Sashe 38
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Suhail fita yayi daga cikin hospital dakin baba daya, babu abinda ke yawo a ranshi sai irin halin da yazo ya tarda mommy shi, yasan inda lokacin da yayi tunanin zuwa wajenta ya sake tunani yaki zuwa da sai dai yazo ya tarda gawarta,
"Allah forbid..." Ya fada yana tafiya. Mai adaidaita ya tsayar ya hau kasancewan motar shi na gidansu Yusuf. Yana isa gida ya dauki waya ya shiadawa sisters dinshi cewa mom dinsu na hospital. Bakin gado ya koma ya zauna yana tunanin abinda Doctor yace game da health din mom dinshi, Maryam ce ta fado mashi a rai, yana tunanin mom dinshi bata sonta shi kuma he can't do without her, yasan cikin biyu za'a yi daya ko ya aureta zuciyar mom dinshi ta buga ko kuma shi ya hakura da ita shima tashi zuciyar ta buga.
Da kyar Maryam ta iya sallah asuba saboda ciwon jiki, gani take drugs da take sha is not working, Don Banda ciwo babu abinda dukkan jikinta ke yi mata, baya tayi sallah ta zauna nan kan praying mat, Kai ta hada da gwiwa sai sakin ajiyan zuciya kawai take, haka nan sai abinda baba rabi ta fada mata kan suhail jiya ya dawo mata, ko za'a bata billion bazata yarda suhail né ya kwace daga hannun hajiya ba sannan the most confusing part she datace rungume ta yana kuka wannankuma gani abu né Wanda bazai taba yuwa ba because babu abinda taje tunawa game da suhail sai bakin hali, arrogance,ego da pride. A nata tunanin bai da halin kirki ko daya sannan Tana ganin kilan Salman né baba rabi ke Kira da suhail Don wannan is never going to be accepted by her. Bayan kaman hour daya baba rabi ta shigo ta ganta zaune kan praying mat,
"Ki taso an kawo abinci..." Ta shaida mata, ahankali Maryam ta mike tare dacewa
"Pls Salman né?.." Ta tambayeta cikin kasala,
"Eh..." Baba rabi ta amsa mata, da sauri ta mike ta fito sanye da doguwar Riga dake jikinta kan babu dankwali, gashin ta ba gyare yake ba Amma it doesn't look bad, Tana fita taga babushi a falon, kallon baba rabi tayi Sannan tace
"Yana ina?.."
"Ya tafi "" Ta amsa mata atakaice, Maryam Dan bata rai tayi din Dan kwana daya da bata ganshi ba she feels so bad,
"In ya dawo again ki fada mashi he should come inside..." Ta fadawa baba rabi, banza tayi daita tunda bata gane karshen maganar ta ba.
Sai bayan sallah zuhr suhail ya koma hospital, nan ya tarda sisters dinshi su biyu, da babbar Mai suna Aisha sai karamar Mai suna hafsat, suhail na shiga ya tarda hajiya zaune Aisha na bata tea abaki, Tana ganin suhail ta ware mashi hannu yayi saurin fadawa jikinta yana cewa
"Mommy am sorry...pls forgive me..." Ya fada mata ahankali, Dan murmushi ta saki tare dacewa
"No problem my love...amma kar ka Kara fushi Dani...kasan I can take anything amma not fushinka...I love u so much my Prince Charming..." Ta karasa maganar tare dayi mashi kiss a goshi, Aisha da hafsat kallon jina sukayi tare da kauda Kai Don ba karamin haushi sukeji ba in mom dinsu Tana nuna babu kaman suhail, Dan juyawa yayi ya kallesu Dayan bayan daya Sannan yace
"Wato ku Yanzu kunyi girma da gaisuwa kou?..." Yafada yana kallon faces dinsu, tare suka gaidashi amma sai ya daure fuska bai amsa ba, hajiya sai Shafa kanshi kawai take, hafsat ce ta kalli hannunshi tare dacewa
"Yaya what happened to your hand?.." Ta tambayeshi
"Ubanki né ya samu hannu na...common gaisuwa sai da tambaya and now you're acting kaman you care..." Ya karasa maganar kaman ba da sister dinshi yake magana ba, ita kam Aisha batayi magana ba Don ko kadan basu shiri da suhail Don ba karamin duka Tasha hannunshi kafin tayi aure ba kuma da aurenta sai yayi threatening zai bugeta, shiyasa da wuya ta shiga harkar shi because she's more like her dad har a fuska while suhail da hafsat are like hajiya,
"Ina babaynki..." Ya tambayi hafsat,
"She's fine..wurin nanny na barta..." Dan baki ya tabe tare dacewa
"Duk abubuwan da nannies sukewa yara bai isheki ishara ba shine kike barwa nanny yarki...ke kika sani ai..inda kaman yaran wannan aishan masu muni kaman a yanka a boye wuka né i won't care amma I don't want anything to happen to that little angel of yours ..." Yafada yana dariya, Aisha tabe baki tayi Sannan tace
"Kuma ahaka ni da ubansu muke son abun mu..." Ta fada in i don't care manner,
"Daman dole ki so su ai...since a jikin ku suka fito.." Ya fada mata yana dariya amma na Jan fada
"Nidai kullum fatana shine in gan matar da zaka aura...Sannan yaran ka..." Inji Aisha,
"Ai na samu wacce nakeso..." Ya fada yana kallon hajiya, gani yayi ta Chanza yanayin ta, kallon Juan hafsat da Aisha sukayi, da sauri hafsat ta mike ta fara tsalle Tana cewa
"Wayyo dadi nake ji...my brother will sun get married..." Wani irin disgusting look hajiya ta watsa mata, sauri ta koma ta zauna
"Dear we're over this...ka mance da wannan yarinyar..." Hajiya ta fada cikin muryar Mara lafiya, da sauri Aisha tace
"Why..." Ta tambayi mom dinta Sannan ta kalli suhail da idanuwanshi suka Chanza kalla, sai lokacin ta lura da yanayin shi Don tunda ya shigo bata kura mashi Ido ba sai yanzu, hajiya harara Aisha kawai tayi batace komai ba
"Wai because daddy zai karo mata kishiya...she said it's because of her..." Suhail ya fada muryar shi na rawa, kallon shi Aisha tayi Sannan ta kalli hajiya tace
"Gaskiya mom ki kyaleshi ya aure tunda yana sonta..." Shuru né ya biyo baya babu Wanda yace komai, sai after few seconds Sannan suhail yace
"Nidai if you don't want me to married babu matsala amma ki sani ba zanyi rai ba saboda I love her..." Ya fada cikin sanyinmurya, hajiya kallon shi tayi Sannan tace
"Babu abinda zai sameka sai alkhairi so ka kwantar da hankalinka..." Ta fada Tana Shafa kanshi, ahankali ya ture hannunta ya mike daga bakin gadon da take ya koma kan wata kujera yayi relaxing tare da saka earphones a kunne shi.
Sai dare aka sallameta, zuwan alhaji biyu amma basu cewa jina komai' bayan sunje Don zuwan shi na farko yayi mata magana tayi banza dashi bai Kara kwatanta yi mata magana ba. Wajen Karfe tara da dare alhaji ya shiga part dinta, Tana kwance sai tunani take, zama yayi kusa tare da rike hannunta cikin nashi, da sauri ta zare hannunta tare da matsawa daga inda yake,
"Sumayya kiyi hakuri kan abubuwan da suka faru...nasan nayi saurin yanke hukunci amma kema abinda kikayi Sam bai kamata ba, har kullum Ina fada maki wannan yarinyar amana ce sannan banason ki kasance cikin nadama lokacin da zaki San ko wacece"..bai idaba hajiya ta b'alla mashi harara tare dacewa
"Ko am wacece I don't care..she have ruined my home...she brought sadness with her...saboda ita zaka Karamin kishiya sannan saboda ita ka tsinke igiyar auren mu daya...why do you think I will ever love her..." Ahankali alhaji ya fara girgiza mata kai yana kara Kama hannunta,
"Yar mutane kikecewa you will never love...nidai abinda nakeso ki sani shine wallahi Karin aure lokaci, with or without her in lokacin yi yazo it will surely come to pass...pls my hajiya I have always do what you want,..Nima pls ki bani hadin Kai just this once..." Ya shaida mata yana fatan Allah yasa ta amince da zancen Karin aurenshi Don salima have become part of him already, shuru hajiya tayi Tana girgiza Kai ahankali
"Yanzu alhaji can you share me with another man?.." Da sauri ya girgiza mata Kai
"Then why do you expect me to share you with another woman...ni wallahi bazan iya sharing Dinka da wata ba" Ta fada sounding very serious, shuru alhaji yayi ya rasa ta inda zai bullowa alamarin, before he don't care if she accept or not amma Yanzu gani yake he have to pet her kafin ayi auren Don baison tashin hankali,
"Kinsan ranar nan baki Bari na fada maki abinda ya faru ba...you were so mad at me...kinsan inna ce ta like kan sai na Kara aure...har cewa tayi in har ban Kara ba sai ta tsine min...I know bazaki so inna ta tsinemin ba...amma nayi deciding ko anyi auren I won't care about her kece ruhina...you own all of my heart..." Yafada cikin wata irin muryar yan yaudara, dadin maganar shi
"Amma Allah yaisa tsakanina da inna...kuma wallahi ba zan yafe mata ba..." Yafada Kama wata karamar yarinya, alhaji dai shuru yayi dukda baiji dadin abinda tace ba amma he don't want to ruin the moment,
"So pls ki bar ganin laifin innocent girl din nan...kawai pay your attention on me...in har na Chanza maki bayan auren then kiyi duk abinda kike so...pls my sweet baby..." Ya fada mata sounding naughty, Dan murmushi hajiya ta saki tare da lumshe idanuwa Domin she's feeling on top of the world, mikewa yayi ya Kara matsawa kusa da ita yana cewa
"I miss you like crazy...just one day seem like centuries...nidai Yanzu fada min me kikeso Inyi maki...just say anything you want..." Alhaji ya fada yana Kai naki know USA da nata, nace see old people with love balle ku yara. Dan ajiyan zuciya ta saki sannan tace
"Kawai ka bani 5 million zan Kara da a account Dina..." Tafada Kaman 5 million din is a piece of shit. Alhaji ji yayi kaman yayi hauka Don tamkar ya debo ruwan dafa kanshi yaji, murmushin karfin hali yayi Sannan yace
"Anything for my hajiya".amma me zakiyi da 5 million?.. " ya tambayeta kaman he's not boiling, Dan murmushi ta saki Sannan tace
"Kasan cewa akayi if you have big money in your account Baka damuwa da kishiya..so inason in na tuna da wannan kudin bazan ji komai ba..." Ta amsa mashi, murmushi ya saki Sannan ya jona bakinshi da nata.
16💜❤💚💙💛
Wulakanci dodone...
💙💚💛💜❤
®zuwairat (ummumaryam)
1⃣6⃣