Sashe 87
Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 8 min read
dakin ta nemi Maryam aka ce mata Tana ciki, Kai tsaye ta shiga ciki Maryam tayi saurin daga kanta, "Get out..." Ta daka mata tsawa, "Why all this reactions..." Tracy ta tambayeta hankali kwance, "I don't owe you any fucking explanations...just get out.." Maryam ta fada sounding so tensed' gyara tsayuwa Tracy tayi Sannan tace "Pls give me his digits..." Bata idaba taji saukar pilłow, "Get you!!!.. You just choose him over me..so get lost...just bounce..." Tafada tafada cikin kuka, tsayawa Tracy tayi ta kalleta for a moment Sannan tace "You know what...you're behaving weird..and so is your clothing..." Ta fada sannan ta juya ta fita abinta. Tracy na fita ta Kama hanyar kitchen sai tafiya take kaman nan né gidansu Don itama yar babban gida ce, ubanta ma is more popular and wealthy Dan uban Maryam, Tana zuwa kitchen ta kalli masu aiki Sannan tace "Pls can someone tell me where suhail is?.." Ta fada face dinta daddaure, kallon juna masu aikin sukayi Sannan suka kalleta saya daga cikin su tace "Who's suhail?.." "That new guy..." Ta amsa mata atakaice, "I think she's talking about the stranger that Maryam brought..." Wata ta fadawa sauran masu aikin, Jin ance Maryam ta zo dashi bai sa ta fasa niyyar ta na zuwa wajenshi ba, kallo daya tayi mashi taji she wants him, she itch for him, wata daga cikin masu aikin ta nuna mata part dinshi ta window' da sauri ta fita ta Kama hanyar part din da suhail yake, shi Kam suhail yana shiga ruwa ya sha Sannan ya wuce bathroom ya watsa ruwa sharp ya fito daure da alwallah,yana cikin Shafa Mai yaji an bude kofa, bai tunanin Tracy bace duk a tunanshI masu aiki né. Tracy na shiga ta tsaya Tana dube2 without saying a word, Kofar bedroom dake bude ta nufa ta shiga Kai tsaye babu knock, lokacin suhail ya gama Shafa Mai ya cire towel din jikinshi ya saka boxer sai yaji mutum bayanshi, da sauri ya juyo sai sukayi four eyes da Tracy, bakinta bude Tana kallon shi Sannan shima bakin shi bude yana son tambayan ta what she's doing there. Alhaji najin Fatima bakin Salman ya Dan saki murmushin karfin Hali tare da mikewa yana cewa "Yanzu dai muje gida...it's getting late..." Inji alhaji dake tattare wasu files sake gabanshi, da sauri Salman yace "Sir..ko na je gida bazan iya bacci ba...sir Baka kirashi ka tambayeshi ba tun shagon ba...." Alhaji shuru yayi ya gama tattare Kayan shi cikin brief case ya rufe ya mikawa Salman Sannan yace "Tashi mu tafi gida..." Alhaji ya umarce shi, kaman bai so ya amshi bag din ya mike amma bai bar magana ba, alhaji gani yayi in ya biye mashi ba shiru zaiyi ba, hakan yasa yayi banza dashi. Har suka isa parking lot Salman na biye dashi yana magana, alhaji gani yake ya samu matsalar brain Don magana kawai yake, suna isa parking lot alhaji ya bude mashi bayan mota, da sauri Salman dake sweating ya saki murmushi Sannan yace "Kai naira...yau ni ake budewa kofa..." Ya fada yana mazurai, dariya alhaji yayi baice komai, jiki na rawa Salman ya shiga cikin mota alhaji yaja suka bar wajen, suna cikin tafiya Salman yace "Sir yau nine nan zaune baya Kai kuma kana tukan mota..." Ya fada yana dariya, dariya alhaji yayi Sannan yace "Ba dole ba...na saka driving kaje ka zubda mu..." Alhaji ya fada mashi yana tuki, kafin Salman yayi shuru saida alhaji yayi mashi warning din in bai Bari ba za'a maidawa Mai kudi kudi shi Sannan Salman ya ja bakinshi ya tsuke, duk dare Salman yana yawo cikin gidan ya kasa bacci, wajen 12 na dare ya Kira iyayenshi ya sanar masu da abinda ke faruwa, har ce masu yake duka su rubuta abinda suke bukata gobe zai kaisu siyayya. "What?.." Suhail ya fada face dinshi kaman bai taba dariya ba Don yanda yarinyar take kallon shi ta bashi tsoro "You just barged in without permission.." Ya fada yana Dan ja baya Don ahankali Tracy ta dinga takowa cikin dakin Sannan babu abinda take kallon sai kirjinshi zuwa boxer sake jikinshi, bakinta dauke da naughty smile, harshenta waje Tana licking bakinta dashi, Dan Kara ja baya yayi kaman ya ga ghost saboda yanda ta nufo shi, ko kadan she doesn't care about how horrifying he's looking, "Stop coming mana..what do you want..." Yafada yana taking steps baya, Tracy murmushi kawai take bata ko kallon face dinshi balle ta ga reactions dinshi, face dinta kan kirjinshi sai kuma kan boxer dinshi especially Dan hole dake wajen, wani irin nishi ta saki Sannan yace "God bless your mama..." Tafada Tana karasowa inda yake kame waje daya, "Pls get out..." Ya daka mata tsawa amma bata Bari ya gama ba ta Dora hannu kan chest dinshi, da sauri suhail ya lumshe idanuwa saboda yanda ta ware Palm dinta ta saka nippy dinshi tsakiya Tana murzawa ahankali, da sauran sanity dinshi ya Kama mata hannu yana cewa "What the hell.." Bai rufe baki ba ta Kama gaban wandon shi, "Na shiga uku" Suhail ya fada cikin tashin hankali, "You're so big..." Tracy ta fada kaman irin original whore din nan, hannunta ya Kama cikin nashi yace "Pls stop it...this is bad...pls..." Ya fada with a craving a muryar shi amma yana kokarin controlling kanshi, "Baby nothing is bad...making love on a first meeting is not bad...I will pay..." Tracy ta fada mashi cikin sexy voice, sai Yanzu ya yarda da abinda ake cewa sharrin mace, because all his body wants to dive in amma' Ihu ya saki da yaji ta Kara Kama joystick dinshi, kaman zaiyi kuka yace "What do you want...pls leave me al.." Bai karasa ba yaji Tana kokarin kneeling at the same time Tana kokarin jawo mashi wando kasa, it's happening too fast for his brain to carry, babu abinda ya fado mashi sai how long he have come Sannan sai Maryam, zai zama abun kunya gareshi ace he sleew itch the lady he met just an hour ago Sannan zai zama abun kunya gareshi if Maryam taji wannan kuma yasan she will Don da ganin irin babes din basu da sirri, da sauri ya turata ya maida erected abun arzikin shi cikin wando Sannan yace "Get out now,,," ya fada in a scary way, Dan ja baya Tracy tayi ta gyara gashinta Sannan tace "Am sorry..." Bai Bari ta karasa ba ya nuna mata kofa tare dacewa "Get out!!!" Ya fada da karfi, ahankali tayi nodding Tana kallon gaban wandon, jiki ba kwari ta koma falo shi kuma yayi saurin shiga bathroom, bango ya buga da karfi yana cewa "Rabbi saboda Kai nayi hakan...ka amsa min hidden prayers na..." Ya fada kanshi jikin bango, "Not because of her..." Ya fada yana tunanin Maryam Don gani yake ba zai burgeta in future ba because he's a virgin, she might even laugh at him, yafi min talatin nan cikin bathroom Sannan ya watsa ruwa ya sake alwallah ya fito yayi sallah, ya a fitowa falo yaga Tracy zaune, daddaure fuskyah kaman bai taba dariya ba yace "What are you waiting for?.." Ya daka mata tsawa, jiki na rawa tace "Am sorry..,it's not my attitude...am so sorry..." Ta dada kanta kasa, "Shegiya " ya fada ta daga Kai ta kalleshi without saying a word, ahankali ya taka ya zauna Sannan yace "I heard you...now go pls...don't want any trouble.." Ya fada mata Kai tsaye, Dan murmushi ta saki Sannan tace "You're a statement me a good man...you really try back there..." Kara daure face yayi Sannan yace "It seem having sex with a stranger means nothing to you..." Ya fada yana watsa mata kallon tsana, da sauri ta girgiza Kai Sannan tace "I have sex only five times my whole life...it's just that I felt something special for you.."I met you today but I feel as if I have been with you my whole life..." Haushin ta ya karaji saboda yanda take kiran so sau biyar as if ba komai, irin kallon da yake mata ya sa ta San he's still mad "Pls am sorry...can I take you out for dinner to show how sorry I am?.." Ahankali ya girgiza mata Kai "Just go...and I won't be mad again..." Da sauri ta mike tare dacewa "Ok..I will go...but pls give me your digits..." "I don't always phone.." Ya amsa mata atakaice, ta gane bayason bata né amma she's still wearing a smile tace "Ok..but can i come see you tomorrow?.." Ta sake tambayan shi, San murmushi suhail yayi yana cewa "Wannan banza bata San halin suhail ba shi yasa kika like min...in na ci ubanki sau saya zaki gane hanyar gidan ku..." Y fada da harshen Hausa Sannan ya Kara da cewa "Pls leave..." Bata Kara cewa komai ba ta fita. Wacegari tunda akayi sallah asuba Salman ya Tisa alhaji gaban kan ya Kira agent dinshi, ko kallon inda yake alhaji bai yi ba har yayi breakfast Sannan ya fito, sai lokacin ya kurawa Salman Ido yaga har wata Rama yayi Sannan idanuwanshi kaman garwashi, " me ya samu idanuwanka?.." Alhaji ya tambayeshi, "Ba samu bacci ko na minti daya ba Daren jiya..." Bai karasa ba alhaji ya Dora hannu gaban goshinshi sai yaji da zafi, "Ko dai muje hospital?." Inji alhaji, ai bai rufe baki ba Salman ya girgiza mashi Kai tare dacewa "Aa...kawai muje wajen agent din..." Ya fada sai jujjuya idanuwa kawai yake, Don gani yake zuwa anjuma yana iya néman kudin a account dinshi ya rasa, wani driver alhaji ya Kira ya tafi dasu office already yayi waya da agent ya Jirashi a office, suna zuwa office suka wuce da agent din, tun a gidan farko Salman yace ya samu gida Saboda katon gida né sosai da Manyan part guda biyu, nan dai akayi magana kan 58m, daga nan Salman ya tirsasa alhaji ya raka shi wajen siyan mota, haka alhaji ya biye mashi suka wuce wajen motoci nan Salman ya rufe Ido ya dauki latest car na big boys, alhaji ji yayi ya gaji ya nemi su koma amma kememe Salman ya Kama mashi Kafa kan su duba shaguna Wanda agent yayi magana akai, wayar Salman sai ringing kawai yake kaman