Sashe 32
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
Maryam dake tsaye gaban mirror ta firgita saboda yanda aka bude kofa kamar za'a ballata, da sauri ta juyo Don a tunanin ta suhail né, amma to her surprise sai taga hajiya tsaye da thick chane, kafin ta bude baki taji hajiya ta sakar mata, wani ihun ta kwala tare da daka tsalle Tana tsotsa inda hajiya ta bugeta, still bata ankaraba hajiya ta Kara dagawa da karfi ta zuba mata, nan take ta fasa mata jiki, at that moment Maryam bata San inda kanta yake ba saboda irin azabar da ke sauka cikin system dinta, Ihu kawai take Wanda yasa su baba rabi tahowa da gudu, hajiya suka gani tsaye kan Maryam Tana dukanta da karfi Tana cewa
"Wato Dan ke za'ayi min kishiya...to wallahi sai na kasheki...." Kokarin kwaceta su baba rabi suke amma duk wacce tazo kusa da gurin sai ta Zane dashi, duk jinin dake fita jikin Maryam bai Hana hajiya dukanta ba, ganin hajiya zata kashe Maryam yasa baba rabi fita da gudu Tana cewa
"Jamaa ku taimaka...hajiya zata kashe yar mutane..." Baba rabi ta fada Tana kaiwa inda masu gadi suke, adaidai lokacin Salman ya dawo Don daukar Maryam zuwa islamiyya, shi kam suhail yana gani Salman ya dawo gidan ya saki tsoki yana cewa
"Shege maye..wato har ya dawo Don ya dauketa...ai yau sai dai ka dauki uwarka..." Ya fada yana fita daga bedroom dinshi zuwa falo, magana yaga baba rabi Tana yiwa masu gadi amma baijin abinda suke fada, kofa ya bude ya fito yaga securities da maigadi daya bude gate sunyi hanyar part din hajiya batare daya maida gate ya rufe ba, kallon surprise suhail yayi masu shima yayi hanyar part din hajiya. Har lokacin hajiya bata daina dukan Maryam da ko motsi bata yi ba, duk ilahirin jikinta jini né, bakin Kofar sukayi tsaye suna cewa
"Dan Allah hajiya kiyi hakuri...'" Duk suke ta fada mata, while daya na dailing number alhaji, hankalin suhail mugun tashi yayi daya ta mutane gaban Kofar dakin Maryam, da sauri ya karasa wurin ya bangaje mutane dake bakin Kofan Don ganin abinda ke faruwa, to his wildest dream hajiya ya gani tsaye kan Maryam, da gudu ya shiga ya fixge chane da hajiya ke dukkan Maryam daita, jikinshi na rawa yana cewa
"Mommy...mommy..." Kawai suhail ke furtawa yana kallon Maryam dake kwance cikin jini daga ita sai bra da kuma wando islamiyya ta, da sauri ya durkusa nan gabanta duk ilahirin jikinshi sai rawa yake, Kara daga idanuwa yayi ya kalli mom dinshi, sai lokacin ya lurada yanda idanuwanta suka koma tamkar ba nata ba,
"Mommy..why..." Ya samu ya fada cikin wata irin murya,
"Mommy why!!!!..." Ya fada da karfi sosai, hajiya bata ce komai ba ta saki chane din nan dakin ta bar dakin, sai lokacin su murja suka shigo ciki da gudu, babu abinda baba rabi take sai kuka, jiki na rawa suhail ya durkusa inda take kwance, hannunta ya Kama sai kuma yayi saurin sakinta, dukda tashin hankalin da yake ciki bai hanashi kallon Dan boob dinta daya leko daga cikin bra dinta ba kafin baba rabi ta maida mata shi, babu abinda ke tashi sai kukan masu aiki, suhail mikewa yayi yaje ya rufe Kofar Don ko kadan bayason securities su tsaya suna kallon Maryam, dawowa yayi this time yana kokarin mikar da ita zaune yayi yana Kai kumnenshi saitin hancin Don ya tabbatar in Tana numfashi ko batayi, ji yayi dif bata numfashi, jikinshi na rawa ya maida ta ya kwantar, idanuwanshi sun ciko da kwalla amma sunki zuba, kara daga zaune yayi kaman wani zauttace, this time bai yi wasting time ba ya rungume ta, sai lokacin ya fara kuka da karfi, baki baba rabi da su asabe suka bude suna kallon ikon Allah Don dukkansu babu Wanda ke tunanin suhail yana da hawaye balle ya zuba kanta. The more yana rike ta da jikinshi the more yana Kara volume din kukanshi, gani yake she will not wake up. Gani yake Yanzu babu wacce ta tsaneshi kaman mom dinshi Don gani yake kome tayi mata ya kamata ace ta yafe mata tunda ya nuna mata yana sonta and gani yake duk laifin da tayi bata cancanci irin wannan hukuncin ba. Sai bayan minti uku ya mike ya dauketa tamkar gawa ya ajiye kan gado, hannunshi da Dan ku fan jini amma bai damu ba ya goge da rigar shi sannan ya duka ahankali ya dauki abinda hajiya ta doke Maryam daita, babu abinda su baba rabi suke sai binshi da kallo, Fuskanshi tamkar bai taba dariya ba ya Kama hanyar kofa, yana budewa yaga su securities tsaye cikin su har da Salman da ya fita hayyacinshi Don tamkar zai hadiyi zuciya ya mutu saboda bakin ciki, suhail maida Kofar yayi ya rufe ya fara bin dukkan su da kallon banza har lokacin Fuskanshi jike sharkaf da hawaye amma Sam ya mance ya daure fuska yana yiwa Salman da duk yanayin shi ya sauya kallo Mai tsana da haushi,
"Wai tsayuwar ubanme kukewa mutane anan..." Suhail ya tambayesu cikin isa da takama amma babu Wanda ya ke kallo sai Salman, shima Salman kallon shi yake yana kallon yanda idanuwanshi suka sauya tare da hawaye dake fuskarshi
"Alhaji yace mu jira nan har ya dawo..." Inji daya daga cikin security din, wani irin kallon matsiyaci suhail yayi mashi sannan yace
"Dalla close your stinking mouth...Yanzu ku bar wajen nan...u people are polluting the environment..." Ya fada atakaice, dukkan su gyara tsayuwar su sukayi alaman babu inda zasu, tsoki suhail yaja sannan yace
"Allah ya dawwamar da ku nan....morons, ..." Ya fada sannan ya juya ya Kama hanyan upstairs yana tunanin irin haukar da zanyiwa hajiya Don ya nuna ranshi a bace take. Bayanshi Salman yabi da kallo yana mamakin abinda ke faruwa, a da yana tunanin suhail son Maryam yake amma yanda yayi treating dinta jiya yasa yayi tunanin kilan he's wrong amma yanayin da ya sake ganinshi yau ya tabbatar yana sonta, kawai sai yaji duk Ilahirin jikinshi yayi sanyi, ahankali ya zame ya bar falon ya koma bakin gate ya zauna tare da tagumi.
Suhail na hakan upstairs ya bude Kofar dakin hajiya da karfi amma hajiya dake zaune bakin gadon Tana hawaye bata daga Kai ba, shiga dakin yayi ya maida Kofar ya rufe ya ajiye mata chane din kan cinyarta sannan ya koma baya ya jire rigar jikinshi yayi kneeling gaban hajiya yana cewa
"Mommy beat me kaman yanda kikayi mata..," ya fada atakaice hawaye na saketaruwa idanuwanshi, hajiya bata daga Kai ta kalleshi ba sai sauke ajiyan zuciya take while hawaye suna zuba d'aga swollen eyes dinta,
"Allah nima sai kin dokeni..." Ya fada yana fashewa da kuka, ahankali hajiya ta daga idanuwanta ta kalli suhail, mikewa tazo yi amma sai ya tareta yana cewa
"Wallahi mom you must do to me what u do to her...." Ya fada yana kuka sosai, ahankali hajiya ta Dora hannu kanshi Don duk bakincikin dake damunta bai taba sawa taso ganin hawayen suhail, da sauri suhail ya kauda kanshi gefe yana kuka at the same time yana tura mata sarkar jakar hannunta,
"Nidai ki doke ni...ai itama yar mutum ce..." Ya fada cikin matsanacin kuka,
"Baby..." Hajiya ta fada cikin voice dinta da sai ka kasa kunne zaka gane abinda take cewa, suhail daga Kai yayi ya kalleta yanason yan tambayeta abinda ya same ta amma gani yake he will ruin the moment, hakan yasa Kara volume din kukan shi yana cewa
"Why mommy....na fada maki inasonta amma still kikayi mata haka...nidai wallahi sai kin doke ni ko in kashe Kaina..." Ya fada yana kara tura mata sarkar cikin hannunta, ajiyan zuciya hajiya ta saki tare da same hadiye saliva Don makoshinta bushes take sosai,
"Yanzu...baby...Baka..damu..ka tambayeni what happens to me ba...sai ita kou?... Tou for ur information u can't be with that girl...." Hajiya ta karasa maganar ta still crying kaman wata karamar yarinya. Da sauri suhail ya mike yana kallon ta, goge face dinshi yayi sannan yace
"Me tayi?..." Ya Tambayeta Kai tsaye Don he's thinking the worst, cikin kuka hajiya ta fara cewa
"Could u believe saboda Marin da nayi wa wannan yarinyan shine babanka zaiyi min kishiya..." Ta fada cikin matsanacin kuka. Kallon mamaki suhail yayi mata, baice komai ba ya Kara kneeling gabanta yana cewa
"Ni wallahi sai kin yimin abinda kikayi mata...kawai Don zaayi maki kishiya sai kice itace?..." Maganar shi ta mugun batawa hajiya rai, daga jajayen idanuwanta tayi ta kalleshi,
"Is that what u will say?.." Hajiya ta fada not knowing inda zata saka kanta taji dadi,
"Eh mana...ai ba Yanzu aka fara kishiya ba...hajiyansu Yusuf ma na dashi kuma lafiya lau suke zaune...." Bai karasa abinda yake cewa ba hajiya ta daukeshi da Mari,
"Dan ubanka ni kake fadawa haka?.." Ta daka mashi tsawa cikin hoarse voice, mikewa suhail yayi hannunshi kan kumatunshi yana kuka, gaban mirror ya koma ya tsaya yana cewa
"I can't believe u hate me ...all this while Ina tunanin dad né bai sona amma Ashe kece...I don't know u are happy da ban da masoyiya...Don if the reverse is the case da bazaki taba wacce na fada maki I love ba...." Hajiya daga Kai tayi ta kalli suhail dake kuka yana magana,
"Kuma I will kill my self..." Ya fada still crying, hajiya rasa abun cewa tayi, kaman wasa suhail ya dunkula hannunshi ya bugawa katuwar mirror hajiya dake tsaye, nan take ta tarwatse, da sauri hajiya ta mike tsaye Tana cewa
"Suhail kana hauka?" Ta tambayeshi cikin tashin hankali, suhail bai amsa ba ya ya daga hannu zai Kara bugawa sauran mirror, da sauri hajiya ta rike mashi hannu,
"Kai are insane?... Do u want to injure yourself?.." Ta tambayeshi Tana kallon hannunshi daya bugi mirror dashi, hannunshi ya fixge yana cewa
"just leave me alone,..you don't love me..." Ya fada yana Kara buga hannunshi ga mirror, nan take hannunshi ta dare, Ihu hajiya ta farayi data ga tsokar hannun suhail waje fari tas Sannan jini ya fara zuba, rike hannu hajiya tayi Tana kuka
"Na shiga uku...eyeballs...kashe kanka zakayi?..." Ta tambayeshi cikin tashin hankali, kokarin Kara fixge hannunshi yake amma hajiya ta rike gam, jini sai zuba kawai yake, janshi tayi har cikin bathroom Don Tana tsoron barin shishi kadai, Don tunda ta haifeshi bai taba tada mata hankali kaman haka ba, suna shiga ta saki hannunshi Don ta dauko first aid kit amma sai suhail ya juya ya bar dakin rike da hannunshi dake zubar jini.