← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 186 OF 190

Sashe 186

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 4 min read

Wajen Karfe hudu kam a Nigeria Maryam ce kwance kan gadon hajiya Tana bacci sai baby Maryam kwance gefenta itama Tana bacci,inda hajiya Tana downstairs da suhail suna labari,
"Wai eyeballs kaman matarka Tana da ciki kou?.. Naga ta Chanza da yawa..." Hajiya ta fada sounding so excited, gani tayi duk yana yin suhail ya Chanza
"Eyeballs tell me mana...kadai San we're friends babu boye2 tsakanin mu," Ta fada mashi sounding kaman uwayen zamani saboda yanda take magana ,
"Mommy Ai she's not pregnant..." Ya amsa mata atakaice,
"Ban gane mommy Ai she's not pregnant ba...are not a man? Ko wata uku bai isa a samu ciki ba?" Hajiya ta tambayeshi cike da mamaki Tana kallon yanda yanayin suhail ya Chanza,
"tell me mana...am your mom..pls don't hide anything from me..." Ta sak fada mashi, Dan murmushi ya saki yace
"Mommy you worried too much...babu komai fa..." Bai karasa ba tace
"Kai karka rainamin hankali mana...am your mother and I know when something is wrong with you...now tell me...remember am a Doctor...kilan da akwai the way I can help you...pls don't be shy ..." Ta fada Tana kama hannunshi, ahankali ya zare hannunshi yana kokarin mikewa,
"Kai Dalla zauna..." Ta daka mashi tsawa, ahankali ya koma ya zauna kanshi kasa
"So suhail you won't share your problems with me...me your mother..." Ta fada Tana nuna kanta,
"Mommy ba haka bane...kawai nasan everything will be alright..it's a matter of time...." Ya fada cikin sanyinmurya
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun..." Hajiya ta fada kaman zatayi kuka
"Na shiga uku..suhail what happened to you...for as long as I could remember Kai namiji né Mai lafiya...then what happened?.." Ta tambayeshi cikin tsananin tashin hankali,
"Haba mommy am a man..it's not what you're thinking...kawai Maryam ce bata amincewa..." Yafada kanshi kasa, idanuwa Hajiya ta zaro Tana salati,
"You mean har kusan wata uku Baka samu hadin kanta ba?.." Hajiya tambayeshi sounding so surprised, ahankali ya daga mata Kai,
"Kou sau daya?.." Hajiya ta sake tambayan shi sounding unbelievable, sake daga mata Kai yayi
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun...Wallahi har kukayi aure ban taba yarda babu abinda ya shiga tsakanin ku ba...Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun.."Hajiya ta fada kaman ta Dora hannu bisa Kai tayi kuka, ba komai take ji ba sai yanda tasan suhail na fama da matsalar ciwon ciki,
"Mommy pls don't disturb yourself...am ok..." Yafada sounding happy, wani irin harara Hajiya ta balla mashi Sannan tace
"Dalla rufemin baki...wannan shine ke faruwa when you're married to the boss's daughter..."
"Haba mommy it not like That at all...kawai ni na kyaleta..."
"I said keep quite and let me think...Kai ka kyaleta indeed..." Tafada Tana Jan tsoki, mikewa tayi ta barshi nan zaune, ahankali suhail yayi relaxing tare da Kai cup din pineapple juice bakinshi ya Dan kurba yana lumshe idanuwa, agogon dake jikin bango ya kalla yaga har 4, mikewa yayi ya hau upstairs, yana shiga yaga Hajiya ta fito daga dakin rike da wayarta, shiga yayi yaga Maryam kwance rungume da baby Maryam sai bacci suke, ahankali ya isa bakin gadon ya Kai bakinshi saitin kunnenta yace
"Tashi kiyi sallah..." Ya rada mata, ahankali ta bude Ido, murmushi ta sakar mashi shima ya sakar mata, ahankali ta janye daga jikin Baby Maryam ta shiga bathroom din hajiya, kan stool Hajiya ta zauna Tana kallon baby dake bacci, baisan irin murnar da zaiyi ba ranar da ya ga babyn shi kwance haka, few minutes later  ta fito kallonta yayi yace
"Baby zanje gidan Sadeeq..." Ya fada mata, kallon shi tayi tace
"Ba shine  matarshi ta haihu ba?.."
"Yes shine..." Suhail ya amsa mata yana kallon ta eyeballs to eyeballs,
"Pls ka jirani zanje...you know I got a present for the baby..." Mikewa suhail yayi yace
"Ina downstairs Ina jiranki..." Ya fada yana barin dakin.
Hajiya kam kitchen ta shige naji taja cewa
"Za'a samu?.." Naji Ta fada, shuru tayi Tana sauraron abinda ake fada mata from the other side of the phone,
"Ok tou zan aiko da driver da kudin...sai ki bashi,..pls a rufe shi da kyau yanda ba za gane abinda ke ciki ba..." Ta fada in secret tune, katse wayarta tayi ta juyo taga suhail tsaye bakin Kofar
,"mommy me driver sai amso maki?.." Ya tambayeta sounding suspicious,
"Idon ma tambayi...." Ta amsa mashi atakaice Tana barin shi nan tsaye,

One love....
59💚❤️💛💙💜
Wulakanci dodone...
💚💜💛💙❤️

® zuwairat (ummumaryam)

5️⃣9️⃣

Don't read if you didn't pay.....
Chapter 186 · 0% Book details