← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 190

Sashe 90

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read

da sukayi mashi nauyi yayi ya kalli environment dinshi "Yanzu nan zan kwana kenan?.." Ya tambayi kanshi cikin ranshi. Sai Karfe takwas Wanda alhaji ya Kira ya iso, fitowa akayi dashi. Wani paper aka bashi ya saka hannu, Sannan suka fito wata mota suka nufa suhail na biye dashi. Bayan sun shiga mutuy a sake tambayan suhail abinda yasa yayi hakan, "I didn't do it.." Shine abinda suhail ya fada cikin dashasshen voice dinshi, suna isa gida mutumin ya Kira alhaji Mahmoud ya shaim amshi sun iso, nan ya shaida mashi su shigo ciki, suna shiga ciki kallo daya alhaji yayiwa suhail ya gane he's innocent, kura mashi Ido yayi Sannan yace "What really happened.." Alhaji ya tambayeshi, shuru suhail yayi Don babu yanda zaiyi ya fada mashi cewa yarshi ce tayi setting dinshi up, kan suhail kasa sai sauke ajiyan zuciya kawai yake, ganin ba zai ce komai ba yasa alhaji Mahmoud yace "Gaskiya am disappointed...nasan nayi laifi ban Baka credit card ba amma that doesn't give you reasons kayi abinda ka aikata...that's a very bad habit..kuma ai sai ka fadawa maryama ta biya..." Alhaji Mahmoud ya fada cikin tsananin bacin rai Don shi ya dauki shurun shi as guiltiness, suhail sadda Kai kasa yayi wasu new tears na taruwa a tearful eyes dinshi, sai da alhaji ya gama fada Sannan yace "Kaje na sallameka..." Ya fada mashi atakaice, ahankali suhail ya juya ya bar wajen ya fita yana tafiya ahankali. Bayan ya fita alhaji Mahmoud ya kalli baturen daya kawo suhail da alaman babban Dan sanda "This is unbelievable...but he seems innocent .." Alhaji Mahmoud ya fada cike da mamakin abinda ya faru, "He said he didn't do it..." Inji mutumin, shuru alhaji Mahmoud yayi for a moment Sannan yace "Am sure there's a conspiracy somewhere...pls investiga this issue for me...he's my future son in law...I don't want any mistakes as they will lead my companies in future..." Inji alhaji Mahmoud, "Ok..." Mutumin ya fada sannan ya mike ya tafi. Suhail na shiga part dinshi ya wuce bathroom ya tsaya gaban mirror yana kallon how swoh is eyes are, wanka yayi ya fito sa alwallah, Kaya ya sake yayi duk sallolin da ake binshi Sannan ya koma ya kwanta, yana ji Ana jera abinci a kan dining amma ko apetite bai dashi balle yaci abincin, haka ya kwanta cike da tunani kala kala. Ita kam Maryam Sam bata ji dadin decision din dad dinta na sa a maidoshi ba, gani take he haven't learned his lesson, cikin bacin rai bacci yayi gaba daita. Yanda suhail yaga rana haka ya ga dare' sai bayan sallar asuba ya samu bacci, ita kuma Maryam tunda tayi sallar asuba tayi wanka ta fito downstairs wearing silky Kayan bacci Mai karami ciki sai babba waje ta lullube jikinta da na saman sai sauri take da shoes Mai bunny a kafarta, kitchen ta shiga Tana kallon irin abincin da suke preparing, sai tasting take Tana basu tumb up tare dacewa "It's so delicious.." Take fadawa kowacce cook su kuma sai cewa suke happy birthday sweetheart, yawo kawai take kaman wata fairy tale princess duk inda tabi sai rawa take, tunawa tayi da suhail ta fita ta Kama hanyar part dinshi, face dinta dauke da murmushin Jin dadi, Tana zuwa ta bude Kofar, kan dining ta fara kallo taga abincin da aka Kai mashi na nan untouched, baki ta tabe ta shiga har bedroom dinshi, gani tayi he's fast asleep, zama tayi kan kujera ta Dora kafa daya kan daya Sannan tace "Wallahi ban so ka dawo jiya ba..." Cikin bacci suhail ya ji kaman Ana magana ya bude idanuwa sai ya saukesu kanta, ido cikin Ido tace "Hope Yanzu you know what am capable of..." Ta fada cikin dariya, murmushi suhail ya saki da swollen eyes dinshi, ya Dan mike zaune, kura mashi Ido tayi Sannan tace "Da gani wani ya sha kuka jiya...and it's gladden my heart..." Ta fada Tana dariya, "Kinsan ance in mutum yayi maka abu..yana da kyau ka yafe especially if that person says sorry..in kuma Baka iya yafewa ka Rama daidai yanda akayi maki...but abinda kikayi jiya was far way out of line..." Ya fada cikin sanyinmurya, dariya Jin dadi Maryam tayi Jin yanda yake magana sounding so defeated, "Ko sau daya ban taba kiran ki thief ba..amma..." Bai idaba tace "Ashe ya mance...you ate din flesh...ni kuma bone naci so ni ban mancewa..you called me thief..har sai da kace in cire hijab Dina ka yarda.." "Am sorry..amma abinda kikayi jiya was too far...kinyi tanishing image Dina a idon dad dinki...hakan adalci kenan?.." Ya tambayeta sounding so calm, "Ai hakan shine daidai...you're behaving so nice that my dad is totally in to you...Tracy ma is in love with monster like you...duk babu Wanda yasan halinka sai ni...so with abinda ya faru jiya duk zasu tsaneka...." Ta fada atakaice, "Nidai ban sa kowa ya tsaneki ball.what happened was between me and you.." Yafada yana kallon ta, mikewa tayi tare dacewa "Oho...nidai am so satisfied...am so happy.." Ta fada tana dariya, juyawa tayi zata fita, step daya suhail yayi ya kamata, wani irin ihu ta saki, not believing itace hannu suhail, "Wa na Kama..." Ya fada yana wullata baya, ihu ta sake saki, da sauri yaje ya kulle Kofar bedroom din ya wurgar da key din Sannan ya nufota, da sauri ta fara yarfa hannuwa Tana cewa "Open that door yanzun nan kar in hadaka da dad Dina..." Ta fada sounding like the boss amma face dinta duk alaman tsoro ne' dariya yayi Sannan yace "Ai kin riga kin hadani dashi..." Ya fada yana nufota, da sauri ta ja baya Tana cewa "Don't you dare come close to..." Bata idaba ya fixgota, hadata yayi da bango Sannan yace "You were saying.." Ya fada yana hugging dinta ta baya, ihu ta saki Tana harbe2 da kafanta ta baya, dariya yayi yana cewa "Ashe kin iya boxing.." Ya fada yana dariya, "Way yo Allah stop touching me..." Ta fada dataji ya zagaya hannunshi biyu a waist dinta, "Jiya you hugged me to trick me ..yau am hugging you for real...not a trick.." Yafada yana Shafa ciki ta zuwa kan kirjinta, ihu kawai take kwalawa then Tana kokarin kwace kanta daga gareshi, yana taba chest dinta yaji wani sabon yanayi tattare dashi, ahankali ya matse dasu ta saki Kara tare dacewa "Na shiga uku...pls stop it...you're going too far..." Ta fada Tana nishin da batasan ko na anger me ko ba pleasure ba, shima wani irin groaning ya saki Sannan yace "You went too far yesterday...to day is my turn..." Ya fada, yana romancing kirjinta dake cikin Kaya, nishi kawai Maryam take Tana commanding dinshi ya saketa, hannu daya ya daga ya kauda gashinta gefe Sannan ya Dora lips dinshi kan naked neck dinta, Maryam lumshe idanuwa tayi tare da biting lips dinta, because it felt really good, suhail ji yayi ta bar ihun Sannan she's no more fighting for her freedom, hakan ya nuna Mashi she's obliging, kiss ya dinga jera mata a wuya yana saki nishin nishadi, Maryam mutuwar tsaye tayi saboda yanda duk systems dinta ya Chanza at a time, hannunshi biyu ya sake maidawa kan chest dinta, ji yayi Tana Dan nishi, cikin cracking voice tace "Stop this..." Ta umarce shi, tongue dinshi ya Fiddo yana lashe wuyarta, ahankali ya kunce gaban and rigar ta na sama ya rabata dashi, jikinta né da fara rawa Tana cewa "Pls stop it...pls..." Ta fada this time Tana rokanshi, juyar daita yayi ta fuskanceshi, her eyes was red, shima yanayin shi ya bata tsoro, kallon yar karamar rigar jikinta yayi Sannan yace "Naji today is your birthday..." Yafada yana rike mata hannu, bata ce komai ba Don Allah kadai yasan what she's feeling, "I will give you something..." Ya sake fada mata yana jawota jikinshi, idanuwa ta zaro Jin erection dinshi na gogan jikinta, jikinta na rawa ta daga idanuwa ta kalleshi, duk tsoro né all over her, "Sorry..." Ta fada Tana kokarin fashewa da kuka, idanuwanshi cikin nata yace "It's not as if it's new to you..." Ya fada yana Shafa bayanta, fashewa tayi da kuka Tana cewa "Pls,,,," Ta fada mashi cikin kuka, daga jaw dinta yayi Sannan yace "I will give you a gift you will always remember..." Ya fada cikin whisper bakinshi saitin nata, itama cikin whisper da tears face dinta tace "What?.." Ta tambayeshi cikin kuka, ahankali yace "My virginty..." Ya fada mata Sannan ya hada bakinshi da nata, 30💛💙💚❤️💜 Wulakanci dodone... 💙💜💚💛❤️
Chapter 90 · 0% Book details