← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 190

Sashe 49

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read

Wani irin bakon yanayi Maryam taji from her head to her, Don tunda suke hugging da Eric bat taba Jin irin hakan ba, kasa daga hannu tayi balle ta turashi, Kara danne kanta yayi da chest dinshi yana Shafa keyanta dake cikin hijab, with her little strength ta daga hannunta biyu ta Dora kan chest dinshi tare da turashi baya. Suhail kam sanda ganta he's out of words, sanda ya kirata ma ya mike ba cikin hayyacinshi yake ba, her head alone on his Chest gives him an unexpected shocks Don abinda yaji bai taba ji ba, sai lokacin dayajiTana turashi ya tuna da cewa He's hugging her, da sauri ya sake ta tare da daga gira daya yaga yanda ta daure face, shima face ya daure tare da ballawa keyanta duka yana cewa
"Ina kika shige?..." Ya tambayeta muryar shi na rawa amma face dinshi look formal, Dan baki ta turo ta Dan ja baya to Shafa bayan knot daya buga,
"Kinsan kece Mai gyara min part Dina..shine kika tafi ko excuse kou?" Ya tambayeta sounding normal Don ya rasa abinda zaiyi yayi justifying hugging dinta dayayi, still batace komai ba sai daure fuska datayi kaman bata taba dariya ba, yanda take turo baki yayi, shima daure nashi fuskar yayi Sannan yace
"Nace Ina kikaje?" Ya tambayeta kaman he'd care about her absence, banza tayi dashi, ganin bata amsa mashi yasa yace
"Kije ki gyara min part Dina...." Ya fada mata atakaice, without saying a word ta juya ta Kama hanyar part dinshi cikin ranta Tana mamakin wannan hug din na meye Don she's still confused Akan dalilin dayasa ya rungume ta,
"Allah yasa he's not a molester..." Ta fada cikin ranta Tana Kama hanyar dakinshi, shima mikewa yayi yana mika saboda yanda yake ji cikin jikinshi, har Yanzu yarana abinda yasa ya rungumeta
"I shouldn't have done that..." Ya fada yana biye daita, tanashiga dakin taga abinci kan dining bai ci ba, dakin ta fara gyara Sam face dinta babu walwala shi kuma zama yayi kan dining ya fara cin abinci Don ganinta really makes his day. Wayar shi ya dauko ya saka wakar Justin bieber Mai taken never too late to say sorry, yana Shan tea yana wakar da karfi, itama da take cikin bedroom wakar take cikin zuciyar ta Don Tana son wakar sosai, suhail mikewa yayi rike da cup of tea sai daya hannunshi kuma rike da wayar dake waka, bedroom ya shiga yaga ta duka sai gyara mashi gado take, bayanta yabi da kallo ya dan biting bottom lip dinshi, shi kanshi bai San abinda ke damunshi yau ba but one thing he's knows for sure is that he's so horny, Tana Jin ya shigo dakin ta Dan daga Kai ta kalleshi sannan ta maida Kai kasa ta cigaba da abinda take, shi kuma y jingina da bango sai kallonta kawai yake, ahankali ya daga cup ya Dan kurbi tea.
"Need my help?.." Ya tambayeta cikin sanyinmurya, bata ko daga Kai ba ta cigaba da abinda taje, ajiye wayar da tea yayi kan mirror ya dawo inda take tsaye ya kamata ya daga mata ki da karfi is are dacewa
"Bana fada maki in Ina maki magana baki amsa min sai ranki zai yi mugun baci ba?" Ya tambayeta yana rike ta gam, jikinta na rawa saboda yanda ya rike shoulder dinta har tanajin hannunshi cikin jikinta,
"Sorry..." Ta fada muryar ta na rawa, kurawa bakinta Ido yayi feeling like ya Kama su ya sha to his satisfaction, still ba sake ta ba, yana rike daita har sai da ta daga Kai da idanuwanta da suka cika da hawaye sanna ya saketa ahankali,
"Na shiga uku..." Ya furta under his breath, bai Bari ta gama gyara gadon ba ya haye tare dayin rub da ciki, Maryam kyale gadon tayi ta shiga bathroom dinshi, kawai sai ta fashe da kuka saboda takaici, gani take this will never end tunda daga dawowanta har ta fara Sabon wahala. Tana hawaye ta gama wanke bathroom dinshi ta fito, har lokacin yana kwance sai kallon Kofar bathroom yake, Tana fitowa yaga face dinta da hawaye,
"Why are you crying?.." Shine tambayan dayayi mata, shuru tayi amma tayi saurin goge face dinta, tsoki yaja Sannan yace
"Later ki kawo min lunch..if you like let me ask again...you can go..." Yafada idanuwanshi rufe. Ahankali ta fita daga part din tabi hanyar Inda Salman ya shiga da kayanta. Tana shiga falon ta tarda wata beautiful dressed woman wato salima, da sauri salima ta mike Tana kallon yarinyar data shigo kanta kasa,
"Kece Fatima?.." Salima Ta tambayeta in a cool voice, ahankali Maryam ta daga mata Kai,
"Masha Allah ..ni sunana salima...wurina zaki zauna..." Ta fada wearing a smile, ahankali Maryam ta daga face dinta ta kalleta tare da sakin murmushi Mai kayatarwa, Dan takawa salima tayi tare dacewa
"Me ya sameki?... Idanuwanki kaman kinyi kuka..." Ta fada Tana daga jaw dinta,
"Ba komai..." Maryam ta amsa mata, Kai salima ta girgiza Sannan tace
"Kar ki boyemin komai kinji kou..alhaji ya bani ke amana kuma na dauka..Don haka ki dauke a matsayin uwa dukda bai Isa haihuwanki ba.." Ta karasa maganar Tana dariya, itama Maryam murmushi tayi, hannunta salima ta Kama Tana cewa
"Muje in nuna maki dakinki..." Ta fada mata, Dan ajiyan zuciya Maryam ta saki Tana tunanin she's nice. Dakin da aka kaita is beautifully designed and well arranged, Yanzu kam she feels at home, da gudu ta shiga dakin ta wulla kanta kan gado Tana rolling, dariya salima ta tsaya bakin kofa tanayi, haka nan she loves Maryam Don Tana da shiga rai Sannan gata son kowa kin Wanda ya rasa,
"Da gani dakin yayi maki.." Salima ta tambayeta cikin raha, daga Kai tayi ta kalleta Sannan tace
"Sosai ma" Ta amsa mata kaman asalin dakinta bai sayi komai na gidan ba,
"Bari in karasa aikina..." Inji salima..sannan ta juya ta bar dakin tare da rufe mata kofa, Maryam mikewa tayi ta leka bathroom ta ganshi fess sai kamshi kawai koina yake, sai dai ta gama karewa wajen kallo sannan ta koma falo, ganin babu kowa yasa ta Kama Hanyar kitchen, nan ta tarda salima da wata yarinya suna aiki, shiga tayi salima ta kalleta tare da saka r mata murmushi, ba karamin dadi Maryam takeji ba Don ko ba komai she's feeling at home already. Suna tare nan kitchen har suka gama amma babu abinda tayi sai labari da suke sha da salima da Mai aikinta. Bayan an gama suka kawo dining dukkan su suka zauna salima tayi serving dinsu sukaci, suna ci suna hira, sai ta tuna dad dinta yanda yake bata labari in suna cin abinci. Bayan ta gama ta mike ta tsaya Mai aiki gyara dining sannan ta shiga dakinta tayi wanka ta fito da alwallah. Bayan ta Shafa Mai ta saka doguwar Riga tayi sallah sannan ta kwanta. Sam ta mance da suhail dayaceta kawo mashi lunch, for the first time in months she feels secure and save.
Chapter 49 · 0% Book details