← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 51 OF 190

Sashe 51

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read

can't tell you in person wannan damana né...Allah I love you zillion times.." Ya shaida mata, "Wai me ya kawo wannan maganar...I just asked if you tell her...kuma you're telling me all this..." Ta fada cikin sanyin murya, "Nidai pls listen to me...am not joking..." Ya fada mata, shuru tayi Tana sauraron shi sannan maganar shi na ratsa ta like no ones has, yanda yake Fiddo speech din daga bakinshi is somethings else Don his voice is so perfect, kawai Tana imagining how he looks like amma ko kadan she can't see the owner of the sweetest voice data taba ji. "Pls lets be lovers..if you want zan iya zuwa ki ganni..if am not ok for you shikenan..bazan damekiba...pls..." Ya rada mata cikin kunne through phone, "No pls...don't...am not ready for this...beside am not staying with my parent...kawai mu bar wannan maganar pls..." Ta fada cikin rawar murya, "Baby relax..I will not cause any trouble...pls ki be my lover...already you're my friend and I don't want that anymore...I love you Fatima...I love you above anything...wallahi I can give anything up for you..." Bai idaba ta katseshi dacewa "You don't even know me..pls stop it..." Ta fada sounding weak, "I know you..." Da sauri tace "Ina?..." "In my dreams...you are beautiful...gorgeous...elegant...gentle..and above all you're nice..." Yafada sounding truthful, Dan dariya tayi Tana biting lips dinta saboda yanda words dinshi are getting to her, "Idan Kuma bani da qualities dakayi listing fa?.." Ta tambayeshi Don Jin abinda zai ce kusa she knows she's above abubuwan da yayi listing, "Ko yaya kike inasonki...even the ugliest woman is married, the shortest womAn is married...the dullest woman is married...inshort duk yanda mutum yake da akwai people that are crazy about them..so ni duk yanda kike am crazy abou you...you voice alone is killing me..kawai give me chance to proof it to you..." Ya fada mata, "Pls lets talk later..." Ta fada mashi, "Happiness why?.." Shine tambayan da yayi mata "Ba komai...I was doing something before you called..." Ta shaida mashi, "Ok...Dan Allah in kin gama call me...or tell me nan da minti mawa zan kiraki?.." Ya tambayeta, "I will call.." Ta fada Tana katse wayar ta, daman zaune take a falo amma Tana katse wayar ta mike jiki ba kwari ta Kama hanyar bedroom dinta, duk ta mance da maganar girki da take kallo a kitchen, da farko zama tayi a bakin gado Tana tunanin maganar strange man da sauke magana amma na yau has got her thinking, ahankali ta zame ta kwanta with her legs on the floor, babu abinda take sai tunani, "Who is this..." Shine tambayan da takewa kanta over and over again, babu abinda zuciyar yake sai bugawa da karfi kaman zai fita daga cikin rib cage dinta, she can't just believe she's feeling like this Just because a stranger tell her I love you, Dan murmushi tayi Tana girgiza Kai tare da cewa "Nope...it's not happening..." Shine abinda ta fadawa kanta Tana mikewa zaune sai kuma Ta sake kwantawa, daman already tasan she loves his voice sannan she always expect his call saboda yana keeping dinta company, mostly in suna magana Tana manta da situations dinta, amma yau yana maganar love yasa ta Jin abinda ba'a taba ji ba, "My heart is not going to be left behind..." Ta fada sounding firm, " my heart will be where I am...na zo kuma zan koma".so my heart will never be left behind..." Ta fada da karfi, Tana dukan katifan dake kan gado. Salima ce ta shigo cikin dakin Tana kallonta, "Naji kaman magana nan dakin..."Ta tambayeta Tana karewa dakin kallo sannan fuskar ta dauke da murmushi dukda ta jiyo Ihu daga kitchen, ahankali Maryam ta kalleta tare dacewa "Ba komai..." Ta amsa mata Tana murmushi karfin Hali, "Tou...abincin ya dahu...kizo ko Kai mashi..." Ta fada mata sounding calm, ahankali Maryam tace "Kaina né ke ciwo...Dan Allah balaka ta Kai mashi..." Ta fada mata, dariya salima tayi Tana cewa "Baraka ake cewa ba balaka ba..." Ta fada mata, itama Dan dariya tayi kanta kasa, "Inane wuri shi?..." Salima ta tambayeta, nan ta kwatanta mata part din suhail, salima fita tayi ita kuma Maryam ta koma ta kwanta Tana tunanin. Salima na fita ta jera abinci cikin basket tayi zipping ta mikawa Baraka tare da nuna mata inda zata Kai abincin ta Window. Fita Baraka tayi ita kuma salima ta koma ta zauna. Yau ba karamin dadi suhail ke ji ba saboda ya fadawa Maryam he loves her dukda batasan shi bane he's still happy, yanda take responding ma makes him happy because da gani zaiyi nasara, he's thinking it will be easy in she's in love with a stranger and later discovers the stranger is him, zama yayi yana murmushi with his eyes closed, bayan kaman minti koma yaji an bude Kofar shi, yana bude idanuwa yaga Mai aikin salima, bata fuska yayi yana kallonta from head to toe tare da abinda ke hannunta, "Ke Dan uwarki wa ya baki izinin shiga nan!!" Ya daka mata tsawa, jikin ta né ya fara rawa "Anty ce..." Shine Amsar da yarinyar ta bashi, "Aa uwarki ce...sai kishigo min daki babu sallama?... Wato in zindir nake lafiya lau kou?.." Ya sake daka mata tsawa, yarinyar sadda Kai kasa tayi gabanta na faduwa, "Yanzu ki koma inda kike fito...ki bawa Fatima ta kawo min..sannan wallahi kika Kara shigomin part sai na aikaki da dukan dangin ki lahira...vamossss..." Ya fada da karfi yana clapping hannunwanshi biyu, da gudu yarinyar ta bar dakin jikin ta na rawa, bayanta yabi da kallo sai da ta fita sai ya kwashe da dariya yana komawa zaune, he's so happy Don ko shi kanshi yasan Yanzu yafi da yawan dariya da murmushi. Ada in ba mom dinshi ba da abokan babu Mai ganin dariyar shi amma Yanzu haka nan shi kadan sai ya zauna yana murmushi ko dariya for no good reasons. Baraka na shiga ciki ta fadawa salima cewa yace Fatima ta Kai mashi abinci, nan salima ta sata kiran Fatima dake kwance har lokacin Tana Tunanin hirar ta datayi da suhail. Bude Kofar da Baraka tayi yasa ta mike zaune, nan ta fada mata abinda suhail yace, Kafa ta buga kasa da karfi Tana cewa "Ohhhh why do this guy hate me so much?... Wai me nayi mashi ne da he's unto me haka...wallahi am tired...am I the only person in this house...kashhh I will soon leave the house for you..." Ta fada Tana saka slippers dake bakin gadonta tare da mikewa tsaye, bata wani damu ta daura dankwali kanta ba ta fito, basket ta dauka ta bar dakin sai sauri take, Salman dake zaune bakin gate ya kura mata Ido yana kallon ta from head to toe, Tana juyawa yayi saurin dauke kanshi kaman bai ka ganta ba, "Hey besty....how far?.." Ta fada mashi da karfi, ahankali ya daga Kai ya kalleta tare da sakin murmushi at the same time yana daga mata hannu amma idanuwanshi kan silky hair dinta, "Bari in dawo..." Ta fada Tana Kama hanyar part din suhail, "Ok..." Ya amsa mata, dariya tayi Sannan ta bude Kofar dakin suhail, fuskar shi daure ya daga Kai ya kalleta, gani yayi kanta babu dankwali, da sauri ya mike ya Kama basket din abinci dake hannunta ya ajiye kan dining Sannan yace a Kama hannunta yayi hanyar 19💛❤️💙💚💜 Wulakanci dodone.... 💛💚❤️💜💙
Chapter 51 · 0% Book details