Sashe 18
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read
Da yamma alhaji ya shiga part din hajiya da Kaya cikin Leda, lokacin Maryam Tana dakin da aka ware mata tayi kwance Tana kallon ceiling idanuwanta lumshe amma ba bacci take ba, bude kofa da akayi yasa ta bude eyes, murja tagani
"Alhaji yace kizo..." Ta fada mata, da sauri ta mike Don tamkar dad dinta ta dauke shi, falo ta tarda shi tare da hajiya, ahankali ta durkusa ta gaidasu Don duk ranar bata gan hajiya ba, alhaji kura mata Ido yayi yaga ta Chanza in just an instance. Alhaji né kawai ya amsa gaisuwanta while hajiya Tana kallon alhaji domin taga irin kallon da yake mata
"Daughter meke damunki?..." Dan murmushin karfin Hali ta saki tare dacewa
"Babu...komai...." Ta amsa mashi kanta kasa,
"Daughter tell me meke damunki...ai ba haka kike jiya ba..." Ya fada kaman yana magana da yarshi ta cikinshi Amman hajiya babu abinda take sai kallon su sannan deep down she's boiling,
"Nothing sir..." Ta amsa mashi still, Leda dake kusa dashi ya mika mata,
"Ga Kayan islamiyya...zaki fara daga gobe..." Ya shaida Mata, ahankali ta taka ta dauki ledan,
"Na...go..de..." Ta fada sannan bar su nan, alhaji shuru yayi yana tunanin abinda ya sameta Don she was lively kafin ya kawota nan gidan, alhaji mikewa yayi ya fita daga falon hajiya ta raka shi har bakin gate dayake a kasa zai fita kasancewan da akwai majilisa da suke zama nan unguwan duk ranar lahadi. Hajiya na komawa ciki alhaji ya dauki waya ya Kira Salman, nan ya shaida mashi ya kirawo baba rabi amma kar ya Bari hajiya ta sani. Without wasting of time ya shiga falo luckily hajiya ta hau upstairs, nan ya Kira baba rabi ta sami alhaji waje.
"Dan Allah baba...inason ki kulamin da yarinyan nan...amana ce aka bani...Dan Allah ki dinga kula da duk halin da take ciki...duk abinda akayi mata ki dinga fada min....kuma ki dinga tambayan ta abinda take bukata...kuma Dan Allah a dingayi mata komai...kar a barta tayi komai...zan bawa Salman kudi ya baki ki ajiye wajenki...duk abinda ta nuna Tana da bukatar sa sai ki saya mata Dan Allah...." Sai da ya Kai aya sannan baba rabi tace
"Shikenan alhaji...in Allah ya yarda zaayi yanda kakeso...kar ka samu damuwa..." Ta fada mashi cikin respect
"tou nagode...". Ya fada sannan ya wuce ya tafi majalisar su ita kuma baba rabi ta koma cikin gidan.
5:30 suhail da aliyu suka dawo gidan kowanne cikin motanshi, parking sukayi sannan suka shiga part din suhail. Wanka kowanne su yayi suka Chanza Kaya sannan suka fita zuwa main falo, aliyu zama yayi falo yana kalle2 while shi kuma suhail ya hau upstairs wajen mom dinshi, yana shiga ta ware mashi hannu ya fada jikinta kaman wani karamin yaro sai shagwaba kawai yake,
"Eyeballs I miss you..." Ta fada Tana Shafa kanshi,
"Miss you too mom.,.tare muke da aliyu...he's downstairs..."
"Ok..ka gaidashi...kasa a hada maku abinci..."
"Ok.." Ya fada yana mikewa daga jikinta, fita yayi tayi bayanshi da kallon so da Kauna. Downstairs ya koma yana cewa
"Mom tace I gaishe ka..." Ya fadawa aliyu yana zama, bayan yayi relaxing yace
"Fall in..." Nan take baba rabi da sauran yan gidan suka bayyana, aliyu daga Kai yayi ya kalli suhail tare da Dan girgiza Kai,
"Guy me zaa hada maka..." Suhail ya tambayi aliyu, harara aliyu ya Galla mashi tare da maida kanshi gefe, tsoki suhail yaja sannan ya juya ya masu aiki, kallon su yayi yaga babu Maryam
"This gal is stubborn..." Ya fada before saying
"Kirawo Dayan..." Ya fada ataikace, da sauri binto ta bar wajen, dakin Maryam ta shiga ta bude kofa, Maryam Tana zaune da wayanta hannunta,
"Kizo..." Binto ta dada mata, gabanta né ya fadi, tasan suhail né, jiki ba kwari ta biyo bayan binto, sai taka skirt dinta kawai take saboda tsawonta da kuma rashin sabo, aliyu daga Kai yayi ya kalleta, she looks so gorgeous to him, shima suhail daga Kai yayi ya kalleta na second biyu ya dauke Kai,
"Ke bana Gaya maki in kinji fall in kiyi joining dinsu ba?..." Ya fada afusace, aliyu daure fuska yayi kaman bai tab dariya ba ya mike, sai da ya juya inda Maryam yake ya saki murmushi,
"Sister....ya kike...ni na aika a kiraki...am aliyu kefa..." Ya fada sounding so polite, Dan murmushi ta saki Wanda ya Dan bayyanar da kyauwunta, suhail was so pissed off, ahankali ta mika mashi hannu tare dacewa
"Am..ma...Fatima...." Ta fada kaman wata baturiya, suhail was so stunned by her voice like wise aliyu, hannu data miko mashi ya kalla, shima suhail kallon yanda tayi staighting hannunta Don musabaha dashi yayi, su murja da baba rabi couldn't believe their eyes, ganin aliyu bai mika mata hannu ba yasa ta sauke hannunta tare da sadda Kai kasa.
"Dalla ku wuce ku hadawa mutane dinner..." Suhail ya dakawa masu aiki tsawa, da sauri suka bar wajen suka koma kitchen, a fusace ya bar falon kaman zai tashi sama, gaisawa sukayi sama2, so yayi tayi mashi introducing kanta amma sai tayi shuru saboda batason fadin abinda zai tona mata asiri.
"Can we be friends?.." Shine tambayan da aliyu yayi mata, ahankali ta daga mashi Kai,
"Then let's exchange phone numbers..." Ya fada yana mika mata wayanshi Domin ta saka mashi number dinta, amsa tayi yana kallon yanda take typing numbers da sauri da alaman she's use to it, bayan tagama ta mika mashi, yana kallon numbers din yaga bana Nigeria bane, surprise look yayi mata tare dacewa
"Wannan is abroad number..." Ya fada mata, idanuwa ta zaro tayi saurin Amsan wayan ta goge ta saka mashi na nan, Sam ta mance da wannan Sabon number Don ta Saba da number ta da take amfani sashi tun bata Kai 8 years ba Don ko idanuwanta rufe suke Tana iya typing dinshi. Waya ta Kara mika mashi while shi kuma aliyu yana tunanin wannan yarinyan is not from Nigeria, daman aliyu is very smart Don shi bai tsaya bata lokaci kafin ya gane gaskiya
"Pls daga Ina kike?..." Ya tambayeta calmly, sunan garin da alhaji ya fada wata ta ambata
"Jos..." Ahankali aliyu girgiza ya girgiza mata Kai,
"Ladies don't lie...at least not a unique lady like you...so pls tell me daga Ina kike...I am really into you..." Ya fada mata, Dan murmushi ta saki,
"Gas...ki...ya..." Ta amsa mashi tana counting words din, ba Don ya yarda ba ya sakar mata murmushi tare da cewa
"Don't mind my stupid friend...he's nice but selfish..." Aliyu ya fada mata, murmushi kawai ta saki, bayan kaman minti biyar Maryam tace
"Zan...tafi...."
"Tou sai na sake dawowa..." Ya fada mata yana mikewa daga inda yake zaune. Ahankali ta girgiza mashi Kai
"Pls don't come back...for me..." Idanuwa aliyu ya zaro yana sauraron yanda take magana Ina unique way,
"Ai sai dai ki dinga dukana but I will come for you always...." Maryam bata Kara cewa komai ba ta juya ta bar wajen, shima bayanta ya bi ya Kama hanyan waje. Daga nesa ya hangi suhail dake zaune bayan mota yana huci, suhail bai taba ji ranshi ya bace game da aliyu ba sai yau, he feels so angry beyond words, bai San takamemen abinda yake bashi haushinshi ba amma ko word daya baison ya hadashi da aliyu, yana ganin aliyu ya nufo inda yake zaune ya sauka daga bayan mota ya nufo shi kawai sai ya wuce shi without saying a word, surprise look aliyu yabishi dashi, shima juyawa yayi yabishi har part dinshi, suhail na shiga kawai ya jefa kanshi kan sofa, aliyu na shiga yace
"Guy meye haka?.." Aliyu ya tambayeshi sounding harsh, suhail daga red eyes dinshi yayi ya kalleshi ya kuma sauke su yana Kara daure fuska, baki aliyu ya tabe ya zauna kusa dashi yana cewa
"Guy I just find out something about that girl..." Bai idaba suhail ya juyo a fusace yace
"From today henceforth..kar ka Kara disgani gaban workers din gidan nan...in fact ba workers din gidan nan Kai ba anywhere at all..."
"Wai wane irin magana kake haka...in dai kana son wannan yarinyan you better say it..Don if I start there is no going back..." Wani irin tsoki suhail yaja ya mike ya shige bedroom dinshi ya barshi nan zaune. Shima aliyu tsokin ya ja ya juya ya bar falon.
Suhail kwanciya yayi ya rada abinda ke mashi dadi sai kumbura yake yana batsewa shi kadai, duk juyin da zaiyi sai ya saki tsaki. Lokacin sallan magrib yaje yayi ya dawo ya shiga main part. Hanyan upstairs yayi sai kuma ya dawo falo, baki ya bude zai yi magana sai kuma ya fasa. Haka ya karasa zamanshi ya koma bai Kira a bashi abinci ba.
Maryam kam samun baba rabi cikin gidan Yanzu yasa taji dadi sosai, dakin masu aiki ta shiga suka sha labari dukda yawanshi sai dai ta saurara abinda suke cewa tayi dariya, sai wajen 10 na dare taje ta kwanta.