Sashe 23
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ina zaka kuma?.." Hajiya Ta tambayeshi
"Inason ruwa..." Ya amsa mata while heading for the kitchen,
"Ga ruwa nan .." Hajiya Ta fada Tana kallon bottle water dake kan dining,
"I want cool one..." Ya amsa mata, Dan taba ruwan tayi taga it's very cold amma bata Kara cewa komai ba, shiga kitchen din yayi ya hangi Maryam dake zaune Tana kallon su murja dake cin abincin kaman ba gobe, tsoki yaja yana cewa
"Irritating creatures...wata rana dole ku bar gidan nan...Don bazaku dawwama anan ba...." Ya fada yana nufan fridge, binto na zaune kusa da fridge din ya daga kafa ya harbeta tare da cewa
"Come on move your skinny self from here...", da sauri binto ta matsa daga wurin giving him enough distance, fridge ya bude ya tsaya yana kallon Kayan sha dake ciki, rufewa yayi ya bude na sama yaga still drinks né, cikin kasaita ya taka zuwa Dayan fridge din yaga duk Kayan Miya né da sauran kayan amfani wajen Miya, tsoki yaja ya rufe, Maryam dake zaune Tana kallon shi taga zai juyo tayi saurin dauke kanta ta koma kallon su murja kaman bata San yana wajen ba,
"Ke..!.." Ya fada yana kallon ta, ahankali ta daga Kai ta kalleshi, suna hada Ido yaji tsigan jikinshi na tashi, daure fuska yayi yace
"Come and give me something to drink..." Ya fada mata without looking at her, mikewa tayi ta bude fridge ta dauko mashi hollandia milk sannan ta dauko cup ta zuba mashi kadan ta mika mashi, tsaya kallon Dan drink din yayi yace
"Ke da alaman marowaciya ce ke...take a like at the drink da kika zuba min..in my own house...in gidan ki ko badawa bazakiyi ba..." Ya fada cikin tsiwa, cika cup din Maryam tayi Tana sauraron abinda yake cewa bai San she don't eat or drink much ba, shi yasa ko friends suka zo gidanta she make them serve themselves. Amsan cup din yayi hannun su suka hadu yayi saurin sakin hannunta tare da cup din, ji kake tassss, da sauri baba da sauran aikin suka taso Don ganin abinda ke faruwa, haka hajiya dake cin abinci a falo ta mike da sauri ta shigo kitchen Tana
"What the hell is happening..." Tumbler ta ganin tarwatse a kasa, suhail daya kurawa Maryam Ido ta kalla tare da juya shi Tana kallon jikinshi to make sure nothing happens to her eyeballs,
"Ubanwa ya fasa min tumbler?.." Ta fada afusace, cikin rawan murya Maryam tace
"Ni...ce...sorr...." Bata Ida sorry din ba hajiya ta dauke ta da Mari, har sai da ta fadi kasa, Ko motsi bata iya yi Don ji tayi komai nata ya tsaya in an instant, suhail tsayawa yayi yana kallon ta from head to toes, baba rabi da sauran yan aikin sukayi kanta, lokaci daya ta saki Kara tare da Kira daddy da karfi sannan ta fara kuka daga inda take kwance, tunda suhail yake bai taba Jin mom din shi tayi wani Abu Wanda shi ya gani bata kyauta ba Don they're bird of the same feather they flock together amma yau sai yaji abinda tayi ta bata mashi rai beyond words,
"Daddy...daddy..am not staying here..." Maryam ta fada cikin matsanacin kuka, Banda kallon ta babu abinda suhail yake, just like that he's feeling her pain then yaji yanda take cewa she's not staying here, ji yayi mom dinshi ta Kama mashi hannu, har falo ta rike mashi hannu, farat saya ya fixgehannunshi daga nata tare dacewa
"Mom what did you do that for?..." Ya fada yana nuna hanyan kitchen Fuskanshi kaman bai taba dariya ba, mom dinshi tsaya kallon reaction dinshi tayi Tana mamakin is this her suhail Don ta sha cin uban masu aiki kuma ya taimaka mata amma yau ya daure fuska yana tambayanta
"Is not as if it's her fault...sannan nothing happened to me..." Ya fada afusace, zata bude baki tayi magana ya hau upstairs da gudu ya dauko car keys dinshi , hajiya kasa tafiya tayi tabi bayanshi da kallo, Tana tsaye ajen ya sake saukowa da gudu ya bar falo. Motanshi ya fige shi ya bar gidan a guje.
Hakuri baba rabi ta dinga bawa Maryam amma sai kuka take Tana dirza kafanta da kasa, wayanta ne ya fara ringing luckily alhaji Ismail né datayi storing da second dad, har ta gama ringing baa dauka ba sai da ya Kara Kira for the second time sannan baba rabi tayi piçking, Ana picking alhaji yaji kuka Maryam,
"Lafiya?.." Ya tambaya cikin tashin hankali Don ji yayi kujeran dayake zaune sama tayi mashi zafi saboda tashin hankali, baba rabi naji muryanshi ta gane alhaji né, sallama tayi mashi amma bai amsa ba yace
"nace meke faruwa?.. Ba Maryam...aa Fatima ke kuka ba?.." Ya tambayeta cikin tashin hankali,
"Hajiya ta doketa..." Inji baba rabi, alhaji bai Kara cewa komai ba ya kashe wayanshi, har ya fara dailing number hajiya sai kuma ya kashe wayan ya mike, Salman ya kwalawa Kira suka Kama hanyan gida. Yafi hour kafin ya dawo gida amma Maryam na zaune inda take babu abinda take sai kuka har muryanta bai fita, fuskanta ya kumbura sosai sannan kanta sai zafi yake, duk yanda baba rabi tayi kokarin hanata ki tayi, Don tunda suhail ke zaluntar ta na yau yafi su duka, Don Tana marinta taji kaman an sakar mata wata irin Karfe a fuska.
Part din hajiya alhaji ya wuce direct, yana shiga ya fara Jin nishn Maryam daga kitchen, da sauri ya shiga kitchen din, Maryam ya gani zaune fuskanta kaman ba nata ba, yan aikin dake kanta sukayi saurin mikewa Don bashi daman zuwa kusa daita, inda take zaune ya durkusa ya daga jaw dinta yana kallon face dinta, yatsu biyar yagani kwance a face dinta,
"Pls...tell my daddy...to take...me out of here...." Ta fada Tana shessheka kaman wacce ta shekara Tana kuka, kallon ta ya tsaya yayi tare da Kama hannunta
"Am sorry daughter..pls am begging unbehalve of my family...pls ki yafe masu...they don't know who you are...pls forgive them..." Ya fada sounding out of words Don yasan inda ubanta zai ganta a haka da babu abinda zai hanashi jailing entire families dinshi, still cikin kuka tace
"Pls I want to go..." Shuru alhaji yayi yana kallon yanda hawaye ke fita daga eyes dinta, hannu yasa ya goge face dinta,
"Your body is hot..." Ya fada yana dafa goshinta, bata ce komai ba sai kuka take, hannu yasa cikin aljihunshi ya dauko wayanshi yayi dailing number family doctor ya fada mashi yana da patient ya so ya dubata. Mikar daita tsaye yayi ya Kama mata hannu har dakinta, da kanshi ya shiga bathroom dinta ya hada mata ruwan wanka cikin ranshi yana tunanin me zaiyi wa hajiya da zai Rama abinda tayiwa Maryam Don Maryam is more precious to him than diamond and golds, Tana shiga wanka ya fito daga dakin, falo ya koma ya zauna yana karkada kafafawa, he's so,lost in thoughts. Bayan kaman minti talatin ya koma dak n, lokacin Maryam ta fito daga bathroom ta Chanza Kaya ta koma ta kwanta, bakin gadonta ya zauna ya Kama hannunta ya rike cikin nashi
"Daughter ke amana ce a gareni...I promise dad dinki zan kula dake..and am going to keep that promise...zan samo wacce zata kula dake...but pls don't tell your daddy about this...kinji'pls.." Ahankali Maryam ta daga mashi Kai Tana kifta idanuwa kaman Mai Jin bacci.
"That's my daughter...just give me two weeks...komai zai yi daidai..but before then be patient just for me.."
"Ok sir..." Ta fada ahankali , murmushi ya saki tare da Kama cheek dinta before saying
"That's my boss..thank you for being compassionate...kinci abinci?.."Ahankali ta girgiza mashi Kai tare dacewa
"Salman bought me an ice cream..nasha...am okay..."
"I will get you more..." Ya fada sannan ya mike yana cewa
"Am coming..." Hannunta ya saki ya bar dakin, sai lokacin ya hau upstairs, hajiya na zaune sai chatting take, yanayin da alhaji ya shigo dakin ya bata tsoro Don tunda take da shi bata taba ganin yanayin shi haka ba, gaidashi take amma bai amsa ba yace
"Me wannan yarinyan tayi maki kika yi mata irin wannan hukunci?...tsakanin ki da Allah kin kyauta kenan.." Ya fada sounding a little bit normal kaman he's not so mad,
"Yo alhaji sai in kyaleta ta kashe min tumblr danayi ordering daga China?... Ai ko yarana basu isa su lalata min Abu ba balle ita...." Ta fada in I don't care manner,
"Ok shikenan...I have been telling you wannan yarinyan amana ce a gareni Amman baki so in ci jarabawan da aka bani...no problem..I will look for someone that will help,me win..." Ya fada atakaice sannan ya bar dakin, surprise look né kwance kan fuskan hajiya din bata gane last statement dinshi ba. Yana fita Doctor na isowa, dakin Maryam data fara bacci suka shiga, ahankali ta bude idanuwanta ta kalleshi tare da sakin murmushi, nan Doctor ya dubata ya rubuta mata drugs. Tare da doctor suka fita ya mikawa Salman prescription da doctor yayi sannan ya wuce part dinshi. Falon shi ya zauna tareda cire hulan kanshi. Wayanshi ya dauka yayi dailing number mom dinshi dayake Tana nan da ranta, bayan sun gaisa alhaji yace
"Inna..batun salima...nace kin taba yi mata maganar kinason in aureta?" Ya tambayi mom dinshi,
"Ya zaayi in fada mata tunda kullum cewa kake Baka da raayin mata biyu?.." Inji inna, Dan Shafa Kai alhaji yayi sannan yace
"Inna...Yanzu inaso...kuma Dan Allah inason kiyi mata maganar yau ko zuwa gobe né Don in ta amince nan da sati biyu a gama komai..." Nan da nan inna ta fara guda, sallaman hajiya daya ji yasa ya katse wayan.