← Book details A Cikin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 118 OF 197

Sashe 118

A Cikin Rayuwa Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

game da zuwan da Nailah ɗin ta ce zata yi Uk, sai kuma ta yi tunanin kada Nailah ɗin ta ji ta shiru, fasa kiran ta yi lokacin ta miƙe ta nufi kofa hannunta riƙe da wayarta......
Chapter 118 · 0% Book details