Sashe 155
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read
Suhail kam tunda ya gama waya da Maryam ya kashe waya ya bai Kara kallon inda wayar take ba, kawai yana kwance sanye da light blue kaya na hospital, hannunshi Mara cannula kasa sai ya Dora Mai cannula saman kan ruwan cikinshi, ahankali ya daga Ido ya kalli drip dake sauka kaman bai zuba, idanuwa ya sauke ya lumshe su sai hawaye, biting lip dinshi yayi yana kuka, duk shi kanshi tausayin kanshi yake ji, he feels so lonely and abandoned, doctor né ya shigo da wani files sai yaga suhail yana kuka,
"Sir it's not good for your health...we need you to relax so that you will have a fast recovery..." Inji Doctor din, suhail bude Ido yayi zai bude baki yayi magana sai kuma yayi shuru
"Relax....don't say anything..." Mutumin ya fada mashi, sake lumshe idanuwa yayi yana tunanin karshenshi ya zo, he can feel it, he knows hardly yayi surviving after all he had been through,
"Pls...I want to go home..." Suhail ya fadawa Doctor din,
"No sir...you can't travel in such conditions...it's getting bad..." Doctor din ya fada mashi,
"What is the new result saying?.." Suhail ya tambayeshi cikin muryar mata lafiya, Ajiyan zuciya Doctor din ya saki Sannan yace
"If it continues you might need a heart transplant..." Ya fada mashi atakaice, idanuwa suhail ya sake lumshewa yana hawaye,
"Sir forget about everything...remember the world is vanity upon vanity...nothing is worth dying for...remember you will definitely have someone to live for..." Mutumin ya fada mashi yana Kama hannunshi Mara cannula, idanuwa suhail ya bude Sannan yace
"I have nothing to live for...nothing at all...if it's possible just eliminate my..." Bai karasa ba mutumin ya rufe mashi baki
"Don't say that....now relax..." Ya fada mashi sannan ya saki hannunshi ahankali ya fita daga dakin, suhail bin bayanshi yayi da kallo, mutum na fita kaman minti biyar humaira ta shigo da basket cike da Kayan ci Dana sha, idanuwa ya rufe kaman yana bacci, Sannu tayi mashi ya daga mata hannu.
Wace gari aliyu ya shigo gidan wajen Karfe biyar da rabi, part din alhaji yayi sallama alhaji ya amsa mashi sannan ya shiga ya zauna kasan carpet, gaidashi yayi ya fara magana kamar
"Dad pls nazo ka taimaka mani...suhail ya tisani gaba kan in auri Fatima...nasan kuma yanason ta sosai...ya hadani da Allah , manzonsa, iyayena...dad banason yin abinda zaisa a dinga ganina Mara mutunci...nidai dad ku fadawa suhail da Fatima gaskiya I can't do this..." Ahankali dad ya daga mashi hannu yayi shuru, ajiyan zuciya dad ya saki Sannan yace
"Duk wannan alamarin Baka da laifi...komai na zuwa da kaddara...in har kana da interest kan yarinyar ka aureta ...Don har munyi maganar da mahifinta...Don haka ka kwantar da hankalinka...babu Mai ganin laifinka..." Alhaji ya fada mashi cikin sanyinmurya, ahankali aliyu ya daga Kai ya kalleshi Sannan ya sake sadda Kai kasa not knowing what to say, bayan kaman minti biyu aliyu ya sake cewa A
"Dad Dan Allah a bawa mommy hakuri ta hakura suhail ya aureta...in yaso daga baya sai ya Kara auro duk wacce takeso...Don gaskiya Fatima da bakinta ta fadamin Tana son suhail...am not comfortable with the whole thing..." Aliyu ya sake fada mashi cikin damuwa,
"Aliyu..." Alhaji ya Kira sunanshi, ahankali ya amsa kanshi kasa
"Ka tashi ka tafi...Allah yayi maka albarka...komai mukkadari né daga Allah...babu Wanda yaisa ya hana faruwan abinda ke rubuce...in har yarinyar rabon suhail ce then babu Mai hanawa kaji kou?.." Ya fada mashi, ahankali aliyu ya daga mashi Kai,
"Yauwa...Sannan ka turo iyayenka saboda babu wani bincike da zanyi..nasan komai game daku..." Shuru aliyu yayi ya mike tare dayi mashi sallama Sannan ya fice daga falon, alhaji shuru yayi yana sakin ajiyan zuciya, wayarshi ya dauka yayi dailing number suhail yaji switch off, relaxing yayi abubuwa da dama suna yawo cikin kanshi, aliyu na fita ya wuce gida without seeing Maryam, wajen parents dinshi yaje ya zauna kasa ya gaishesu Sannan ya fada masu ya samu yarinyar da zai aura kuma iyayenta sunce ya aiko, yanda yake magana yasa mahaifiyarshi cewa
"Kai wai meke damunka?.. Kana magana sai wani Shan mur kake kaman kana magana da abokanka..." Inji hajiyarshi,
"Sorry mom..." Ya fada mata,
"Yar gidan wacece?.." Mahaifinshi ya tambayeshi,
"Gidan alhaji Ismail take..." Ya amsa mashi, to muma zamuyi namu bincike sai ka fadawa yarinyar sai nan da sati daya za mu zo..." Ya fada mashi, ahankali aliyu ya mike duk jikinshi babu dadi, yasan he cares about Fatima so much but not after yana ganin suhail na kwanciya a hospital saboda ita, dukda yasan da amincewan suhail zai aureta he's feeling kaman yayi betraying abokinshi,
Bayan sati daya, Maryam ta Kara ramewa saboda kuka da rashin cin abinci, kullum cikin kuka take musamman da bata samu yin magana da suhail ba, Don tun ranar number dinshi bai zuwa, har yau bata bar tunanin zuwa Dubai ba amma Salima bata yarda da hakan ba, kullum cikin bata hakuri take, ko sau daya aliyu bai Zo gidan ba amma wannan bai dameta kaman rashin muryar suhail ba, at times Tana tunanin kilan he blocked her number shiyasa for a whole week Tana trying number shi bai zuwa, ta rasa inda zata saka kanta.
Yau alhaji Ismail ya Kira alhaji Mahmoud iyayen aliyu zasu zo, alhaji Mahmoud was so happy dukda ba haka yaso ba,
"Ka fada masu an dauke masu komai...Sannan nan da sati uku a gama komai...kuma kana Ina Yafada masu yarinyar yar wajena ce..." Inji alhaji Mahmoud, jiki ba kwari alhaji Ismail ya amsa mashi da tou. Ajiye wayar yayi yaji duk ya rasa abinda ke mashi dadi, har yau bai samu magana da suhail ba and Yanzu abun ya fara tada mashi hankali Don basu taba dadewa haka babu communication ba, and Yanzu that everything is about to happen ba'a samun shi a waya, hakan ya tabbatar wa alhaji something is happening to his son, ya rasa Wanda zai Kira ya samu bayani kan suhail, shi kanshi yanason yaje chan ya gano halin da danshi ke ciki, amma Yanzu maganar auren aliyu da Maryam has make him busy, Karfe hudu na yamma iyayen aliyu suka zo gidan cikin luxury cars gida biyu, wani kawun aliyu da wasu daga cikin family né suka zo, already alhaji yasa an shirya abinci da abunsha, sai da sukaci suka sha Sannan aka fara maganar ya kawo su, bayan sun gama alhaji Ismail yace
"Alhamdullilah....amma dai muna son komai ya kammala cikin sati biyu zuwa uku...wannan umarni né na alhaji Mahmoud shugaba..." Dukkansu kallon junasukayi Sannan daya daga cikin su yace
"Meye dangantakar yarinyar da alhaji Mahmoud shugaba?.." Ya tambayeshi sounding so anxious
"Ai yar shi ce..."Alhaji Ismail ya fada sounding so proud, idanuwa duk suka zaro
"Kana nufin yarinyar da Dan wajen mu zai aura yar shi ce?."" Mutumin ya tambayeshi sounding unbelievable,
"Yes..." Alhaji ya amsa mashi
"Nifa ban gane wane alhaji Mahmoud shugaba kuke magana ba...ba dai Wanda kowa ya sani ba kou?.." Wani daga ciki su ya tambayi alhaji Ismail
"Eh shi..." Alhaji Ismail ya amsa mashi' Dukkansu baki suka bude suna kalle2,
"Sannan yace ba sai yaron yayi komai ba,..." Alhaji ya sake fada masu, duk dai kasa magana sukayi suna kallon shi. Bayan sun gama komai duk komawa sukayi gida, direct gidan su aliyu suka wace, lokacin aliyu na zauna bayan motar shi duk babu abinda yake sai tunani, da sauri wani kawun shi ya fita daga cikin mota yace
"Kai zo nan..." Da gudu aliyu ya sauko daga bayan motan yazo wajenshi,
"A Ina ka San yar gidan alhaji Mahmoud shugaba?.." Shine tambayan da mutumin yayi mashi, aliyu tsayawa yayi looking confused,
"Ban gane ba kawu..." Aliyu ya fada mashi sounding clueless
"Wato rainin hankalin maka ya Kai haka kou?... Nace Ina ka San yar gidan shugaba?.. "
"Ni ban San wata yar shugaba ba.." Aliyu ya amsa mashi Kai tsaye, kallon jina sukayi Sannan babban ciki su yace
"Wato haka zaka ce?... Yanzu yar gidan wa muka je nema maka aurenta?.." Kallon faces dinsu ya dingayi not knowing what they're talking about
"Nifa yar gidan alhaji Ismail ce...her family are in jos...." Aliyu ya fada masu,
"Rainin wayau, ...alhaji Ismail da bakinshi ya fada mana shugaba né ubanta..." Inji daya daga ciki su, aliyu dai shuru yayi su kuma suka shige cikin gidan. Ahankali aliyu ya koma bakin motar shi ya tsaya yana tunani
"Yar shugaba?... How is that possible?... Haba those old men have gone nuts...kilan weed sukaci instead of thyme..." Ya fada yana dariya, sai kuma ya daure face daya tuna alhaji shugaba ya biya mashi hajj da umra har ya dinga tunanin meye hadinshi da shugaba da zai biya mashi hajj, shi dai bai yarda wannan yarinyar yar shugaba ce Sannan kuma yana tunanin he have to find out the truth. Juyawa yayi ya shiga mota ya bar gidan.