Sashe 98
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
tambayan Maryam k saki dariya,.." Ta fada Tana inspecting face dinshi, dariya ya karayi Sannan yace "Mommy na ganta..." Da sauri hajiya ta gyara zama tace "Fada min ya take...tell me ya wannan yar billionaire take...is she up to our expectations?.." Ta tambayeshi Tana Kama hannunshi, kura mata Ido yayi yana imagining abubuwa "Itace yarinyar da kika kusa kashewa...itace wannan yarinyar da kika maida tamkar dbaiwa..." Ya fada cikin ranshi azahiri kuma yace "Yes mommy..she's more than our expectations.." Ya fada yana dariya, face dinshi hajiya ta kalla Sannan tace "Baby ni ban yarda da wannan dariya da kake ba..kou dai kayi mata magana?.." Ai bata idaba yayi saurin cewa "Mummy ni?... Ai ni tafi karfina...she's too classy for me...kawai sai she's nice...ita yar billionaire bata da Wulakanci sai ni...hmmm mummy naga rayuwa..." Ya karasa maganar cikin sanyinmurya, shuru hajiya tayi Tana Shafa bayan shi, Kara tunawa yayi da Salman yaji kirjna bugawa da karfi, ahankali ya mike rike da plate da hajiyarshi taci abinci yana cewa "Bari in dawo...," ya fada mata sanna ya fita da plate a hannunshi, kitchen ya shiga ya ajiye plate din a sink Sannan ya fita, compound ya fita ya nufi inda masu gani da wasu security ke zaune, ahankali ya taka ya Isa inda suke, ahankali ya mika masu hannu suka gaisa, duk babu abinda suke sai kallon shi wai yau suhail né yake hada hannu dasu, abinda bai taba faruwa ba kenan, Dayan bayan daya ya dinga bin su yana basu hakuri kan yanda yake treating dinsu, duk gaisawa sukayi kaman nothing ever happened, haka nan suhail yaji wani irin sanyi ciki zuciyar shi, he feels so relieved Don tamkar ya sauke wasu Kaya masu nauyi ya dingaji, ahankali ya juya hannunshi biyu ciki aljihunshi, sai da yayi nisa saya daga cikin masu gadin yace "Kunji shege yaga duniya Wanda yake kasa yau gobe yana iya komawa sama.." Yafada yana dariya, dariya wasu sukayi wani ya sake cewa "Rabu da Dan shegiya..yaga Salman yayi kudi...dole ya nemi yafiya...Don yasan muma muna iya yin kudin..." Inji wani, duk dariya sukayi sa karfi Wanda yasa suhail daya nufi part din salima juyawa, kawai sai sukayi shuru, he have a feeling they're laughing at him amma kawai sai ya cigaba da tafiya dukda he feels so bad, yana shiga part din salima ya tarda ta Tana goge dining ita kuma Mai aiki Tana goge Kayan kallo, da sallama ya shiga falon salima ta daga Kai ta kalleshi wearing a smile tace "Ahhh..Sannu da zuwa..." Daya daga cikin kujerar ya zaune yana murmushi yace "Yauwa..Ina kwana.." Ya gaisheta, cike da Jin dadi salima ta amsa tana dawowa inda yake, "Da fatan ka dawo lafiya?.." Ta tambayeshi Tana zama, "Lafiya lau..." Ya amsa mata kanshi kasa, "Ya jikin?" "Da sauki.." Inji shi, mikewa tayi ta shiga kitchen shi kuma ya daga Kai ya fara kalle2 ko zai ga Fatima amma bai ganta, Mai aikin dake aikinta ya Kira tayi saurin zuwa jikinta na rawa, "Ina Fatima.." Ya tambayeta, cikin Rawar murya tace "Bata fito ba..." Ta amsa mashi, kallon yanda yarinyar ke mazurai yayi ya tuna da Irin warning da yake mata abaya, kwantar da murya yayi Sannan yace "Duk yau bata fito ba?.." Ya tambayeta, ahankali yarinyar ta daga mashi Kai, "Meke damunta..." Ya tambayeta yana kallon agogon bangon, gani yayi goma saura, "Nima ban sani ba.." Baraka ta amsa mashi, "Koma kiyi aikinki.." Ya fada mata cikin sanyinmurya, relaxing yayi yana lumshe idanuwa, bayan kaman minti biyar salima ta fito da cup din tea sai snack, har zata Kai kan dining ya mike yana cewa "Bari in zauna nan kawai.." Ya fada yana amsar plate daga hannunta, koshe yake amma ya zauna yana Shan tea din ahankali yana kallon agogo, har tea ya huce bai gama sha ba, yana zaune yana jiran fitowan Maryam, har wajen 11 yana nan zaune, da kanshi ya Kai plate kitchen ya dawo ya dauki remote yana duba Channels, sai wajen 11:30 ta fito, ahankali ya juya ya kalleta yaga idanuwanta kumbure, ko inda yake bata kalla ba ta wuce wajen salima ta zauna kusa daita Tana cewa "anty Ina kwana.." Ta gaisheta, amsawa tayi Tana tambayan ya ciwon Kai, "Da sauki..." Ta amsa mata, gaisawa sukayi sa Baraka sanna ta kalli suhail dake kallon ta baiko kiftawa tace "Ina kwana?.." "Lafiya lau...how was your night.." Ya tambayeta, banza tayi dashi kaman bataji abinda yace ba, salima mikewa tayi Tana cewa "Bari in kawo maki wani Abu ki taba kafin abincin ya ida dahuwa..." Tafada Tana kokarin mikewa, ahankali Maryam tace "Na koshi..,banajinyunwa.." Ta amsa mata kanta kasa, kallon kawai suy ake bai ko kiftawa, he can give anything to be with her, she look so pale and tired, "Bazai yuwu ba...Bari in kawo maki ko tea né... " salima ta fada sannan ta muke ta bar falon, Dan daga Kai tayi suka hada Ido da suhail, shuru yayi bai ko kiftawa ba, itama idanuwa ta da zura mashi for two seconds ta kauda da kanta tare da biting lip dinta na kasa, hakan makes looks so sexy to him, "Ina kawo maki magani?.." Ya tambayeta, ahankali ta girgiza Kai without saying a word, salima ce ta dawo da cup din tea ta mika mata, amsa tayi tare da godiya sannan ta Dan kurba ta rike cup din, "Maryam.." Suhail ya kirata, kin kallon shi tayi har sai da ya sake cewa "Fatima sannan ta kalleshi, "Let's go out..." Ya fada mata whisper, makale shoulder tayi alaman she's not going, shuru yayi bai Kara cewa komai ba, yau bashi da gurin da ya wuce ya fada mata I love you ko da sau dayane kafin ya bar kasar, Sannan he's thinking how it will be without seeing her. Lokacin sallah yaje yayi sallah still ya dawo part din, itama ciki ta shiga tayi sallah ta sake Kaya zuwa skirt da Riga na materials, daman ba gwanar daura dankwali bace Don haka gashinta daure a baya t fito, sai binta da kallo kawai suhail yake, duk ko tafiya cikin kasala take yinta, nisa dashi ta zauna while salima Tana setting dining, "Zakije islamiyya yau?.." Ya tambayeta looking for what to say, "Bana Jin dadi..." Ta amsa mashi cikin sanyinmurya, "Tou muje hospital mana.." Ya amsa mata, ahankali ta girgiza Kai tare dacewa "I will be alright.." Ta fada atakaice, shima Kai ya girgiza yana mikewa, "Muje a baki magani...ai ciwo ba'a managing dinta..so let's go...," ya fada yana takawa zuwa inda take zaune, salima kallon su kawai take, tanason magana amma sai tayi shuru Don taga abun kaman na masoya né, hannunta ya Kama ta fixge Tana cewa "Leave me alone..nace ban zuwa.." Ta fada Tana galla mashi harara, zama yayi nan kusa daita yace "Haba...nidai pls kiyi hakuri muje a baki magani...I care ..." Ya fada mata cikin whisper, juyowa tayi ta zuba idanuwanta cikin nashi for almost ten seconds Sannan tace "Ni kuma I don't care..." Ta amsa mashi atakaice Sannan ta kauda kanta, "Tou abinci yayi ready...duk ku taso kuci abinci...." Inji salima, ahankali Maryam ta mike Shima suhail ya mike yana biye da ita kaman bindi, juyowa tayi ta sake hararar shi Sannan ta zauna, kusa daita shima ya zauna, salima ta zubawa kowa abinci, zama tayi ta kallesu biyu tace "Masha Allah...kunga ku kuwa..." Ta fada Tana kallon faces dinsu, ahankali suhail yace "Anty ya mukayi?.." Ya tambayeta because he want to hear the words from her mouth, "Kun hadu sosai....inda zakuyi aure duk sai kun zama abun kallo ga alumma..." Idanuwa suhail ya lumshe saboda Jin dadi ita kuma Maryam ta daure fuska tare dacewa "Ai anty ba aure zamuyi ba...wannan is something that will never happen..." T fada sounding more serious, suhail baiji haushi ba ya saki murmushi tare dacewa "Wai kin ji anty...batasan what will be wil be ba...ba yarda da kaddara ba..." Bai idaba Maryam tayi saurin mikewa tace "You will never be in my destiny...I will rather die Dan for you to be in my destiny..." Ta fada sannan ta bar dining din, suhail ji yayi jikinshi yayi sanyi, kallon salima yayi salima ta sakar mashi murmushi tare dacewa "Kar ka damu...zaka shawo kanta...kawai kazama Mai hakuri shikenan..." Tayi comforting dinshi, Dan murmushin karfin Hali ya saki Sannan yace "anya anty..Ina Jin tsoro fa...kar in rasata.." Itama salima shuru tayi kawai ta saki murmushi Don kalaman Maryam abin dubawa né, ahankali ya mike ya bi bayanta yaga ta kulle Kofar, "Sorry ki dawo kici abinci..am going..." Ya fada mata Sannan ya juya ya bar wajen. Fita yayi ya kalli agogo yaga biyu da rabi, yasan friends dinshi zasu shigo bai 4 Don haka sai ya nufi part din babanshi, shiga yayi ya tarda yana cin abinci, gefenshi ya zauna suka fara labartawa, nan suhail ya tambayi dad inda Salman ya koma da zama, address alhaji ya bashi, mikewa yayi yace "Tou daddy Bari in leka wajenshi in dawo..." Ya fadawa dad Sannan ya fita, part dinshi ya koma ya sake dressing zuwa Riga da wando masu kyau ya fito da car keys dinshi ya shiga mota ya bar gidan. Yana tuki yana tunanin what will happen when he's gone. Sannan he can't wait yaga ya Salman ya koma with the new millions of naira, kawai haushi yake ji wai Maryam ce tasa ya samu kudi, tuki kawai yake but he's absent minded, sai da ya kusa sama da wani ya dawo hayyacinshi, waya shi né ya fara ringing yana dubawa yaga happiness, murmushi ya saki Sannan yace "Kin tuna baya kenan...tou ba'a dauka.." Ya fada yana murguda baki kaman mace, haka wayar ta gama ringing har ta tsinke, sake Kira tayi amma still bai dauka ba, few minutes later yaga message kamar "Baby how far...kwana biyu..nayi missing Dinka sosai fa...pls let's talk.." Ta turo mashi, murmushi ya saki yana cewa "Ki gama zageni tas kuma kice kinyi missing Dina?.. Naki wasa né.." Ya fada yana kashe wayar gaba daya Don ya ji dadin tukin da yake. Unguwar da dad dinshi yayi mashi discribing yaje, ko kadan bai sha wahalal gane gidan Salman ba, bakin gate yayi horning wani yazo ya bude mashi, Dan murmushi suhail ya saki yana shigowa yana cewa