Sashe 74
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kanta da duvet,shiru shiru bai shigo bas ai taji hankalinta yakarasa kwanciya,rufe ido tayi ahankali sai bacci, turo kofan dakin yayi without making any sound yarufe,ahankali yatako har tsakiyan dakin kafin ya dinga kallonta, kusan 2mins yana a tsaya kafin yayi switching hasken ya shimfida bargonsa can kusada wardrobe ya kwanta yasa bedsheet yayi rufa wasa wasa har kusan one yakasa bacc isai juye juye yake kadan kadan marar sa ke masa ciwo daman yasan zaa rina din shiyasa ya tsaya pharmacy ya karbo drug “jin dai maran na neman matsa mashi kawai ya mike ya fita kitchen ya tsaya ya dauki ruwa anan yasha maganin kafin ya dawo Still dai ta rike masa din jin ba sarki sai Allah kawai yasa shi shiga toilet yayi alwalla yafito duk abun nan dayake bata jiba saboda baccin ta dayayi nisa,prayer mat dinta ya shimfida ya kabbara sallarh har sai wajan two ya idar jin alaman yana jin bacci,jallabiyansa ya zare yabari daga sh isai white clean singlet dinsa dake nan kaman chest dinta zai fasa ta bakaramin kyau tayi masa ba sai dogon wando pajamas, kan katifan ya hau kafin yagyara mata kwanciya yasata a jikinsa,kallon fuskan ta yayi ganin tawani turo baki tana ya mutsa fuska,yakasa dauke idonshi daga kallonta,ahankali yashafa suman shi yace damn cute “ sake shigewa jikinsa yayi har chest din su na goga dana juna yaji wani irin yarrrr tunda ga brain har toes, wani irin juyawa maransa tayi masa da har sai da yasa hannunsa yarike, duk yanda tayi motsi a jikinsa sai marar sa ta motsa, gash isai tura jikinsa take a nata tsaban son jiki kaman mage duk abunan bata sani ba saboda bacci take ita, babu irin adduar dabaiyi ba dan yaji saukin yanayin dayake ji a jikinsa amma ina kaman ma ana kara masa, hannunta yakama yayi placing daidai maransa ya rabbi har ji yayi kaman zai shide tsaban wani pleasure daya ratsa sa, hannunta very soft and warm ga kyau, hannunsa ya daura kan nata wani irin electric shock yayi masa zazo a jiki sai daya sauke wani irin ajiyan zuciya dawani karan pleasure,ahankali take bude idonta taji ta a jikinsa “wani irin zabura tayi tana dauke hannunta gabanta nawani irin faduwa,hannu yasake rikowa yana girgiza mata kai har tears sun cika masa ido,jin jikinsa da zafi yasa ta rudewa cike da kula tace are you sick?what is wrong with you sir?daman baka da lafiya ne you are running temperature, bai ce komai bas ai lumshe idonshi da yayi, yasake damke hannunta,ta yunkura zata mike tace bara na kawo maka drug da ruwa akwai paracetamol jawota yayi tafada jikinsa kafin yasa hannu ya zagayo da hannunsa a wrist dinta ya matse ta kaman zai ballata dan kara tasake kafin cikin rawan murya tace magani zan kawo maka fa,ya girgiza mata kai tace fever fa kakeyi allow me to get drugs for you please sir yanda taja please din da sir din ji yayi yakusa loosing,yayi gathering courage dinsa “yace cikina ke ciwo cuddle bug “tayi shiru kafin tace erh akwai maganin ai ya girgiza kai yace nasha,ki zauna ahaka zan ji sauki in sha Allah ta gyada masa kai duk da she is not comfortable seeing her a jikinsa, kusan five minutes suna ahaka har yanajin yanda kirjinta ke bugawa, cikin few seconds yafara yawo da hannunsa a jikinta tana son hanasa amma tana tsoro ahankali yabude magana murya can cikin throat Yace cuddle bug tayi shiru bata amsa sa ba,can yasake cewa cuddle bug kafin ahankali tace uhm “ ya sake kasa da murya ya daga hannu yana pointing boobs dinta yace zan sha Wani irin faduwa gabanta yayi Wallahi har cikin ranta take tsoron yasha din amma ba yanda zatayi, jin tayi shiru yasake cewa ba zan miki da zafi ba kinji?ahankali ta gyada masa kai ai kaman yana jira “ cikin zafin nama yafara balle bra din jikinta ta rufe idon gam sai faduwa gabanta yake, tana jin lokacin da yayi wurgi da bara din yasa bakin sa a wurin yau ma kaman ranan dayan hannunsa ya sa yana wasa da dayan itama wannan wani irin abu ne Wallahi kunya take ji har cikin ranta bata so, yau kam kusan 2hrs yana abu daya duk da yauma taji zafi saboda har yafi na ranan amma batayi masa complain ba hawayenta datake ta kokarin kar suka sauko ne suka zubu shi bai masan tanayi ba da zafin da komai bacci ya dauketa,shikam bata masan lokacin da baccin yayi gaba dashi ba, kiran sallan farko yafarkar dashi daga hadaddan baccin daya dauke sa ji yake kaman an yaye masa wani ciwo dayake fama dashi har wani irin rahama ke shiga jikinsa, kallonta yake dauke ido babu kafin yakalli lips dinta dayake masifan so kawai ya daura nashi yahade bakin su yana bata wani irin deep passionate kiss,yana goga mata bread dinsa tunda yafara kissing lips dinta,tafarka Wallahi ko ina na jikinta ciwo yake kaman boobs da su kansu lips din su ji labari , shiru tayi “tayi lamo tana jinsa sai dayaji ana kokarin kiran salla kafin yabarta yana kallonta yasan ba bacci take ba kunya yasa ta kasa bude idonta “yaja long nose dinta kafin yabata peck a forehead yana murmushi yace wake up adorable still taki bude idonta she is eager yafita shi bai sani ba ganin yana bata lokaci kawai yasa shi mikewa yawuce parlor sharp sharp yayi wanka ya daura alwalla ya dawo yasaka kaya da perfume kadan yawuce masallaci,yana fita tayi saurin bude idonta ta dinga bin jikinta da kallo yanda yadinga ya mutsa mata jiki ta tuna sai taji wani irin yarr, tayi saurin cure jikinta waje daya kafin ta mike tashiga toilet maranta ke dan mata ciwo tayi tunanin daukewan period dinta ne shiyasa bata maida kai ba,tayi wanka kafin ta Chanza pant da towel jikinta kawai tadawo ta kwanta tana jan duvet bakaramin bacci take ji ba aikam tana kwanciya bacci ya dauketa,zuwa yanzu boobs din sun rage haka ma lips din sai dan abunda baa rasa ba. Yamma lis suna zaune a parlo tayi shiru shima shirun yayi dan ya lura yau yan mulkinta take ji wayanshi yake dannawa,this without number kenan yana dago kai yana satan kallonta “ can yakalle ta kafin yace what will you prepare for dinner hajiya? Ta girgiza kai ya lura yanzu ko kallonsa batayi kafin tace kafadi abunda zaa girka bai ce komai ba yace tau idan nadawo isha’I sai nafada maki tace to “ har aka kira magrib kafin ya tashi ya wuce masallaci itama bedroom ta shiga tagama mp din tayi wanka ta fito daure da towel,vaseline tashafa kafin ta dauko turaran da Hibba tabata, kamshin su bana wasa ba sunyi mata kamshi sosai ta dinga bin duk wani corner na jikinta tana shafawa kamshin ya hade da natural skin scent dinta yadinga bada wani super special din scent mai tafiya da imani har aka kira isha’I domin ba karamin bata lokaci tayi wajan shafa perfume din ba, salla ta kabbara,a masallacin ya zauna har akayi isha’I kafin yagama azkar dinsa, yadawo gidan lokacin daya dawo itama taga sallarh ta cire hijab inners ta gama sakawa tana kokarin parking hair dinta yakaraso yasa hannu yakarba yayi mata,kanta akasa tace thanks yace ki shirya kifito zamuje wani wuri haka nan taji dadin fitan nasu ta dago kai har zatace ina zasu sai kuma tayi shiru wardrobe din yabude yafiddo wani white plain yard an masa dinkin kaftani cotton yard ne mai azaban kyau duk da bawani tsada bane dashi amma yayi kyau perfume dinsa ya dauka sai comb ya fita parlor yashirya,itama wardrobe din ta bude kafin ta fiddo straight gown din da dr hafsa takai mata dinki tasaka tasake shafa perfume hijab tasaka har kasa kafin ta dauki lip balm ta sha,don zafin da lips dinta ke mata a tunanin ta ma taji rauni, kusan 10mins ta bata kafin ta fito,kamshinta ya riga ta karasowa,tunda ta fito yakasa dauke ido kanta “shi har rasa ma godiyan da zaiyi ma Allah yake kan wannan kyautar dayayi masa ahankali yake tasbihi, kafin yace Tabarakallah,kamshinta is very amazing a jikinta taji yana kallonta har ta karaso kafin ahankali tana wasa da rings din hannunta tace nashirya “yayi murmushi yace you are not looking bad you fine “sai sannan tadago kai suka hada ido tayi saurin dauke kanta kafin tayi wani cute smile dayakara mata kyau kafin calmly tace you too Abba’s copy yayi murmushi yace let’s go gaba yayi tabi sa baya,har suka fita part din kafin yasa key ya rufe yasaka key din a pocket din gaban rigansa kasancewan gidan koi na akwai haske don akwai nepa hannunta yakama suna tafiya har suka fita kofan gidan suka kau yi saa suna fitowa sai ga keke,malik yafada masa sunan eatery da zai kai su suka shiga,ya zauna very close da ita saboda baya son yayi missing kamshin ko na one second duk da ko ba a kusa ya zauna ba zaiji saboda yanda kamshin ke da bala’In shiga rai babu mai magana cikin su sunyi shiru,duk kunya take ji ganin take kaman duk inda suka gifta sai an kallesu saboda yanda duk ya shishige mata,har bakin wani hadaddan eatery mai napep din ya sauke su duk da ba babba bane amma yayi kyau sosai eatery din mai napep din malik yabiya kudinsa kafin ya kama hannunta suka shiga eatery din,ai hankalin kowa kansu ya dawo mutanan wurin kaman sun ga t.v daga shi har ita babu mai son kallo duk sai taji ta takura ai kam tasake shigewa jikinsa tana rike hannunsa kaman wani zai kwace mata shi shikam fuskan nan babu yabo babu fallasa suka cigaba da tafiya har yanzu kuma duk idanun kowa kan su. Ganin yarda ake kallonsu non stop,gashi ya lura hakan yana affecting dinta sai sake shigewa jikinsa take,sake rike hannunta yayi Sosai “ har suka karasa can karshan eatery din “yaja mata kujera ta zauna kafin yajuya wajan waiter din “cike da respect ya gaishe da malik “amsawa yayi yana tambayar sa akwai wani wurin bayan nan?waiter yace masa akwai vip “ malik yace tau muje can din “hannunta yakama waiter yakai su har karamin parlor wanda yafi cikin