Sashe 149
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 10 min read
Three months later, Maryam ce kwance kan kujera, duk Wanda ya santa da will never recognize her, she's so pale, duk ta rame sosai, she has been thinking tun last week da dad dinta ya Kira ya fada mata ta Fiddo miji su aiko zuwa wajen dad suhail, Sannan she's thinking about Salman da yake cewa sai ta biyashi duk abinda yayi mata tunda tace Ta fasa aureshi,
Yanzu dai sai hakuri abun typing ya samu matsala kuma typing da waya sai a slow, the typing might not be as much as na da, pls be patience with me.
[2/9, 1:56 PM] 0mmr Farouk: 47💜💙💛❤️💚
Wulakanci dodone
💜💚💙❤️💛
® zuwairat (ummumaryam)
4️⃣7️⃣
She can't just believe ita salman ke yiwa haka, he's been talking to her anyhow in yaso islamiyyar Su Don tunda the following day da suhail ya tafi ta Chanza sim dinta because she wants to have a total peace of mind which she didn't fine any, Yanzu Salman bai iya kiranta Sannan bai iya zuwa gidan sai dai ya tareta a islamiyyar daidai lokacin tashi sai yazo ya dinga rashin mutunci yana kiranta da names kala kala, last two weeks har kuka tayi saboda yanda ya tara mata mutane a islamiyya,
"I give you three weeks ki maidamin komai nawa dake wajenki....I short har ku din ice cream da duk abinda na siya maki ki lissafo su ki maidomin...I prefer I throw them on the street than leave them for you....am not mugu that you will eat and clean mouth..." Ya fada cikin karfi the last time daya zo islamiyya, Don hakan sai da yasa kusan two week bataje islamiyya ba because she's so Ashamed. Dan ajiyan zuciya ta saki not knowing exactly abinda zatayi at the moment ta huce, her dad pestering her for marriage and Salman pestering her for old gifts, tsohuwar dake zaune da salima saboda her edd dinta ya zo ce tayi sallama a bakin kofa, sai lokacin ta dawo hayyacinta, amsawa tayi tare da mikewa Tana amsar abinda ke hannunta, wasu kayane cikin Leda ta shiga dakin salima dashi, sallama tayi ta shiga taga salima zaune sai biting lips take Tana ciccijewa,
"Anty wani Abu na damunki né?.." Maryam ta tambayeta, Dan ajiyan zuciya Salima ta saki tare dacewa
"Aa..kawai bayana ke ciwo..yaje ya dawo..." Ta fada holding her waist,
"Sannu anty...Kodai the baby is coming..." Ta tambayeta duk idanuwanta waje, murmushi kawai salima tayi without saying a word, tsohuwar mata ce ta shigo da sallama suka amsa mata,
"Inna dan Allah a bani maganin nan"" Salima ta fada mata, Maryam shuru tayi Tana kallon yanda Salima ke magana tana biting lip dinta Sannan hannunta daya a waist dinta, haka nan sai ta fara hango mahaifiyarta, she can still remember her face dukda she's so young, kawai Tana tunanin itama haka mom dinta Tasha wahala, sai ta tunda da irin zagin da Maman suhail yayi mata na zagin mahaifiyarta, Yanzu wata uku kenan but it always ring in her ears,
"Ki zauna mana..." Salima ta fada mata saboda yanda tayi tsaye Tana kallon salima without blinking, ajiyan zuciya ta saki Sannan ta samu daya daga cikin cushion dake nan cikin bedroom din ta zauna,
"Wai meke damunki..." Salima ta tambayeta, wata ajiya zuciya ta sake saki not knowing what to tell her saboda duk drama da sukayi da Salman bata fadawa salima ba because she don't want to disturb her Sannan tasan dariya zatayi mata,
"Zaki fara halin kou?.." Salima ta fada mata
"Anty ba haka bane...banason damunki né..."
"Damuna kuma?... Babu wani zancen damuwa...kawai fadamin damuwarki..." Ta fada mata Tana nishi for just a second or two,
"Anty daman Salman né...duk ya dameni wai in maida mashi duk abinda yayi min tunda nace o will not be with him,..." Ta karasa maganar cikin sanyinmurya, baki salima, ta bude looking so surprised, she can't just believe abinda kunnenta ke jiyo ba, dukda cramp da take ji bai hanata sakin ashar ba Sannan tace
"Lallai wannan yaron...gaskiya bai gaji mutunci ba...irin su me ko sunyi aure in har wata kaddara ya faru tsakanin su suke cewa a maida masu laifensu...Kai amma wannan mutumin ya bani mamaki..." Da sauri tayi shuru ta sake rike waist dinta
"Anty kije hospital...kaman baki Jin dadi..." Maryam ta fada Tana kallon yanda ta rike waist da hannu daya sai kuma daya hannun a kan gado ta rike gam, bayan kaman minti daya salima tace
"Ba komai...Kai ni mamakin wannan Salman din né ke damuna...wai ubanme yayi maki da har sai bukaci a maida mashi...gaskiya wannan mutumin bai yi ba arayuwa..." Inji salima, ajiyan zuciya Maryam ta saki Sannan tace
"Ni fa anty babu abinda yayi min...I know yana kawo min ice snack da sauran su..sai kuma kaman ya da yake bani kudi Ina zuwa saloon...that's all ...amma kinga ya da ya zo islamiyya yana ihu wai na amshe mashi Abu kuma naki aurenshi...Wallahi anty har kuka nayi saboda bakin ciki..." Maryam ta fadawa salima
"Yau she akayi hakan?.." Salima ta tambayeta,
"Sati biyu da suka wuce..." Dan bata rai salima tayi Sannan tace
"Shine baki fadamin ba?.. Gaskiya baki kyau ta ba..." Salima ta fada cikin bacin rai, ajiyan zuciya Maryam ta saki Sannan tace
"Anty kiyi hakuri...ni damuwata Yanzu shine I don't know inda zan samu kudi in bawa Salman...banason damun dad..." T fada cikin Sanyinmurya, Dan guntun tsoki salima taja Sannan tace
"Tashi ki bude wancan locker da akwai wasu kudi ciki ki dauko..." Ta fadawa Maryam, da sauri Maryam ta mike taje inda salima tace ta dauko kudin, mika mata tayi salima tace
"Ki rike...nan dubu Dari né da yan Kai...sauran chanzin kudin da alhaji ya bada na siyayyar haihuwa né...ki Kai mashi...nasan dai kudishi bai Kai hakan ba...amma ki kaimashi su duka...matsiyacin banza..." Salima ta fada tare da karacewa
"Wassshhhh..." Da sauri Maryam ta mike Tana cewa
"Kai anty nagode...Yanzu dai Bari in Kai mashi har shop dinshi...banason ya Kara zuwa yayi min Wulakanci ..." Inji Maryam,
"Ok...sai kin dawo...Nima yanda jikin nan ke damuna kilan zuwa anjuma..." Shuru Maryam tayi Tana kallon ta for a moment, wani irin Kaunar ta takeji cikin system dinta
"Anty ko baby né zai zo?." Ta tambayeta, shuru salima tayi tare da sakin murmushi
"Anty Dan Allah in baby né zan tsaya ..muje hospital tare...banason baby yazo ban kusa..." Ta fada mata,
"Ai ke zaki zauna gida ke da baraka sai muje da Inna...." Da sauri Maryam tace
"Sam anty Wallahi tare zamu.....bazai taba yiwa ba...nice zan fara rike baby""." Ta fada mata,
"Tou naji...Yanzu dai kije ki kaiwa wannan matsiyacin kudi shi sai ki dawo..." Harara
Maryam tayi wa salima Tana cewa
"Salon ku tafi ki barni kou...gaskiya aa...Ina nan har a je hospital..." Kai Salima ta girgiza mata Tana cewa
"Aa...ki Kai mashi kudi shi...shine babban Abunda ya kamata kiyi Yanzu...." Maryam zata bude baki tayi magana Salima ta girgiza mata Kai,
"Ki Kai mashi pls...Banda gardama...bana iya magana..." Salima ta fada Tana girgiza Kai then idanuwanta lumshe,
"To anty Bari in Kai mashi...amma Dan Allah ku jirani,..zan dawo Yanzu..." Maryam ta fada Tana barin dakin da sauri, dakin ta ta koma ta saka hijab Sannan ta fito ta sake shiga dakin salima, wurin bag hanger dinta ta taje ta dauki wata small bag ta tura kudin ciki Sannan ta juya zata fita,
"Ki sa driver ya kaiki..." Salima ta fada mata, to kawai Ta amsa ta fita sai sauri take, Tana fita taga babu driver kawai sai ta fice ta taka har zuwa bakin titi ta samu keke ta hau zuwa shop din shi, a bakin shagon aka ajiyeta
"Dan Allah ka jirani zaka maidani..." Ta fadawa Mai adaidaitan, Tana shiga taga da akwai mutane da yawa suna siyayya, Salman na hangota daga nesa ya hade rai kaman bai taba dariya ba, itama daurewa tayi ta Isa wajenshi, bata tsaya wata magana ba ta sa hannu cikin bag dinta ta debo kudi
"To Salman..ha kudi nan..,nasan it will pay for all the ice cream, snacks da kudin saloon daka biya min...nagode..." Ta fada Tana mika mashi kudin. Wani irin wulakantancen kallo ya watsa mata Sannan yace
"Look at you...kina da effortry da zaki zo in da nake...uban wa ya ma baki izinin shigar min shop...Dalla malama ki koma waje...when am done with those important people I will get to you..." Ya fada sounding so full of himself Sannan ya juya, Dan dariya Maryam ta saki Sannan tace
"Ni nafi karfin in tsaya jiranka....na wuce in taka zuwa inda kake amma it's not your fault...duk laifinane danayi tunanin you're a good person...I wish I can turn back the hands of time...da duk abinda ke faruwa Yanzu bai faru ba..." Ta fada mashi sounding so bitter, wani irin. Dariya Salman ya saki har da clapping hands,
"Lallai you have some nerves...har kike tsayawa gabana Ina fada kina fada...har da cewa kin fi karfin ki tsaya jirana...uban wacece ke?... You nothing...you're a nobody ...am sure kilan you're adopted...so just be thankful danayi stooping so low and date you...and Wallahi darajar alhaji kikeci if not yanda kika fadamin magana Yanzu nan da sai na sa anyi maki mugun duka a jefaki cikin gutter and nothing will happen..." Ya fada mata yana kallon ta from head to toe, afusace Maryam ta taka zuwa gaban shi, Tana nishi Maman wata irin zakanya tace
"Touch me ...and Wallahi I will make sure I bring you down to level zero...I will make sure a zero behind a decimal point is better than you..." Bata idaba Salman ya dauketa da Mari yana cewa
"Kina hauka?... Look at this street rat zata tsaya Tana Gaya min magana.." Maryam rike cheeks dinta tayi looking so stunned, she can't just believe Salman né ya nareta
"You slap me..." Ta tambayeshi muryar ta na rawa
"Zan Kara maki in har kika kara yi min anyhow talk..." Ya fada afusace, kudin dake hannunta ya kwace Sannan ya taka zuwa waje waje ya dauko wata card yana cewa
"And this is my wedding card...my bride tobe is better Than you in anyway..,banza kawai..." Ya fada ya juya abunshi, Maryam kasa daga kafa tayi balle ta taka daga inda take, Ashe haka rayuwa take? Ashe the angel you thought you knew can turn to be a devil, so lokacin da Salman yake yi mata dadin bakin so da kauna he's together with another person, ahankali ta daga kafa hannunta kan cheeks dinta Tana tafiya zuwa waje, she has never wanted to deal with someone the way she wanted to handle Salman. She want to stand in his presence this moment and tell him she's the cause of his wealth, she want to tell him that the wealth he's bragging about is just a token of her kindness, bata ankaraba ta ganta tsaye waje, ahankali ta taka ta shiga cikin keke ya juya daita, kawai tunani take yanda zatayi mashi ta samu saurin abinda take ji cikin zuciyar ta. Tana zuwa gida ta tarda salima tsaye falo wearing long gown, sai nishi take Tana clapping hannu, da sauri ta isa wajen ta,
"Anty..." Ta kirata, salima kasa magana tayi har saida contraction din ya tsaya Sannan ta daga Kai ta kalli face din Maryam m gefen face dinta dayayi ja ta kurawa Ido zata atbude baki tayi magana wani contraction din ya sake zuwa, shuru tayi ta dafa shoulder dun Maryam, alhaji né ya shigo yana cewa
"Kun bata shirya bane..." Ya fada daidai lokacin da Inna ta fito da baby bag, Maryam mancewa tayi da abinda Salman yayi mata saboda halin da ta ga salima Don kaman zata balla shoulder dinta dinta data rike Don rike take da ita gam, alhaji amsa bag dake hannun Inna yayi ya fita ita kuma Inna ta Kama hannun salima, itama Maryam kaman hannunta tayi Tana ce mata sannu, alhaji na fita ya mikawa driver ya saka ciki mota ya bude masu bayan mota, kallon Maryam yayi yace
"Daughter you should stay at home..." Da Sauri Maryam tace
"Daddy...I will go...I want to be there..." Ta fada mashi, bai kara cewa komai ba suka shiga mota driver ya ja shi kuma alhaji yana cikin nashi mota yana bayan su, Maryam rike take da salima bata duk nishi sai tayi mata sannu salima kam babu bakin amsawa sai dai tayi nodding.