Sashe 34
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read
Suhail na shiga part dinshi ya wuce bathroom dinshi, da sauri ya kunna tap ya saka hannunshi saboda jini dake zubawa yawa, jinin da wankuwa sabo na fitowa, ganin jinin bai tsawa yasa ya dauki daya daga cikin towel na goge Kai ya nannade da hannun ya fito falo, gaban mirror ya tsaya yana kallon yanda idanuwanshi suka sauya, babu abinda yake tunawa sai Maryam da yanda mom dinshi ta kusa kasheta, he can't just believe saboda za'a yi mata kishiya,
"I don't know you don't want my happiness...why mommy..." Ya fada new tears na taruwa idanuwanshi, Riga ya dauko daga cikin wardrobe ya saka using only one hand. Car keys dinshi ya dauko ya fice daga gidan, bai tsaya koina ba sai a office din abokin shi Doctor sadeeq. Lokacin sadeeq na zaune yana duba wasu files suhail bude kofa ya shigo, kallo daya yayi mashi ya gane da akwai problem Don duk ya fita hayyacinshi, mikewa sadeeq yayi tsaye shi kuma suhail ya zauna tare da Dora kanshi kan desk dake kallon na sadeeq, hannunshi sadeeq ya kalla yana towel dake hannunshi jike da jini,
"Subhanallahi!!...me ya sameka?..." Sadeeq ya tambayeshi cikin tashin hankali, suhail dai bai ce komai ba sai girgiza kanshi kawai yake, sadeeq bai Kara tambayanshi ba ya fita daga office din, bayan kaman minti biyu ya dawo da wata nurse da Kayan aiki, babu waste of time sadeeq ya warware towel din yaga yanda hannunshi ya dare,
"Wai me ya sameka?..." Sadeeq ya sake tambayanshi yana bude iodine domin ya wanke ciwon sannan still suhail bai daga kanshi sama ba balle ya amsa, sadeeq dai bai Kara cewa komai ba ya Kama ciwon ya wanke yayi stitching, abun mamaki shine har lokacin suhail bai daga Kai ba, sadeeq was so surprised Don yasan suhail da son jiki sannan yasan ko kadan bayason abinda zai taba jikinshi amma sai gashi anyi mashi dinki ko gizau, bayan nurse ta bar dakin Don dauko drugs sadeeq ya tsaya rike da waist dinshi yana cewa
"Wai Dan Allah me ya sameka?... Sai tambayan ka nake you're not responding...what's happening,?" Sadeeq ya tambayeshi sounding so restless, ahankali suhail ya daga Kai ya kalli sadeeq da red eyes dinshi kallon yanayin idanuwanshi sadeeq yayi ya gano something big is wrong with him, sadeeq na tunanin zai yi mashi magana amma kawai sai ya mike da alamar tafiya zaiyi, da sauri sadeeq ya tare hanyar yana cewa
"Wai Ina zaka?... You're not going anywhere..." Ya fada kaman wani boss, in a da né suhail bangajeshi zaiyi ya wuce amma dayake yana néman Wanda zai fadawa damuwar shi sai ya koma ya zauna tare da Kara Dora Kai kan desk, nurse ce ta sake shigowa da magani ta mikawa sadeeq Sannan ta tafi, kallon suhail yayi Sannan yace
"Kaci abinci?.." Ya tambayeshi yana kokarin b'allo maganin, ahankali suhail ya girgiza mashi kai kaman ba arrogant and rude suhail ba, ajiye maganin sadeeq yayi yana cewa
"Bari in hada maka tea..." Ya fada yana takawa zuwa inda yake ajiye Kayan shayinshi nan cikin office dinshi,
"No.." Yaji suhail ya amsa mashi cikin murya kaman ba nashi ba, banza sadeeq yayi dashi dauko mug ya zuba ruwan zafi dake cikin katuwar eclectic kettle sannan yace
"Wane irin no...dole kasha wani Abu kafin kasha magani...this medicine are very strong..." Sadeeq ya fada yana hada mashi tea. Bayan ya gama ya dawo ya zauna, ahankali suhail ya daga Kai ya kalli cup of tea dake gabanshi,
"Bani da apetite..." Ya fada muryar na rawa, kura mashi Ido sadeeq yayi for a moment Sannan yace
"No pls...kasha ko kadan né..." Ya fada mashi cikin sanyinmurya, suhail bai Kara cewa komai ba ya dauki cup din ya Kai bakinshi, sha yayi kadan ya ajiye sannan yace
"Ka bani maganin..." Sadeeq b'alla su yayi ya mika mashi, amsa yayi ya juye cikin baki tare da Shan tea din, kusa dashi sadeeq ya sake dawowa yayi ya dafa shoulder dinshi yana cewa
"Mr lazy me ke faruwane?..this days Sam Baka cikin hayyacinka...kuma the most annoying thing shine you're not sharing ur problem with us...Kodai ya su Baka yarda damu bane?... Remember bamu boyewa junan mu komai..." Sadeeq Yafada cikin sanyinmurya, ahankali suhail ya daga Kai ya kalleshi idanuwanshi shike da hawaye da idanuwanshi, muryar shi na cracking yace
"It's Fatima..." Ya fada atakaice, Dan Chanza fuska sadeeq yayi Sannan yace
"Wacece Fatima?..." Ya tambayeshi Don shi Sam ya mance ta, daga wet eyes suhail yayi ya watsa mashi harara sannan yace
"Yarinyar gidan mu...." Ya fada yana wani Shan kamshi sannan hawaye na zuba daga idanuwanshi,
"Oh I remember now...babe din ali?..." Aikam bai Ida ba suhail ya mike da sauri sadeeq ya danneshi kan kujera yana cewa
"Kai calla ka zauna ayi maganin ta maturity da Kai mana...Abu kadan sai ka fara fushi...now tell me ita tayi maka haka?...", suhail sake kallon shi yayi tare dayi mashi disgusting look sannan ya kauda kanshi
"Kai matsalar kenan...tell me mana..."
"I will talk if u stop making assumptions... " Inji suhail,
"Naji...ka fadamin tou..." Sadeeq ya shaida mashi, Dan relaxing suhail yayi Sannan yace
"I love Fatima..." Bai idaba sadeeq ya zaro dukkan idanuwanshi waje, kaman yace Fatimar aliyu kakeso sai kuma yayi shuru
"Woowww..unbelievable...I can't believe kaine ke maganar so...Kai amma wannan yarinyar is among the luckiest gal alive..." Sadeeq ya fada cikin surprise, ahankali suhail ya tabe baki tare da kauda Kai,
"Ka fada mata?..." Sadeeq ya tambayeshi
"Nope...." Ya amsa mashi kaman baison magana,
"Me kake jira...kasan a Bari ya huce shi ke kawo rabon wani...and hope Baka zalunce ta ba..because that will make it difficult..." Inji sadeeq, suhail dai shuru yayi bai amsa mashi ba Don gani yake he's not asking the right question, shuru né yadan biyo baya sannan sadeeq ya sake cewa
"Who does that have to do with this..." Sadeeq ya fad'a yana nuna hannunshi Mai ciwon, ahankali suhail ya fara bawa sadeeq labarin abubuwan dake faruwa har Izuwa Yanzu, sadeeq shuru yayi yana sauraron shi, sai da ya Kai aya sannan yace
"Tab...amma da mom bata taba ta ba...tayi mistake...Sannan ni kuma abunda ke bani mamaki shine wannan yarinyar wacece da daddy zai yanke such decisions saboda mommy ta mareta?... Kasan abun dubawa né..." Inji sadeeq,
"Na fada maku ai daddy yace she's daughter to his cousin..." Suhail ya fada sounding feed up da tambayoyin sadeeq, shuru sadeeq yayi for a three seconds Sannan yace
"Sorry to say amma kaman ban yarda ba...last time aliyu yace..." Bai idaba suhail ya mike afusace yana cewa
"What Is this aliyu stuff all about...magana daya biyu sai kace aliyu...that's why ban fada maku komai ba tuntuni saboda irin haka..." Ya fada afusace kaman d'a na yiwa d'an shi fad'a,
"Haba ba haka bane..kawai ..." Bai Karasa ba suhail ya katse shi dacewa
"Keep to yourself..." Ya fada atakaice sannan ya juya ya Kama hanyar fita, shima sadeeq fushi yayi yana cewa
"Go screw yourself...arrogant fellow kawai..." Sadeeq ya fad'a yana komawa kan kujerar shi.