← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 138 OF 190

Sashe 138

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read

Salman da gabanshi ke dukan uku uku ya juyo wearing murmushin karfin halin, daka ha face dinshi kaga na Mara gaskiya,
"What discussion kuma...don't tell me you believe what he just said..." Ya fada voice dinshi na cracking,
"See bani da lokacin wasa ko rainin hankali...kawai tell me ka fadawa suhail zaka aureni because of revenge?.. Kawai ka fada min..." Ta fada idanuwanta cikin nashi, Kai ya Dan girgiza Sannan yace
"Kawai he's lying..abinda na fada mashi is inason ki..kuma duk so da yake maki ba zai hanani aurenki ba..." Ya fada mata trying to be truthful, goshi Maryam ta dafa Sannan tace
"So da gaske ka fada kenan...ba wai sona kake ba.. " Bata karasa ba ya Katse dacewa
"Haba baby ...  " shima bai karasa ba ta ce
"Stop baby me...am being serious...how will you marry me for revenge?.." Ta daka mashi tsawa,
"Oh my Allah...wane irin magana kike haka...why zaki fadi hakan...kin San how much  I love you..." Da sauri Maryam ta fara girgiza mashi Kai Tana cew
"You don't...Baka sona Tunda you're saboda ka dauki fansa kake tare Dani..." Hannu Salman ya Dora bisa Kai sanna yace
"Wayyo Allah, why zaki fadi haka...inason ki...Wallahi yau nazo da niyyar in fada maki zan turo...iyayena...and you are here believing abinda wannan mugun yace" Inji Salman daya shiga tashin hankali,
" it doesn't work that way...right now I hate you.." Ta fada mashi Kai tsaye,
"Pls don't say such words...Wallahi inason ki...he's trying to come between us..." Ya fada mata kaman zaiyi kuka,
"Ai ba bayan idonka ya fada ba..he said it right in front of you..you make me look stupid..." Ta fada mashi looking so furious, Salman da ya Dora hannu bisa Kai rasa abin cewa yayi, juyawa yayi ya taka kaman sau biyu ya sake juyowa again yana cewa
"Pls believe me inason ki..." Ya fada mata, ahankali Maryam ta Dora hannu kan zoben daya bata, idanuwa Salman ya zaro yana cewa
"Wai me kikeyi haka?.." Ya daka mata tsawa, kallon banza ta watsa mashi ta cigaba da cire ring dake hannunta,
"Do you know how much this ring cost?.." Ya tambayeta Cikin tsananin bacin rai, dakawa Maryam tayi tare da sakin murmushin takaici, ita yake fadawa did you know how much this ring cost?
"Did you know who I am?.." Ta tambayeshi Tana cire zoben, cikin tsananin bacin rai Salman yace
"Who are you...pls tell me..." Ya fada cikin zolaya, zoben ta cire ta wulla mashi sai ya fada kasa, afusace Salman yace mata
"Wai kina hauka né...zoben kusan million kike willawa kasa?... What si wrong with you.." Ya fada kaman mahaukaci yana daukan zoben daga kasa, tsayawa tayi Tana mashi kallon haushi da takaici
"Zoben da many girls will kill to have shine kike wurgarwa kasa...amma gaskiya you're such an ingrate..." Dariya Maryam ta saki Sannan tace
" sai Yanzu nasan San ka..."
"Kika San ni a Ina?.. Ai wannan Wulakanci né...ya zaayi in baki precious ring kuma ki wulla min just because of what that stupid good for nothing guy yace...gaskiya am so disappointed in you..." Ya fada yana kumfar baki, Maryam rasa abin cewa tayi sa dai the way he's talking is so annoying, kaman ta sharara mashi Mari take ji,
"Yanzu da kika bani wannan zoben me kike nufi?.. That you're no more interested in me or what?.." Ya tambayeta, Kai ta Dan girgiza tace
"Salman listen...you have a special place in my heart...because you showed me kindness when I have nobody...amma gaskiya Yanzu I don't feel like getting committed...kayi hakuri...," da sauri Salman ya katse ta dacew
"Pls bai kawo haka ba...nidai kiyi hakuri ki amshi zoben..I promise zanyi duk abinda kike so...pls" ya fada yana kokarin kneeling,
"Pls don't..." Ta fada mashi,
"So is over kenan?.." Ya tambayeta,
"I don't know...but pls hold on to the ring let me think...pls..." Ta fada mashi, shuru yayi not knowing abinda zai fada mata,
"Pls let me think..." Ta sake fada mashi, ahankali ya daga mata Kai alaman ok, Sannan ya juya ya shiga mota, Tana nan tsaye har ya ja mota ya tafi, tsayawa tayi Don ta daidaita kanta Don batason su suhail su gane anything went wrong especially dayayi masu introducing humaira as his baby, ajiyan zuciya ta saki Sannan tayi breathing in and out for like five times Sannan ta ta bude gate. Daman Salman da Maryam na fita suhail yaji he can't stay out side, sakin hannu humaira yayi ya koma ciki ya kwanta, duk ya rasa abinda ke mashi dadi, he's feeling so angry. 
Maryam na shiga aliyu ya tareta,
"Sis pls inason muyi wata magana" aliyu ya fada mata, ahankali Maryam tace
"Ok..." Komawa sukayi wani waje daga cikin gidan suka zauna Sannan aliyu ya fara cewa
"Fatima why zakiyiwa suhail haka..." Ya tambayeta sounding so calm,
"Me nayi mashi?.." Itama ta tambayeshi, Dan murmushi ya saki Sannan yace
"Fatima kinsan I fell for you the first time I saw you...amma did you know why I let go?...  " ya tambayeta, ahankali ta girgiza mashi Kai Tana gyara gashinta,
"Saboda I know suhail loves you more than I loved you...yana sonki fiye da ranshi...ke Ke kika Chanza suhail and you deserve him...it's your hardwork...Wallahi tallahi Salman da bakinshi ya fadawa suhail zai aureki tunda yasan mahaukacin sonki..." Shuru Maryam tayi Tana sauraron abinda aliyu yake cewa,
"Salman don't deserve you...he's into you just to revenge...pls don't do it..." Aliyu ya cigaba da fada mata, Dan ajiyan zuciya ta saki Sannan yace
"All this is not really a problem...kawai ni Abu biyu ke damuna". Da sauri aliyu ya gyara zama tare dacewa
"Pls tell me..." Ya fada mata, shuru tayi for a while Sannan tace
"I heard that yana lalata da masu aikin su..." Idanuwa aliyu ya zaro tare dacewa
"Inna lillahi wa'ina ilaihi rajiun!!!!..." Y dinga maimaitawa,
"Wallahi suhail ba haka yake ba...I just wish Ina iya saka ki a mota in kaiki gidajen Matan da suka so suhail kaman su kashe kansu amma ko kallon inda suke baiyi...am sure in suhail bad boy né Wallahi he would have used then dumbed them amma no he didn't...duk Wanda ya fada maki haka Wallahi ya dau alhakin shi...suhail baiyi lalata da classy ynmata ba sai masu aiki?.. Gaskiya ban ji dadi wannan zancen ba...pls who told you so..." Aliyu ya tambayeta cike da Jin haushi,
"It's not necessary..." Ta amsa mashi
"No sis..it is...wannan ai ba karamin Abu bane...it's just like ace suhail yana molesting masu aikin su...Kai amma Allah yaisa Wallahi.." Aliyu ya fada tamkar shine suhail din, shuru me ya biyo baya for like five seconds Sannan aliyu
"Meye the second issue...inason muyi ironing komai ,.." Inji aliyu, shuru tayi kaman batason fada,
"Pls tell me... " ya roke ta, idanuwa ta lumshe tare da saurin goge hawaye dake néman zubo mata tace
"Ai Yanzu...he ..don't..love ..me..." Ta fada Tana fashewa da kuka, da sauri aliyu yace
"Inji wa?.. Suhail loves you more than he's own life..." Cikin kuka ta girgiza Kai tare dacewa
"No he don't..." Aliyu né ya katse ta da
"Nace he loves you...Wallahi Ina fada maki abinda na sani...he's dying for you...he's craving to have you..." Ya fada mata, ahankali ta saka hannu ta goge face dinta tare dacewa
"Humaira fa?.." Ta tambayeshi,
"Wannan ba Case bane...if you tell him you love him today..gobe zai rabu da humaira..." Ya fada mata Don baiso ta gane plan né daga bakinshi, he wants suhail da kanshi ya fada mata babu komai tsakanin shi da humaira,
"Ni Yanzu tell me ...kinason suhail?.." Ya tambayeta, Dan kallon shi tayi tace
"I don't really know...he's so annoying and i love him.." Da sauri aliyu ya lumshe idanuwa, tare dacewa
"Wayyo alhamdulillah..."
"Pls don't tell him..." Ta fadawa aliyu Tana rufe face dinta, dariya aliyu yayi yace
"Why..." Ya tambayeta,
"I don't know...I don't know why na kasa Bari ya gane..." Ta fada mashi cikin sanyinmurya, cikin dariya yace
"Kilan because yanda yayi treating dinki da farko or because you called him a jerk...kin tuna?.." Aliyu ya fada yana dariya, itama Dan dariya tayi tare dacewa
"I remember...but it's very difficult for me to tell him I love him..." Ta fada mashi,
"Then show him kawai...." Ya fada mata,
"Pls what about humaira...It seems Tana sonshi,,,banason ya rabu daita saboda Dani...ni zan hakura.." Ta fada mashi
"Aa babu wannan zancen...ke dai show him you love him shikenan... But pls zamu bincika Wanda ya fada maki suhail yana lalata da masu aiki..." Da sauri Maryam tace
"Pls ku Bari...it doesn't matter anymore..., "
"No it really matters..." Ya amsa mata atakaice, zai mike Maryam ta rike mashi hannu alaman ya zauna, zama yayi Sannan yace
"Pls ni zan hakura...Don he's mommy don't like me...bani da uwa so I can't be with someone he's mama don't like me..." Ta fada mashi,
"No Tana sonki...kawai abinda ke faruwa is shine yanda suhail ya nuna sonki over...Wallahi lokacin nan sai yaki cin abinci saboda ke..shiyasa take kishi..kuma is normal ai.." Aliyu ya fada mata,
"Ya uwa about Salman...ya zakiyi?. " ya tambayeta,
"Don't know yet..am still thinking..."
"Shima kinason shi?.. "Ya tambayeta, Dan murmushi ta saki tace
"I think so...but"
"But what?.." Ya sake tambayan ta,
"I think I love suhail more..." Ta fada Tana rufe face kaman Tana Jin kunya, dariya aliyu yayi yace
"Ai dole...ai ba daya suke ba...the difference is clear..." Ya fada sounding so proud, mikewa yayi yace
"It's really nice talking to you...Yanzu dai Bari he inje in fadawa suhail kar ya kashe kanshi..you love him.." Yafada yana dariya,
"Pls don't tell him...," Ta fada Tana marairacewa,
"To shikenan..." Ya fada mata, itama mikewa tayi ta bita bayan gidan ta shige kitchen din salima, Sannan ta koma falonta.
Chapter 138 · 0% Book details