Sashe 156
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Suna tafiya alhaji Ismail ya fadawa alhaji Mahmoud yanda akayi,
"Is alright..Yanzu zuwa next week zan shigo Nigeria...and a fara preparing Maryam zata koma Maiduguri wajen iyayenta mata..." Inji alhaji Mahmoud,
"Ok sir..." Alhaji Ismail ya amsa mashi, baya sunyi sallama alhaji Ismail ya mike duk jikinshi babu dadi, haka nan yana Jin wani irin faduwar gaba, Sannan babu abinda ke yawo kanshi sai suhail,
Har wannan lokacin suhail yana hospital, Sannan bai sake kunna wayarshi ba, Yanzu mostly Ana bashi maganin bacci saboda yanda yake wuni kuka, kusan sati kenan baisan Inda kanshi yake ba, yau dai ba'a bashi allurar bacci ba saboda kar a samu wata matsalar, wajen Karfe hudu ya farka yana kallon dakin da yake Don Sam ya mance inda yake, he feels so free Don ya mance he's pain, ahankali ya mike wata nurse tayi saurin rike shi,
"I feel awkward..." Suhail ya fada mata yana kallon face dinta that is double, mayar dashi kan gado tayi ya zauna, baya kaman hour guda yayi wanka ya dawo yana zaune kan gado, Doctor né ya shigo ya kalleshi yana cewa
"Sir how are you feeling today?.." Ya tambayeshi, shuru suhail yayi
" you look better today..." Mutumin ya sake fada mashi yana kallon shi,
" pls when am I going home..." Suhail ya tambayeshi cikin sanyinmurya
"Very soon..." Doctor din ya amsa mashi,
"How soon..." Suhail ya sake tambayan shi
"Maybe I next one week or so..." Mutumin ya amsa mashi, shuru suhail yayi ya koma ya kwanta Doctor din ya fita, locker da aka saka wayarshi ya bude ya daukota zai kunna sai kuma ya ajiye, yasan kunnata babu abinda zai sashi sai Karin bakin ciki, wajen Karfe hudu na humaira ta shigo cikin dakin da yake kwance, kallon shi tayi duk Tana Jin tausayinshi saboda Sam bai kama da wannan hot and sexy guy data sani, he's so dark and has loose so much weight,
"Sir how are you feeling..." Ta tambayeshi,
"Fine...pls book a plane to Nigeria for me..." Kallon mamaki humaira tayi mashi Sannan tace
"sir you know you can't travel now..." Bata karasa ba yace
"Just book a flight to next week..." Ya fada mata atakaice,
"Ok..." Ta amsa mashi, kallonta yayi yace
"Thank you..." Ya fada mata cikin sanyinmurya, murmushi kawai ta saki Tana kallon wannan bawan Allah.
Aliyu na zuwa gidan su suhail ya yayi parking ya fito, yaso gaida hajiya suhail amma sai yaji bai son ganinta, direct part din salima ya shiga da sallama, salima dake Zaune dauke da baby Maryam ta amsa mashi, durkusawa yayi ya gaisheta Ta amsa cikn mutuntawa, wuri ya samu ya zauna kanshi kasa, ahankali Salima ta mike ta shiga dakin Maryam, lokacin Maryam Tana kwance gashin kanta kaman na mahaukaciya, kallon mamaki salima tayi mata Don a nata tunanin tayi wanka har ta Chanza Kayan da suka kwana uku Jikinta, bata ce komai ba ta shige bathroom taga ruwan wankan data hada mata yana nan untouched, fitowa tayi tace
"Haba Fatima wai meye haka?... Yau kinsan kwananki nawa bakiyi wanka ba?.." Salima ta fada mata cikin bacin rai,
"Anty sanyi nakeji" Tafada Tana juyawa salima baya,
"Amma ai ruwan dumi nake ajiye maki kou... Gashi Yanzu aliyu yazo..." Ta fada mata, Tana Jin sunan aliyu ta rufe kanta from head to toe without saying a word, tsoki salima taja ta fita daga dakin, nan Ta fadawa aliyu Tana bacci, aliyu bai ce komai ba ya mike ya tafi, aliyu na tafiya salima ta koma da kin Maryam ta sake hada mata sabon ruwan wanka ta fito ta jata cikin bathroom Sannan ta fito. Aliyu na fita gidan sadeeq ya wuce ya fada mashi abinda uncles dinshi suka ce game da Fatima, nan sadeeq ya tabbatar mashi da gaskiya né maganar, he was shocked to death Don ya fi kusan hour baiyi magana ba. He can't believe this simple and nice girl is the only daughter of multi billionaire,
Yau né alhaji Mahmoud zaizo, hajiya sai shirye2 kawai take Tana Kai Kayan sha Dana ci kala kala part din alhaji, alhaji kallon ta kawai yake babu abinda yake sai farin ciki Don ji yake kaman yau sallah.
Love you alllllll
[2/14, 9:08 PM] 0mmr Farouk: 50💚💙❤️💛💜
Wulakanci dodone....
💚💙❤️💛💜
® zuwairat (ummumaryam)
5️⃣0️⃣
Don't read if you didn't pay, if you read you owe me 🙅🏿
Part din alhaji ta fara gyarawa Tana Dusting kujerun, alhaji dake zaune wearing a smile yace
"Sannu fa hajiya...wannan hidiman haka?.." Ya fada yana dariya, itama dariya ta yi Sannan tace
"Ai Wallahi yanda kasan mr president zai zo haka nake ji...inshort wannan bawan Allah ya fi mr president wajena...kana aiki karkashin shi Sannan he gave my eyeballs an international job...dole zuwanshi yasani farin ciki..." Ta fada sounding so happy, alhaji kallon ta kawai yake
"Kuma Wallahi zaiji dadi sosai...he's a nice person..." Alhaji yayi adding
"Ni nasan da wannan...I know that for sure...ji fa yanda ya dauki suhail kaman danshi...ya kaishi har gidan shi ya kula dashi Sannan kuma ya bashi aiki...ai ni sai godiya kawai..." Ta fada Tana arranging pillows dake kan kujera, bayan ta gama da kujeru ta sake komawa kan dining ta duba Kayan data ajiye Don ta tabbatar everything is in order Sannan ta juya Tana cewa
"My alhaji Bari in je Inyi wanka ..." Ta fada Tana juyawa, bayanta alhaji yabi da kallo Sannan yace
"Hajiya wai kuma magana da sauhail kuwa?.." Ya tambayeta
"Gaskiya aaa...ya kirani few times banyi picking ba because am mad at him...Yanzu kuma we're not communicating..." Ta fada mashi sounding carefree
"Mad at him for what?.." Ya tambayeta yana gyara zaman shi,
"Kawai a bar wannan zancen..yau am happy shugaba is visiting us...kawai Bari Inyi wanka..." Ta fada sannan ta fice,
"Ai you're in for a very big surprise hajiya...badai Wulakanci ba?... Let's see how you will feel..." Ya fada shima yana mikewa,
"Dan Allah Dan annabi ki rufamin asiri ki tashi in wanke maki kai kafin babanki yazo..." Salima dake tsaye kan Maryam ta fada mata, cikin kuka tace
"Ni anty ki kyalle min Kaina haka...ban iya mikewa ..Kaina nayi min ciwo..." Ta fada Tana turo mata baki da swollen eyes dinta,
"Nidai kiyi hakuri...Wallahi kanki kaman na mahaukata...banason babanki ya ganki haka sai aga kaman bana kula dake...nidai ki rufamin asiri..." Salima ta fada Tana janta, fashewa tayi da kuka sosai Tana cewa
"Wallahi anty Kaina né ke ciwo...anty in na saka ruwa ciwo zai karayi...Dan Allah anty ki kyalle ni..." Ta fada da karfi yayin da salima ke janta, sai ihu take Tana tirje tirje, banza salima tayi daita Tana janta,
"Wallahi anty banason wanke Kaina...."
"To naji...muje kiyi wanka...in kin gama sai ki fito ki shirya.."
"Wayyo banson...jikina ciwo yake min...Wallahi anty In na sa ruwa jikina zafi zai yimin..." Ta fada Tana kokarin kwacewa daga rikon da salima tayi mata, ko gizau salima batayi ba har saida ta jata bathroom ta turata cikin bathtub Tana cewa
"Yi sauri ki fito..Ina jiranki..." Salima ta fada mata, Maryam najij kanta. Cikin bathtub dake cike da ruwa ta fara rawar sanyi dukda the water is warm, ahaka dai tayi wanka ta fita ba Don ta so ba, Tana fitowa ta taho da sauri zata hau gado salima tayi saurin tareta Tana cewa
"Ki fara shafa Mai...yi sauri..." Salima ta fada mata, ba Don ta so ba ta zauna ta Shafa mai, zata mike daga gaban mirror Salima ta debo man kitso ta Shafa mata a Kai Sannan ta yi combing kan ta daure nata shi baya, Riga ta dauko daga cikin wardrobe dinta ta mika mata, kaman bataso Ta amsa ta saka Kayan ta koma ta kwanta abinta,
Yau aka sallami suhail daga hospital, yana zuwa gida da Dan sauran karfinshi ya zauna ya rubuta resignation letter ya ajiye sanna ya shiga bedroom yayi wanka ya fito, tsayawa yayi gaban mirror yana tunanin Yanzu shine ya koma haka?kaya ya saka ya shirya, humaira ya Kira a waya kan tazo, bayan kaman minti talatin tazo, nan ya mika mata resignation letter din yana cewa
"Email this to the boss's account..." Ya fada mata, zata bude baki tayi magana ya daga mata hannu alaman tayi shuru
"When is my flight..." Ya tambayeta,
"Next tomorrow sir..." Ta amsa mashi, kallon ta yayi da weak face dinshi yace
"You mean am not going until next tomorrow?.." Ya tambayeta
"Yes sir..it's the only available flight to Nigeria..." Ta fada mashi, zama yayi kan kujera yana breathing kaman wani Dan race Don Abu kadan zaiyi sai ya zauna ya huta, sai da Ta ya gama hutawa Sannan yace
"Pls go to my bedroom..help me pack..." Ya fada mata, babu musu ta shiga dakin shi ta dauki traveling bag ta zuba kayanshi.
Wayarshi dake kashe for almost two weeks ya dauka yana son budewa amma baisan abinda zai ta rar ba, ahankali ya latsa power button din ya kunnata ya ajiye ta gama ta booting, bayan ya gama ya dauki wayar yana kallon inbox dinshi, messages né daga aliyu, Yusuf da sadeeq, karance su yayi sai na aliyu dake magana kan Ashe Maryam yar shugaba ce, baki ya tabe ya ajiye wayar ya mike takawa yayi yaje back door ya bude ya tsaya yana kallon makeken ruwan, he's taking in a goi
"Sir am through..." Humaira Ta fada mashi, nodding yayi without turning back, kawai he can't wait to be home, gurinshi Yanzu ya durkusa ya bawa mom dinshi hakuri kafin kome zai faru ya faru, yasan duk abinda ya sameshi laifin mahaifiyarshi ce, amma she's his mother, he can never exchange her, dole ya bata hakuri kan yanda ya bata mata rai abaya.