Sashe 176
Da So Kamane Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dinga yi ba soyayyan rakaka ba ‘ idan kaga zallan son shi datake ya bayana sai when it comes to ladies shine zaka ga fuskanta har wani pink take idon kau har wani zaiba zaiba kaman anzuba ruwa “har sai datayi bacci tana ajikinsa shikam aiki yake a system saboda gobe zayayi resuming office “bai tashe ta ba yasa hannu yamata daukan jaririya yakai ta bedroom din ya kwantar da ita boturan t-shirt dinta yabude yana kallon soft white clean skinta dinta sai yau ya lura da dan tashin da kasan maranta yayi murmushi yayi gently yayi kissing wajan kafin yakoma yayi kissing boobs dinta ya fizgar dawani iska kamshin wurin is very amazing “ unhooking bra din ta yayi yacire shi tana jinsa don tafarka buh tarufe idonta tasan bai karasa aikinsa ba tasan sleeping dress zai saka mata jeans din yacire shima kafin yabude drawer yaciro mata kayan bacci masu nauyi saboda sanyin dake akwai saka mata yayi kafin yasa mata hula yachanza mata safa yarufa mata duvet hasken yakashe kafin yafita “shima karasa aikin dayakeyi yayi ya dauki system din da wayoyinsu saida ya kashe hasken parlor dakoina kafin yakoma bedroom din shima kayan bacci yasaka ya kwanta matsuwa tayi tashiga jikinsa yayi hugging dinta kafin shima baccin yadauke sa. 9:00am daidai yagama shirin office din tsaf itama shiryawa tayi saboda yanzu atare zasu dinga tafiya bazai iya barinta gida ba “ mr joe ne yazo yadauke su yakai su office din yau kam aydarh tayi bakin gani haliltar datafi hating a rayuwar ta dr linda ce tsaye sanye dawata crazy gown ko gwiwa bata kai ba ga ubansu takalmi mai uban tsini sai labcoat dinta a hannu half of her boobs are out tana ganin malik tawani juyo tana kallonsa aydarh ta kalleshi ganin ba ita yake kallo ba aydarh tawani hade rai takama hannunsa duk sai gaishe sa ake ana basa hanya yawuce dasauri yakalleta yaga ranta hade yasan akwai wani abu tayi kasa da murya kaman baita ke magana ba tace banda wannan hanyan ina ake bi aje office dinka yace gawani can minene kama hannunsa tayi suka bi hanyar sai kallonta yake ko kiftawa babu karasawa sukai office din suka shiga ta ajiye hand bag dint akan sofa ta ja kujeran office din ta zauna shima zama yayi yatsa tasa ta nuna sa tawani daure fuska tace kana jina sir ina kaina MD in this hospital ba?yagyada mata kai tace kayi signing oh no kayi gaggawan yima yarinyan can transfer to wani department ko wani asibiti tafada irin boss din nan nashi tana basa umarni ma “he is confuse ma wallahi bai fahimce ta bay ace wait wakike nufi? Tasake hade rai tace linda or whatever she is I didn’t even care with her name “ malik yaso yayi murmushi amma yatuna abunda murmushin zaya jawo “ yadaure yace Are you talking about Dr linda the daughter of CEO tace yeah yace tau yanzu cuddle bug fisabillah bakisan mijin naki karkashin babanta yake ba? Tayi shiru yace kinga babu laifin datayi first secondly kuma ko don asibitin na babanta ne sai taci wannan alfarmar yana karasawa ta janye kai tace ohk “ tace tau duk wani aiki indai atare zakayi da ita kai ka fasa kuma nasan dayawa akwai kalan field dinta a doctors din dake nan ka dingayi tare dasu don wallahi idan tasake kuka sake hada hanya da ita zan fita namata dan iskan duka “wallahi this time around he cannot holds it anymore but to laugh dariya yakama yi itakam ta dinga kallonsa baki bude yacika wallahi kaman zata fashe aikam tamike fuuuu takoma kan sofa tana kallonsa yagama yace yanzu dai kiyi hakuri kingani rabon da naganta ma Allah since last time damuka hadu da ita a waccan café din na la’berris tace yau din damuka ganta atare fa?yace kinsan Allah ke kika ganta amma sam ban ganta ba am sorry wife nifa har nagaji da maimaita same magana mamana baki yarda dani bane? Tayi shiru kafin ta tashi tazo kan laps dinsa ta zauna tace yayahhhhhhhhhhh har cikin kasan zuciyar sa yaji yace yes wife tace nidai dan Allah ko dawasa kadaina kallon mace nidai apart from su yah mariam dr hafsa kaini wallahi ko rabiah bana son tana maka magana daurewa kawai nake “ dan shiru tayi shima kallonta yake wallahi zaka ga asalin yarinta dakuma zallan gaskiyar abunda yake zuciyarta take fada babu abunda yake karantuwa daga fuskanta idonta bayan asalin sonshi da kaunarshi da kuma zallan raunin ta akansa shafa kanta yayi yaja long pointed nose dinta yace I promised you ASSEIYERH you will be the only wife of mine from here and here after in sha Allah dasauri tahada goshinsu tabasa wani light kiss “ murmushi yayi yace you should rest zamu shiga surgery yanzu kinji tagyada kasa kaii kafin tace Allah yabada sa’a I wished you all the best my doctor ‘yayi murmushi yace Ameen thank you cuddle bug “ knocking wani nurse yayi malik yamike yabude masa gaishe da aydarh yayi yafada ma malik lokaci yayi files uku malik yamika masa kafin yadauke labcoat dinsa yafita har yafice tana kallonsa with smile on her face “. A nigeria kam banda preparation din tafiyar oum da aysha da hafsa dubai babu abunda akeyi su halime semester exams suke shiyasa akace banda ita banda rabiah da manya kawai za’a tafi gobe ne tafiyan in sha Allah komai yazama ready har hafsa ta iso yau daga kano “flight din seven zasu bi su aysha sai wannan abu ake duk anfara masu gyara wanda oum itace tsaye kan kowa cikin su itace the mother of four brides “ su ummi duk sun sakar mata saboda kara ma wallahi tanuna zatayi aikam kowa sai appreciating yake malik yadauki nauyin kayan gadon dazaayi musu kowa gado biyu ne that makes 8 50m yaturawa oum wanda in dollars yasaka su a kudin nigeria sun fi haka yawa abby yayi na parlor abba yace shikuma yadauki nauyi duk wani kayan kitchen da decoration na gidan shima mutun daya fa na iya yin komai amma akace a raba saboda kowa yaga yanada muhimmanci ibrahim yayi na gara “sun tafi da kwana daya familyn dr umar suka kawo akwatin halime babu laifi sunyi kaya shima familyn shi are rich akwati 24 suka mata ummi da su inna suka karba sha tara na arziki aka musu aranar suka juya basu kwana ba,daga hafsa har aysha babu wanda yataba zuwa dubai fara zuwan su kasan waje shine umra dasuka je this time kasancewan there are wise enough and well educated babu wani kauyancin dasukayi oum kau kaman tana nigeria matan ta hadu wallahi babu inda bata sani ba satin su daya daidai acan suka dawo wanda yayi daidai da sauran sati daya auran “baki daya nan adamawa zaa taho ayi auran duk su iyan yau suka iso daga kano su halime ma an iso malik ne da aydarh suka rage suma jibi zasu iso duk ankawo boxes din kowa special gyaran jiki ake musu na wannan week dayan daya rage rufaidarh tadauko mai gyaran jikin da oum takirawo lokacin auranta aka mata itama yanzu cikinta 2 months na aydarh ke da 5 hibba kam yaron ta 40 days daidai yake a yau suk agama wanka dakyar dr usama yabar rufaidarh tayi gaba yace tabari sai daran daurin aure su taho tace no shikuma sai ya tsaya yana da wani taro da babban organizations na Europe countries “ wallahi bakadan ba aure ya karbi rufaidarh daga ita har dr usama sun sake zama wasu hadaddau sun dace da juna sosai kuma dr usama sai sake samun promotion yake ta ko ta ko’ina kaman daga shisai malik ke tashan kudi wallahi aydarh rufin asirin sa ce sosai arzikinsu atare yake. Shi ya shirya musu kaf kayansu a box duk wani abunda zasu bukata yasaka musu gobe ne tafiyan in sha Allah “ita kuma tana toilet shorts dinsa take wankewa da boxers babu yanda baiyi da ita ba ta daina amma tace zatayi ita ke wanke masa da bra da pants dinta duk da bata bari yataru “shi ke wanke masu kayan sawan su duk weekend ya goge “ wayansa ne yayi kara yasan Ibrahim kawai ke kiransa normal call tau waye yanzu “ya dinga bin wayan da kallo ko kiftawa babu a mamakinsa number nigeria ne tau waye mai number kaman bazai dauka bas ai kuma ya dauka yasaka a hands free ya ajiye veils dinta dayabude wai yaga girman su yake maidawa bayan yagama dubawa duk medium sizes ne sabbi ne fill yake cirewa a leda duk ummi da aysha suka dauko su anyway shaa is ohk “buh ba dan kar taga yacika takura ta dayawa bane dabazata saka shi ba baki daya bayason tana using veil ita duk abunka sai kalleta “kusan akwai mutun mai fizgan hankali “ Daga can yaji ance Assalam alaikum “shiru yayi trying very hard to recalls the voice owner definitely yasan muryan amma wacece “amsa mata salaman yayi cikin decent voice dinshi wanda kaman ana masa dole daidai aydarh tagama wankin tafito “masha Allah straight gown na atampha ne jikinta tayi parking kasan keya tadaura veil akai tasake wani haske da kiba ga alaman tasuwa da cikinta yayi kana ganinta kaga mai ciki “ jin muryan mace abun yadaketa amma ta tsaya bata san ko cikin sisters dinshi bane “shi bawan Allahn ma bai san tafito ba “ta dai tsaya jikin mirror tayi folding hannunta a kirji “ daga can yarinyar tace ina wuni zance koina kwana ?yace wuni dai “wallahi tsab aydarh tagane ba cikin yan gidansu bane shine har yake fadan mata irin gaisuwan da zatayi wai shin Abdoolmalik kasheta yake so yayi ne karfin hali tayi ko motsi batayi ba tajira taga iya gudun ruwansu a ranta take rayawa kalan fasa wayan shin da zatayi idan taji wani abun kuma don wallahi saidai idan dukanta zaiyi yayi a yau watau tsoransa datake shine duk yake jawo wannan abun idon yayi raurau kirjinta har bugawa yake (har natuna lokacin da jewel ta fasa wayan yayana a dallas 😂ranar turawa sun ga hauka 😂💔jewel I should share this news to them ko abar tuna baya 😂?)shidai malik kawai