Sashe 169
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Salima mikewa tayi taje kusa da gadon da suhail yake tace "Nidai zan tafi gida,..kana bukatar wani Abu insa driver ya kawo maka?.." Ta tambayeshi, shuru yayi kaman Mai tunani har lokacin kanshi na kan kafar Maryam yace "Anty Nidai I need brush da toothpaste..." Bai karasa ba Maryam ta saki dariya Tana cewa "Indeed.... " cunkulinta yayi ta saki Kara, "Wannan ko nan wajen hospital sai a samo wannan ai..." Hajiya ta fada mashi, "Then Bari in fita in nemo maka..." Maryam ta fada mashi, "No dear baki San koina ba..just relax Bari in sa driver ya sayo mashi ..." Hajiya ta fada Tana mikewa, "Sai da safenku...baby Maryam ta gaji yau Tasha tafiya..." Salima ta fada Tana daukan baby bag dinta, "Anty har dake akaje?.." Ya tambayeta idanuwanshi rufe, "Eh mana...munga zaka garzaya ba dole muje mu dauko sweetheart Dinka ba?.." Ta fada Tana dariya, dariya shima yayi amma har lokacin bai bar cije lebe ba in yayi dariya da karfi, "Anty nagode..." Ya fada mata cikin sanyinmurya, bat Kara cewa komai ba tabi bayan hajiya, lokacin dakin ya rage daga sauhail sai Maryam da hajiya habiba, Maryam sai Shafa kan suhail take, Dan juyowa tayi suka hada Ido da hajiya habiba ta watsa mata harara tare dacewa "Baki da kunya..." Ta yi motsi ba da bakinta yanda ko suhail baisan tayi magana ba sai Maryam dake kallon bakinta, ahankali Maryam ta ajiye kan suhail kan pillow zata bar wajen ya rike mata hannu yana. Cewa "Baby Ina zaki kuma?.." Ya tambayeta, "I want to ease myself...," tayi mashi karya, "Pls go and come back...I don't want to be a second with out you.." Ya fada idanuwanshi lumshe har lokacin, batace komai ba ta koma kusa da hajiya habiba ta zauna, Tana zama hajiya habiba tayi saurin kama hannunta tayi waje da ita, suhail bai San abinda akayi ba tunda he's eyes are closed, kawai dai yaji an bude kofa an fita, suna fita hajiya habiba ta saki hannunta Tana cewa "Maryam daman baki da kunya?... Gaban mutane kike wannan shaidancin da Wanda bai zama miji ki ba...ko kunyar iyaye shi da ni baki ji?.." Hajiya habiba ta fada cikin tsananin fada, Dan turo baki Maryam tayi tace "Sorry..." "Dalla rufewa mutane baki... Ai ba ni kikayiwa ba kanki kika yiwa...kin nuna baki da kunya..." Hajiya habiba ta hantareta, shuru Maryam tayi bata sake cewa komai ba, "Kar in kuskura in Kara ganin haka kinji kou?.." Ta umarceta, ahankali ta daga mata Kai, "Good girl..." Ta fada lokacin da hajiya ta dawo suka koma dakin tare, hajiya tagansu suna magana amma bata San maganar me sukayi ba, tare suka koma dakin hajiya ta kalli suhail tace "Eyeballs ga toothpaste da toothbrush...try ka mike zaune ka wanke bakin ka, .." Ta fada Tana tsaye bakin gadon, ahankali ya mike zauna yana cewa "washhh..." Maryam data koma gefe daya Tana kallon shi tace "Sorry..." Ta fada mashi Tana kallon yanda duk ya Chanza kaman bashi ba, sai da ya zauna yace "Happiness pls zo kiyi min..." Ya fada mata atakaice, kaman zata mike sai kuma ta kalli hajiya habiba Ido tayi mata alaman kar tayi, sai lokacin hajiya ta gane hirar sa sukayi, wato warning dinta akayi "Pls try and do it yourself..ban iya yiwa mutum brush ba..." Ta fada cikin sanyinmurya, bai ce koma ya amshi brush da aka saka toothpaste dake hannun hajiya ya fara brush yana nan zaune bakin gado, bucket hajiya ta dauko daga bathroom ta ajiye a gabanshi, brush yayi yana zubda ruwan cikin bucket din, sai da ya gama ya maidawa hajiya brush din ya koma ya kwanta, "Me zakaci..." Hajiya ta tambayeshi, shuru yayi for a moment Sannan yace "Tea ma is ok.." Ya fada ahankali, hajiya habiba mikewa tayi Tana cewa "Mu dai zamu wuce..."ta fadawa hajiya, Dan turo baki Maryam tayi alaman batason tafiya, ko kallon inda take hajiya habiba batayi ba, "Har zaku wuce?.." Hajiya ta fada masu wearing a smile, ahankali Maryam ta taka zuwa bakin gadon tace "Good night...I will call you..., " tafada mashi "Yanzu tafiya zakiyi this early?.." Ya fada yana Dan Kara bude idanuwanshi ko zai ganta amma bai ganinta sosai, "Yes sai gobe...sai munyi waya.."Ta fada mashi, Dan dariya yayi Sannan yace "Ni ban na San inda wayata take ba...I haven't use it for a while..., " ya amsa mata, bata Kara cewa komai ba ta bi bayan hajiya da habiba da suka nufi Kofar fita, intentionally ta bar wayar ta kan kujera da ta zauna, sai da hajiya ta rakasu har zasu shiga mota tayi saurin cewa "Na mance wayata ciki..." Ta fada Tana juyawa da sauri, bayanta hajiya habiba ta bi da harara while ita kuma hajiya ta saki murmushi without saying a word, da gudu ta karasa dakin, kan gadon ta nufa tayi bending ta jona bakinta da nashi, her my is well recognized by his, bai tsaya wasa ba shima ya Kama nata, kiss sukayi kaman na minti daya Sannan ta zare bakin ta Tana cewa "My purpose of coming back..." Ta fada cikin dariya, murmushi suhail ya saki yana cewa "I love you...nagode happiness.." Ya fada mata, bata Kara cewa komai ba ta dauki wayarta ta fita da gudu kar su tsaya jiranta, Tana zuwa tazo shiga mota hajiya ta rike mata hannu tare dacewa "My daughter nagode...Allah ya saka maki da alkhairi..." Hajiya t fada rike da hannunta, Dan murmushi ta saki without saying a word Sannan ta shiga mota suka tafi, ba su dade da barin wajen ba alhaji Mahmoud ya iso hospital, daman tunda alhaji ya Kira alhaji Mahmoud bai Kara komawa dakin ba saboda yanda suhail da Maryam sukeyi, abin kunya yake bashi dukda ya lura su bai damesu ba Sannan yasan Maryam tashin turai ce so ko kadan bai Jin haushin ta, yana nan tsaye har motar alhaji Mahmoud ya iso, tun nan waje alhaji Mahmoud ya fito daga cikin Mota suka tako ahankali suna maganar "Na samu nayi magana da aliyu...yace ya janye da maganar aurenshi da Maryam..." "Allah sarki..ai yaran sunyi...suna da halin dattako..Allah yasa saka masa da alkhairi.." Alhaji ya fada cikin farinciki lokacin da suke daf da shiga dakin da suhail yake kwance, sallama sukayi hajiya da suhail suka amsa , bakin gado alhaji Mahmoud yaje yana cewa "Son how are you feeling...da fatan. You're getting better?.." Ya tambayeshi yana Kama hannunshi, murmushi suhail ya saki yace "Yes sir..." "Ai kawai it's better ka samu sauki sai a daura maku aure...I have talk to a doctor in India...zan dubaka amma gani nake ayi auren sau ku tafi tare,,," tunda yayi maganar aure suhail yaji tamkar an dauke mashi wannan ciwon dake addabarsa, he feels so relieved at once, "Sir ai na samu lafiya..." Y fada ahankali, dariya alhaji Mahmoud da dad suhail sukayi alhaji Mahmoud yace "Wato har ka samu lafiya?.." Ya tambayeshi "Yes sir..." Ya fada mashi, "Sir mun gode...you're such a nice and wonderful man...I wish all influenced men will be compassionate like you...na ceto ran suhail..mun gode.." Dad suhail ya fada mashi, "Haba stop thanking me mana....nifa I can't watch someone suffers...not when Ina da ability da zan taimaka....kawai let's thank Allah..." Alhaji Mahmoud ya fadan mashi, "Ni Yanzu my problem shine banason loud wedding...banson auren nuna dukiya...if you're rich you know it..we don't have to show it the world..." Inji alhaji Mahmoud "Ai sir wannan ba matsala bane...ba sai an tsaya wata bidia ba...kawai a daura masu aure...that's the most important part..." Inji sad suhail, suhail dake kwance yana sauraron abinda suke cewa sai sakin ajiyan zuciya kawai yake, he feels like saying a sallameshi ya koma gida at this instance, "Ai su yaran kilan suna son organizing wani Abu..like get together with friends and family..." Alhaji Mahmoud ya fada sounding so disturbed, shi kawai gurinshi a daurawa Maryam aure su bar kasan in an instant, bayason mutane da yawa su sani, "Aa babu abinda zasuyi..ai yanda mukeso ahaka za'a yi...so the decisions is ours to make..." Inji alhaji Ismail, alhaji Mahmoud kallon reaction din suhail dake kwance yayi yace "Son do you have any plans..." Ya tambayeshi, ahankali suhail ya girgiza Kai, amma deep down ba karamin shasu yazo ayi lokacin wedding dinshi ba amma still sai bata bace ba, "Hajiya what do you think?.." Alhaji Mahmoud ya sake tambayan shi hajiya, Dan murmushi ta saki Sannan tace "Nidai kawai ayi yinin biki...shikenan..." "Hakan ma is ok..." Inji alhaji Mahmoud, "Yanzu dai we're all here bamu bukatar shawara saga wani...how long kuke ganin ya kamata a saka bikin...I have lots of things to attend to..." "Ai sir ko gobe kakeso sai ayi..." Inji alhaji Ismail, "Aa ba sanda nake so ba...Sanda yayi maku is ok by me...," alhaji Mahmoud ya fada mashi, suhail dai shuru yayi farin ciki na neman kasheshi, he can't believe maganar aurenshi da Maryam akeyi, ya Fidda rai da maganar aurenta amma Ashe da akwai hope, "Let's make it in three weeks time....ni zan koma gobe sai nan da 12 days in dawo..." Alhaji Mahmoud ya fada, "Tou shikenan...Allah ya saka da alkhairi..., "alhaji Ismail ya fada mashi, bai Kara cewa komai ba ya fita, shima alhaji Ismail bayanshi yabi cikin tsananin farinciki, he don't know bakin ciki na iya komawa farin ciki in an instant, just this morning yake tunanin he's world is coming to an end without suhail and now he's so happy, sai godiya yakewa alhaji Mahmoud inda shi alhaji Mahmoud yana cikin farin cikin yanda zumuncin su zai Kara danko. Suna fita hajiya ta dawo wajen suhail dake kwance wearing a smile ta rike mashi hancinshi, da Kara ya saki yana dariya, "Mummy finally..." Ya fada ahankali, dariya hajiya tayi Tana cewa "Zan samu daughter inlaw...am so excited..." Ta fada cike da farinciki, suhail dai kawai imagining yake gashi ha Maryam in the same house, no barrier no limitations, he's just thinking yanda suhail biyu zasu kasance tare da juna, bayan fita alhaji Mahmoud Doctor ya shigo dakin, tambayan suhail Doctor yayi kan abinda ke damunshi Yanzu "Am as good as new..pls if possible a sallameni Yanzu..." Ya fada mashi, dariya Doctor yayi tare da hajiya dake tsaye, "Wai meye sirrin wannan lafiyar haka?.." Doctor ya tambayeshi,