← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 174 OF 190

Sashe 174

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read

A bangaren Maryam kam duk Wanda ya ganta ya ga amarya don duk inda ta ratsa babu abinda kake sai kamshi, jikinta sai wani irin salki kawa, duk Wanda ya ganta bazai gane ta ba saboda daman ta rame lokacin tunanin suhail Yanzu kam ta maida jikinta fiye da before, ita kanta she loves the way she's glowing, sai ta kusa minti talatin a gaban mirror Tana admiring kanta, she can't wait to see the reaction on suhails face when they will meet, kamshin dake fita a jikinta is something that makes her loves it all, gidan hajiya habiba ya cika da family din mun dinta,  wasu kawai Don su ga Maryam shugaba suka zo, alhaji Mahmoud ya bada instructions kar a bar anyhow people su shiga inda take saboda tsaro, hajiya habiba was expecting few people amma she was surprised by the turn of events, gidan ya cika making  da mutane sa bata sani most of them ba, anyi order abinci da abin sha so ba'a samu matsalar wannan ba, sai dai ba'a ganin amarya kaman yanda aka Saba ganin amarya a gidan biki, wani daki hajiya habiba ta saka ta tare da wasu cousin dinta guda uku sai wata Mai makeup wacce ta amsa sunanta wajen makeup, kwalliyar amare akayi mata Sannan ta saka Kayan gargajiya irin na yan maiduguri, wata cousin dinta na tsaye Tana daukar ta pictures saboda fadin yanda tayi kyau is a waste of saliva, ta hadu sosai, tsaye tayi gaban mirror Tana wani jujjuyawa kaman wata model, while cousins dinta suna ta daukar. Kafin dare sai pictures ya yadu a social media, aliyu ya gani ya turawa suhail, bude pictures din yayi ya zauna yana kallon ta, ko kadan bai gane she's the one ba sai da ya lura da kyau Don it was total transformation, hade rai yayi yana kallon pictures dinta da suka fi kala goma cikin kam har da makeup video din lokacin da akeyi mata kwalliya, Tana zaune kanta babu dankwali, bai San ko camera ya maidata haka ba but her body was glowing, hadiye saliva yayi tare da dailing number dinta, ringing biyu ta daga Tana cewa
"Baby hi..."
"Happiness wato shine kika watsa pictures dinki kou?... Despite daddy yace he wants everything to be done quietly ..." Ya fada sounding angry,
"Wallahi baby ni duk yau ban dauki pictures da wayata ba...wasu cousins Dina né suka dauke lokacin da akeyi min kwalliya..." Ta fada mashi kaman zatayi kuka, sauke ajiyan zuciya yayi saboda yanda tayi magana cikin ruwan sanyi yace
"Baby your pictures are all over social media as am speaking to you,..Nima aliyu ya gani ya turo min...gaskiya am not happy...suma basu kyauta ba...baby har da Wanda kanki babu fail..." Ya fada sounding so jealous,
"Tou kayi hakuri..." Ta fada mashi kaman Tana tsaye gabanshi, idanuwa ya lumshe before saying
"Amma baby nifa ban ganeki ba...you look so muaahhh..." Yafada yana yi mata kiss
"Really?.." Ta tambayeshi,
"Yes mana...I can't wait for next tomorrow..." Yafada sounding so excited,
"Me too...Wallahi gidan cike yake da mutane..the noise is unbearable..dukda it's night da akwai mutane da yawa..." Tafada mashi,
"Nan ma haka...koina mutane né..." Ya fada mata, hira suka Dan taba kafin sukayi bankwana,, news din ranar kam har da headlines din bikin suhail da Maryam, har da pictures, alhaji Mahmoud was so furious, kiran hajiya habiba yayi yana tambyanta why tayi exposing yarshi ya duniya haka, yanda yake magana ya nuna he's so mad, hakuri ta bashi ta fada mashi exactly abinda ya faru Sannan ya sauko,  gidan hajiya habiba bai Kara yankewa da mutane ba har ranar daurin aure, kullum kaman Ana Kara taruwa.
A gidan su alhaji Ismail kam babu inda za'a saka kafa, alhaji Ismail ya siyawa suhail gida a sanusi lamido estate inda akayi Jere amma alhaji Mahmoud ya bada institutions kar a Kai ta chan, gidan alhaji Ismail yace a kaita sai su bar kasar the following day, duk saboda tsaro, daurin aurensu was one of the largest da akayi a tarihin Africa gabakidaya, ango yasha pure white expensive  shadda dake salki kaman an zuba mata ruwa kan shi da sanye da wata black expensive cap, sai annashuwa kawai yake, shi da dukkan friends dinshi sanye da Kaya irin saya, securities koina na cikin garin saboda irin manyan mutane da suka zo daurin aure, duk inda kaga alhaji Mahmoud hannunshi cikin na suhail, sai the other hand yana rike da hannun aliyu, yana son yarda da yawa amma Allah bai bashi ba dukda yana da plan din aure bayan auren Maryam, yasan he might still have another child, abubuwa biyu yasa dage sai Maryam tayi aure, na farko Don ya samu kwanciyar hankali Don ko kadan bai shaawar ganin grown up female children na yawo gaban iyayen su sai na biyu Don ya samu shima ya yayi aure, he remembered when she was 10 yaso ya auri wata yar Dubai Maryam ta tada hankali wai she don't want a new mother he tried to make her reason with him amma ta rufe Ido, dole ya hakura Don he sees her mother in her eyes, duk sanda yaganta feeling sad sai yaga kaman yana cin amanar late wife dinshi, same lokacin da ta Kai 14 yaso yayi aure still ta nuna kishinta karara Don lokacin har da in yayi aure she will kill herself, that she don't want another woman in the house. Duk Wanda yaga alhaji Mahmoud yasan he's the happiest man alive, governor ya gani yaje wurinshi har lokacin rike da hannun suhail da aliyu yayi introducing dinsu. Elder brothers din alhaji Mahmoud look so pissed off Don Ana daurin auren suka waste daga ko ta kansu baibi ba ya dinga gaisawa da mutane either rich or poor, indai  har yazo inda kake dole sai ya mika maka hannu yace
"Thanks for coming..." Ko ya San ka ko bai taba ganin ka, many people were like this man is nice, duk Wanda yazo wajen sai in dai baiyi niyyar cin abinci ba amma ordering abinci akayi daga manyan hotels in town, duk cikin each takeaway leather da aka rubuta thank you for coming yana dauke da half chicken, exotic juice sai well prepared fried rice da ruwa, haka aka dinga rabawa wasu sai su amsa da yawa  Don kaiwa gida, basu kawai ake without complaining, suhail kam he can't wait to be alone ya Kira Maryam yaji voice din matarshi.

Maryam kam Tana chan mata sunfi su goma sun sata gaba suna bata shawara,
"Don't argue with him, kiyi duk abinda yake so, ki bashi kanki duk sanda ya bukata, ki dinga nuna Jin dadin ki while sex he will love it...wake up early kiyi wanka kiyi kwalliya kafin ya tashi.." Maryam shuru tayi Tana kallon bakinsu, ji take kanta na wani mugun sarawa m she can't wait to get away from all this, Karfe 4 hajiya habiba ta Kara sata wanka da wasu mahaukatan perfumes Sannan ta fito ta aka sake sata yin hayaki Sannan ta saka wasu blue Arabian gown dake dauke da wasu silver stones, casual makeup akayi mata, bag dake dauke da wasu turare hajiya habiba ta bude ta fara fesa mata from her head to toe kaman ruwa hajiya ta wanke ta da perfume, Karfe biyar jet ya iso gidan hajiya da family din mom dinta da zasu rakata suka fito rike da bags da kayan sawanta ke ciki, karamin cikin bag din hajiya ta nuna mata tace
"You see this bag...komai na ciki are yours alone...abubuwan turaren kine...don't do without it,.,it's our heritage,..." Ta fada mata Sannan ta yafa mata wani expensive silver vail da shoes Sannan suka fito suka shiga jet sai Kano, a airport suka sauka Inda already motoci na chan yana jiran zuwansu, each car mutane biyu ya dauka, haka suka shiga aka nufo gidansu suhail daita, haka nan sai kuma taji ita batason, she don't know why but she just feel like crying, idanuwanta kamas har suka iso bakin gate din gidan, Ana bude gate taji she just want to cry for Allah knows why, fashewa tayi da kuka hajiya habiba dake zaune kusa daita ta kalleta tace
"Ashe zakiyi kuka..." Ta fada mata, motoci na parking hajiya habiba ta rufe mata face da fail din Sannan aka bude mata Kofar, daman already hajiya ta fada mata ta fito da right leg Sannan tayi adua, dukda she's crying bata manta ba tayi yanda aka fada mata, ji tayi  riketa Ana mata welcome, ta cikin vail ta kalli wacce ta riketa ta gane sister suhail ce saboda da akwai resemblance, sai flashe din camera da wayar kawai take gani Ana daukar pictures, part din hajiya aka nufa daita.

Allah ya shige mana gaba ameen. For you my anty, thanks for the care and affections.
56💙💜💚❤💛
Wulakanci dodone...
💚❤💙💜💛

® zuwairat (ummumaryam)

5⃣6⃣
Chapter 174 · 0% Book details