← Book details Asanadin Makwabtaka Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 9 OF 211

Sashe 9

Asanadin Makwabtaka Part 3 Complete Hausa Novel · about 10 min read

Lokacin da suka samu natsuwa kife face d'in shi yay a saman tata ba tare daya raba jikinsu ba both of them were breathing rapidly, jikin Fatuu sai kerma yake don ba k'aramar jigatuwa tayi ba, cikin wata irin murya da bata san shi da ita ba taji ya fara fad'in "Thank u...thank u so much wife, thank u for coming in to my life Zarah.....I'm very proud of u, You have been a blessing...." Sai faman nishi yake, ba sosae take comprehending nashi ba idanunta a runtse gam, ji tay abu mai d'umi na d'iga akan Fuskar ta kaman ruwa, tunanin miye ta shiga yi da k'yar ta bud'e idanunta da sukai mata nauyi don ba K'aramin kuka tasha ba, lokacin ta fahimci kaman k'walla ne ta d'ago hannunta da ba k'wari ta sak'a shi tsakanin Fuskokin su ta ta6a fuskar Haisam nan take ta tabbatar da k'wallan shi ne duk da halin da take ciki saida ta d'an rud'e don abu ne da bata ta6a gani ba, murya a disashe ta fara ce mashi "Ya Haisam pls stop crying...." Shiru bata ji yace komai ba hakan yasa ta cigaba da yin kukan itama, d'ago Fuskar shi yay can k'asan mak'oshi ya furta mata ya bari, ya fara k'ok'arin raba jikin su har saida Fatuu ta d'an gantsare ya mirgina gefe, hannu ya kai ya matso da ita they were both nicked yay wrapping nata a jikin shi ta yadda ha6ar shi ke akan sumarta da ta gama fita hayyacin ta itama, shiru kake ji kowa da abunda yake rayawa a cikin mind d'in shi har lokacin da d'an k'arfi suke breathing, Haisam sai sakin k'ayataccen murmushi yake shi kad'ai yasan irin nishad'in da yake ciki, Zarah ta kai shi wata duniya da bai ta6a zuwa ba sai yau, mutsu mutsu yaji ta fara yi ya d'ago kanshi ya kai bakin shi saitin kunnanta ya tambayi miye ko tana son wani abu ne cike da tsantsar k'auna ya furta Maganar, juyo da Fuskar ta tayi suka had'a ido da sauri ta maida kan k'asa k'asa tace mashi fitsari take ji, Ok ya furta da sauri ya tashi da yake akwae d'an haske bai sha wahalar gano rigar shi ba, bayan ya saka ya saukko daga saman gadon ta bangaren da take har lokacin tana kwance kunyar tashi take, hannu ya kai zai d'agota cike da shagwa6a tace mashi bafa kaya a jikinta, murmushi kawai yay ba tare daya ce komae ba ya d'aukko ta ya nufi hanyar laundry da ita duk ta k'ank'ame shi, sun d'an d'auki lokaci kafin ya fito da ita jikinta d'aure da towel kanta ma an yafa wani short ta rufe fuskarta dashi, a bakin gadon ya ajeta ganin tana yar kerma ya juya yaje ya rage Ac tare da kunne d'ayar lamp d'in d'akin ya k'ara haske, dressing mirror ya nufa ya d'aukko man da yake amfani da shi ya dawo, a gefenta ya zauna ya kai hannu ya curo towel d'in saman kanta ya fara goge mata jikinta duk da ma ba wata lema Saboda bayan an yi wankan sun tsaya a Laundry ya d'an mata drying gashinta da hand dryer, gaba d'aya ta kasa had'a ido dashi saidae wani irin dad'i take ji a cikin ranta sosae take ta mamaki, who thought hakan zata kasance tsakanin ta da ya Haisam gaba d'aya ta fidda ran samun shi sai gashi cikin iko na ubangiji bada jimawa ba ta mallake shi sun zama abu d'aya ita da shi Allah mai yadda yaso a lokacin da ya so, ana ta ce mata tayi hak'uri tayi hak'uri zata ci riba sai gashi har taci ribar ba tare da an d'auki dogon lokaci ba, sai faman sakin murmushi take tana juyar da fuska bata san duk yana ganin ta ba shi kan shi murmushin yake, bayan ya gama da kan shi ya shiga shafa mata mai a jiki, mik'ewa yay ya nufi dressing mirror don ya maida mai ta juyo tana kallon bayan shi abubuwa na dawo mata da suka faru lately, bayan ya aje wardrobe ya nufa ya bud'e a wurin kayan ta ya fiddo wata doguwar riga tare da gyalenta ya dawo ta kauda idon ta gefe, bayan ya koma ya zauna yana k'ok'arin zura mata ta d'an kalle shi tace ya bari ta saka, yana ta kallonta tasa ta d'aure kallabin bayan ta gama ta maida kanta gefe, hannu ya kai yay tapping shoulder d'inta ta juyo ta kalle shi idanun ta adan lumshe d'age mata gira yay yace "bacci ko" kai ta d'aga mashi ya matsa ya rungumota jikinshi ta lumshe ido, shima nashi a d'an lumshen suke fuskar shi d'auke da d'an murmushi, Slowly taji ya fara magana in whispering "Baby na wahalar dake ko?" Kai ta d'an girgiza mashi, still da murmushi akan fuskar shi yasan ta fad'a ne kawae yace "am so sorry it was never my intention, I just wanted to make u forget about all the pain I caused you" shiru tayi sai kuma cikin disasshiyar murya yaji tace ai ba laifin shi bane yana murmushi yace amman ai dalilin shi ne, shiru suka d'an yi can ya tambayeta to yayi nasarar yin hakan nan ma kai ta d'aga mashi kafin tace ai tun d'azu ma daya bayyana mata yana sonta ta manta da komai, daga jin yadda tayi Maganar bacci ya fara cin k'arfinta, jin saukar numfashinta a hankali yasa shi kiran sunanta shiru bata amsa ba, d'ago Fuskarta yay yaga tayi bacci, bin Face d'in yayi da kallo, tunda yake bai ta6a ganin mutumin da komai nashi ke burge shi ba irin ta, tun farkon sanin shi da ita abubuwa da yawa a tattare da ita ke burge shi, kai bakin shi yay ya manna mata kiss akan lips d'in ta ya Furta "I love u so much Zaraah" yana rufe baki kawai sai gani yay ta d'an bud'e idanun ta cikin muryar bacci ta furta "I... love you...so much Ya Handsome" daga haka idanun suka rufe bakinta a d'an bude, faffad'an murmushi yay da alama acikin baccin taji Maganar da yayi sama sama shine itama ta maida mashi ta kuma kira shi da Handsome, Kwantar da ita yayi yaja duvet ya rufe mata jiki, saida ya yi pecking gefen fuskar ta sannan ya mik'e ya nufi toilet, bayan ya fito wardrobe ya nufa ya fiddo wasu kayan baccin riga da wando masu taushi ya saka, bayan ya gama ya nufi side d'in da take ya kashe fitilar daya kunna sannan ya nufo d'ayan bangaren gadon, bayan ya hau matsawa yay kusa da ita ya janyo ta yay cuddling nata sosae kaunarta na ratsa ko ina na jikin shi idanun shi a lumshe ya shiga tariyo abunda ya faru tsakanin su haka yay ta sakin murmushi kaman wani zautacce. Kiran sallar Asuban farko ya farka duk da baccin bai ishe shi ba saidae ya riga ya saba da lokacin yayi yake tashi, bayan yayo Alwala ya fito Wardrobe ya nufa ya d'aukko jallabiya ya canza kayan jikin shi, prayer mat ya d'aukko ya shimfid'a ya kabbara raka'atanil fajr, bayan ya gama mik'ewa yay yaje ya d'aukko Al'qur'ani ya dawo ya shiga karantawa, har saida lokacin salla yayi sannan ya mik'e ya maida Al'qur'anin, kallon Fatuu dake ta shan bacci yay da murmushi yasan dole tayi bacci sosae, saida ya duk'a yay pecking kumatun ta sannan ya tafi. Har ya dawo ko juyawa bata yi ba tana a yadda ya barta, gefen da take ya nufa ya zauna idon shi akanta yana jin kamar kar ya tasheta to amman lokacin ya dace tayi sallar, bayan ya tashe ta da k'yar ta bud'e ido tana kallon shi yace mata ta tashi tayi sallar saita koma ta d'aga mashi kai, sosae taga safiyar tayi saurin yi, saida ya rakata har toilet tayo Alwala sannan suka dawo, a gefen gado yasa ta zauna ya tambayi inda Hijabs d'in ta suke ta fad'i mashi ya nufi wardrobe d'in tana ta kallon shi sosae kulawar da yake nuna mata ke k'ara dulmiyar da ita acikin k'aunar shi, bayan ya kawo mata Hijab d'in tasa ta kabbara sallar ya juya ya fita daga d'akin, har ta gama bai dawo ba ta mik'e ta d'auke abun sallar, gado ta nufa ta haye taja Duvet ta lullube, shiru tay ta fara tunanin ko ina ya tafi da sassafe zuciyar ta ce ta raya mata k'ilan wurin Fanan ya tafi, shiru kawai tay ita kanta bazata iya fad'in mi take ji ba, bata dad'e da kwanciya ba idanunta a rufe taji an bud'e kopar da sauri ta bud'e idon tana ganin shi ta d'an ji wani sanyi a ranta, shigowa yay hannun shi ruk'e da d'an Babban try ya nufi gadon, aje tray d'in yayi a k'asa ya zauna bakin gadon yana kallonta itama ta juyo tana kallon shi, hannu ya mik'a mata yace ta tashi taci Abinci yasan dole tana jin yunwa yanzu, kama hannun tayi ta tashi ya matso da ita gefen shi, cup d'in tea ya d'aukko ya mik'a mata ta amsa ya d'ago da plate mai d'auke da wainar kwai ya aje a tsakiyar su, da kan shi ya 6allo wainar ya kai bakinta ta bud'e ya saka mata ta d'an kur6i tea din, bayan ta cinye na bakin ta ya 6allo wata zai saka mata tace "did u made it for me?" Fuskar shi a sake ya lumshe mata ido, bayan ta cinye ta bakinta daya saka mata ta furta mashi "thanks, I appreciate" d'an bud'a ido yay yana murmushi yace "I appreciate too" da d'an alamun mamaki tace What, shiru kaman bazai ce komai ba ya k'ara bata wainar, ganin tana ta kallon shi ya d'age gira ya furta "Yesternight" da sauri ta d'an juyar da fuskar ta, har mamaki take a cikin ranta yadda shi kwata kwata bai jin kunyar ta sai kace ba itace hakan ke faruwa tsakanin su ba, itama fara bashi tay yace ai ita kad'ai ya had'a mawa shi bai cin Abinci da sassafe ta tura mashi baki a shagwabe tace to ai shima tasan yana jin yunwa ko, bin ta kawae yake da ido gaba d'aya in tana shagwabe melting heart d'in shi take tun ba yanzu ba, dole ya bud'e baki ta rink'a bashi har suka cinye, mik'ewa tay don ta kai kayan Kitchen yace ta bari ya kai ta mak'e mashi kafad'a yay yar dariya, juyawa yay yana kallonta ta nufi hanyar fita tana kaiwa k'opa ta juyo suka had'a ido ta sakar mashi murmushi k'asa k'asa ta furta "I love u" ta fuce da sauri, mik'ewa yay ya nufi Laundry don ya wanko hannuwan shi yana ta sakin k'ayataccen murmushi, lokacin daya fito daidai ta shigo don saida ta wanke kayan, tsayawa tay daga bakin kopar tana kallon shi ya k'araso wurinta ba zato kawae taga yayi mata d'aukar jarirai har saida ta saki yar k'ara don abun yazo mata a bazata, a kan gado ya d'aurata ya dawo ya rufe k'opar, hawa yay saman gadon ya matsa kusa da ita ya jawota jikin shi, bin juna sukai da kallo da d'an murmushi na wani lokaci fuskokin su na a saitin na juna inhaling each others breathe, can ta fara motsa baki kaman tana son cewa wani abu, ya lura yace mata mi take son ce mashi ne, a hankali tace so take ta tambaye shi bai yin mamaki, murmushi yay ya d'age gira yace mamakin mi, tace "wai mune muka zama ma'aurata" da k'yar tayi Maganar yay yar dariya kafin ya d'an girgiza mata kai yace "ai ba abun mamaki bane baby, a rayuwa there is reason for everything, Allah ya k'addaro dama zamu zama married couple shine dalilin had'uwar mu and I blessed it" lumshe ido tay, slowly ya had'e face d'in su ya kai lips d'in shi kan nata he started kissing her deeply, sosae ta bashi had'in kai suka shiga ba juna hot romances a haka bacci yay awon gaba dasu.......
Chapter 9 · 0% Book details