← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 92 OF 190

Sashe 92

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 6 min read

Maryam na komawa ciki ta shiga bathroom tayi wanka sai dirza jikinta Take tana cewa
"Dole in wanke wancan Dan iskan dagajikina, tafi hour cikin bathroom Sannan ta fito daure da towel, zama tayi tarasa abinda ke yi mata dadi, ahankali ta hau kan gado ta kwanta tunda ba Yanzu za'a fara celebrations din ba sai 4 na yamma, bayan kwanciyar ta da minti talatin alhaji ya shigo, face dinshi babu walwala sosai amma he's try to show babu abinda ke damunshi,  Dan mikewa zaune tayi har lokacin Tana daure da towel, kallonta alhaji yayi ya tabbatar wanka tayi,
"Dear ki saka Kaya ki fito falo..." Ya fada mata not sounding so happy Sannan ya juya, da sauri tabi bayan dad dinta da kallo saboda yanda yayi magana, mikewa tayi ta shiga closet dinta ta dauko simple doguwar Riga ta fito Tana tafiya ahankali, Tana fitowa alhaji ya Dan daga Kai ya kalleta tare da sakin murmushin karfin Hali, hannu ya mika mata ta taka tazo ta kaman hannunshi tare da zama kusa dashi,
"Happy birthday my love...!"Ya fada mata cikin sanyinmurya yana kallon idanuwanta, she look pale and tired,
"Thank you daddy..., " tafada Tana Dora kanta kan shoulder dinshi, Dan Shafa kanta yayi Sannan yace
"Baby I have a surprise for you..." Yafada yana saka hannu cikin aljihunshi, da sauri Maryam ta mid tsaye tace
"What is it..." Ta fada Tana ware idanuwa, makullin mota ya Fiddo da ribbon, idanuwa Maryam ta zaro Tana cewa
"Another car for me?.." Ta fada Tana kwace key din dagahannunshi,
"Yes baby..kinsan komai zanyi maki..." Yafada yana kallon ta amma Sam bai dariya, tsalle ta dinga dakawa Tana rawar farin ciki, kallont kawai yake sai da ta gama ta nustu sannan tace
"Dad Ina motar take?.." Ta tambayeshi Tana nishi
"In the parking lot.." Ya amsa mata, komawa tayi ta rungume shi Sannan ta zauna, Kama hannunta yayi yana murzawa ahankali, Dan kallon shi tayi Sannan tace
"Dad meke damunka?.."Ta tambayeshi Tana sake shige mashi jiki, kallon ta yayi tare dacewa
"Baby..inason kiyi aure.." Aikam bai idaba tayi saurin mikewa,
"Dad who's getting married?.. Ba dai ni ba kou?..."Ta tambayeshi kaman zatayi kuka
"Yes mana...laifi né aure?...the fact that am trying to pamper you does not mean I don't know the right thing to do..." Ya daka mata tsawa, sa sauri Tasha jinin jikinta saboda yanda dad dinta me magana cikin dacin rai,
"You're 19today...so inason kisa aure a plan dinki because bazaki Kara another year bakiyi aure ba..." Ya fasa atakaice, idanuwa Maryam ta zaro tare da rufe bakinta da two hands dinta,
"Dad..." Ta fada amma sai ta kasa magana, daddaurewa yayi Sannan yace
"What?..." Ya tambayeta ba wasa, makullin mota dake hannunta ta wurgar Tana cewa
"Dad why do you hate me so much...you send me away for months and now you want to send me away for ever...me nayi maka..,ko Dan my mom is nomore..." Ta fada Tana fashewa da kuka,
"It's for your own good..." Ya shaida mata,
"Aa dad...kawai bakason gani na Yanzu...I will kill my self..." Ta fada cikin kuka Tana kwantawa kasa, banza yayi daita tazo wurin kafarshi ta dinga rolling Tana cewa
"Wallahi banason aure...ban isa aure ba...n sai na Kai 32 zanyi aure..." Ta fada cikin kuka sai shure2 take da legs dinta, tsayawa alhaji yayi yana kallon ta kawai Don yasan Yanzu in har ya bude baki yayi mata magana zai zama kaman yana petting dinta, and he's serious kuma no going back,
"Pls dad...ka Bari sai nayi 32.." Ta fada Tana Kama. Mashi kafa, da sauri ya fixge kafar shi tare dacewa
"Da kin bar wahalal da kanki...na baki one year ki Fiddo Wanda zaki aura Don I will not force anyone on you...amma in har shekara daya ya wuce baki Fiddo ba then zan zaba maki..." Yafada atakaice Sannan ya juya, ihu Maryam ta saki sosai tayi saurin mikewa ta rungume shi ta baya
"Daddy me nayi...meye laifina da zaka aurar dani at wannan age din?.." Afusace ya juyo yace
"Maryama ki shiga hankalin ki...now ki goge fuskar ki..kar in sake Jin wannan statement daga bakinki...wato kinyi kadan da aure amma baki barin part din wannan yaron kou..." Idanuwa Maryam ta zaro data gane abinda yasa dad dinta ya yankewannan hukuncin, hannu ta Dora bisa Kai Tana cewa
"Revenge have finish me...wayyo Allah dad it's not what you think...ni babu abinda ke tsakanina dashi..." Bata idaba alhaji ya Dora hannu kan lips dinshi Sannan yace
"Shush...." Ya daka mata tsawa, da sauri ta Kama bakinta Tana hawaye, juyawa yayi zai fita tayi saurin cire hannunta daga bakinta tace
"Daddy pls listen to me,..Wallahi..." Bata idaba alhaji ya juyo afusace tayi saurin ja baya saboda yanda idanuwanshi suka Chanza,
"Now go Inside and pretending nothing happened...if not ina iya aurar dake gareshi yau din nan sai kuje chan ku cigaba da abinda kuka Saba..." Yafada Sannan ya juya ya bar dakin, da sauri Maryam ta shige bedroom dinta yanda dad dinta bazai ji duk ihun da zatayi ba ta dinga kwalla ihu kaman muryar ta zai sage,
"Na shiga uku suhail ya jamin...na shiga uku ramuwa ya ja min...na shiga uku wayyo Allah am dead..." Ta fada cikin tsananin kuka, babu abinda take sai Dana sanin daukan fansa kan suhail Don tasan inda bata sa aka dauko shi babu abinda sai dad dinta ya yankewannan hukuncin aurar daita, she cant believe dad dinta yana zarginta da suhail, hannunta bisa Kai Tana tafiya ahankali, wa zata Fiddo in one year alhalin ko serious relationship bata dashi, Sannan Tana cikin mutanen da suka yarda da good and solid relationship kafin aure, ita gani take in Baka Kai thirty ba Baka da zuciyar kanka saboda har debate sukayi a school kan marriage in 20s da marriage in 30s wanne yafi ga ya mace yan marriage in 30s suka cinye debate din, and she loves the reasons behind all that, amma shine Yanzu dad dinta zai sa tayi aure at 20, ita gani kawai take kaman 20 is now, Don she knows how fast the year round, kawo suhail nan babu abinda ya haifar mata sai balai, she regrets bringing him, kawai data sani da ko kadan batayi gangancin daukar fansa ba, da ta barshi da halinshi Allah ya nuna mashi ishara at his own appropriate time and will amma she wanted to prove to him he's nothing now everything is falling apart for her, kuka kawai take Tana tafiya cikin dakin.

Suhail komawa bakin gado ya zauna yana godewa Allah da irin hakurin daya bashi Don yasan cikin maza very few will be able to let go after abinda ya faru yau.her body was something else komai nata daban dukda baisan ya na wasu yake ba amma gani yake nata yafi na kowa, the softness and tenderness is something else, wani irin Dan nishi ya saki yana murmushi, kawai he wish  sex before marriage is not haram da kullum sai yayi daita, tunawa yayi da lips dinta, the kiss was so fun dukda ba ta yarda, he can't imagine ya kiss din zai kasance in har anyi da amincewanta, shi Dana sanin taba ta yake Don Yanzu tamkar her skin is in his palm yake ji, ahankali ya koma ya kwanta yana lumshe idanuwa, kawai babu abinda yake so sai aure Don if he continues like this bai San irin hallakar da zai fada ba, he's so tired.
Chapter 92 · 0% Book details