Sashe 182
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kansa kafin ya kashe hasken torchlight din yace lafiya asiya kiyi mun magana miya faru haka ina shi Abdool din miyasamesa wani abu ya hada ku mi miki inalilahi waina illahil rajiun “ aydarh tayi shiru shima abby shiru yayi kafin ta durkusa kasa tadaure muryanta na rawa zata fashe da kuka “tace ina ..k.wa.na abby yace tashi tashi shiga ciki wajan mamanki ina zuwa shiga wajan umminki ina zuwa wallahi kaf abby yarasa nutsuwan shi hankalin shi duk a tashe shiga tayi cikin gidan zatayi knocking kofan ma taji shi a bude takai 5five mins tsaye a parlor “ kafin ta daga kafa tayi side din ummi knocking kofan parlor ummi tayi daga can ciki ummi tace wanene aydarh tace nice ummi jin muryar aydarh yasa dasauri ummi takarasu tabude kofan takamo aydarh ganin yanayin ta yasa ta kamata suka shiga bedroom ummi duk ta rude ta gigice “miya faru minene baby fadi naji ina mijin naki miya hadaku dashi mi yamaki baki da lafiya?ko shine bashi da lafiyar miya faru dake kiyi mun magana baby ‘aydarh ta girgiza kai ummi ta rungume ta ajiki aydarh kam tafashe da kuka tacigaba da kukanta ummi duk hankalinta yatashi “ ummi ta cigaba da shafa bayan aydarh tarasa mi zatayi mata tayi shiru ko kuma tasan abunda ya faru “ ganin kukan yasa yayi yauwaa tace baby aydarh tayi shiru ummi tace ya isa haka kinji aydarh ta gyada kai ta dinga sauke ajiyan zuciya “ ummi tace ki dauke ni matsayin kawarki kanwarki yayarki da kuma mahaifiyar ki “ki fadamun gaskiyar abunda yafaru ina mijin naki lafiyar shi lau?aydarh tasa hannu tashare hawayenta tace erh “ummi tace yana gida?tasake ce mata erh “ummi tace tau miyasa kika fito daga gidan ki a kalan wannan lokacin saboda nasan ba gidanku kika kwana ba tunda ban bar gidan naku ba jiya sai da karfe kusan sha dayan dare feel free and talks to me my baby kiyi magana dan Allah kuma kidaina wannan kukan bake kadai bace akwai ciki ajikinki baa son mai ciki da damuwa kifada mun koma yi zan saurare ki baby “bana son kina wannan kukan zuciyata zafi take baby aydarh tasa hannu tana goge hawayenta amma duk dahaka hawaye sun gagara tsayawa “dakyar dai tasamu tace babu komai ummi ummi tace ko ban shekara dari ba na kwana dari baby nasan ba lafiya zai saka ki zuwa a irin wannan lokacin ba kallo daya nayi miki nasan ba lafiya mi yahadaku har dazai ce ki tafi gida? Aydarh tayi shiru dai batace Komai can ummi ta mike tabude dakin tafita few seconds sai gata tashigo da bottle water a hannunta tabude taba aydarh sai data sha rabi kafin ta janye ta ajiye ummi tace fada kukayi gyada ta kai tanayin kasa da kai hawaye yaki tsaya mata “ganin aydarh bata son fadin abunda yafaru “yasata cigaba da shafa bayanta “tana sauke ajiyan zuciya ahankali ta kwantar da it akan gado tasata tacire hijab din tabude wardrobe tadauko mata inner cap tasaka ma aydarh a kai kafin tasa duvet ta rufe ta tamike ta kabbara sallarh tana idarwa bata tashi daga kan prayer mat din ba “ tazauna tana lazumi tana kallon aydarh hamdala tayi ganin kaman aydarh tasamu bacci wayanta yayi ringing ummi nadubawa taga abby ne dauka tayi yace ta iske shi parlor shi “ahankali ta tashi tafita daga dakin “part dinsa tawuce yana zaune a parlor zama ummi tayi suna facing juna abby yace kinga wani abu yau kuma ummi tasauke ajiyan zuciya tace wallahi kuwaa abby yace tamiki bayanin abunda yafaru ummi ta girgiza kai tace bata yi ba kuma bazan matsa mata ba nasan halinta koma miye tabbas laifinshi ne shi yayi mata wani abu abby yace mufara bincike dai ummi tace kiransa zakayi kaji dalilin dayasa koma mi yafaru zai barta tafito da asuban nan banda Allah yana tsarewa dakuma karfin adduar mu kansu miyake tunanin zai faru kuma ko yanzu ya kuka da kanshi saboda huguma ce kawai zata rabani dashi dan sai nayi karar shi nabarin mun yarinyar tafito a kalan wannan lokacin tamike tafita fuuuu abby yabita da kallo ganin wannan irin masifa watau ya lura yanzu kaf a rayuwan ummi tadauki son duniya da duk wani lokacin tada hankalinta ta mayar kan wannan yarinyar wani babban wuri yarinyar tasamu a zuciyar ummi tazauna Allah mai ikon yasan duk abunda zai faru malik bazai bari tafito kalan wannan lokacin ba saidai idan bai sani ba amma koma miye barin garin yawaye zai nemi shi yaji dalili yazauna aie babban abun kunya ne garesu abba dasu oum su ji wannan labarin banda ma yarinyar na da hankali instead of taje gidansu shine tazo nan tarufa ma mijinta asiri kenan “ .Babu kalan fada da masifan da malik baiyi ma security ba yau kaman zaiyi hauka wallahi daga mutumin har matarsa dolene su baka tausayi yanda malik keyi shi kansa malik din dole ka tausaya masa ganin ma baki daya aie baya cikin hayacinsa “neman wuri yayi yazauna wurin parking space din yahade kansa da gwiwa watau shi kadai yasan kalan halin dayake ciki ayau wallahi kuka ma rahama ne tau shi yanzu ta ina zai fara ina zaije nemanta gidansu ta tafi ko gidansu?duk ciki dawani baki zaiyi musu bayanin sun samu matsala har yayi sakacin barinta tafita akalan wannan lokacin??? Wata zuciya tace masa idan fa bataje gidan ba wani rasss yaji gabansa yayi mumunar faduwa zabur yayi yamike yabude mota yashiga dagudu mai gadi yabude mai yafita da motar mai san a iya speed din dayake tafiya ba shidai kawai Allah yakaishi lafiya shifa duk abunda zai faru yafaru idan ya tabbatar da eh gaskiya tana daya daga cikin gidajan biyu “kaman yasani gidansu yafara shiga “ ummi na daidai kofan shiga kitchen tayu baya dasauri tana masa wani shegen harara yayi saurin kasa da kansa yana shafa sumar kansa cikin tsawa ummi tace masa get out. Yayi baya baidai fita ba kuma bai shigo ba “ummi tace wallahi billahi kafin na bata maka rai kafice kabani wuri daman zan ci mutuncinka mutumin banza mutumin wofi komai yarinyar nan tamaka Abdool is she not your sister yar’uwarka ce fa ta jini idan aka tsaga jininta akwai naka kaima idan aka tsaga naka akwai nata kafada mun yarda kai zakaji idan har daya daga cikin dauda ko umar suka koru aysha ko halimatu cikin sanyin asuba lokacin da babu tsaro da duhun asuba ka ce ta taho gida dan baka da mutunci baka da tsoron Allah “wallahi billahi da wani abu yafaru da yarinyar nan da ban san hugumar daza su rabamu ba nida kai a fadin kasar nan “ko kafita ka kama gabanka ko na tona ma asiri nafadi abunda ka mata kowa yasani kowa yaji kunyatattace kawai “ malik dai kansa nakasa bai masan abunda zai fada ba wallahi wannan wani kalan ruwa ya kwaso ma kanshi”durkusawa yayi kan gwiwan shi yahade hannunsa yace ummi dan Allah ba dani baki tsaya ki saurareni ummi nayi miki bayani ummi tace baka da bakin yimun bayani duk abunda yafaru koma mi kayi mata ko ma mi tayi maka “kabar karamar yarinya da karamin ciki tafito daga gida a irin wannan lokacin saboda baka da tausayi baka da mutunci baka da imani abby dayaji abun yayi yawa ummi bata ma ji bata gani saboda ranta yagama bace gyaran murya yayi ya fito ummi ta kallesa ta dauke ido shi kuma abby yabi malik da kallo duk yayi wani kala shi yasan koma mi yafaru bakar zuciyar malik ce tajawo kuma duk alama da komai yanuna billahi zai iya rantsewa malik aka raba sa da yarinyar nan tau kaman an datse masa jin dadi da walwala na rayuwa ne “ abby ya zauna kan three sitter ya kalli malik “yace tashi malik yamike yataho gently kaman babu lakka jikinshi kaman mai counting steps dinsa yazauna kan carpet yayi kasa da kai “ abby yakalli ummi yace je ki kiramun asiya malama “ummi tayi dan jim tace tasamu bacci abby yagyada kai yakalli malik yace tashi kaje Part dinka ka samu ka kwanta zuwa gari ya karasa haske zamuyi magana “ gyada kai yayi yamike yafita ummi tashige kitchen “Mariam ta bunky dinsu suka taya ummi tahada breakfast yau zasu juya abuja ‘Koda mariam tashiga dakin ummi sai datayi shiru tana kallon aydarh dake kwance kan gadon ummi tarufe duk jikinta tabar iya fuskar ta abude tana bacci kitchen din takoma takarasa kusa da ummi ta rage murya tace lahhh ummi naga auntie aydarh fa a dakinki ummi tace tafarka ne?mariam ta girgiza kai tace aaa she is still sleepy ummi tace Alright suka cigaba da aikinsu “ kunun gyada sukayi sai kosai lafiyayye mai dan banzar kyau yaji kayan hadi sai sukayi frying eggs kawai a dining suka shirya komai mariam da bunky dinsu suka wuce dakin su wanka zasuyi kafin breakfast din don lokacin flight dinsu ma yakusa “ummi ma dakinta ta wuce lokacin aydarh tafarka har tayi sallarh ma tahade kanta da gado tana kan abun sallarh bata tashi ba “ummi tayi sallama aydarh tadago ahankali ta amsa mata “ ummi tazauna kan gadon wajan kanta tace kingama baby?aydarh tagyada kai tace erh ummi ina kwana?ummi tace ya jikinki?aydarh tayi kasa da kai tace Alhamdulilah “ummi tamike tashiga toilet tahada mata ruwan wanka tace shiga kiyi wanka sai kiyi brush tagyada ma ummi kai bata son ta mayar da kayan datacire duk da ko 4 hrs bata cika ba da yin wanka yanzu ahaka tashiga tayi wanka tashafa cream din datagani kan mirror tashafa perfume ta mayar da hijab dinta “ sai ga ummi tashigo da alaman tayi wanka wallahi kunyar ummin take ji matar na masifan kama da malik ta iya kwalliya na manyan mata yanzun ma atampha tasaka gold zani da riga da kallabi hadda mayafi kalan atampha da flat shoe masu dan burauban kyau da tsada “ ummi sai bin aydarh da kallo take har tafada a fuska tayi wani fresh kuma idonta ya dan kumbura duk da baiyi ja ba kana ganinta kasan she cried wallahi “wani kala ummi taji she is highly disappointed a malik data tuno at hours din da aydarh tashigo gidan sai