← Book details Asanadin Makwabtaka Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 8 OF 211

Sashe 8

Asanadin Makwabtaka Part 3 Complete Hausa Novel · about 9 min read

tana jin k'arar rufe kopar shi cike da Farinciki ta runtse idanunta tana d'an k'ank'ame hannunta, wani irin dad'i take ji tamkar ta saki ihu haka take ji sai d'an rawa rawa take da jikinta, idanunta a runtse ta shiga tariyo yadda akai wankan, a laundry ya cire mata rigar jikinta da k'yar lokacin da ya zo kan bra d'inta k'ank'ame jikinta tay idanunta a rufe ta hau yi mashi magiya kan basai an cire su ba ayi wankan da su, ganin bazata bari ya cire su ta dad'i ba yasa shi had'e lips d'in su ya fara kissing nata deeply nan take jikinta ya saki a haka ya cire bra d'in, lokacin daya raba mouth d'in nasu ai ko ido bata iya bud'ewa nan ya cire sauran undies d'in hankali kwance sai sakin murmushi yake, saida ya cire mata komai sannan ya sa6eta yay cikin toilet d'in da ita, cigaba da imagination na abunda ya faru bayan sun shiga cikin toilet d'in tay har zuwa fara yin wankan......., da sauri ta bud'e idanunta ta dawo daga tunanin da take yi jin kaman a lokacin hakan ke faruwa, k'ayataccen murmushi ta shiga saki tana haka Mino ta fad'o mata a rai, ita sham ta manta da wata Mino ta raya a ranta har saida tay yar dariya, tunanin ko lafiya bata zo ba ta shiga yi zuciyarta ta bata k'ilan zata zo sai kuma tay tunanin ai bata kaiwa haka bata zo ba, tun tana a part d'in Hajiya tara saura tayi yanzu kuma tasan karfe goma bata rasa wucewa, to ko dai bata lafiya amman kuma fa d'azun suka rabu, wata zuciyar ta ayyana mata to ai yanzu yanzu sai Allah ko, yin wannan tunanin yasa ta mik'e tasa hannu ta ruk'e gaban bathrobe d'in, gaban dressing mirror ta nufa ta d'aukko wayarta ta dawo bakin gado ta zauna, Kawu Amadu tayi tunanin kira tasan yanzu yana shago, bayan ta fara ringing yay picking, gaida shi tay ya amsa tace mashi dama so take ta tambayi ko lafiya Mino bata zo ba, cikin d'an fad'a fad'a yace mata to ba mijinta ya dawo ba zuwa kwanan mi zata yi kuma, d'an jimm Fatuu tay a ranta tana mamakin ashe sun san ya dawo, kaman yasan tunanin da take taji yace d'azun yana shago yaga zuwan su Tk ya d'aukko su har tsayawa yay suka gaisa, amsa mashi tayi da to tay mashi saida safe, saman bedside ta d'aura wayar tay shiru, zuciyar ta ce ta raya mata to bazata tashi ta shiryan ba sai ya fito kuma yaga bata shirya ba tace mashi zata shirya da kanta, mik'ewa tay ta nufi gaban mirror cikin fargabar kar ya fito ta fara yin shafa, bayan ta gama mulke jikinta da mai ta d'aukko wata yar sauran Humra da ta rage mata ta fara shafawa cike da takaicin sauran da Farha ta fasa mata tana ta so ma tayi ma Aunty Mareeya Magana kan tana son wasu don Hajiya tace tayi magana a fad'i kud'in, bayan ta gama shafe shafen wardrobe ta nufa, bayan ta bud'e wurin kayan bacci ta kai hannu har zata d'aukko wasu zuciyarta ta raya mata ta sa cikin wanda Aunty Mareeya ta bata ko ajiyar su zatai tayi, can k'asa ta kai hannu ta jawo su, tunanin wadda zata saka ta fara zuciyarta ta sake bata ta saka pink d'in, d'an jimm tay tana kallon rigar a ranta ta raya anya Ya kamata ta saka karfa yayi mata kallon yar iska, zuciyarta ta sake raya mata taya zai mata wannan kallon tunda dai shima yasan rigar bacci ce kuma Aunty Fanan bata rasa saka irin su kuma su Aunty Mareeyar ba sun ce ta cire kunya ba, da wannan tunanin ta d'auki rigar ta nufi bakin gado, gaban ta sai fad'uwa yake don kar ya fito ya ganta, hannunta sai d'an rawa yake ta fara saka rigar bayan ta gama gaban Mirror ta nufa, koda taga kanta ba shiri ta kai hannu ta rufe bakinta alamar Al'ajabin ganin yadda rigar tayi mata don ba abunda ba'a gani na jikinta gashi ta bi jikin ta lafe da kad'an ta wuce mazaunanta don da zata duk'a ma sai an gan su, amman fa tayi mata kyau Over yadda daga wurin k'ugunta ya bud'e, d'an juyi tay tana murmushi ganinta take kaman ba yar Nigeria ba, ranta ne ya bata ta kwance gashinta ta gyara, gaba d'aya ta shagala da alama ma k'ilan ta manta da Maganar fitowar Haisam d'in, gaba d'aya gashin yayi mata rumfa ya saukko har kusan tsakiyar bayanta tasa Comb tana sharcewa, tana haka taji k'arar bud'e k'opa da sauri ta juya ta kai idonta kan Haisam da ke fitowa daga cikin Laundry, rud'ewa tay gaba d'aya da sauri ta nufi wurin wardrobe da nufin ta d'aukko abu ta rufe jikinta kafin ta k'arasa ta tuno duvet d'in dake akan gado aikuwa da gudu ta juyo ta nufi gadon tana zuwa ta haye taja Duvet d'in ta lullu6e, shigowa yay ciki yana yar dariyar ganin yadda ta dabarbarce k'ugun shi d'aure da farin towel ga wani short rataye a wuyan shi, gaban dressing mirror ya tsaya yana goge lemar wurin kan shi da sauran jikin, juyowa yay ya nufi hanyar k'opar fita idanun shi akan Fatuu data duk'unk'une guri guda, fita yay ba tare da ya kulle kopar ba, jin k'arar bud'e kopar yasa ta d'an bud'e fuskar ta lek'o, bai dad'e ba sai gashi ya dawo da sauri ta maida kan ta rufe, Wani babban trolley ya shigo dashi yana ja dama yana ajiye a cikin Corridor d'azun da ya baro part d'in Hajiya zaije sallar Magrib yasa Tk ya kawo shi, bakin wardrobe ya kai shi bayan ya bud'e wardrobe d'in ya fara fiddo kayan ciki yana jerawa ciki, bayan ya gama ya fiddo wasu mayuka da turarurruka ya kai su kan dressing mirror, cikin mayukan ya bud'e wani ya fara shafawa, a hankali Fatuu ke bud'e duvet d'in tana d'an lek'en shi, da taga kaman zai juyo sai tay sauri ta maida kan, bayan ya gama turare ya fara fesawa ya d'aukko roll on ya shafa a armpit, wani mai ya matso a tafin hannun shi ya kai shi jikin kwantacciyar sumar chest d'in shi ya shafe nan da nan ta k'ara kwanciya luff duk abun nan Fatuu na kallon shi, bayan ya gama data chest d'in ta saman kan itama ya matso man ya fara shafe ta da shi saida ya shafa kala biyu sannan ya d'auki comb yana sharce ta bayan ya gama Hair spray ya d'aukko ya hau feshe ta da ita, sakin baki Fatuu tay tana kallon ikon Allah ko ita batai shafe shafen da yake ba, bayan duk ya gama ya matsa man tafin hannu ya murza sannan ya juya ya nufi wardrobe ta zuba ma bayan shi ido gaba d'aya a murde yake, rigar bacci kimono ya fiddo ruwan Madara itama sabuwa ce dal tana ganin zai juyo ta maida kan, a gefen gadon ya d'aura rigar yana k'ok'arin kwance towel d'in ta lek'o karaf suka had'a ido a sukwane ta koma ya d'an girgiza kai yana murmushi, bayan ya gama saka rigar ya d'aure, d'aukar towels d'in yay ya had'a da bathrobe d'inta data cire ya nufi hanyar laundry, bada Jimawa ba taji k'arar fitowar shi, side d'in da take ya zagayo ya zauna a bakin gadon idon shi akanta, kiran sunanta da ya fara kiranta dashi wato Baby yayi tay shiru saida ya k'ara kiran sannan ta amsa mashi, hannu ya kai zai janye duvet d'in ta k'ank'ame shi, Dariyar naki wasa ne yay ja d'aya yay mashi ya janyo shi, sosae ta k'ank'ame jikinta idanunta a runtse tana kallon gefe, hannu ya kai ya kamo hannunta guda ya d'ago da ita still idanunta a rufe suke, zuba mata ido yay yana bin jikinta da komai yake a bayyane da kallo kafin ya tsaida idon shi akan boobs d'inta dat look firm and pointed, kiran sunan ta yay da k'yar ta amsa yace ta bud'e ido ta kalle shi kaman bazata bud'en ba sai kuma ta dan bud'a su d'an kad'an har saida ta bashi dariya, d'age mata gira yay yace "didn't u wear it for me to see?" d'an jinjina mashi kai tay yace "then why are u hiding it from me?" yamutsa fuska tay da ido tay mashi nuni da fitila alamar haske, still yar dariya yake ganin da tsiya ta maida kanta kaman yar makauniya, sakin hannunta yay ya mik'e da sauri ta koma ta kwanta taja duvet d'in, wurin Switch ya nufa ya latsa hasken fitilun d'akin suka d'auke, dawowa yay side d'in da take kwance ya kashe lamp d'in wurin kafin ya juya ya zagaya d'ayan side d'in, bai kashe lamp d'in wurin ba ya barta a kunne amman ya rage haskenta ta yadda ta d'an haska d'akin, tana jin ya hawo saman gadon gabanta ya d'an fad'i ta runtse idonta, kwanciya yay ya d'aura kan shi saman pillow idon shi a kanta yana kallonta Fuskar shi d'auke da Murmushi, tsit kake ji ba mai motsi a cikin su saida aka d'an d'auki lokaci sannan ya matsa tsakiyar gadon, hannu ya kai ya janye duvet d'in kafin yay pulling d'inta ya had'e ta da jikinshi ta yadda Fuskarta na a saitin wuyan shi, sosae gaban Fatuu ya shiga fad'uwa sai kace wannan ne karo na farko da hakan zai kasance a tsakanin su, duk'o da Fuskar shi yay ta had'e da tata breathing d'in su ya shiga had'uwa, sun d'an d'auki lokaci a haka sai shak'ar daddad'an k'amshin juna suke can taji muryar shi k'asa k'asa yace "Baby, are u ready to make ur husband happy" k'ara runtse idanunta tayi sosae jin saukar hucin Maganar akan Fuskarta ga wani irin k'amshi da bakin nashi ke saki na Mouth freshener daya fesa acikin Laundry, da k'yar ta jinjina mashi kai, foreplay ya fara yi mata cike da salon gwanancewa nan take Fatuu ta fara losing mind dinta idanunta a runtse gam gasping heavily for breath sai d'an jan yar ajiyar zuciya, gaba d'aya jikinta ya saki sosae take savouring every bit of abunda yake mata, da kan shi ya fara nuna mata abunda yake son tayi mashi da k'yar ta fara maida mashi martanin ganin yana nuna mata yana enjoying sosae yasa ta d'an k'ara k'aimi nan take ya fara rasa control har ta kai ya zame hannuwan rigar jikinta ya saukko da ita wurin k'ugunta, a wannan lokaci gaba d'aya Fatuu d'imaucewa tay cikin fitar hayyaci take maida mashi martani hakan yasa shi rikicewa suka kacame ma juna and he got her all wet, sun d'auki tsawon lokaci suna faranta ma juna cike da tsantsar k'auna, daga baya ya fara kokarin getting in to her bayan ya karanto Addu'ar yin hakan, runtse idanu Fatuu tay sosae jikinta ya hau kerma ta fara jan numfashi duk da isn't the First time sosae take jin zafi shi kanshi Haisam d'in saida yayi Mamaki a hakan ma don akwae wetness sosae, gaba d'aya Fatuu gigicewa tay tun tana breathing rapidly da sakin nannauyar ajiyar zuciya har ta koma kiran sunan shi cikin fitar hayyaci ita kanta bata san mi zata ce mashi ba gaba d'aya Al'amarin yana nema yafi k'arfin kanta she's feeling like her heart is about to burst with joy k'arshe ma sai ta fashe da kuka, shima dae uban gayyar idon shi a runtse yake gam breathing heavily, he completely lost his mind har ta kai ya fara sakin layi.........,
Chapter 8 · 0% Book details