Sashe 136
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 5 min read
Suhail kam bai farka ba sai Karfe 11, wanka yayi ya shirya ya fito compound dinsu, adaidai lokacin Doctor ya fito daga part din salima, ahankali ya taka zuwa wajen shi ya mika mashi hannu suka gaisa Doctor ya tambayeshi ya Dubai ya amsa da fine Sannan yace
"Anty bata lafiya me?.." Ya tambayeshi,
"Aa Tana lafiya...wannan yarinyar ce bata Jin dadi..." Doctor ya fada mashi, idanuwa suhail ya zaro yana cewa
"Fatima?.."
"Eh...," Doctor ya amsa mashi,
"Doctor hope it's not serious..." Suhail ya tambayi Doctor,
"Eh not serious..." Doctor ya amsa mashi, hannu suhail ya sake mika mashi sannan ya shiga part din salima, yana zuwa yaga babu kowa falo, direct dakinta ya nufa, yana zuwa bakin kofa yayi sallama, Maryam dake jingine da gado ta bude idanuwa tare da daure fuska,
"Get out of there..." Ta fada cike da Jin haushi, Dan murmushi suhail ya saki yace
"Naji ance baki da lafiya...I want to see how you're feeling..," ya fada mata yana nan tsaye bakin kofa, tsoki Maryam taja Sannan tace
"Non of your business...just go away...," Ta fada Tana kokarin controlling kanta,bai Kara cewa komai ba ya shigo, bakin gado ya hangeta zaune babu dankwali sai gashinta dake baje kan pillow data jingina dashi Sannan Tana sanye da Kayan bacci cotton Riga da wando,
"I said ka fita..." Ta fada Tana mikewa daga kan gadon, suhail tsayawa yayi yana kallon ta, gadan2 ta nufoshi Tana cewa
"Ka fita...Dan iska kawai..." Ta fada cikin tsananin bacin rai, gira daya ya daga yayi tsaye yana kallonta, hannu biyu tasa ta fara turashi Tana cewa
"Get out..." Kama hannunta yayi cikin nashi yace
"Wai meye haka....me nayi né wai..." Ya tambayeta,
"Ban sani ba...get out...banason ganinka...kace kana sona kuma ka taho da wata..." Ta fada without acknowledging it har sai da word din ya fito Sannan ta gane its out,
"Is that your problems?.." Ya tambayeta,
"Nace ka fita..." Ta sake daka mashi tsawa Tana kokarin turashi daga dakin, rike hannunta yayi gam yana cewa
"Calm down..don't hurt yourself..." Ya fada mata saboda yanda take kokarin kwace hannunta Don ta samu daman bugunshi,
"Stop it!.." Ya daka mata tsawa,
"No!" Itama ta daka mashi tsawa,
"I won't stop...I hate you...I hate you with passion...you almost disvirgin me and still have the guts to bring another woman before my presence..." Ta fada cikin matsanacin kuka,
"But you never loved me...kin tabbatar min baki sona..." Ya fada mata calmly,
"Four whole months Ina Kira Ina texting but you never replied..." Ya fada voice dinshi na cracking, cikin kuka tace
"How would I reply while I know you don't love me...it's just for fantasy..." Ta fada still trying to break the holding,
"Haka zaki ce..."
"Yes haka zan ce...you're mean and selfish...and don't think you're the only person that fines love...Nima kalli engagement ring Dina..." Ta fada Tana daga finger dinta dake dauke da zoben, ahankali ya sauke kanshi ya Kalli zoben, sakin hannunta yayi ya Dan koma baya ya jingina da bango yana sauke ajiyan zuciya,
"To who.." Ya tambayeta,
"Non of your business...get out..." Ta sake fada mashi Tana nufo Inda yake tsaye, Tana Dora hannu a jikinshi Don tura shi waje ya dauke ta da wani irin mahaukacin mari, nan take wuta ya dauke mata,
"Don't ever touch me..." Ya fada yana nunata da yatsa. Ficewa yayi afusace ya koma part dinshi, Maryam Tana dawowa hayyacinta ta saki Kara saboda yanda taji kaman an Dora mata pressing iron a kumatu, salima dake kitchen ta taho da gudu Jin Kara Maryam Don tun dazun Tana Jin voice dinsu and she was happy Don Tana tunanin kilan sulhu zasuyi, Tana shiga ta tarda Maryam kwance kasa Tana rolling hannunta kan cheek dinta, tambayan ta Salima ta dungayi amma bata amsa ba ta cigaba da kuka, babu abinda take cewa sai Allah ya isa, daga ta Salima tayi ta kallon yanda gefen face dinta ya kumbura,
"Suhail né yayi maki haka?.." Ta tambayeta, cikin kuka ta daga mata Kai,
"Kai jamaa ...ni Wallahi kar ku kasheni kafin lokacina...ni bana son tashin hankali..." Ta fada kaman zatayi kuka, mikewa tayi ta fita ta dauki wayarta ta Kira suhail zaune sake zaune ya hada Kai da gwiwa yana ya ki daga wayar, duk babu tunanin da yake sai Yanzu salma yayi nasara.
Bangaren Salman kuwa tun jiya yake trying number Maryam bai zuwa, yasan she's mad at him, hakan yasa yayi niyyar kawai zai fadawa iyayenshi su aika kawai ya aureta a wuce wajen, yasan in Tana gidan shi zata yi hakuri da yanayin business dinshi Don ko kadan baison wani Abun ya shiga tsakanin su, shirin kasuwa yayi amma sai ya shiga part din iyayenshi, nan yake fadawa iyayenshi da akwai yarinyar da yakeson ya aura kuma yanason in ya tambayeta ta amince suje, mahaifiyarshi tambayanshi tayi wace yarece ya amsa da bahaushiya, mikewa tayi tace
"Ai Baka isa kana only responsible son Dina ka auro bahaushiya ba..."
"Yo mama Yanzu Ina a haka sai ku Hanani auren wacce nake so?.." Ya tambayi mahaifiyarshi,
"Ita sakina fa?.. Ina zaka ajiyeta..." Mahaifiyarshi Ta tambayeshi,
"ai itama zan aureta amma a tabiyu.." ya amsa mata,
"Wato bahaushiya a ta farko?.. Ina bazai yuwu ba...zan amince ka aureta amma Wallahi sai ka fara auren sakina..sai ka auri ita bahaushiyar..." Inji mom dinshi,
"Ai ni mama in har ban fara auren wannan yarinyar a ta farko ba...tou zan samu matsala...plan Dina bai yi aiki ba saboda nasan da wuya ta amince ta aureni a ta biyu..nidai mama kuyi hakuri in the fara aurenta then sai in auri sakina ko da bayan wata daya pls...mama.." Ya fada mata, babanshi kam shuru yayi bai ce komai ba sai kallon bakin wannan ya kalli na wancan kawai yake.