← Book details Asanadin Makwabtaka Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 134 OF 211

Sashe 134

Asanadin Makwabtaka Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kanta wadda itama fara ce tana d'auke da littattafai daga gabanta farin Table ne d'auke da fitilar karatu da kuma wani d'an babban jirgi kamar na wasa, gefe opposite da kantar farar leather chair ce luntsumemiya mai mazaunin mutum biyu daga gabanta kuma Ottoman ne kalar kujerar. Sauke idonta tayi akan Sameer dake kwance saman gadon yana facing sama yayin da k'afafun shi dake a bayyane suke zube k'asa suna sanye cikin flip flops jikinshi yana sanye da jar robe da gani yayi shirin kwanciya ne, fargaba ce ta kama Fauzy ba kamar data ganshi haka don ita bata yi zaton a bedroom zata same shi ba, ganin bai d'ago ba kuma tasan yasan da ta shigo yasa tayi k'arfin halin shiga ciki tana tafiya kamar wadda k'wai ya fashe mawa a ciki, daga gaban shi ta tsaya d'an nesa dashi tana kallon shi gabanta na cigaba da d'an fad'uwa, ganin bai da niyyar tashi yasa a hankali tace mashi gata yay shiru kaman bai jita ba tanata kallon fuskar shi ya lumshe ido, sai da ya d'an d'auki lokaci sannan slowly ya fara bud'e idon tana ganin haka da sauri ta maida nata idanun k'asa, bayan ya bud'e su ya yunk'ura ya tashi zaune jin motsin tashin nashi yasa ta d'an saci kallon shi karaf suka had'a ido ta shiga yan kame kame da k'yar ta k'ak'alo Kalmar ina wuni tace mashi, bai amsa ba yana dai ta kallonta da idanun shi da suke adan lumshe kaman mai jin bacci ko kuma wanda ya farka baccin bai ishe shi ba, da hannu yay mata nuni da dab da shi yace mata ta zauna, saida ta had'iyi abu sannan ta matsa don ta zauna amman ba inda ya nuna mata ba sai da ta d'an matsa sannan ta zauna, kasa kallon shi tay ta zuba ma carpet ido sosae yanzu gabanta ke fad'uwa duk da ba wannan bane karo na farko da suka samu kusanci haka tunda da akai masu hotuna ma kusancin yafi wannan sai dai a yanzu harda yanayin shigar shi ta k'ara mata fargaba don gaba d'aya chest d'in shi a bud'e yake kwantacciyar sumar da take gani wani lokacin in suna yin Vedio call da daddare yau gata tana gani a zahiri, shiru kake ji kai kace ba mutane a cikin d'akin yana ta kallonta saidai ita batasan halin da yake ciki ba amman tayi tunanin kallon nata yake, suna haka taji ya kira Sunanta da wata irin murya gabanta yay wani irin bugu da k'yar ta amsa taji ya k'ara cewa bata son kallonshi ne da turanci da sauri ta girgiza mashi kai alamar a'a, gaba d'aya tsoron shi ne ya fara kamata ba kamar yanayin data ji yana mata magana, shiru bai k'ara cewa komai ba can kwatsam sai ji tayi ya kawo hannu ya jawota gabanshi ta yadda jikinsu ya had'u dana juna aikuwa nan take jikin ta ya fara rawa, k'ok'arin cire mata hijab d'in jikinta ya shiga yi aikuwa ta k'ank'ameta tak'i bashi dama hakan yasa shi dakatawa yana kallonta jikinta ya shiga yin 6ari sosae da k'yar ta d'aga idanunta da suka fito waje ta kalleshi taga ya d'aure fuskar tashi har saida ta had'iyi miyau Kutt da sauri ta janye idanunta daga barin kallon shi tana haka taji yaci gaba da kokarin cire Hijab d'in da sauri ta k'ara kankameta tana numfashi da d'an karfi, dakatawa ya k'ara yi cikin yar kakkausar murya yace mata miye hakan da take yi shiru bata ce komai ba ya k'ara ce mata ko yanzu ma ba kyau ne ya ta6a ta nan take ta gane Magana ya gaya mata don ta ta6a ce mashi haka lokacin daya fara zuwa wurinta a Katsina, kasa ce mashi komai tayi sosae tsoron shi ya shigeta idanunta sukai rau rau kamar zata saka kuka a lokacin ya k'ara kawo hannu zai cire Hijab din yanzu bata hana shi ba saidai yana cireta ta k'ank'ame jikinta tun ma kafin yayi mata wani abu ta fara yin k'walla cikin rawar murya ta fara ce mashi don Allah yayi hak'uri yay shiru yana bin ta da ido sai faman kerma take, d'age mata gira yay yace dame zai yi hak'urin da sauri tace kada yay mata komai don Allah, bai ce mata komai ba still bin ta yay da ido can yay yar ajiyar zuciya yace mata ta tashi taje shiru tayi don ta fahimci kaman da fushi yay Maganar amman Saboda halin tsoron shi da take yasa da sauri ta kai hannu ta d'auki hijab d'in ta maida kafin ta mik'e har zata tafi taji muryar shi yace "Su malaman da kika ce kinji suna preaching kan taba mace da ba muharrama ba baki ji suna yi akan mace data k'aurace ma mijinta ba?" dammm gabanta ya fad'i kaman an latsa mata remote ta tsaya cak zuciyarta ta hau harbawa don kuwa tun ma kafin ta mallaki hankalinta ta san kan abun a islamiyya tana jin malaman su suna fad'in duk macen data k'aurace ma mijinta Allah yana fushi da ita kuma zata kwana mala'iku suna tsine mata da ace zata mutu a wannan daren to kuwa ba makawa yar wuta ce, tuna hakan yasa da sauri ta juyo ta kalleshi idanun shi na akanta yana mata wani kallo mai tattare da 6acin rai, motsa baki ta shiga yi idanunta suka k'ara yin raurau suka cika da k'walla abu biyu suka tarun mata a cikin zuciya na farko fargabar abunda Sameer d'in zai mata sai kuma tsoron hukuncin ta in ta k'i amince mashi, jiki a mace ta koma ta zauna cikin rawar murya tace "D..don Allah kayi hakuri, d..dama ba wani abu yasa ba kawai naga kaman ba'a gama bikin bane tunda ko su Auntyna basu tafi ba yanzu ma muna cikin yin hira ka aika a taho da ni ina tsoron kada su gane wani abu in suka ga ban koma ba tunda ce masu nayi sak'o zaka bani" banza yay mata sai ma ya juyar da fuskar shi don abunda tay mashi sosae ya 6ata mashi rai ita kad'ai ce mace ta farko da take mashi abubuwa irin haka tun farko kawai don yana sonta ne yasa yake bi da ita yadda take so ta hana ya rink'a ta6ata duk da yasan hakan da tayi daidai ne amman bai yi tunanin a yanzu da aure ya shiga tsakanin su ba zata k'ara hana shi ya ta6a ta, mata da dama sun sha bashi damar ya aikata alfasha dasu wasu har rok'on shi suke amman bai ta6a kusantar wata ba koda yake ta6a mata bai ta6a aikata hakan da sunan ya biya ma kan shi buk'ata ba kawai don abun ya zame mashi jiki ne amman shi ba don yaji dad'i yake hakan ba, harda wannan dalilin yasa abunda tayi mashi ya 6ata mashi rai ganin yana da right da zai yi abunda yake so da ita amman ta hana kuma shi bai ma da niyyar aikata mata abunda ya fahimci tayi tunanin shi zai aikata mata, k'walla ne suka shiga zubo mata tana cigaba da bashi hak'uri amman yak'i ya kalleta don bai ma san mi zai ce mata ba a yadda ran shi ya 6aci yasan yana iya 6ata mata nata ran shiyasa yay banza da ita, can ba tare daya kalleta ba taji yace Shikenan taje da sauri ta girgiza mashi kai don sai taga kaman bai huce ba hakan da ya ce mata, zuciyarta ce ta raya mata tunda don ta k'i bashi damar ya ta6a ta ne yasashi yin fushin ita ta gwada yi mashi hakan k'ilan ya huce cike da k'arfin hali ta k'ara matsawa kusa dashi hannunta na rawa ta kai shi wurin nashi ta kamo hannun shi guda sai gashi a Hankali ya juyo ya kalli hannun nata dake ruk'e da nashi, ganin bai ce komai ba bai kuma janye hannun nashi ba yasa ta k'ara kai d'ayan hannunta ta kama d'ayan tana yin hakan ya d'ago ido ya kalleta cikin marairaicewa tace "Pls kayi hak'uri kada kayi fushi dani mala'iku zasu kwana suna tsine man" shiru yay yana dai ta kallonta har lokacin Fuskar shi a d'an d'aure take duk da Kusan shi koda yaushe haka fuskar tashi take amman dai yanzu tasan d'aurewar harda ta Fushi, ganin yak'i cewa komai yasa ta d'an matsa hannuwan nashi ta k'ara furta pls, jimm ya d'an yi kafin yay sigh ya furta mata is Okey duk da halin fargaba da take ciki saida ta d'an yi d'an guntun murmushi a hankali ta furta mashi ta gode ya d'an ta6e baki ganin haka yasa a d'an shagwabe tace ba yayi hak'urin ba ya d'an d'aga mata kai tace to ya saki fuskar pls kawai sai gani tayi ya d'an harareta tay d'an murmushi tare da maida idonta k'asa tana haka taji ya kawo hannu ya rungumota jikin shi duk da fargabar da take ciki saida ta d'an ji sanyi a ranta, runtse ido tay tayi lamo tana shak'ar daddad'an k'amshin da jikinshi ke saki gabanta na cigaba da fad'uwa bayan d'an lokaci taji ya kawo bakin shi saitin kunnanta cikin magana mai kaman rad'a yace mi yasa daga yin auren su ta za6i ta fara 6ata mashi rai bacin ita da kanta take cewa zata bashi happiness ko ta daina son shi ne, da sauri ta girgiza mashi kai ta d'ago tana kallon shi fuska a d'an yamutse kamar zata saka kuka tace " ba haka bane wllh kawai dai Saboda dalilin dana fad'i maka ne amman kayi hak'uri pls" yadda take Maganar da dumin numfashinta dake sauka akan face d'inshi suka k'ara turning nashi on ya tsura mata ido, a hankali tace mashi ai dai yayi hak'urin ko ya lumshe mata ido tare da kai hannu ya maidota jikinshi yay hugging nata tightly sai kace zai maida ta cikin jikinshi ita dai tay shiru tana cigaba da shak'ar daddad'an k'amshinshi, hannu ya kai ya cire Hijab d'in ya ajeta a gefe kafin ya d'aura ha6arshi a saman sumar ta yana shak'ar k'amshin da take, sun d'an d'auki lokaci a haka kafin ya kai hannun shi d'aya ya fara caressing bayanta lovingly nan take gaban Fauzy yaci gaba da bugu
Chapter 134 · 0% Book details