← Book details Asanadin Makwabtaka Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 23 OF 211

Sashe 23

Asanadin Makwabtaka Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Washe gari wurin k'arfe goma na safe lokacin suna ta shan bacci Tk ya kawo masu break fast kamar yadda Haisam d'in ya buk'ata da ya je d'aukko mata kaya, a waya ya kira Haisam cikin bacci yaji ringing d'in ya tashi, bayan yayi picking ya sanar dashi game da zuwan shi yace ya shigo da shi parlor ya aje, bayan ya gama wayar saukkowa yayi daga saman gadon Fatuu na cikin bacci ya sungumeta yay toilet da ita. Wuraren k'arfe sha biyu saura lokacin tuni sun gama yin Breakfast d'in har Fatuu ta gyara d'akin tana zaune a kan kujera jikinta sanye da k'ananun kaya riga da skirt tana danna Computer d'inta Haisam ya fito daga cikin Corridor d'in laundry room daga shi sai short ta d'aga kai ta kallo shi ya sakar mata murmushi itama ta mayar mashi, hanyar fita daga d'akin ya nufa ya bud'e kopar ya fita, bai jima ba ya dawo hannun shi ruk'e da ledar abunda suka siyo a Plaza dama ita yaje d'aukkowa a cikin Mota, nufo inda Fatun take yayi tana kallon shi ya iso kusa da ita ya zauna, fad'awa tay jikinshi tana murmushi ya lumshe mata ido ta kai hannu ta fara shafa kwantacciyar sumar chest d'in shi can ya d'agota ya kai hannu ya fiddo abunda ke a cikin ledar yace bari tasaka wannan, da kanshi ya fara cire mata kayan jikinta sai faman nonnok'ewa take ita ala dole kunya take ji sai kace ba wadda yake sullewa ba a toilet, da k'yar ta tsaya ya saka mata rigar sai bayan daya gama ta gane irin rigar da take gani mata na sakawa a cikin film in zasu yi swimming ce wato Swimsuit, rigar bak'a ce da ratsin Ash ba K'aramin karbar jikinta tayi ba kai kace don ita aka yi ta tayi mata k'yam daga gefe da gefe cikinta a bud'e yake farar fatar wurin ta bayyana haka hips d'in ma duka a waje suke a bud'e abun saidai ace Masha Allah ga cinyoyinta masu d'an k'auri farare tas suma duk sun bayyana har zuwa k'asan k'afafun, bin jikin nata tayi da kallo sai washe baki take don ita kanta taga yadda rigar tayi mata kyau sosae, komawa yay ya jingina bayan shi da kujerar fuskar shi d'auke da Murmushi yake k'are mata kallo, kallon shi tay cikin farinciki tace "Hubby how do I look?" lumshe ido yay ya furta "Sexy....." fad'awa tay jikin shi tana dariya, tambayar shi tay hakanan ya siyo mata ya d'an girgiza mata kai alamar a'a ya matso da kanta yay pecking lips d'inta kafin ya d'aga ta yace yana zuwa, kayanta da aka cire ya kwashe ya nufi hanyar corridor, mik'ewa Fatuu tay tana ta faman Jujjuyawa tana k'ara k'are ma kanta kallo sai dariya take, fitowa yay ya tsaya daga can yay mata alamar tazo da hannu ta juya ta nufi hanyar fita daga wurin kujerun, ganin ya kafeta da ido yasa ta canza salon tafiyar ta koma yin catwalk hakan kuma ba K'aramin fizgar shi ta rink'a yi ba tana k'arasawa wurin shi ya jawota jikinshi ta kyalkyace da dariya, d'ukar da kanshi yay saitin kunnanta ya rad'a mata why is she driving him crazy always......, d'agota yay ya kama hannunta suka nufi k'opar fita daga Bedroom d'in, cikin Main Parlor d'in gidan suka shigo suka bi wata bud'add'iyar k'opa wani Corridor d'in ne suka shigo yar tafiya kad'an sukai suka k'ara shiga wani parlon a ran Fatuu ta fara raya ashe dai gidan ba K'aramin girma ne da shi ba, fita sukai daga parlon suka k'ara bin wata hanya, sunyi yar tafiya kafin suka k'araso wata dakakkiyar kopa mai biyu Haisam d'in ya kai hannu ya bud'e suka bi ta cikinta, cikin wani Corridor suka shigo an rufe gaban shi da K'ayataccen Fence, bud'e kopar Fence d'in yay suka fara tatttaka wata yar matattakala da ke jikin wurin sai gasu sun fito bayan gidan, waro ido Fatuu tay tana bin wurin da kallo don bata ta6a zaton haka yake ba, bayan nada girma sosae gashi gaba d'ayan shi korayen ciyayi ne a k'asan wurin kaman dai grass carpet ne, daga gefe guda na wurin su lilo ne iri iri sai daga can d'ayan gefen sport field ne akwae wurin yin basket ball sai Volley ball, daga tsakiyar wurin wani d'an babban Swimming pool ne anyi mashi wani irin shape mai k'ayatarwa ga ruwan cikin shi sunyi sky blue gwanin sha'awa, kasa boye mamaki fuskar Fatuu tay sai washe baki take tana bin wurin da kallo tama kasa tsaida idonta wuri guda, wurin pool d'in suka nufa suna zuwa ya fara k'ok'arin fad'awa ciki da ita aikuwa ta saki wata irin k'ara a gigice ta fara tirjewa tana girgiza mashi kai gaba d'aya ta rud'e shi dama wasa yake mata ba fad'awa zasu yi ba tunda yasan bata iya ruwan ba, ganin yadda yasa hankalinta ya tashi yasa shi jawota jikin shi ya rungumeta sosae ya duk'ar da kanshi yana bata hakuri kawae sai ta fashe mashi da kukan shagwaba don sosae ta firgita nan fa ya shiga aikin rarrashi bayan ya samu tayi shiru nuna mata inda zata zauna yayi yace sai ta saka k'afafunta ciki zai koya mata yadda ake yi, a shagwabe ta mak'e mashi kafad'a tace ita tsoro take ji karta fad'a yace bazata fad'a ma ai ga k'arfe nan da zata ruk'e, da k'yar ya samu ta zauna ta saka k'afafun nata a ciki amman fa hannu bibbiyu ta damke k'arfen, d'an ja baya yay yayi tsalle yayi suka ciki the water splashed everywhere har a fuskar Fatuu da sauri ta runtse ido taja numfashi, diving ya shiga yi cike da k'warewa Fatuu sai washe baki take tana daga zaune sosae ya burgeta yadda yake iyo acikin ruwan cike da salo daban daban har tsuma take saidai daga iya nan, ya d'an d'auki lokaci yana yi kafin ya tsaya a gabanta sumar shi ta kwanto har ta rufe mashi ido saida yasa hannu ya janye ta, lalla6a ta ya shiga yi kan ta shigo zai ruk'eta ya koya mata yace mata ruwan baida wani zurfin sosae, yarfa hannu ta shiga yi tana d'an ta6e baki a shagwabe take fad'in ita wllh tsoro take ji yace karta da mu ba abunda zai faru, da k'yar ta yadda ya kamo ta ya shigo da ita still hannunta d'aya na ruk'e da k'arfen, k'arshe dai daga koya ruwan sai aka 6uge da zazzafar soyayya suka shiga romancing juna passionately. Saida aka fara kiran sallar Azahar suka baro wurin sosae sukai enjoying moment d'in.

Da daddare yau ma fita suka k'ara yi cin Abinci, bayan sun dawo tare suka shirya cikin kayan bacci sai lokacin Fatuu tayi tunanin yin karatu don ranar Monday tana da test, jakarta ta d'aukko ta nufi wurin kujeru ta zauna ganin haka yasa Haisam fita ya koma parlor don ya bata wuri Saboda yasan in dai tana ganin shi ba lalle tayi karatun ba , tana cikin yin karatun Haisam d'in ya shigo ya nufo inda take hannunshi ruk'e da wayar shi ta d'aga kai tana kallon shi, mik'a mata wayar yay yace "My Mom zaku yi Video call" d'an zaro ido Fatuu tay ta d'an yamutsa fuska tay mashi nuni da kayan jikinta da kuma kanta da ba kallabi da kai yay mata alamun ba komai, dole ta amshi wayar a kunyace ta kalli screen d'in tana ganin Fatun ta sakar mata murmushi itama ta d'an yi mata gaidata tayi tana ta murmushi ta amsa kafin tace "My Daughter hope you are doing well" kai Fatun ta d'aga mata kafin a hankali tace yes, gaba d'aya ta kama kanta har Mom d'in ta fahimta tay yar dariya tace mata ta saki jikinta ita Mom d'in ta ce Fatun tace to, tambayarta karatun ta tayi tace taji sun kusa fara Exams Fatun tace eh ranar Wednesday tayi mata fatan sa'a, tambayarta ya grandma d'inta da sauran yan uwan ta tayi tace mata duk suna lafiya, d'an shiru sukai sai murmushi suke ma juna can Mom d'in tace "Ok, bari in bar ki ance kina karatu ne kiyi sosae Allah ya bada sa'a" amsa mata tayi da "Amin Momy Nagode" d'aga mata kai tayi kafin tace mata saida safe itama tace mata haka, mik'a ma Haisam dake zaune gefe wayar tay ta d'an gwalo ido yay murmushi ya amsa, cigaba da Magana sukai saidae da larabci suke dama Fatun tasan yana Magana da ita da larabci harda ma wani yare nasu na Ethiopia kamar fulatanci Saidai shi Haisam d'in bai jin shi sosae in tana mashi yafi maida mata da Hausa ko turanci sai jefi jefi yake yi mata wanda ya iya, daga baya turanci suka koma yi suna cikin Magana Mom d'in ke ce mashi tunda ta kusa fara Exams d'in ya tura measurements d'inta da kuma size na takalmanta harda na undies yace Ok daga baya suka yi sallama, suna gama wayar ya juya ya kalli Fatuu itama ta d'ago ta kalle shi ta d'an yamutsa mashi fuska, d'age mata gira yay yace "What?" A shagwabe tace "ba karatun bane yak'i shiga sai ma wai inta ganin fuskar ka a littafin" baisan lokacin da yayi dariya ba yace shidai karta ja mashi sharri shida har space ya bata don tayi karatun, k'ok'arin mik'ewa ya fara yi yana fad'in bari ya k'ara bata wuri aikuwa da sauri ta nufo shi ta k'ank'ame shi tana fad'in ba inda zaije bacin ko bai nan karatun ba shiga yake ba ita dai yasa ta daina ganinshi a jikin littafin, sai ga abu ya zama kamar kokowa k'arshe suka baje a k'asa daga nan dai aka gama karatun.
Chapter 23 · 0% Book details