← Book details Wulakanci Dodone complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 94 OF 190

Sashe 94

Wulakanci Dodone complete Hausa Novel · about 3 min read

Shima alhaji Mahmoud kallon shi yayi
"Sir did you know what you're saying?.." Dan Sandan ya tambayi suhail, face dinshi daure yace
"Yes...I aske her to put it in my pocket..." Ya sake fadawa yan sandan, Maryam sadda Kai kasa tayi babu abinda yake sai hawaye, she can't believe Wanda tayi framing yana kokarin kareta,
"I asked her to hug me then put it in my back pocket.." Ya sake fada masu Don ko kadan basu yarda da abinda yake cewa ba,
"But sir she's still the one that tell the cashier you were shop lifting...what will you say abou that?.." Daya daga cikin police officers din ya tambayeshi, da sauri suhail yace
"Yes it's because we heard a quarelł...so she was trying to get back at me..." Ya fada sounding firm,
"Say something mana..." Suhail ya fadawa Maryam kaman da gaske yake, alhaji Mahmoud yasan karya né...abinda ya kalla shine Maryam ce ta saka mashi kuma bai sani ba, Maryam daga Kai tayi ta kalleshi da fuskar ta dake jike da hawaye Sannan ta bude baki zatayi magana ta kasa,
"Did you know you that this can take you to prison for giving wrong information just to cover up someone's ass?.." Inji daya daga cikin officers din,
"Yes I know.." Ya sake fada masu, alhaji Mahmoud barin wurin yayi afusace, bayanshi Maryam tabi da kallo Tana kuka tare da yarfe hannuwa, suhail kallon yanda ta tada hankalinta yayi, yana mamakin why she's the only child amma Tana tsoron dad dinta, alaman baiyi mata wasa,
"Then why were you crying at the station...you didn't say any of those things you've just said..." Aka tambayeshi, kura mashi Ido tayi shima ya Dan kalleta for just a moment Sannan yace
"Because I was afraid she might leave me...I was heart broken..." Ya sake amsa mashi, zagayowa yayi wajen da Maryam ke tsaye, ya rike hannunta tare da jawota jikinshi, bata wani mutsa ba ta Dora kanta kan shoulder dinshi, hannu yasa ya goge face dinta, kallon su sukayi saboda yanda suka dace da juna sukayi tunanin da gaske yake,
"Both of you will have to follow us to the station...we need your statement..." Suka fada mashi,
"Ok..." Suhail ya amsa masu yana Shafa kanta ahankali, hanya suka basu su biyu suka wuce rike da hannun juna, su kuma suna biye dasu, cikin motan yansanda suka shiga aka tafi dasu.
Alhaji Mahmoud komawa sama yayi yana kallon su, ji yayi kaman ya hadiyi zuciya saboda bakin ciki, he can't believe Maryam zata iya aikata such thing for any reason at all, tasan yanda turawa basu Kaunar bakaken fata, har kasheshi suna iya yi ace mistake né, shuru yayi yana tunanin abinda zaiyi mata, tasan da kyau he never goes back on his words Sannan tunda yake daita bai taba daga hannu ya doketa ba, waya ya dauka ya Kira pilot dinshi kan ya shirya zai maida Maryam Nigeria, baya ya ajiye wayar ya sake shiga duniyar tunani, gani yake in har ya bar Maryam da suhail gari daya za'a samu matsala Don karshen ta yana iya dura mata ciki anashi tunanin, zama yayi ya gama tsara komai Sannan yadan samu nutsuwa.
Chapter 94 · 0% Book details