Sashe 5
Asanadin Makwabtaka Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Lokacin da Hajiya ta kira ni tay informing nawa game da Auren da za'ai maki na shiga damuwa because nasan miye burin ki kina son kiyi karatu, hakan yasa naji ba dad'i sosae har nayi mata magana kan bai kamata ayi maki Aure ba kuma ma wannan Auren dole ne I asked her to do something tunda hakan ya shafi aikinta na NGO but sai ta nuna man haka al'adan ku yake in ta shiga Maganar har ta hana ayi maki auren zai zama wani seriou issue Dad d'in ki zai shiga matsala sosae a lokacin ta fad'a man a halin da yake ciki kuma kema kin amince, karshe I have no option dole na bari suyi maki yadda suke so din, abun ya dame ni sosae bayan na kira ki kin sanar man kema baki so Saboda Dad d'inki kika amince haka nayi ta tuna Maganar ki da kukan da kike yi a lokacin, I thought damuwan nawa zai ragu tunda kin nuna man kin amince da Auren but sai abun yay ta gaba thinking of u all the time, nayi tunanin don na damu da halin da kike ciki ne a Lokacin amman abun sai yay ta k'aruwa damuwan yayi man yawa ko yaushe Zarah ce a raina abun har ya fara affecting bacci na bana samun enough ko ya d'auke ni it's Zarah gaba d'aya cikin shi, while eating, while driving ko mi nike Zarah ce abun har ya kaini ga hullicinations da naga yar baturiya daidai girman ki sai inta ganin ke ce inna zauna shiru sai inta jin muryar ki kina magana ko kuma in wata tayi magana naji kaman voice d'inki....." Dakatawa yay dama Maganar yana yi yana d'an tsayawa yake yin ta, idon su cikin na juna Fatuu tayi k'uri tana saurarar shi cike da Al'ajabi, d'an yamutsa mata fuska yay yace "kin man nauyi" wani kallo tay mashi ta d'an tura baki, K'ok'arin sauka daga saman jikin nashi ta fara ya maidota yay wrapping nata sosae, kai Fuskar shi yay gefen kunnanta whispering into her ear ya furta "just kidding wife, bana jin nauyin ki in ma kina da shi" yadda Maganar ke sauka acikin kunnanta har saida ta runtse ido fuskar ta d'auke da murmushi, shiru suka d'anyi can ta d'ago da fuskarta taga ita yake kallo, ganin baida niyyar cigaba yasa ta d'an yamutsa mashi Fuska tare da d'an motsa kai, murmushi yay don ya fahimci mi hakan ke nufi slowly ya kai bakin sa saman goshinta yay pecking wurin har saida ta d'an lumshe ido tana bud'ewa suka shiga cikin nashi kunya ce ta kamata da sauri ta kife fuskarta a broad chest d'in shi, hannu ya kai ya cigaba da shafa sumar ta mai santsi da laushi,
"I don't know what's happening to me a lokacin,but I know am not alright don ban ta6a fuskantar irin hakan ga wani ba besides ni ban sa damuwa a raina, in dai abu naga zai zaman man damuwa da wuri nike maganin shi, a lokacin Fanan ta gane abu na damuna ta fara tambayana farko na nuna mata kawai banjin dad'i ne amman daga baya ta fara nuna man damuwarta kan sai na fad'i mata abunda ke damuna don ta ganni abnormal, na rasa mi zance mata yana damuna na barshi a banjin dad'i ne tace to muje Asibiti na nuna mata ba wani ciwo nike ba itace take ganin kaman ban lafiya, nasan kawai ta k'yale ni ne ba don ta yarda ba daga lokacin na fara k'ok'arin 6oye abunda ke damuna Saboda ita sai kuma na fara samun sleepless nights don sai damuwan ya dame ni in dare yayi hakan ke sa in kasa bacci, daga k'arshe na yanke zuwa inga Doctor, banje Asibitin su Fanan ba sai na je wani daban naga likita, bayan nayi mashi duk bayanin abunda ke damuna ban 6oye mashi komai ba shine yay assuring nawa cewa.....Na fad'a Son ki ne....." dakatawa ya k'ara yi suka k'ura ma juna ido cike da k'auna yayin da numfashin su ke had'uwa dana juna, kasa jurewa Fatuu tay ta sauke idanunta don wani irin kallo mai saukar da kasala yake mata,
"Nayi mamakin jin hakan sosae Saboda tunda nike dake ban ta6a ji ko yi maki kallon hakan ba, ina d'aukar ki a matsayin blood sis tawa, kallon da nike maki kenan Zarah, saidae ban k'aryata Maganar shi ba na yarda da hakan, nan ya bani shawarwari saidae wadda yafi bani itace in mallake ki shine solution kawai a lokacin, jin hakan har saida na d'an yi murmushi sanin it's impossible, daga lokacin na dage kan sai na cire son naki a raina na dage da rok'on Allah akan hakan sosae nike yak'i da zuciyana, ban gane son ki yamun mugun kamu ba sai bayan na tafi wani Seminar da Company d'in mu suka tura ni, ina cikin yin bayani na rink'a ambaton sunan ki saida aka man magana sannan na gane shirmen da nike tafkawa, k'arshe dai ranar a gadon Asibiti na kwana don wani duhu na fara gani har ya kai na fad'i......",
dakatawa ya k'ara yi ya d'age mata gira yace "tunda kike ciwon sona kin ta6a koda shan drug ne Saboda hakan?" d'an jimm tay alamar tunani kafin a sanyaye tace mashi a'a saidae maganin bacci da Kawu Amadu ya ta6a amso mata data kasa yin bacci, d'an murmushi yay yace "kin ga ni nasha drugs, na kar6i injections k'arshe harda drip all because u" wani irin tausayin shi ne ya mamaye mata zuciya nan da nan idanuwanta suka ciko da k'walla yana ganin haka ya girgiza mata kai da sauri alamar kar tayi kukan ta hau kikkafta idanu, cikin karyayyar murya tace mashi yaci gaba, d'an tura mata baki yay irin yadda take yi slowly yace mata ya gaji da Magana har saida yasa ta d'an yi yar dariya dama don ta washe kada tayi kukan yayi Mata hakan,
"Kwana na d'aya a asibitin na nuna gida zan koma aka matsa man kan in bari in k'ara samun sauk'i, bayan nayi kwana biyu lokacin na warware sosai na dawo gida ba tare dana k'arasa abunda naje yi ba...., wani iko na ubangiji ranar Abbas ya kirani yake sanar dani ai gaki kin gudo wai baki son Auren da za'a maki na tambaye shi dalili nan ya sanar dani irin mijin da ake son Aura maki, lokacin na tambaye shi to miye mafita sai yace man ai ya yanke zuwa garin shida Grandma d'inki nace mashi Shikenan duk abunda ake ciki sai ya sanar man, a next wayan da mukai da Abbas lokacin yay man Maganar Auren ki, bazan 6oye maki ba lokacin duk da halin da nike ciki ban ji zan amince ba don ina ganin ba abu bane mai yuwuwa, ban dad'e da nayi Aure ba so nasan Matana da iyaye na bazasu amince ba, k'arshe da yake Allah ya k'addaro Aure tsakanin mu Abbas yay convincing ena ya tsara yadda za'ai, I guess you know everything about dat" kai ta jinjina mashi wani irin kallon tausayi mai had'e da tsantsar kauna take mashi, shima fuskar shi da d'an murmushi idanun shi a d'an lumshe yake kallonta shi kad'ai yasan irin nishad'in da yake ji a cikin zuciyar shi jin Zarah a jikin shi, cikin karyayyar murya tace mashi to miyasa bai saketa ba kaman yadda suka tsara, bin bakinta yay da kallo tana furta Maganar har ta gama yay d'an jimm yana ta kallonta hakan yasa Fatuu d'an motsa jikinta cike da shagwa6a tace yayi Magana mana, Slowly ya matsa da Fuskar shi ya had'e goshin su nan take yanayin fitar numfashin Fatuu ya canza ya koma fita da d'an k'arfi ta lumshe ido, shima nashi idon a lumshe yake kusan ma sun rufe wani irin yanayi mai dad'i suke ciki son junansu na sake sabuntuwa a cikin zuciyoyin su, sun d'an d'auki lokaci a haka suna inhaling sweet scent d'in juna, sai after some few minutes sannan ya d'ago da fuskar a hankali itama a hankali ta fara bud'e idanuwanta saidai ta kasa bud'e su gaba d'aya sun lumshe kaman yadda nashi ma suke a a d'an lumshen gashi sun k'ara cizawa, murya k'asa k'asa ya fara magana "after the marriage naji ban iya sakin ki and to my surprise tunda nasan kin zama tawa sai kawai na nemi ciwon da nike na rasa....." Dakatawa yay yana sakar mata wani k'ayataccen murmushi, itama murmushin take mashi, cigaba yay "if u can remember, akwae wani rana da muna Video call da kika ce ko kinga kaman face dina ya canza na tambaye ki mi yayi kika ce ya fad'a ko ban lafiya nace maki eh but na samu sauk'i, lokacin ina Tunanin bai fi 2 days dana dawo daga inda naje Seminar ba harna kwanta Medical bed" d'an jimm Fatuu tay alamar tunani nan take ta tuno lokacin bayan su gwaggo sun dawo ne tare da su yadikko har ta shiga d'akin Kawu Amadu suna cikin yin Vedio call d'in bacci ya d'auketa, da sauri ta maida idanunta cikin nashi tace "kenan lokacin ni Matar ka ce?" Ido ya lumshe mata still da murmushi akan Face d'in shi, murmushi tayi mashi ya kai hannu ya rungumota ta kwantar da kanta a chest d'in shi, shima kwantar da gefen fuskar shi yay suna kallon side guda,
"Lokacin dana maido Hajiya that's why I can't take my eyes off u, sosae nike jin dad'i a zuciyana in ina kallon ki, akwae wani lokaci da nayi maki Maganar ko zaki bini U.S a cikin Mota bansan ko zaki tuna ba....." Kai ta d'aga mashi alamar ta tuna, ce mata yay lokacin da gaske yake data amince zai tafi da itan alokacin ya yanke ya sanar ma Hajiya game da Auran, jin tana k'ok'arin d'ago kanta ta kalle shi yasa shi janye face d'in shi,