Sashe 135
Asanadin Makwabtaka Part 3 Complete Hausa Novel · about 3 min read
da k'arfi amman bata yi wani yunkuri da zai sa yaga kaman zata hana shi ba ko kuma bata so, d'ago face d'in ta yay idanun su suka shiga cikin na juna ya shiga jefa mata wani irin kallo mai tada tsigar jiki ji tay bazata iya jurewa ba tana k'ok'arin janye fuskar taji ya kawo duka hannuwan shi ya tallabo fuskar aikuwa da sauri ta runtse idanunta yanayin numfashinta na fita da d'an sauri, wani irin bugu k'irjinta yay jin ya had'e face d'in su suka shiga inhaling each others breathe, sun d'an d'auki lokaci a haka jikinta nata d'an kerma ba zato kawai taji ya had'e lips d'in su and he started kissing her deeply, a wannan lokaci gigicewa tayi jikinta ya hau yin kerma sosae bayan wani d'an lokaci gaba d'aya jikinta ya saki don da wani irin salo mai rikitarwa yake mata ganin abun take kamar a mafarki yake Faruwa da ita, kwantar da ita yay saman gadon daga baya ya shiga yi mata light love affair sosae take savoring ji take tamkar zata suke sai faman sakin yar ajiyar zuciya take, bayan wani lokaci ganin he's trying to make her go nicked yasa ta fara k'ok'arin hanashi hakan ta hanyar k'ank'ame jikinta cikin wata irin murya ya furta mata "Again...." Da k'yar ta iya tattaro kalaman bakinta ta furta mashi akwae haske ba tare daya ce komai ba ya mirgina can gaban gadon, wata yar sark'a ce kawai yaja hasken ya d'auke sai kuma ya kunna standing lamb guda d'aya ta d'an haska d'akin, salon abunda yake mata ne ya canza zuwa foreplay masu zautarwa, kasa hana shi aiwatar da abunda yake son yi tayi lokacin da aka kai wannan gabar gaba d'aya Fauzy loosing mind dinta tayi she was gasping heavily for breath suna haka taji ya kai bakin shi saitin kunnanta voice d'in shi da gaba d'aya ta gama canzawa ya furta mata why is she not romantic at all, shiru tay don bazata iya ce mashi komai ba da k'yar ma ta iya fahimtar abunda yace mata, k'ara ce mata yay she should do the same to him, da k'yar ta d'an fara maida mashi martanin tun bata saki jiki ba har dai ta saki ganin yadda yake nuna mata aikuwa hakan ya taimaka wurin sashi fara rasa control k'arshe abun fin k'arfinta yay gaba d'aya ta sakar mashi idanunta a runtse gam sai k'walla ke gangaro mata, jin abun ya d'au wata hanya ta daban yasata dawowa cikin hayyacin ta aikuwa a firgice ta fara k'ok'arin k'wace jikinta sai dai ina bata samu wata damar yin hakan ba, a gigice ta hau girgiza mashi kai ta fara mashi magiya tana fad'in don Allah yayi hak'uri banda wannan ba yanzu ba, ganin baida niyyar k'yaleta ne yasata fashewa da matsanancin kuka tana yin iyakar bakin kokarinta na ta k'wace kanta aikuwa ya nuna mata k'arfi ta yadda ko kwakkwaran motsi bata iya yi a lokacin gaba d'aya tayi giving up muryarta har ta disashe Saboda magiyar da take mashi,wani irin dogon numfashi taja kamar mai neman sukewa sai kuma ta k'wala wani irin ihu......