← Book details A Cikin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 197

Sashe 80

A Cikin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

kun amsa, daga cikin kayan abincin da aka bani ne." Daga haka ya miƙe, baban su Salma yana ƴar dariya ya ce wato shine zai yi rantsuwa ya ɗaure su, yana saka takalmi ya ce to ai kowa ya iya yin rantsuwar, su Salma dai na ta murmushi, innarsu ta yi masa godiya haka su Salma da sauran yaran, tare da babansu Salma suka fita...
Chapter 80 · 0% Book details