← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 122 OF 190

Sashe 122

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 7 min read

The following day ma tun da safe yayi mata love message still no reply, yana shiga jirgin Dubai ma yayi mata message kan ya hau jirgi, ba response. A bangaren Maryam message dinshi na sata nishadi tunda ta warsake, dukda she's not seeing him ya da yake mata message makes her feel him, amma ko kadan bata da niyyar replying dinshi. Karfe 12 Salman yazo gidan, yau bai tsaya aike ba , shigowa yayi yana cewa
"Ai ni ba bakon gidan bane..." Ya fadawa kanshi, part din salima yayi sallama, lokacin Maryam na kwance falo, har lokacin idanuwanta basu dawo daidai ba, amsawa tayi bata dauki muryar ba,ahankali Salman ya shigo, da sauri Maryam ta mike tsaye Tana kallon shi, kallonta yayi tare da daure fuska yace
"Lallai..Ashe abun yazo haka...kina gida kikace a fada min baki nan?.." Ya fada yana kallon ta,
"Pls seat..." Ta fada Tana nuna mashi kujera, ahankali ya girgiza Kai yana cewa
"Ni dai Ina waje..." Ya fada mata atakaice, Sannan ya juya ya Kama hanyar waje,
"Tou gani nan zuwa..." Ta fada mashi sannan ta shige ciki shi kuma ya fice waje. Hijab ta dauko ta fito without telling salima anything.  Ciki mota ta tardashi zaune ya hakimce, Tana shiga ya fara cewa
"Fatima what sort of Wulakanci is this?... " da sauri tace
"Me nayi?..ai ni ya kamata in dinga fushi dakai.." Ta fada atakaice a fusace ya kwace wayar hannunta yaganta kunne, Maryam baki ta bude Tana kallon ikon Allah, wayar shi ya dauko yayi dailing number ta sai akace mashi not reachable,
"You see what I was talking about?..Ashe blocking number ta kikayi...that's why I couldn't contact you.." Ya fada cikin tsananin bacin rai, idanuwa Maryam ta zaro looking so confused,
"Why will you say that?.. Kullum Ina kiranka Baka dagawa and you're saying nayi blocking Dinka...if I block you I won't call you.." Itama Ta fada cikin bacin rai, latsa wayrta ya farayi cikin fushi har ya Fiddo blocked number dinshi afusace yace
"Look!!" Ya daka mata tsawa, kurawa wayar Ido tayi not knowing what to say, already tasan hand work din suhail né,
"Am sorry..Wallahi ban sani ba...kayi hakuri..."Ta fada kanta kasa, shuru yayi yana huci kaman wani hungry lion,
"Sorry.." Maryam ta sake cewa cikin sanyinmurya, ahankali yace
"Kuma Ina kukaje da wannan mugun mara mutuncin?.." Ya tambayeta kaman he owns her,
"Bangane ba?.." Ta amsa mashi face dinta kaman bata taba dariya ba,
"Nazo akace kun fita da suhail tun daga safe...Sannan I asked akace baki dawo ba that same day..Ina kukaje?.." Ya sake tambayan ta,
"How dare you violate my privacy?.. What's wrong with you?.." Itama Ta fada kaman wata zararra tare da zaro mashi idanuwa, kallon mamaki Salman yayi mata not believing his eyes saboda bai Tana ganin Tana magana in such a tensed manner ba sai yau,
"Why are you violating my privacy...an Baka ajiyata da zaka dinga tambayan mutane what I do?.. Ko my father don't violate my privacy...ka fita harka ta..." Ta fada afusace zata juya ta fita daga cikin  motar Salman yayi saurin riketa cike da mamaki yace
"Am sorry..ba haka bane...kawai nazo nemanki né bayan your number is not going shine akace min kin fita dashi...that's all..ba wai na je Ina tambayan mutane what you're doing ba...am sorry..." Ya fada mata calmly, fixge hannunta tayi ta harde su a kirjinta sai sauke ajiyan zuciya kawai take kaman wacce tayi 360 race,
"Amma sorry to say..Don na tambayeki inda kika je da suhail kike wannan fushi  kaman zaki tashi sama?.." Ya sake tambayan ta cikin kwantar da murya,
"I take that as an insult..."ta sake fada mashi cike da tension, ahankali ya Kama hannunta ta sake fixgewa Tana cewa
"Leave me alone..." Ta sake daka mashi tsawa, Salman daya zo da bacin rai sai ya zama Dan kallo Don behavior dinta abun kallo né,
"Friends don't violate each other's privacy...they covered it..." Ta sake fada mashi cikin bacin rai, Dan dariyar ya saki Sannan yace
"so you take me as a friend?.." Salman ya tambayeta, da sauri tace
"Yes..." Ta amsa mashi atakaice, Kai ya girgiza yace
"Ke ba yarinya bace that zakice you don't know I love you.." Ya fada mata cikin sanyinmurya, ahankali ta  daga Kai ta zuba mashi swollen and red eyes dinta, shima kura mata Ido yayi tare dacewa
"Yes...I love you...am saying it...and believe it inason ki.." Ya sake maimaita mata, sauke idanuwa idanuwa tayi tare da lumshe su,
"Shiyasa kika ha kaman am over possessive...Don inason ki...kuma in da wani kika fita I won't feel the way am feeling kan in da suhail kika fita.,...that guy treated us bad...yayi maltreating dinmu kaman wasu bayi...ya zagi uwayenmu...so ko kadan bana son Jin ko ganin ki dashi...because zai zama kaman baki da kishinmiu..." Ya fada mata calmly, still shuru tayi bata ce komai ba because it's a lot to take in, ajiyan zuciya ta saki tare da rufe face dinta da hannunta Tana numfashi sama2,
" kiyi hakuri I shouted on you..." Ya fada yana Kama hannunta dake kan face dinta, ahankali ta saki hannunta cikin nashi,
"Kullum babu abinda nake bakin ciki sai yanda ya dinga Saminke kuka...I hate him with passion..." Ya fada mata Kai tsaye, ahankali ta Zare hannunta daga nashi tace
" he's gone..." Da sauri Salman yace
"Gone where..." Ya tambayeta.
"Dubai...aiki ya samu..." Dariya Salman ya saki Sannan yace
"Kam zaki samu hutawa..har naji hankalina ya kwanta...Don Sam ban yarda da Halinshi ba...ga  son mata kaman maye.." Inji Salman, shuru tayi Tana sauraron words dinshi, yacigaba dacewa
"Wannan yan Matan  dake aiki cikin gidansu yagama latsa su duka...da asuba suke fita daga part dinshi....." Haka nan sai Maryam taji hankalinta ya tashi, because ita gani take he's saying the truth Sannan before Tana tunanin wannan hands din is for her alone
"No wonder he's perfect..." Maryam ta fada cikin ranta,
"Wata rana su fito suna kuka...wata rana kuma su fito duk jikin su mace...Wallahi I hate him...Yanzu zanyi bacci da Ido biyu saboda ya bar gidan...Wallahi ba komai yasa hankalina ya tashi da akace kunya tafiya ba sai Don kar yayi maki wani Abu...pls don't be mad at me..." Ya fada mata cikin sanyinmurya, shuru Maryam tayi wani Abu na mata yawo cikin zuciya, she's feeling so heart broken and helpless Don Salman talk like he knows exactly abinda yake mata,
"Zan shiga gida,..Kaina na ciwo..." Ta fada ahankali, da sauri ya sake Kama hannunta yana cewa
"Muje in kaiki hospital..." Girgiza mashi Kai tayi tace
"Ina da drugs gida...zan tafi..." Ta fada Kaman zatayi kuka,
"No pls...ki Bari In dan fita dake..." Bai karasa ba tace
"Wai bakaji abinda nace ba?.. I said I have headache and am going home..." Ta fada cikin bacin rai,
"Naji..amma nayi missing dinki sosai...ko jiya sai da nazo akace min baki nan..." Shuru tayi kawai cikin ranta kawai ta fita so that zatayi kuka da kyau Don ranta in yayi dubu ya baci, hannu tasa ta bude ,mota ta fita shima ya fita ya sake rakota har gate Sannan yace
"Zan dawo anjuma da yamma Don in gan how you're feeling..and pls unblock my number..." Ya fada mata calmly, Kai ta daga mashi alaman tou sannan ta shige ciki, tun kafin ta isa part din salima take kuka, bakin ciki, takaici, haushi, tsana sune abubuwan da take ji cikin ranta, da gudu ta shiga dakinta ta kwanta kan gado ta dinga sharara kuka, ita kam salima dake fama da laulayi batasan abinda ake ba Don Tana kwance dakinta Tana bacci, ahankali Maryam ta mike ta Kulle kofa Don kar salima ta tardata Tana kuka because Sam bata ji dadi ba da alhaji yace bataci abinci ba jiya saboda hakan batason ko kadan tasan abinda ke damunta, sai da ta gama Kulle kofa ta dawo ta kwanta kasan carpet ta dinga rusa kuka Tana rolling kasa,
"I hate you..." Ta fada cikin kuka, tafi minti talatin Tana kuka sannan ta daina Don  kanta, tunani kala kala ta dingayi, she's feeling it's lie then some other part of her heart is telling her it's the fact.
Chapter 122 · 0% Book details