← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 184 OF 190

Sashe 184

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 5 min read

ta fada min...tace you will never be patient...na shiga uku...Yanzu duk wannan azaban zan jure saboda Kai kaji dadi?.." Tafada cikin kuka ahankali ya shafa kanta yana cewa "It's not about ni inji dadi...am sure Kema zaki ji dadi...kawai na farkon na da zafi..." Yafada yana Shafa kanta, "Amma jiya you promise me bazaka dameni ba...you promised bazakayi abinda banso ba...amma just in few hours you're breaking your promise and it's breaking my heart..." Tafada cikin matsanacin kuka, "Pls stop crying...don't make me the bad guy here...most men won't have this discussion with their wife..kawai zasuyi né ko sauraron pain dinsu ba suyi...ni kuma Allah na gani I can't hurt you...I want you to accept me by yourself...amma tunda hakan bai zai yu ba...I won't ask again...bazan Kara tambaynki ba..." Yafada cikin sanyinmurya Sannan ya Mike, ya barta nan kwance, bayanshi maryam Tabi sa kallo Sannan ta maida kanta kan pillow Tana kuka, suhail na fita falo Mai aikin tayi saurin cewa "Pls don't blame her...she's too young...that's why there's an awareness on marrying underage girls..." "She's not underaged...she's 20..." Yafada mata sounding angry, "But sir you're above 30...the age difference is too mu...." Bata karasa ba yace "Pls go and do your work..." Ya umarceta atakaice, "Am sorry ..." Tafada ta juya ta shiga kitchen looking har Abincin ya fara kauri. Suhail kwantawa yayi yana lumshe idanuwa kaman Mai bacci, bayan an gama Lucy ya Mike ya kirata suka fito tare suka ci abinci, sake komawa tayi ta kwanta duk ta rasa abinda ke damunta, she just wish zata iya bude mashi kafa yayi duk abinda yake so daita amma not after that experience in grandmas house, wannan azaba data ji ya kashe mata komai Don before Tana da intension din amince da sex amma the fear is overwhelming, ahankali suhail ya tashi ya koma dakin da take ya jawota jikinshi yana cewa "I take back what I said...you're a grea woman...a cikin matan ma ba kowacce ke da class dinki ba,,,you're a one and half woman..."ya fada mata cikin rarrashi, harara ta balla mashi ta janye daga gareshi Tana cewa "Wannan ai labari kake...you already say our mine...I will work with that...." Ta fada mashi Tana komawa ta kwanta abinta, mikewa yayi ya bar dakin. Parking garage dinshi ya koma daman ya ajiye wasu Kayan musamman saboda dating issues daya fada mata, sake Kaya yayi zuwa wasu masu kyau sosai ya zo gaban gidan ya danna door bell, Maryam na kwance tana jin Ana danna door bell amma tunda Tana tunanin suhail na falo bata Mike ba taji an sake latsa door bell, ahankali ta Mike ta nufi dakin da kayanta suke ta saka doguwar riga tare da rufe gashin ganta ta Dan gyara face dinta looking normal, ji tayi an sake danna bell tace "Coming...," Tafada Tana wondering inda suhail ya tafi, ko kadan ta mance da what he's capable of, Tana bude kofa ta ganshi looking smoking hot, idanuwa tayi rolling tazo juyawa yayi saurin cewa "Pls sorry if I am bothering you..." Yafada sounding calm. Idanuwanta ta daga ta kalleshi for a moment Sannan ta sadda Kai kasa, shi kuma suhail yaji dadin yanda ta lullube jikinta kafin ta fito because kafin ya fito daga gida Tana sanye da Jean da Riga, "No problem...how can I help you..." Ta tambayeshi face dinta daure, "Pls can I come inside?.." Ya tambayeta, "I don't let strangers into my home...pls am busy inside tell me how I may help you..." Tafada cikin bacin rai, suhail ya lura she's still angry from what happened, "Pls I won't take much of your time...just let me in for for just few minutes..." Bata Bari ya karasa ba ta juya tare da bar mashi Kofar bude, ahankali suhail ya shiga falon yana kallon wurin kaman bai taba shiga ba yace "You have a beautiful home..." Yafada mata yana zama kan daya daga cikin sofas, "Thank you..." Tafada Tana zama kan daya daga cikin kujerun, "What can I offer you..." Ta tambayeshi kaman batason magana, "Water will be ok..." Yafada mata cikin sanyinmurya yana kallon yanda ranta bace, cabinet da ake ajiye drinks ta duba Sannan ta shiga kitchen ta dauko bottled Water ta fito ta zuba mashi, dauka yayi ya Dan sha Sannan yace "Like I said I won't take much of your time...I want to tell you how felt after seeing you this morning...I feel the way I never felt before...you have hold my heart captive at first sight...am just craving for you..." Yafada sounding so serious, ahankali Maryam ta sadda Kai kasa hawaye na taruwa idonta amma she's trying to be smart kaman yanda yake yi, shuru tayi bata amsa mashi ba, "Say something pls..." Ya fada mata, still shuru tayi ta kasa daga Kai ta kalleshi, ahankali ya Mike daga inda yake zaune ya taka zuwa gabanta yayi kneeling tare da kama hannunta yace "Pls feel free to tell me how you feel about me..." Yafada yana rike da hannunta, then yana Dan kwantowa zuwa kusa da face dinta, still shuru tayi, jaw dinta ya daga yaga iduwanta cike da hawaye. "Pls am sorry..." Ya rada mata yana Kai bakinshi saitin nata, "Stop it..." Ta daka mashi tsawa, da sauri yaja baya yana kallon ta "Is this the way you behave with the girls you me today?.." Ta fada sounding angry, ahankali ya Mike yana cewa "Am sorry..pardon my Manners...sorry..." Yafada yana ta, mikewa tayi ta nuna mashi Kofar waje Tana cewa "Out of my house..." Dan murmushi ya saki yana cewa "Pls calm down I said am sorry..." Yafada mata, bata saurareshii ba tazo inda yake taja rigarshi ta nufi waje dashi, sai da ta kusa tura shi waje ya kamota ya rungumeta "Pls kiyi hakuri..pls I won't offend you again..." Yafada kaman zaiyi mata kuka.
Chapter 184 · 0% Book details