Sashe 157
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read
Jet dun alhaji Mahmoud bai sauka a koina ba sai a katafaren gida shi dake Kano, it's among the largest building in Kano state, bai taba zama da sati daya cikin gidan ba amma kullum da akwai maaikata kaman yana nan, komai na gidan is well arranged and organized, cikin girmamawa maaikata suka tarbeshi, he looks so happy. Hannu ya mika masu duk suka gaisa Sannan ya shiga ciki, turawa uku dake sanye da suit suka bi bayanshi, yana shiga falo ya zauna kan kujera yayi relaxing yana kallon makeken falon tare dacewa
"Gaskiya kuna aikinku...koina look lively..." Ya fadawa Wanda ke managing workers din gidan. Within 20 minutes Kofar gidan ya cika da mutane, dukda zuwanshi is not official sai da aka San da isowanshi, beggars né da kuma youth suka tsaya suna jiran fitowa shi su dangwali arziki, daya daga cikin security dinshi ya Kira yace yaje bank ya amso kudi in naira Don ya samu na bayarwa. Fita Mutumin yayi ya dawo bayan hour daya ya mikawa alhaji Ghana must go na kudi, nan alhaji ya fita da kanshi yana bawa mutane, before 3 duk an San yana gari, ciki kam har da Salman, duk jikinshi rawa yaje ya bar Shago ya zo gidan alhaji Ismail, bayan sun gaisa yace
"Sir naji ance alhaji shugaba na gari am not sure in da gaske né..." Ya fada kanshi kasa
"Eh gaskiya ce...yana gari...am expecting him..nasan zuwa 4 kilan ya kirani in daukoshi, da sauri Salman yace
"Ok sir,,.zan jira har yazo sir...or I will go pick him up myself..." Yafada jikinshi na rawa
"Is alright then..." Alhaji ya amsa mashi, har wajen Karfe hudu alhaji bai Kira ba, mikewa yayi yacewa Salman suje chan gidan shi na nan, kafin su fita alhaji ya shiga part din salima ya fada mata zai je ya dauko alhaji shugaba, ya sanarwa Maryam, fita yayi Salman ya ja motan sai shugaba estate. Biyar saura suka iso gidan, hanasu shiga akayi har sai da alhaji Ismail ya bada identity dinshi, aka fadawa alhaji Mahmoud Sannan aka bashi daman shiga, tunda aka shiga Salman ya saki baki yana kalle2, tunda yake bai taba ganin gida daya Tara abun duniya kaman wannan ba, Kofar falo aka bude masu suka shiga suka zauna, Salman couldn't keep he's head down, bayan kaman minti biyar Alhaji Mahmoud da wasu manyan kasa guda biyu suka fita daga wata kofa, da sauri alhaji Ismail da Salman suka mike tsaye, shima alhaji Mahmoud da sauri ya tako zuwa wajen alhaji Ismail ya rungume shi yana fadawa friends dinshi cewa
"Wannan shine alhaji Ismail..the most loyal worker I have ever known..." Alhaji Mahmoud ya fada yana rike da shoulder din alhaji Ismail, Salman baki ya bude yana kallon average age man, shi a tunanin shi zai ga tsoho amma sai yaga very young good looking man, alhaji Mahmoud kallon Salman yayi kaman second daya ya dauke Kai, da sauri alhaji Ismail yace
"Sir wannan shine Salman..." Confusion look shugaba yayiwa Salman Sannan alhaji Ismail ya Kara da cewa
"Sir shine Wanda aka bawa kudin nan..."
"Oh ,.,I remember him..."Inji Mahmoud, da sauri Salman ya durkusa kasa yana cewa
"Sir nagode...Allah ya kara girma..." Bai karasa ba alhaji Mahmoud yace
"Don't thank me...thank my daughter..." Ya fada mashi atakaice ya juya gurin Alhaji Ismail, manyan mutanen gaisawa sukayi da alhaji Ismail cikin mutuntawa
"Kasan I was about calling you kazo inga priceless jewel Dina..." Inji alhaji Mahmoud, shidai Salman shuru yayi yana tunanin statement din alhaji shugaba, wai he should thank he's daughter, kawai sai yayi tunanin kilan it's a mistake gashi babu daman tambaya,
"Wai maryama na nan kasar né?..." Daya daga cikin big men dake tare da alhaji Mahmoud ya tambayeshi, murmushi yayi yana kallon yanda duk suke kallon shi,
"Ai ta kusa shekara nan kasar..." Duk idanuwa manyan biyu suka zaro Sannan daya daga ciki su yace
"Are you for real?.." Daya daga cikin su ya sake tambayan shi,
"Yanzu dai muje in gani jewel..." Ya fada yana rike da hannun alhaji Ismail,
"Let's go and see for ourselves..." wani ya fada yana biye da bayan Alhaji Mahmoud, har suka fita waje alhaji Mahmoud bai saki hannun alhaji Ismail ba, kawai wani irin so da kaunarshi yake ji, yasan not every man will marry a second wife saboda ta kula da daughter Dinka, alhaji Ismail have won his heart big time, har inda sukayi parking motoci suka isa alhaji Mahmoud ya kalli alhaji Ismail yace
"I will follow you..." Ya fada mashi sannan ya juya ya kalli bestie dinshi dake biye dashi yace
"Yanzu sai yaushe kenan?.. Don kilan yau zan wuce da daughter maiduguri ni in kuma sokoto..." Ya fada masu,
"Ai kafarka kafarmu.....muje mu gani in har Maryam Tana nan kasar..." Inji daya daga cikin friends dinshi,
"Alright then..." Ya fada sannan ya juya ya kalli guards dinshi ya umarci biyu su koma daya ya biyo su, nan biyu suka koma daya ya bude motar alhaji Ismail ya suka shiga Sannan shi da Salman suka zauna gidan gaba inda Salman yaja mota suka Kama hanyar gidan alhaji Ismail sauran manyan motocin friends din alhaji Mahmoud na biye da su, da ka ga motocin dake gittawa kasan manyan mutane be dukda na friends din alhaji Mahmoud ya linka na alhaji Ismail kyau over. Karfe shida saura suka isa gida, Ana bude gate hajiya dake tsaye bakin window upstairs Tana jiran a bude gate na ganin an bude tayi saurin ware idanuwa Tana kallon manyan motocin dake shigowa, wani irin murmushi ta saki na Jin dadi saboda yau zata ga manya ni kam I was like let's watch what's going to happen in details, parking lots motsi kayi parking duk suka fito, shadda dake jikin alhaji Mahmoud alone is representing he's presence, fita yayi yana kallon environment din gidan Don bai taba zuwa gidan ba sai yau, kawai yarda da Attitude din alhaji Ismail yasa ya aminta dashi ya bashi amanar yar shi, yasan Yanzu even those you called besties can fuck you up big time, shiyasa bai aminta da kowa ba sai shi, and alhamdulillah baiyi regretting decision dinshi ba, sake kallon gidan yayi ya saki murmushi kawai yana imagining yanda Maryam tayi surviving a gidan Don it's like a cage compared to gidajenshi that are in both Nigeria and abroad. Alhaji dake gaba yana sauri ya bude masu hanyar part dinshi suka shiga, Salman dai na biye kanshi kasa saboda he's proud yau gashi ga shugaba of all people, suna shiga duk suka zazzauna, alhaji Ismail da kanshi yayi kokarin basu abin sha amma alhaji Mahmoud ya dakatar dashi. Hajiya na ganin sun shiga falo ta Sanyo doguwar hijab irin sweep the nation ta fito, sai sauri take, falon ta shiga da sallama ta durkusa har kasa ta gaishesu, amsawa sukayi alhaji Mahmoud na kallon ta, yasan itace first wife dinshi saboda resemblance dake tsakanin ta da suhail, tunawa yayi da abubuwa da daughter dinshi Ta fada mashi game da yanda tayi treating dinta, it's among the reasons dayasa yakeson zuwanshi gidan alhaji Ismail da kanshi Don su San irin gatan da Maryam take dashi. Kokarin serving dinsu tayi still alhaji Mahmoud ya dakatar daita,
"Wai sir bazaka ci komai namu bane?.." Alhaji Ismail ya fada mashi, murmushi alhaji Mahmoud ya saki yana cewa
"Ba haka né....ai tunda yata taci Nima ai naci..." Ya fada mashi.