi mata can ta dinga bin wayansa da kallo vibrating wayan keyi number ne babu suna ahankali zuciyanta ya dinga bata tadaga har ta tsinke sai kuma akasake kira hannu tasa ta dauki wayan kafin tayi shiru “daga can akayi sallama jin murya mace yasa aydarh yin folding hannunta a kirji “tasake daure fuskanta daga can rabiah tace ina wuni yayana?ina ta kiraka baya shiga nasan blocking dayan layina kayi ni ban taba ganin inda masoyi ke zama makiyi ba fa yayana “Aydarh ta wani hade rai tsab tagane wacece “cikin muryanta cike da izza tac eke hold on ‘rabiah kike ko wa I didn’t even care ‘stay away from my husband ba tsaranki bane duk ranan dakika sake kiransa kuma zan nuna maki my madness past yours stupid tana fadin haka ta kashe wayan ta wurgar kan katifan ta fice daga bedroom din a parlor suka hadu yafito wanka yana faman goge jikinsa “ta dauke kai tashige kitchen kawai pasta ta fiddo kafin ta dauko pot ta dauraye ta zuba ruwa ta daura kan gas kafin ta kunna “saura chicken din daya siyo ta dauko ta sake gyara shi kafin ta dauki kayan miya zata gyara ,tana cikin aiki sai gashi yashigo “ahankali ya tsaya kusa da ita yace mi zanyi ko kallonsa batayi ba ta miko masa fruit da knife sai wani bowl mai dan girma “fuskan nan a daure tace sliced it “karba yayi yafara yanka fruit din ita kuma ta cigaba da abunda takeyi duk bayan seconds sai ta kama sa yana kallonta “duk wani motsi nata a idonsa takeyi ‘can ta waiwayo takallesa tace idan ka yanke sir ai kadaina kallona kuma idan tasake kiranka billahi har wajan iya zanje na fada mata sai sannan malik ya ajiye water melon din dake hannunsa ya dauraye hannun yamike tsaye kawai ya kwantar da jikinsa a bayanta yana saka kansa a wuyanta ya lumshe ido dan wani irin rahaman scent da ya shakka mai kashe jiki “wara manyan idonta tayi tana sauraron sa da har wani iri taji but ta daure bata ce masa komai ba ahankali ya juyo ta suna facing juna hannu yasaka yana shafa tummy ta dake very flat kaman ma babu ciki a wurin sai wani curve hips dayayi shaping waist dinta perfect shape a ke magana “yace wacece ta kirani cike da masifa tace ita rabiah manah yayi murmushi yace wacece haka kuma?ganin yana niyyar zautar da ita yasata cewa kaga fa bana son pretending abar magananta I already warn her “malik yace ahh wa kikayi warning kinganki yafada yana jan long point nose dinta “ ta tura masa baki ya dinga kallonta he cannot hold it but to kiss her,light kiss yabata wanda yasa ta dinga jin butterflies a jikinta wani yarr kafin ya kama cheeks dinta yace ai nace kiyi hakuri ni fa babu abunda yahadani da ita hajiya “Aydarh tace dagaske?ya gyada mata kai yace you are my only girl and my only wife kinji cuddle bug ta gyada masa kai kafin tayi kasa da kanta saboda kunyar sa da taji ‘kafin tace kuma miyasa kace wa auntie tayi kyau?malik yawara ido yana bude hannu yace lahh ke fa kika fada “tace erh miyasa data ce dagaske kayi saurin ce mata erh?malik yace tau naji kiyi hakuri bazan sake ba “murmushi tayi tana jinjina masa kai kafin tace to ka karasa slicing fruits din nima na kusa karasawa yace ohk hajiya “cikin few minutes suka karasa girkin kafin suka gyara kitchen din tass suka wuce parlor da kayan abincin white pasta ta dafa sai haddan sauce din dayaji chicken sai fruits salad, shi yayi feeding dinsu har suk agama kafin ya gyara parlor duk da bawani dirty yayi bai ta tawuce ta wanke plates da cups din dasuka bata yanzu,tana gamawa tashige bedroom yana nan zaune kan carpet yana sake duba abu a wayansa sallama tayi ya amsa mata ahankali yace tau zo sai ki gani “tahowa tayi ta zauna gefensa ya mika mata wayan ta dinga bin pictures din gidan da asibitin da kallo can tace inyee “yayi murmushi yace nima yayi mun kyau gidan aydarh ta gyada kai tace erh sosai fa “yace tau yanzu maganar school fa?ta kallesa don bata gane bay ace yeah school dinki “tace oh yace Mamanarh da voice din dayayi amfani ya kira sunan nata sai taji har cikin zuciyanta kaman ya saukan mata dawani kasala sai ta mayar da duk attention dinta kansa tana kallonsa ko kiftawa babu shima ita yake kallo can ta janye idonta don bazata iya juran kallonsa bama ita Wallahi wani irin girman girman sa take gani da kwarjininsa ita dai yana debe mata kewar abba “yace kiyi hakuri amma bazan iya barinki ki cigaba da karatuba wani irin faduwa gabanta yayi ta dai yi shiru kanta akasa tana sauraron sa yace you are under my control inada kishin da zai saka na hanaki ko da fita ne kiyi hakuri I promise to be the best for you babu abunda zaki rasa in this duniya in sha Allah kinji mamanarh kiyi hakuri daga haka yayi shiru hannu tasa ta share hawayen dasuka zubo mata kanta still akasa ahankali ta gyada masa kai kafin tace to”muryan ta na rawa hannu yasa yajawo ta jikinsa ya dinga shafa bayanta “tayi lamo a jikinsa hannu yasa yana goge mata hawayen datake yi duk da taki dago kanta ta kallesa ‘yace shshsh ya isa kiyi hakuri ta cigaba da gyada masa kai kawai deep inside he is hurt seeing her in suchs situation sai yaji duk wani kala bai ji dadi ba ahankali ya kira sunanta “ta amsa yace look up ido ta dago ta kallesa, yace shknn zaki cigaba “hannunsa ta kama ta girgiza masa kai muryanta in a crying tone tace nayarda ba zanyi ba “sai yaji wani kala wani irin sonta na sake bin duk wani parts na body dinsa “ yayi Hugging dinta very tight yace Allah yayi miki Albarka Allah yasaka miki da alkhairi in sha Allah I will be the best husband for you ASSEIYARH “Aydarh dai aydarh tayi shiru daga kukan datake tana sauraron sa “ ahankali yace did you accept me as your husband?tambayan yazo mata duk wani kala hakan yasata yin shiru batace masa komai ba shima basake cewa komai ba Still dai tana jikinsa “har aka kira salla kafin yamike ahankali ya mikar da ita yace go and pray nima zanje masallaci ta gyada masa kai yafita kafin tajuya ta shiga toilet sai data jingina da kofan toilet din ta dinga kallon kanta a mirror kewayan tana son takarasa karatu amma she has no other choice except to accept his decision “tunda yanzu bata da kowa sai shi “hawayanta tasake sharewa kafin ta kunna tap ta wanke fuskan ta tadauro alwalla. Tace to nasaka uniform ko?ya girgiza mata kai yace no basai kin saka ba, tace haka zamuje?yace eh da personal ba kisaka hijab kawai sai ki
Chapter 89 · 0% Book details