Sashe 117
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 4 min read
hand Sannan Tana yarfa the other hand, "Sex sucks..." Ta fada Tana fashewa da kuka, "We didn't have sex..." Yafada mata, afusace ta juyo ta kalleshi tace "Then what did you just do with me..." Ta fada cikin kuka, Dan murmushi ya saki amma idanuwanshi cike da kwalla, "You say bazakiyi blaming Dina ba..." Ya fada ciki sanyinmurya, "Shiyasa kakeson yaga min gaba?.." Dariya né ya kufce mashi yace "Wallahi tallahi ban shiga ba...kawai just the tip..." Ya fada yana dariya amma still kaman zaiyi kuka, "mugu kawai..." Tafada Tana kuka, hannunta dake gabanta ta zaro Tana kallon hannun taga babu komai, "Sorry..." Kawai ya fada mata amma deep down he's wishing kawai zaayi ta ta kare because yasan he's didn't amma sai kuka take Tana yarfa hannuwa, "I said we should stop amma you refused..." "Is that why you want to kill me...kaji zafin da nake ji kuwa..." Ta fada still crying, ahankali ya jawota jikinshi yana cewa "Happiness relax...ban yi ba...I didn't penetrate...if you're doubting me mu sakeyi Don Inyi penetrating na gaske ki gani...remember kefa kikace Inyi...." Ya fada yana Shafa kanta, "Zafi ke da akwai..." Ta fada cikin kuka, "Stop crying...Wallahi banyi disvirginig dinki ba...ban shiga ba...but ki yafe min kinji...am sorry...Nima it's my first...am sorry..." Ya fada mata cikin whisper, zamewa tayi daga jikinshi ta kwanta, ahankali ya rufa mata blanket shi kuma yana zaune, babu abinda ke damunshi sai ciwon ciki, gani yake in har shi zai aure ta sai ya sha wahala ya shawo kanta saboda yasan bai wani shigeta ba but she's screaming, what will happen if da gaske ya shigeta, tunawa yayi da a gidan inna suke, adua yayi Allah yasa kar taji ihunta Don ko shi ta tada mashi hankali, before he was thinking babu abinda zai hanashi saduwa da ita amma he was wrong, kallon nakedness dinshi yayi ya dauki wando shi ya maida ya kalleta tare dacewa "I love you..." "I hate you.." Tayi mashi replying atakaice, dariya yayi yana cewa "In har Allah ya kaddara mun yi aure zan Kira ambulance ranar da zamu yi first night..." Ya fada yana dariya, tsoki taja ta rufe kanta da blanket saboda kar yaga idanuwanta, kwantawa suhail yayi yana tunanin Ashe haka mata suke, Don shi Wallahi bai ka samu hanya ba sai sai yaji ihunta, murmushi ya saki yana cewa "Baby I love you..." "Still hate you..." Ta sake amsa mashi' atakaice dai jikinshi ta kwana, da asuba ya mike ya hada mata ruwan wanka ya tada ta daga bacci , sai da ta farka yace "Happiness ya jikinki?.." Hannu ta saka cikin blanket Tana taba gabanta Sannan tace "The pain is gone...," Dariya yayi yace "Hope kin yarda babu abinda nayi maki....Don am sure in da nayi da har Yanzu bai daina zafi ba..." Baki ta tabe tace "Kam am remaining a Virgin for life...I can't take more of what i took last night..." Ta fada Tana saka gown dinta, dariya suhail yayi yana kallon ta with adoration, "Wallahi tunda nake ban taba Jin dadin Dana ji jiya ba...because you sleep in my arms...I want that to continue for a life time...pls marry me..." Ya fada yana Kama mata hannu, Zare hannunta tayi tace "Gaskiya ni aa...you're mean..." "Any man is...when it's comes to such matters...pls ki aureni...Wallahi duk abinda kikeso shi zanyi...pls baby...Wallahi I love you...I will never get tired of saying that to you..." Ya fada mata, banza tayi dashi ta shige bathroom abinda , ahankali yazo bakin Kofar yace "wankan tsarki zakiyi...hope kin iya?.." Ya tambayeta yana tsaye nan bakin Kofar, tsoki taji taja with out saying a word, "Pls in baki iya ba tell me let me teach you.." Ya sake fada mata, "Tou sarkin yan iska..." Ta fada mashi atakaice, dariya yayi ya bar wajen yana cewa "Tun banyi komai ba kenan...Dana sani da ban saurara maki ba...sai ki samu bakin cemin Dan iska..." Ya fada yana fita daga dakin, wanka shima yayi ya tafi masjid Sannan ya dawo ya shiga dakin inna, gaisawa sukayi inna tace "Wai jiya kaji ihu?.." Ta tambayeshi, idanuwa ya zaro yace "Ihu kuma?.. Ban gane ba?.." Ya tambayeta gabanshi na faduwa, "Nima dai ban sani ba...ya yarinyar da kuka zo daita?.. Ka ganta da safen nan?.." "Eh" ya amsa mata "Lafiya lau dai take kou?.." "Eh..." Ya sake amsa mata, "Tou madalla..." Mikewa yayi yana cewa "Inna zanje in duba in ta gama shiryawa zamu wuce Don gobe nake tafiya Lagos daga nan in wuce...bani da sauran lokaci sosai..." Ya fada mata, "Ku tsaya kuyi kalaci mana..." "Aa inna..."