Sashe 48
A Cikin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Just gud night? Ta tambaya ta dan ƙanƙance ido, gaba ɗaya ya ƙosa da wayan ya san idan bai yi mata yadda take so ba ba za a gama wayan ba, ya sake ce mata, "Gud night. I luv u." Murmushi mai fadi ta yi ta farfara mashi ido itama ta ce mashi, "Luv u more honeypie. Gud nyt and dream of me." Ta faɗa cike da salo da kisisina, lumshe ido ya yi tare da ɗan ɗaga mata kai daga haka ya kashe, wurgar da wayan ya yi gefe ya ɗage kan shi a jikin gado tare da rufe idanunsa kamar mai yin tunani, turo kofar ɗakin aka yi Fahad ya shigo hannuwansa ruƙe da kofuna tiriri na fitowa, sauke kai Deen ya yi yana kallon shi ya ƙaraso bakin gadon tare da miƙa mashi kofi ɗaya, "Thank u mah friend." Deen ya faɗa yana murmushi bayan ya amshi mug ɗin, a gefen shi bakin gadon ya zauna yana rike da ɗayan kofin, tambayar shi ya yi har ya gama shan luv din, Deen ya yi faffaɗan murmushi tare da shafar sumar gemunsa, a tare suka fara sipping coffee din, Deen ya ɗan dakata yana tambayar Fahad shima yana shan coffee ke nan da daddare, "No, jefi-jefi. Na fi shan black tea." Wayar Fahad ce ta fara ruri ya kai idonsa kan ta, ɗan murmushi ne ya bayyana akan fuskarsa ganin mai kiran nasa wato Leemarh, a saman bedside drawer ya ɗaura kofin coffee din, ɗaukar kiran ya yi ya kara a kunne a nutse ya furta bari ya kira ta, katse kiran ya yi ya sake kira, jin ta yi shiru bayan ta yi picking ya ce, "Sis Leemarh..." Ciki-ciki ya ji ta amsa, murmushi mai ɗan faɗi ya yi don ya fahimci dalilin amsa masa hakan da tayi, "Hope kuna lafiya?" Ya tambaya, yadda ta amsa da ya kira sunan ta yanzu ma haka ta ba shi amsa da eh, "Tell me, ya aka yi ne na ji muryan ki haka?" Ya tambaya still da murmushi akan fuskarsa, kamar ba za ta yi magana ba sai kuma ya ji ta fara cewa, "Ba kai bane..." Hannu ya kai ya shafi sajen shi ya ce, "Uhuym, ina ji mi na yi?"
"Ai ka sani...shi ne zaka tafi without saying goodbye."
"Eyya, I am sorry for dat idan baki ji daɗi ba. Amman ai dama kin san ba da shirin kwana na zo ba, kuma ke ce kika roƙi in tsaya in kwana, dama ba zan wuce yau ba."
"Na sani, amman sai kawai ka tafi ba za ka bari mu tashi mu yi bankwana ba." Murmushi ne bayyane akan fuskarsa.
"Ok na amshi laifi na, ina son zuwa wurin aiki ne shi ya sa muka taho da wuri."
"To yaushe za ka ƙara zuwa?" Shafa sumar kan shi ya yi, "Sai wani lokacin kuma." Da sigar shagwa6a ta ce ita dai ya faɗa mata lokacin da zai ƙara zuwa, faffaɗan murmushi ne akan fuskarsa ya ce mata da a ce Deen na nan Abuja ne to sai ya ƙara zuwa wurin shi, amman yanzu suna tare.
"Shike nan, ni idan aka yi mana hutu zan zo nan." A cikin ransa ya ayyana Allah Ya sa wannan mom É—in taku ta amince, a fili ya ce hakan ya yi za su jira ta, tambayar shi ta yi zai ji daÉ—in zuwan nata? ya bata amsa da sosai ma ya san kowa ma gidan zai yi farin cikin zuwanta,
"What are you doing now? Ko kana chat da girlfriend ɗin ka?" Murmushi mai ɗan sauti ya saki jin tambayar da ta yi mashi, ya ce, "Ga ni tare da Deen muna shan coffee. Ni bani da girlfriend ai" Tambayar shi ta yi da gaske? ya bata amsa "yea," "To yaushe zaka yi?" Still d murmushi ya bata amsa da sai ya shirya yin aure sannan don bai son wasting time din shi da na wata, ƴar hira suka ƙara yi kaɗan ta ce bari ta bar shi ya sha coffee ɗinsa suka yi sallama. Haɗa ido suka yi da Deen dake sipping coffee a natse, ɗage mashi gira ya yi ya ce, "An gama luv en?" Ƴar dariya Fahad ya yi don ya gane tsokanar da ya yi mashi ɗazun ce shima ya rama, ɗaukar coffee ɗin shi ya yi tare da bashi amsar cewa ai ya faɗa mashi ba soyayya suke da Leemarh ba, kawai sun shaƙu da juna ne, miƙewa Deen ya yi yana faɗin in ma da abun da suke 6oyewa ai lokaci zai bayyana ya wuce toilet don ya wanke baki, lokacin da ya fito Fahad ya gama shan coffee ɗin,
"Ina zaka je ne?" Fahad ya tambaya ganin ya miƙe da kofunan da suka gama shan coffee, ya ba shi amsa da zai fita da mugs ɗin ne, dakatar da shi ya yi ya ce ya bari Sadeeya zata zo ta ɗauka......
*_✨A CIKIN RAYUWA✨_*
_New story from the writer of 'A Sanadin Makwabtaka',_
ZAINAB BATURE
17
Washe gari da wuri Fahad ya wuce wurin aiki, misalin ƙarfe sha ɗaya da rabi Deen ya saukko ƙasa ya shirya cikin t-shirt da wando jeans sai faman baza kamshi ya ke, yadda rigar ta ɗan kama shi ta bayyana ƙirar ƙirjinsa dake a bude, yana ƙarasa saukowa suka haɗu da momy ɗin su Fahad da ta nufo hanyar benen, da murmushi ta furta, "Good morning my son." Shima murmushin ne akan fuskarsa ya ce, "Morning Momy..."
"Hope you slept well?" Ya bata amsa da, "Yea, Alhamdulillah." ta sake cewa, "Ai da yanzu nike niyyar zuwa in taso ka ka yi breakfast kada yunwa ta kama mana baƙon turai, duk da na san dama ba lalle kana yin breakfast da wuri ba, kai ya ɗaga yana murmushi ya ce mata ba da safiya sosai yake cin abinci ba sai dai idan zai je wani wuri, jinjina kai ta yi tare da yi mashi nuni da dining area ta ce an shirya mashi table bari ta turo Sadeeya sai ta yi serving nashi, ya yi mata godiya ta wuce. Ba da jimawa ba Sadeeya ta shigo cikin falon tana sanye da ƙananun kaya riga da skirt kanta ta saka hula, wurin Deen dake zaune saman kujera yana latsa waya ta nufa, "Good morning bru." Ɗago fararen idanunsa ya yi tare da sakar mata murmushi, ya ce, "Morning my lil sis.." Ƴar harararsa ta yi ya ɗage gira ya ce ko tana da ja kan hakan, da sauri tana girgiza masa hannu ta ce, "Ni dai ai baka ji na ce wani abu ba ko, balle ka ji daɗin yi mini mugunta dama ga shi daga ni sai kai a cikin falon." Ƴar dariya ya yi ba tare da ya ce wani abu ba, ta ce mashi su je ya ci abinci ya miƙe suka nufi dining area.
"Ina Basma budurwarka ko in ce wife to be É—in ka?" Sai da ya cinye abincin bakinsa ya bata amsa da tana can tana lafiya, Sadeeya ta sake cewa, "Yaushe ne za mu sha bikin to? Amman dai a nan za a yi shagalin bikin ko?" Amsa ya bata da sai ta Æ™arasa gama karatu yanzu tana a year 2, ta ce, "To ba kawai sai a yi bikin ba sai ta ci gaba da karatun a gidan ka" ÆŠan murmushi kawai ya yi ba tare da ya ce komai ba ya kai chips É—in da ya É—ebo da fork baki, shiru Sadeeya ta yi tana zaune a saman É—aya daga cikin kujerun wurin, a kaikaice ta ke satar kallon Deen É—in a cikin ranta tana raya sam Deen bai dace da auran yarinyar ba, a yadda yake tubarkalla kamata ya yi ya auri mace da ta amsan sunan mace, ita fa a da ma tana crushing nasa da ta ji cewa yarinyar zai aura ta cire shi a ranta dama ba wanda ya san da hakan, tana cikin kallonsa ba tare da ta ankare ba ya É—ago idanunsa suka haÉ—a ido, da sauri ta wayance ta shiga yin Æ´ar dariya ta ce haka ya iya loma ashe shiyasa ya koma jibgege tubarkalla, murmushin gefen baki ya yi ba tare da ya kawo komai ba a ransa ya ce dama dalilin da ya sa ta zauna ke nan don ta yi masa kallon Æ™urulla, sipping tea ya yi bayan ya shanye ya kalle ta ya ce, "Ya baki je school ba, or have you already graduated?â€
Amsa mashi ta yi da a'a tana dai a final year sun samu hutu ne, ya ce, "Sai aure ke nan idan kika gama?" Ɗan juyawa ta yi gefe ta juyo ta jinjina mashi kai alamar eh tare da kanne masa ido, dariya ya yi har haƙoransa suka ɗan bayyana ya ce, "So you're very eager to get married right?" Ɗage masa gira ta yi tana dariya, ya dan girgiza kai kafin ya sake cewa, "Wannan soldier ɗin da kika turo mani picture na shi da shi za a yi auren, miye ma sunan shi?"