← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 108 OF 190

Sashe 108

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 5 min read

sauri ta lumshe idanuwa sai kuma tace "Ok...pls sit..am feeling uncomfortable..." Tafada cikin rawar murya, cikin nishi yace "What I you feeling...." Ya tambayeta cikin wata irin murya, "It doesn't matter...nidai pls ka zauna..." Ta fada mashi Tana kokarin turashi daga jikinta, "But it matter to me...juwa nake ji...ji make the room is spinning...komai double nake gani...it's the effect of the drugs da aka bani a hospital..." Ya fada kaman da gaske, ahankali ta dan Shafa bayanshi Tana cewa "Sannu..." Dan daga Kai yayi yace "Nagode..ko ba komai you're caring..thank you..." Ya fada ahankali yana sakin waist dinta, hannunta ya rike ya samu ya zauna Sannan ya saki hannunta, ahankali ta dafa bayanshi tace "Should I call anyone?.." Ahankali ya girgiza Kai, "No...am feeling ok...but pls ki zauna in Dan gama ci kafin ki tafi..." Ya roketa babu gardama ta jawo kujera ta zauna, murmushi ya sakar mata yana cewa "You're nice to me...pls don't you feel anything for me?..ko kadan né..." Ya tambayeta, Dan ajiyan zuciya ta saki Sannan yace "Mun wuce wajen nan..pls kaci abinci zan tafi..." Ta fada ahankali, "Pls ya za'a yi ace mun wuce wajen while am suffering...ni a wajena ba za'a taba wuce wajen ba muddin you don't care about me as a lover..." Ya karasa maganar cikin Sanyinmurya, "I care about you..but as a friend...we're good now..gashi am serving you and na zauna har sai ka gama kafin in tafi...this shows I care amma bayan wannan we should forget about anything else...," "Nidai bazan iya ba...you mean the world to me...I love you...", Dan ajiyan zuciya ta saki tace "Hmmm bakaga yanda mommy Dinka bata sona ba?.." Da sauri yace "Pls just forget about my mother..nasan she will come around in har ta gane ko ke wacece har hakuri zata baki..." Ahankali ta mike Tana cewa "ni kuma I hate that sai tasan ko ni wacece ta soni...ko Kai I care about you because I know ka damu Dani even before kasan koni wacece...Don in after kasan koni wacece ka nuna kanasona Wallahi ko kallon inda kake bazan yi ba...o pls in har bakason in daina kulaka then stop talking about love..let's just be friends..." Ta fada atakaice, shuru suhail yayi for a moment Sannan yace "Naji...sit down...I won't talk about love again...amma pls just think kan proposal Dina...am always here for you...Sannan ki sani har in bar duniya I won't love any other girl the way I loved you..." Ya karasa maganar cikin sanyinmurya, komawa tayi ta zauna sanna tace "Nagode for your love..amma I have nothing to think about...I don't easily go back on my words..." Suhail bai Kara cewa komai ba ya debi abinci ya Kai baki sai yaji Sam babu dadi, tamkar yanda ya fara ji lokacin da ya fara sonta, tauna kawai yake kaman ba abinci ba, kallon yanda yake taunar abincin tayi tace "It seems Baka Jin dadin abincin...", idanuwa ya daga ya zuba cikin nata yace "Wallahi kamar Ina cin paper haka nake ji...but let me force myself a little kar in zauna haka nan..Don Doctor yace I might develop another sickness in Ina zama da yunwa..." Ya fada yana Kai wani spoon bakinshi, Shuru tayi Tana kallon ikon Allah, she's feeling wane irin love né haka, then she's feeling if it's real Don it's seems nashi yayi yawa, deep down Tana Jin tausayinshi, Kara kallon shi tayi Tana ganin yanda ya rame da baki "Is This really because of me or da akwai wani Abu..." Ta tambayi kanta cikin heart dinta, tagumi tayi tare da karkata Kai Tana kallon shi, suhail yasan she's looking at him "Ya rabbi kasa taji tausayina...I can't go astray...banason kauce hanya ko sau daya..amma da in Bari wani kato yayi gaba daita I will Do anything.." Ya fada cikin zuciyar shi, "What if setup né tsakanin shi da dad dinshi Don the way he talks at the hospital seems obvious..." Ta fada cikin ranta, "What if setup né...kilan yasan koni wacece from the beginning...kilan he's dad told him". Ta sake fadawa kanta, "No way...mutumin is a nice person...in da ya fada mashi still daya fadawa matarshi..." Ta sake fadawa kanta, "God have mercy on me..." Inji suhail, ahankali ta dawo hayyacinta tace "Ka koshi né?..." Ta tambayeshi, Dan ajiyan zuciya ya saki Sannan yace "ya isheni haka nan..deep down am hungry amma bansan yunwan me nakeji ba...kawai I want something.... " ya fada mata, mikewa tayi Tana cewa "Something like what?.." Ta tambayeshi Tana tattara wajen, "Something special...ni Kaina ban San meye ba...kawai ga ni dai..." Ya karasa maganar sounding confused, "Ko in fadawa anty ta dafa maka something special..." Ta fada Tana Kai sauran ruwan cikin fridge, Dan ajiyan zuciya ya saki Sannan yace "Kin iya girki?.." Kai ta girgiza mashi Tana cewa "Ko tafasa ruwa ban iya ba..." Dariya yayi yana cewa "Kice am better than you Don ni har noddles na San ya akeyi...amma ban taba dafawa ba..." Shuru tayi Don ta Lura so yake ya sata magana, ahankali ta gama tattare komai Sannan tace "In fadawa anty ta dafa maka something special?.." "Somthing like what?." Ya tambayeta "Kaman spicy chicken tunda it's the only sweet thing around here..." Dariya ya sakeyi sAnnan yace "Hmmm it's not the only sweet thing...kawai baki taba fita ba..da kinga Kayan dadi kala kala.." Bata ce komai ba ta juya Tana cewa "Sai anjuma..." "Ok...pls ki kawo min anything da ta dafa...don't stress her kinji?.." "Ok..shikenan.." Ta fada sannan ta bar wajen. Mikewa yayi ya koma kan kujera yana tunani kala kala.
Chapter 108 · 0% Book details