Sashe 164
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 9 min read
Wajen Karfe goma aliyu ya is a gidan alhaji Mahmoud, tunda yake bai Taba Jin fargaba kaman yanda yake ji ba, saukin abun tare da sadeeq da Yusuf suka je, har lokacin basusan suhail ya dawo Nigeria yana kwance a hospital ba, sai da aka tantancesu aka basu daman shiga ciki, falo aka basu izinin shiga suka zauna suna jiran fitowa no alhaji Mahmoud, sai magana suke kus kus, sai wajen karfe 11am alhaji Mahmoud ya fito daga cikin, dukkansu durkusawa sukayi suka gaisheshi cikin girmamawa, amsawa yayi sounding very friendly, bayan sun gama gaisawa alhaji Mahmoud yace
"Cikin Ku waye aliyu?.." Ya tambayesu, da sauri aliyu ya sauka daga kan kujera da yake yana cewa
"Ni né sir...", ya fada voice dinshi na rawa,
"Go back to your sit..." Ya umarceshi, ahankali aliyu ya koma ya zauna kanshi kasa, gyarar murya yayi Sannan ya fara dacewa
"What is your relationship da suhail..." Ya tambayeshi, cikin natsuwa aliyu yace
"He's my best friend..." Gira daya alhaji Mahmoud ya daga Sannan yace
"Kana da masaniya yanason Maryam?.." Da Sauri aliyu ya daga mashi Kai tare dacewa
"Yes sir..."
"Good...tsananin ka da Allah kana iya yafe auren Maryama suhail ya aureta?.." Ya tambayeshi Kai tsaye without wasting of time, aliyu zai bude baki yayi magana alhaji Mahmoud yace
"Pls don't say yes because kana Jin nauyi na or something like that..kawai halin Dana ba suhail jiya ya dameni...nasan in har banyi yunkurin wani Abu ba yaron ya mutu I will be vulnerable for the rest of my life...as am speaking to you right now yana kwance a hospital.. an saka mashi oxygen ..Sannan am not sure if he will make it...but in har Kaima you care so much about Maryam shikenan...I won't force you...Don kar ayi saving life din wani shi kuma wani ya shiga damuwa..hope you understand what am trying to say,..." Tunda su sadeeq sukaji suhail is on oxygen duk suka daga Kai suna kallon alhaji Mahmoud, irin kallon da suke mashi yasa yace
"It seems Baku sani ba..." Da sauri sukace
"Yes sir..."
"Yana a aminu Kano teaching hospital...he's really critical..." Ya fada sannan ya juya ga aliyu yace
"Am all ears.." Ya fada mashi, ahankali aliyu yace
"Sir na hakura..." Ya fada ahankali, Kai alhaji Mahmoud ya girgiza mashi yace
"Pls...I beg you in the name of Allah...I don't want you to say such words...am not forcing you...banason ya zama kaman Ina son Kai né...it doesn't fit my status..." Ahankali aliyu yace
"Sir..at first I loved Maryam...amma saboda halin da suhail ya shiga saboda ita yasa ni na janye mashi...ni da kaina na bashi number dinta dukda suna gida daya...amma daga baya Maryam ta kirani kan tanason in aureta...she said kace zaka bata wani in har bata Fiddo miji ba and she's afraid of getting married to a total stranger...ban amince ba saboda nasan how much suhail loves her...still suhail da kanshi ya kirani ya rokeni..yace mommy dinshi bata amince ya aureta ba...so ni in aureta..that he wants her to be in good hands...wurin dad din suhail naje na fada mashi komai shima ya bani goyon baya...Wallahi sir I can't watch suhail suffering saboda abinda nake da ikon bar mashi..."
"Alhamdulillah...am so happy...you're such a noble man...naji dadi sosai...Allah ya saka da alkhairi.." Alhaji ya Mahmoud ya fada mashi cikin Jin dadi, aliyu shuru yayi kanshi kasa,
"Wane aiki kukeyi?.." Ya tambayesu
"Am a Doctor.." Inji sadeeq
"Am an engineer..." Inji Yusuf
"Am a lawyer.." Aliyu yayi adding,
"Wow..." Alhaji Mahmoud ya fada
"Am so excited...in ba Don kar inyiwa country dinmu bakinciki ba da na samar maku aiki a waje...am sure my companies will need engineers, Doctor and lawyers..." Ya fada masu, da sauri suka kalleshi Yusuf yace
"Sir ai in mu muka tafi da akwai saura da yawa...." Yusuf ya fada yana murmushi, dariya Alhaji Mahmoud yayi yana cewa
"Da alaman dai you have accepted...tou Insha Allah zanyi contacting dinku through alhaji Ismail..." Alhaji Mahmoud ya shaida mashi
"Thank you sir..." Suka fada in chorus, mikewa sukayi zasu tafi
"Ku tsaya in baku na fuel.." Alhaji Mahmoud ya fada ya juya ya shiga cikin without listening to their talks, bayan kaman minti biyar ya fito da bundle din kudi 1k kura uku, one one ya basu tare dayi mashi bankwana, waje suka fita aliyu yace
"kunga inda masu arzinkin gaske suke...those useless fellow da ko million daya basu dashi a account will not let us hear word with bragging..." Dariya sukayi Yusuf yace
"Wallahi kam..." Mota suka shiga kasancewan da mota aliyu kawai suka zo, daga nan suka Kama Hanyar aminu Kano teaching hospital.
Karfe 2 saura su hajiya suka isa gidan hajiya habiba saboda Maryam ta ba bawa hajiya habiba tayi masu describing, basu sha wahalal gano gidan ba saboda unguwar manya gidan yake, har sukayi horn aka bude masu gate Maryam batasan tare Salima taje da hajiya ba, ita kawai she's so eager ta ga baby Maryam, Tana Jin an bude gate tayi saurin mikewa tayi tsaye Tana jiran shigowansu, habiba ma tsayawa tayi Tana kallon yanda Maryam ke rawar jiki,
"Wannan matar Tana da mahimmaci awajenki...." Habiba Ta fada Tana dariya,
"Kam mommy...she's very important...I love her and my namesake..." Ta fada mata, sallama akayi a bakin falo tayi sauri tahowa da gudu Tana amsa sallama, salima ce ta shigo rike da baby, hajiya kasa shiga tayi at that moment, da sauri Maryam ta amshe baby daga hannun Salima tare da rungume salima Tana cewa
"Anty nayi missing dinki sosai..." Ta fada kaman zatayi kuka, kaman ance ta daga iduwanta sai ta ga hajiya tsaye kanta kasa, da sauri ta saki Salima ta ja baya kaman taga dodo, habiba tasowa tayi ta tarbi Salima Sannan ta kalli hajiya tace
"Barkanku da zuwa...sannunku da zuwa..." Habiba ta fada tana amsar baby daga hannun Maryam dake tsaye kaman ruwa ya cinyeta, ahankali Salima ta zauna, step uku hajiya tayi zuwa cikn falon sai tayi kneeling Tana fuskantar Maryam,
"Meye haka?.." Habiba ta fada cikin tsananin mamaki, Maryam sake komawa baya tayi saboda tsoro, da sauri Salima ta mike tace
"Haba anty..ki Bari ki huta mana..." Salima ta fada Tana rikota, ahankali hajiya da ta bude sabon shafin kuka Tana cewa
"I don't have much time...Maryam ki yafemin...alhakinki zai kashe min suhail..." Maryam Jin ta ambaci suhail yasa ta dafa chest dinta,
"Haba Dan Allah ai wannan ba néman yafiya bane...wannan you're indirectly cursing her...a Ina kika taba ganin babba ya durkusawa dan cikinshi...nidai pls ki tashi..." Hajiya habiba Ta fada not sounding so friendly, Maryam sake komawa baya tayi not knowing what to say, kawai abinda taji cikin Abunda take cewa shine her suhail is dying, ahankali hajiya ta kalli habiba dake her age mate tace
"Yar uwa bazaki gane bane...am not cursing her,.,dole in durkusa mata,,,in bata hakuri...nayi mata ba daidai ba...I want her to forgive me...my son is dying..." Hajiya ta fada cikin kuka, ahankali Maryam ta juya ta kalli salima da duk idanuwanta waje tace
"Anty..." Ta Kira Salima, salima dake tsaye rike da hannun hajiya ta kalleta tare dacewa
"Naam ".jikinta na rawa tace
,"anty suhail ya dawo?.." Ta tambayeta cikin tashin hankali, ahankali Salima ta daga mata Kai Tana cewa
"Suhail ya dawo...ya dawo bai da lafiya sosai...yana hospital sai da oxygen yake numfashi..." Nan take Maryam ta zauna kasa ta fashe da kuka, habiba tsayawa tayi not knowing what to do, wurin Maryam ta koma ta rika mata hannu, cikin kuka Maryam ta daga Kai ta kalleta Tana cewa
"Mommy I want to go...I want to see hi,..." Bata karasa ba hajiya habiba tace
"Kije Ina?... Ai hakan ba Mai yuwa bane...me zakiyi wajen Wanda uwarshi ta nuna maki kiyayya...wacce ko ganinki batason yi...wacce ta bar ma gimbiya kamarki tabo a jiki?.." Bata karasa ba taji hajya ta rike mata kafa Tana cewa
"Dan Allah ki rufamin asiri...nayi nadama...nayi Dana sani...nasan Wulakanci dodone...ki taimaka min ku bata hakuri ta yafemin.." Hajiya ta fada cikin matsanacin kuka, kallon banza hajiya ta watsa mata saboda yau da take mulkawa Maryam dilka jikinta taga tabon jikinta Sannan ta fada mata uwar suhail tayi mata haka,
"Wai wannan néman yafiyar na meye?.. Na danki sa zai mutu né ko Don ki gane ko ita wacece kike néman yafiyar ta?.." Hajiya habiba ta tambayeta babu alaman tausayinta tattare daita, cikin kuka hajiya tace
" na gane laifi na...ku yafemin...ta yafeni Dan Allah..." Hajiya ta fada cikin matsanacin kuka,
"Ta tashi..." Maryam ta fada cikin kuka,
"Ba zan tashi ba sai kin ce kin yafemin...sai kin yafemin duk abubuwan danayi maki..." Hajiya ta fada mata, Maryam zata bude baki tayi magana hajiya habiba tace
"DAn Allah hajya ki tashi...daman abinda ya dace da ku masu maida yaransu kaman zinari kenan...ku gaku masu yaya maza... Irin ku surukanku basu Jin dadinku...ni nan yarana maza uku kuma duk suna da auren ban taba sangwamar matansu ba...na dauki matansu tamkar yarana...amma Don gimbiya tazo gidanki kika ci mata mutunci..har da duka..." Da Sauri Maryam tace
"Mommy...pls...it's not about her...it's about suhail..." Harara hajiya habiba ta balla mata tare dacewa
"Keep quiet...ai it's better tasan cewa you're more than diamonds...her son should die it's her business..alhaki kanta not you..." Hajiya habiba ta fada sounding carefree,
"Wayyo kaicona....hajiya kiyi hakuri...na tabka babban kuskure...I wish I can change everything..." Hajiya ta fada Tana kuka,
"Daman that's the problem with Dana sani...keyace.." Hajiya habiba ta fada, salima dake tsaye itama Tana hawaye tace
"Dan Allah hajiya ki taimaka mana ki tayamu kashe maganar nan...ki bawa Maryam hakuri...itama tanason yaron nan...Wallahi ko maigidan mu baisan zamu zo ba...Yanzu maganar da muke bamusan ko suhail ya mutu ko yana raye ba...Don mun baroshi rai hannun Allah.." Maganar Salima yasa Maryam Kara volume din kukanta sai dirza kafa take kasa, maganar Salima yasa hajiya habiba ta sauka kadan, hannun hajiya ta rike ta mikar daita Tana cewa
"I understand your pain...am also a mother...Yanzu ki Dan zauna ki huta..." Ta fada mata cikin Sanyinmurya, ahankali hajiya ta mike ta zauna amma har lokacin bata bar kuka ba, ita kam Maryam gani take suhail ya Riga ya mutu Don tamkar tayi tsuntsu ta tafi Kano take ji, hajiya habiba dawowa tayi ta Kama Maryam dake kuka kaman ranta sai fita ta shiga daki daita Sannan ta dawo ta umarci masu aikin ta su jera masu abinci ta koma ciki, wurin Maryam dake zaune bakin gado Tana kuka ata koma ta dinga rarrashinta, ko sauraron ta batayi ita kawai zata Kano, hajiya kiran alhaji Mahmoud tayi ta Sanar dashi abinda ake ciki, idanuwa ya lumshe saboda daman next plan dinshi shine yanda zasuyi mahaifiyarshi ta amince da auren suhail da Maryam amma tunda yaji Abunda habiba tafada yaji dadi
"Yanzu kawai cewa take in barta taje Kano...sai kuka take kaman ranta zai fita..." Hajiya ta fada mashi
"Hour nawa né zuwa Kano a mota?.." Ya tambayeta
"6 to 7 hours..."
"Gaskiya yayi nisa...I think zan aiko da jet a dauketa..."
"ok alhaji..shikenan..."
53💚💙💛💜❤️
Wulakanci dodone...
💚💛💙💜❤️